Sashe 36
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gidan Abba Habibu tamkar ba shi bane jiya da yamma ake ta hayaniyar shirin zuwa sisters' eve.
Yau shiru kamar babu mutane.
Gashi dai ba a yi shelar me ya faru ba.
Amma ganin
an biki babu walwala sai kowa ya sha jinin jikinsa.
Banda
an mazan gidan Alhaji babu wanda ya san da maganar
aurin auren sai
an uwansa maza.
Su duka mamaki bai hanasu ha
uwa a masallacin juma'ar da za ayi auren bayan an idar da sallah ba.
Kamal ne ya bawa Taj sababbin kayansa masu babbar riga.
Ya tu
osu a mota zuwa masallacin.
Sai dai jikinsa tamkar anyi masa duka.
Gani yake akwai abin da zai biyo bayan wannan
anyan kai na Taj.
Alhaji ba zai barshi ya sha ba.
Ana idar da sallah Liman ya yi sanarwar
aurin aure kamar yadda aka fa
a masa.
An fara da Abubakar Maje Garba (Baballe) da Zeenatu Habib Umar akan sadaki naira dubu hamsin.
Masallaci ya
auki kabbara.
Abba yana share
wallar farinciki sai yaji an ta
o shi.
Yana juyawa damansa ya yi tozali da Alh.
Hayatu.
Ba
aramin ru
ewa ya yi ba kuwa.
"Kwantar da hankalinka.
Sunan yarinyar wajenka da Taj yake so za ka bani.
Ina fata ka yi masa izinin aurenta."
Abba baki ba rawa ya ce "Yaya Hayatu..."
"Kada ka damu.
Nima short nktice da ya bamu ne ya hanani zuwa mu yi maganar.
Ya sunanta."
"Hamdiyya."
Alhaji ya juya fuskarsa ba yabo ba fallasa ya fa
awa Yaya Babba.
Shi kuma ya sanar da Liman.
Nan aka sake sanarwa.
An
aura auren Tajuddin Hayatu Sulaiman da Hamdiyya Habib Umar akan sadaki dubu
ari biyu.
A karo na uku sai ga wani tsoho an gunguro shi akan wheelchair.
Ba kowa ne ya turo shi ba kuwa illa Safwan.
A gaban Abba ya tsayar da kujerar.
Ya
uka a kunyace.
Tsohon ya dubi Abba da murmushi a fuskarsa.
"Ni ne mahaifin Sabi'u.
Kuma ni zan yiwa jikana waliyyi.
Ina fata za ka ha
ura da abin da ya faru jiya wanda bani da masaniya.
Sai
azu yake cewa wai an fasa.
Shi ne na kira Safwan
in ya yi min bayani."
Baba Maje ne akan gaba wurin cewa sun amince.
Nan take Liman ya
aura aure na uku.
Safwan Sabi'u Mamman da Sajida Habib Umar.
Allahu Akbar
Abba sakaya fuska ya yi cikin babbar riga yana kukan farinciki.
RAYUWA DA GI
I 17
Batul Mamman
"Ayyyyyyiririiiiiiiii.
Allah mungode maKa.
Hajiya Jinjin uwargidan Habibu namu asa goshiia
asa a mi
a godiya ga Sarkin sarakuna.
Allah Ya kwashe miki
an matanki a sa'a guda.
Wannan farar juma'a ta amare uku ce rigis.
Sai a saurari zuwan
an dugwi dugwi iyalan Baba."
Ba kowa bane da wannan aiki sai
ar Ficika daga soron gidan.
Yana gama magana kuma yaransa su ka amshe gu
ar su na yi.
Yaya fitowa tayi daga
akinta inda ta fake da shiryawa ta zauna rarrashin Sajida da Zee.
Hamdi na gefe ita ma tana basu baki tare da taya su kuka.
Anti Zinatu ce ka
ai ta san zaman me su ke a
akin.
Ita ce ma ta tura musu Yayan domin wani ciwon uwa ka
ai ke iya maganinsa.
Hamdi na jin muryarsa ta ha
e rai bayan fitar Yaya daga
akin.
"Wai namiji kenan.
Mtsewww."
