Sashe 40
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amma ana iya samun dalilin da zai sa Ahmad
in ya za
angare guda ya
untatawa
ayan.
"Yanzu dai bani key mu je.
In na dawo zan yi masa magana in sha Allah."
Da murmushi Kamal ya ce "ko kai fa." Sai kuma ya sako wani zancen "Goben dai za ka tafi Abuja?"
"In sha Allahu.
In Amma ta tsine min tas za ta bini.
Gara naje na daidaita da uwata."
"Ba ka yi fushi ba dai da na ce ba zani ba ko?" Kamal ya fa
i yana sosa
eya.
wafa Taj ya yi "Kaf
inku na san zaman da nake da ku.
In matan suna da mazaje ai ku za ku iya zuwa.
Amma har Naja da Rukky dake Abuja duk sun zame wai babu mai zuwa rakani."
"Naja fa ta ce za ta turo a
aukoka daga airport."
"Wannan ma laifi zai zama a wajen Amma.
Cewa za ta yi wato har na fara neman
an uwana na barta."
"Allah Ya fito da kai lafiya.
Daga nan zan taya ka addu'a.
In kaje dai ka gaishe da Anisa." Yana dariya ya yi maganar.
Wata kwafar Taj yayi don ya san tsokanarsa yake.
Shi ya tu
a motar.
Suna hanya yaji wayarsa tana ta ringing.
Idan kiran ya katse a sake binsa da wani.
Bai
auka ba sai da ya tsaya a danja kafin a bada hannu.
Ba
uwar lamba ya gani.
Kira har hu
u a jere dole ya bi.
Hamdi na ganin sunansa da hasken waya ko ringing bata fara ba ta
auka.
"Assalam alaikum wa rahmatullah" ta fa
i da ladabin da ya bawa Taj mamaki.
Shi da ya sa rai da tsiwa da rashin kunya.
Har ya gama tanadin yadda zai
ullo mata.
Sai gashi tana yi masa gaisuwa irin wannan.
Haka kawai zuciyarsa ta hana shi soma murna.
Gara yaji da me ta zo.
Hamdi ce fa.
Wadda ta fa
a masa
iri
iri bata son sana'arsa.
Basarwa ya yi ya ce "Wa alaikum salam.
Wa ke magana?"
"Ya Taj ni ce.
Hamdi ce.
Don Allah magana nake so mu yi" Ta wani
ara sauke murya ita a dole mutuniyar kirki.
"Ina tu
i yanzu.
Idan na tsaya zan kira ki in sha Allah." Duk da idan ya so zai iya sanya earpod
insa ya amsa wayar, jikinsa ya bashi dalilinta na nemansa.
Shi yasa ya katse mata hanzari.
"To babu komai.
Nagode.
Nagode.
Zan jira ka don Allah."
Jira ya yi ta kashe wayar kafin ya soma dariya.
Ya labartawa Kamal rigimarsu ta ranar bu
e Happy Taj da kuma randa ya koma gidan.
"To dai mata sai da lalla
awa.
In kana son shawo kanta sai ka ajiye taka rigimar."
"Ashe ba za mu daidaita ba.
Kallo
aya nayi mata na gane rigimammiya ce.
Tana yi min zan rama don gidan abin ta zo."
Da takaici Kamal ya kalle shi "Kai Happy.
Matarka ce fa kuma yarinya ba abokiyar fa
a ba.
Ko ina sai ka nuna hali ne?"
"Take takenta kamar cewa za ta yi na saketa.
Haka jikina yake bani.
Ni kuma wallahi sonta nake kamar babu sauran mata a duniya." Ya
are magana yana kanne ido.
Shi ma Kamal da sha
iyanci ya ce "Shege...mutumin ya fola tsundum.
Allah Yasa kada Alhaji ya kawo cikas dai kafin mu kwashi
an love."
"Za ka yi bayani.
Bari dai hankalina ya dawo jikina in mun shirya da Amma.
Ko da duka ne sai ka fa
a min sunan budurwarka.
In kuma babu sai muje wajen Baba Malam (yayan Inna) ayi maka ru
iyya.
In ma wata jinnu ce ta
yasa ayi waje da ita."
"Aljana sai dai a kanka.
Ni kam
alau nake."
"To in ba tsoro ba ka fa
a min.
Idan kuma kasa ka aka yi ne gara na sani.
Sai na baka tips na shawo kan
an mata.
Ka san mu masu auren nan komai mun sani."
"Daga
aurawa?
Ka rufa mana asiri dai kada
ar mutane ta tare da ciki."
