← Book details Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 97

Sashe 5

Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ita take yayesu shikenan yaro ya koma
akinta.

Za a iya cewa Taj da Kamal wasu manyan jigo ne na farincikin gidan Alhaji.

Indai suna gida to in sha Allahu dariya da nisha
i baya yankewa.

Zolaya da wasa duk halinsu ne.

Har suna su ka sanyawa juna.

Kamal ya kira Taj Happy, shi kuma Taj ya kira shi Happiness.

Irin fa
an nan na sakonni da wuya kaga sun yi.

Sannan daga yayyensu har
anne ba za ka ji wanda ya kai
ararsu akan sun masa ba daidai ba.

Duk kuwa da kasancewar Taj mai tsokana lamba
aya.

To amma yana da tsoron yin laifin da za a hukunta shi.

Shi kuwa Kamal dama green snake ne.

Sai ya yi abu ya koma gefe kamar ba shi ba.

Tun tasowarsu akwai wata irin sha
uwa ta musamman tsakanin Alhaji da Taj.

Shi dai da zarar mahaifinsu ya dawo to ya gama wasu wasanni.

Yana daga cikin lokutan da akan gansu wuri daban daban shi da Kamal.

A gefensa yake zama yana yi masa tambayoyi musamman akan kasuwanci.

Nan da nan ya zama sunansa abokan harkokin Alhajin su ka fi sani.

Kowa ya bu
e baki sai ya ce Taj.

Har dai aka fara hannunka mai sanda a gidan ana cewa da alama shi zai gaji Alhajin.

Yawan maganar yasa Inna ta fara jin abin yana damunta.

Bata son rigima ta
ullo daga
angarenta.

Shi yasa wata rana su na zaune su biyu da Alhajin ta tayar masa da zancen.

"To ke banda abin ki mene ne a ciki?

Duk uba ai yana son magaji a fannin da ya yi zarra musamman idan halattacce ne."
Wasa taga ya mayar da zancen ta girgiza kai.

"Kaga yana da yayye.

Idan ana cewa magajinka wani zai yi zaton irin abin nan ne na son ture wasu don wata manufa."
Kallonta ya yi yaga sosai ta shiga damuwa.

"Ku mata sai a barku.

Tunaninku kullum babu nisa.

Musulunci dai ya riga ya gama mana komai.

Yau ko dama na kwanta yadda shari'a ta tsara haka za a raba abin da na bari a bawa
ana.

Babu wani fifiko."
"Na sani"
"Amma duk da haka kina damuwa saboda kada a ce Hayatu ya fifita
anki akan na sauran.
ila ma kina
arawa da cewa za a zargi ko don mahaifiyarki
anwar mahaifina ce."
"A'a wallahi" ta ce da sauri.

Ya sake yin murmushi sannan ya
an tuna mata baya.

A gidansu cikin maza su goma sha uku shi ka
ai ne
an kasuwa kamar baban su.

Sauran duk aikin gwamnati su ke yi.

Shi kuwa ya ajiye kwalin tun daga degree na farko ya rungumi sana'ar gidan ba tare da an tauye
an uwansa da komai ba.

Duk abin da ya tara yanzu arzi
insa ne na guminsa.

Ya ma zamana duka
an uwan nasa duk wanda
ansa namiji ya gama sakandire sai ya tura masa shi kasuwa na shekara
aya.

A haka yanzu akwai mutum bakwai cikin
ansu da su ke jikinsa.

"Zan yi maganin damuwar nan anjima idan an zo cin abincin dare."
Bai manta ba kuwa.

Dama al'adar gidan idan ba ba
i gare shi ba duka tare ake cin abinci a babban falo.
an shekaru kusa da juna ake ha
awa a kwano guda.

Matansa ma yawanci tare su ke ci.

Ana gamawa yaran za su nufe shi da bu
atunsu.

Ko fensir ne ya karye sun fi gane su sanar dashi.

Yana daga zaune zai sa a bashi reza don yafi gane mata ya fi
e.

Wasu ya koya musu homework.

Masu bu
atar ku
i ko wani abu makamancin haka duk a wannan zaman ake yi.

Ana gamawa zai ja su sallar Isha sannan ya tashi.

Su kuma daga nan za su
alle da hira.
ananun da duk mai ra'ayi su tarkata su koma wurin Hajiya indai ba girkinta bane domin jin da
an tatsuniyoyi.

"Mal.

Bishir wai me ka ke son zama ne idan ka girma?"
Bishir ya
ago kai daga rubutun da yake yi na homework ya kalli baban nasu.

"Shoe shiner."
Falon gaba
aya aka bushe da dariya harda Alhajin.

Shekarar Bishir bakwai a lokacin.

Kuka ya soma yi yana cewa "Alhaji kaga suna yi min dariya ko?"
"Rabu dasu.

Tambayar ma ta saraya a kanka sai ka
ara girma.

Duk wanda ya sake dariya kuma bana bashi da takalmin sallah.

Dama kai zan bawa ka raba."
Da haka ya kawo
arshen kukan nasa.

Ya mayar da tambayar ka ga Abba.

"Babana fa?"
Murmushi ya yi "Alhaji ni police zan zama."
"Ni dai bana son khaki Abba.

Don Allah ka za
i aikin da ba zai dinga hana ni bacci mai da
i ba" cewar Mama.

Alh.

Hayatu ya ce a
yale yara a bisu da addu'a.

"Taj kuma fa?"
Abin nema ya samu.

Kowa ya zuba masa ido ana jiran a ji ya ce kasuwanci irin na baban nasa sai ya basu mugun mamaki.

"Chef!

Mai girki." Ya ce hankali kwance yana murmushi.