Lullu
i Yaya tayi ta fita soron.
ar Ficika ya wangale baki.
"Sai muka ji abin arzi
i ko Jinjin?
Allah Yasa abokan zamansu ne."
Ita ma takaicin
aga muryar tasa take yi.
Ga za
in murya gashi bai iya tausasa harshe.
Ta tabbata kowa na jinsu a ciki.
"Da ka
an rage maganar saboda
an biki ba su san auren Zee aka
aura ba maimakon Sajida.
Sannan kana cewa amare uku sai ayi zaton..."
"Ba zato bane Jinjin.
an Simagade sun zama farinwata sha kallo.
An so tozarta shi sai gashi Allah Ya aurar dasu lokaci
aya."
Yaya dai bata fahimci inda ya dosa ba.
Gani take wani zancen yake ha
awa da wani.
Sai kawai ta koma ciki.
Aka yi ta tambayarta me yake nufi kuwa don duk sun ji.
"Shirmen
ar Ficika ne.
Shi da ko wurin
aurin auren basu je ba?"
Rufe bakinta ke da wuya Halifa ya shigo gidan kamar an jeho shi daga sama.
Haki yake da
arfinsa saboda gudun da ya sha ba na wasa bane.
Tun daga masallacin juma'ar unguwarsu har gida.
Tafiyar kimanin minti talatin.
afafunsa sun yi bu
u bu
"Yaya!
Yaya!!" Ya dinga
wala kira kamar makaho na neman
an jagoransa.
"Kai Halifa lafiyarka kuwa?" Wata ma
ociyarsu ta tambaye shi.
"Ina Yaya?" Ya fa
i yana dariya.
Banda Yaya, duk matan da su ke gidan fitowa su ka yi.
Yana ganinta ya taho da sauri, sai kuma ya tsallaketa ya rungume Sajida.
"Wai mene ne Halifa?
Ka sanya mu a duhu" cewar Inna Luba.
Murmushi ya yi yana duban
an uwansa.
"Yaya an
aura.
Duka su ukun an
aura musu aure."
Dafa shi Inna Luba tayi zuciyarta na bugawa.
"Nutsu ka yi min bayani.
Su waye su ka yi auren?"
"Ya Sajida da Yaya Safwan."
Sajida ta bar jikin bangon da ta jingina tayi da sauri, ta rufe bakinta da hannu.
Wasu zafafan hawaye suna sauko mata.
Hamdi ta rungumeta tana cewa "Alhamdulillah."
Anti Zinatu ta ce "Mata biyu aka aura masa kenan?
Naji ka ci mutum uku."
Ya murmusa da farincikinsa "a'a, sai Ya Hamdi da Happy."
Inna Luba ta ware idanu a tsorace "Hafi?
Mutum ne?"
Yadda yake murna kai ka ce shi ne angon mata uku.
Gyarawa ya yi yadda za ta gane da kyau.
"Ya Taj.
Shugaban inda Abba yake aiki yanzu."
Cikin Hamdi wata irin
ullewa ya yi.
Taji ya saki lokaci guda yana neman tsinkata a gaban mutane.
Duk da haka danne shi tayi da hannu biyu.
"Kai ka san bana son wasa irin wannan.
Wace Hamdin kake nufi?"
"Wallahi ke ce Ya Hamdi.
Babansa kawai muka gani ya cewa Abba yana nemawa
ansa aurenki.
Sadakinki fa dubu
ari biyu.
Cash in fa
a miki."
Daga inda ya yi rantsuwar ita Hamdin ta daina jin komai sai bugun zuciyarta.
Wannan wane irin mugun wasa ne Halifa yake yi mata haka?
Aure?
Ita ce tayi aure kamar wata kayan wasa?
Kuma wai da Taj.
Waye ma Taj?
Kamar ta san sunan.
Sama-sama taji muryar da ko gane mai ita ba yi ba tana cewa "Ku ri
eta...Sajida kama hannun.
A'a rungumota kawai kada ta kai
asa."
Luuu haka taji
afafunta suna narkewa su ka
ai za su kaita
asa.
Kafin ta gama fa
uwa aka tallafota zuwa falo.
Akan doguwar kujera aka kwantar da ita.
Ana yi mata fifita.
Daga nan ba za ta iya tuna me ya faru ba.
an uwa da abokan arzi
i dafifi su ka yi wajen taya Abba murna a masallacin.
Yadda al'amura su ka kasance ma
iyi ne ka
ai zai ce bai jida
i ba.
Baba Maje baki har kunne shi da Baballe.
Murna yake yi, ya sami damar kyautatawa amininsa bayan abin da Ummi tayi.
Don tun daga lokacin shi da Iyaa su ka ja baya da iyalin Abba.
Suna masu jin kunyar abin da
arsu tayi.
Duk rashin son fita sai ya zamana Yaya ce mai
arin zuwa.
A yawan ziyarar da take kai musu ne Baballe yaga Zee ya
yasa.
Ashe rabonsa ce bai sani ba.
angaren Taj kuma inda mahaifinsa yake ya zauna tare da
an uwansa.
Kawunnai ne na
angaren Alhaji shi ka
ai sai
an uwansa su Ahmad.
Yadda ya hana Taj fa
awa su Inna tun jiya, haka ya tsallake
an uwansu maza da dukkanin abokansa.
Mutane na ragowa ya tashi da sauri ya fita.
aninsa Baba Amadu ya tare shi ganin sun nufi wurin motocinsu.
"Haba Yaya Hayatu.
Ba za mu tsaya mu gaisa da baban amaryar ba za mu tafi?"
"Baka gane shi bane?
Habibu ne fa.
Meye abin gaisawa a nan?" Ya amsa a wula
ance
Daga nan gaban Taj ya fa
i.
Su ka ha
a ido da Kamal kowannensu da tunanin da yake ransa.
Yaya Babba kuwa ha
e rai ya yi.
"Da alama akwai manufar da ta sanyaka amincewa auren nan bagatatan.
Dama nayi mamaki da ka sanar dani jiya a
urarren lokaci.
To amma saboda Taj ne shiyasa na zo don kada sai an zo
aurawa ka ce ka fasa don kawai ka muzanta shi."
Alhaji ya yi murmushi "bani da wata manufa.
Auren fitar da ubangidansa a daudanci daga kunyar al'umma yake son yi kuma nayi masa don kada ma a sami bakin zagina."
Kallon tsananin mamaki Taj ya bi shi da shi.
Bakinsa ya mutu.
Tun ba a je ko'ina ba ya gane shigo-shigo ba zurfi Alhaji ya yi masa.
"Alhaji don Allah ka tsaya" Ahmad ya ro
e shi don baya jinda
in ganin manya su na sa'in'sa.
"Kaima ban maka izini tsayuwar ba.
Yanzu ku sai ku yi musabaha da mutum irin wannan?" Ya nuno Abba da yake tahowa inda suke da
an abokansa.
Abin ban sha'awa babu
an daudu ko
aya.
Dama su
ar Ficika ne.
Shi kuma tunda a gabansa mahaifin Safwan ya ci mutumcin Abban sai ya ce shi da yaransa ba za su
aurin auren ba don kada a sake samun matsala.
Bawan Allah bai san wainar da ake toyawa ba.
Da ya iso hannu ya mi
awa Yaya Babba gami da rissinawa sosai cikin girmamawa.
Har sai da Taj yaji wani iri.
"Yaya barka da rana?"
Fuskarsa shi ma a sake ya ce "Sannu Habibu.
Shekaru da yawa.
Gashi mun zama surukai."
Abba ya murmusa "ina ni ina surukuta da ku Yaya?
a taku ce.
Sai dai ace ta bar gida ta sake komawa gida."
Ragowar
an uwan Alhaji su ka
arbi musabaharsa saboda Yaya Babba ya bu
e musu hanya.
Ransa fari
al ya sake rissinawa ya mi
a hannu ga Alhaji.
"Yaya Hayatu ..."
Kallon da Alhaji ya yiwa hannun yafi
arfin a kira shi na wula
anci.
Sai dai a ce
anci.
Domin ba ma da duka
wayar idon ya kalle shi ba.
Duniya bai ga abin da zai sa ya kama wannan hannun da ya gama lalacewa da bleaching ba.
Knuckles
in (ga
in yatsu) duka ba
irin.