Da yake yafi kusa da Umma a inda yake zaune bata san ma lokacin da ta buge bakinsa ba saboda wani hargitsatsen kallo da Alhaji ya watsa masa.

"Bar dukansa Jamila.

Barshi ya maimaita."
ar bai ji ba ya sake fa
in abin da ya ce da
warin gwiwa.

"Chef.

Mai dafa abinci a restau..."
"TAJUDDIN!!!"
Tsawar ta gigita kowa.
ar autarsu ma kuka ta saka harda zubar da abincin da aka ajiye a gabanta tana ci da kanta.

"Ku tashi ku bani wuri." Ya fa
a a fusace.

Da yake a lokacin sun kai shekara sha hu
u shi da Kamal duk da hankalinsu.

Shi yasa Taj ya gane abin da ya fa
a bai sami kar
uwa ba.

Bin sahun
an uwansa ya yi ya tashi.

"Ina za ka?

Zama zaka yi ka fa
a min me ya burge ka da daudanci har kake tunanin kawo min wannan shai
ancin cikin gida."
A tsorace ya zauna yana kallo kowa ya tashi har iyayensu mata.

Alhaji ya
an sausauta murya don ji yake kamar ya fara duka akan
an da yake matu
ar danne soyayyarsa.

Ya tambaye shi ko ya ta
a yin girki a rayuwarsa.

"Abincin da aka gama ci yanzu ma ni nayi miya.

Wallahi Alhaji na iya girki sosai.

Indai babu islamiyya ni nake na dare."
Sai da ya cije le
e don wani irin sarawa kansa ya yi sannan ya ce "kirawo min uwayenka ka ce su same ni a
aki."
akin Hajiya su ka tare su hu
u ashe suna ta caccakar Mama.

Musamman Umma wadda ta jima da hango
acin rana a dalilin wannan abu.

"Na sha fa
a miki ki hana yaron nan shiga kitchen ki ka
i.

Tun ana
are maggi har ta kai yana
ora sanwar gidan nan."
Mama da karayar murya ta ce "saboda Allah yanzu a ce mutum yana da yaro amma ba zai koya masa ayyukan cikin gida ba?

Girki ai ba lallai sai mace ba.

Kuma ra'ayinsa ne tunda duk yadda su ke da Kamal shi ko magin baya
arewa."
Hajiya ta ce "Amma tun farko kin san Alhaji ya
i jinin ganin mazan gidan nan da tsintsiya ma balle girki.

Yana gani yake cewa a daina saka su kada su zama
an daudu.

Ko kin manta tashin hankalin da aka ta
a yi akan gugar ku
ewa?"
Wata rana ne kusan shekara uku da su ka wuce mai aikinsu ta fita bata dawo da wuri ba.

Girkin Hajiya ne ita ma sun fita dubiya dukkansu.

Suna dawowa taga ba'ayi tuwon dare ba.

Shi ne ta rabawa Ahmad, Kamal da Taj gugar ku
ewa ita kuma da taimakon yan matan gidan ta
ora tuwo.

Alhaji da ya shigo yaga suna aikin nan a falo ya dinga fa
a ba ji ba gani.

Sai da ya yi sati baya cin abincin gidan yana kuma gargadi da tuna musu aikin namiji da mace a gida ba
aya bane.

Mama ta
an kalli Inna da tayi shiru kawai tana kallonsu.

"Ki ce wani abu mana.

Ko kema laifina kike gani?"
"Laifi kamar yaya?

Neman mafita kawai zamu yi kafin ya tasa mu a gaba don na san..."
Laluben
akin da Taj ya
aga da sallama ya katse mata magana.

"Alhaji yana kiranku a samansa."
Hajiya kiransa tayi ganin jikinsa duk ya yi sanyi.

"Girki ko a gidanka kana da damar yi Taj amma kada ka sake cewa za ka zama mai abinci ko da
in ji babu.

Duk wani namiji mai sana'ar abinci
an daudu ne.

Su kuwa Allah baya son su tunda sun za
i jinsi kishiyar wanda ya basu."
Kai ya gya
a kawai ya fice.

Sanin cewa zai ha
u da Ahmad da Kamal kuma lallai ba za su goyi bayansa ba sai ya gudu
akin Inna.

Wuri ya samu ya kwanta ya rufe idanunsa yana tunani.

Kasuwanci da yake nacin koyo a wurin Alhaji ba don komai bane sai don yana da muradin bu
e gidan abincin da yake son ya yi suna.

A rayuwarsa babu inda yake shiga yaji kamar an sabunta masa duniya kamar kitchen.

Kuma a iya saninsa maza da yawa su na girki.

Suna da shekara goma Alhaji ke kai yara Umra.

Idan mutum ya yi shabiyar a kai shi Hajji.

A Saudiyya in ka cire Takaru babu inda ya ga mata suna sayar da wani abu na ci.

Maza ke girkawa su sayar.

Maza musulmai magidanta wa
anda basu da wata siffa da duk hangen mutum zai danganta su da mata.

Idan sana'ar haramtacciya ce ga namiji da wa
annan basu kai labari ba.

Shi kam yana son girki kuma in Allah Ya so ita ce sana'ar da zai yi.
akin Alhaji kuwa fa
ansa har falon
asa.

Don ma
an kowa ya shige
aki.

Manyan sun ha
e kawunansu da
ananan a
akunan iyayensu a
asa.

Ya fusata sosai don ko da su ka shiga
akin maganinsa na hawan jini yake sha.

"Ni za ku ha'inta?

Girkin nan ba yau ya fara ba tunda ya ce shi ya yi miyar dare.

Ace ko sau
aya idanuna basu ta
a gani ba.
Chapter 5 · 0% Book details