"Sai kace wani namamajo" Taj ya sha kunu.
"Da meye?"
Da irin wannan fa
an nasu na wasa su ka isa gidan Abba.
Idan ka kallesu sau
aya dole ka
ara.
Alhaji ya tara arzi
i a gidansa.
Ba mazan ba, ba matan ba.
Shi kan shi ya san wannan.
Waya Taj ya yiwa Abba bayan sun fito daga motar.
Ba a jima ba kuwa ya fito da shirinsa harda babbar riga.
"Ko shigo ciki ku gaisa da mutan gidan mana.
Dama can an zama
aya balle kuma yanzu.
Kuma mazajen
an uwanta ma sun zo.
Sai ku san juna ko." Ya nuna
ofar yana murmushi.
Bayansa su ka bi Taj yana sunne kai shi a dole ya shiga gidan surukai.
Kamal ya faki ido ya
auke shi a hoto ya adana domin duk ranar da ya bashi haushi ya tura group
insu na gida.
Hamdi na zaune da waya a hannu tana jiran kiran Taj a
akin Halifa ita ka
ai.
Falonsu kuma Safwan ne da abokansa biyu.
Sai kuma Baballe da iyayensa.
Ga Yaya da amare Sajida da Zee.
Tsakar gidan kuwa
an uwa ne na kurkusa su ke ta aikin kayan miya na girkin gobe saboda sun san dole a sake zuwa kafin
aukar Sajida su zo.
Musamman wa
anda basu ji auren Hamdi da Zee da wuri ba.
Abba ya shiga falon da sallama aka amsa.
Taj da Kamal su ma su ka yi.
Yaya jan mayafi ta
ara yi.
Bakinta har kunne.
Duk yadda take son nuna kunyar surukai abu ya gagara.
Allah Ya gatance mata a lokacin da bata yi zato ba.
Musabaha su ka yi da duka mazan.
Sannan su ka gaisa da Iyaa da Yaya.
Abba ya sake gabatar musu da juna.
"Safwan ai ka san Taj ko?"
Safwan ya yi murmushi "sosai Abba.
Tun kafin ya dawo ma ta ha
a mu.
Abokina ne ko in ce
an uwa ma."
Sajida ta sunne kai tana murmushi.
Safwan
in dama
an ayi ne na gaske.
"To ina jin duka dai Baballe ne baku sani ba.
Sunansa Abubakar kuma
an amini na ne."
Baballe ya taso ya sake basu hannu.
"Ni ne dai
an autanku.
Ina fata zamu yi zumunci mai
orewa."
Iyaa taji da
in yadda
an nata ya yi.
Sai da ta yi dariya da Safwan da Taj su ka ce sun
auki girman.
Aka
an yi raha sannan Baba Maje ya juya dama da hagu.
"Ina Hamdiyya ne?
Mijinta ya zo ba za ta le
o su gaisa ba?"
"Yi maza ki kirata Zee." Iyaa ta fa
i ganin Yaya ta sunkuyar da kai.
akin Halifan ta sameta.
Ta rasa gane zaman me take yi ita ka
ai bayan ta nuna musu ita bata da damuwar auren.
"Ki zo ku gaisa da Ya Taj.
Amma ki yi sauri don fita za su yi da Abba."
Kafin Zee ta gama magana ta fice da
aton hijabin da tayi sallar magariba.
Falon ta shiga da sallama.
Idanunta Taj su ke nema.
Shi ma kuma
ofar yake kallo.
Su ka ha
a ido ta kasa yakice nata.
Tabbas Taj ne mafarkinta, amsar addu'arta kuma za
in zuciyarta.
A wannan
an ta
aitaccen kallon makaman ya
in neman sakin su ka fara saukowa
asa da kansu.
Bu
ar bakin Inna Luba da shigarta falon kenan sai cewa tayi.
"Mu dai Tajo idan mun zo
akin amarya ba girkinta za mu ci ba.
Ranar zagewa za ka yi ka girka min don ni ce da gidan ba ita ba."
Dawowa daga duniyar da taso mantar da ita waye Taj tayi.
Ta kuwa tura baki tana kumbure kumbure.
Shi kuwa dariya ma ta so bashi.
Yana ta lura da rikicikin yanayin dake bayyana a kyakkyawar fuskarta.
Wani irin farinciki na shigarsa.
Wannan yarinyar matarsa ce.
Bai san lokacin da ya yi murmushi ba.
"Ku je daga soro ku gaisa mana kafin Habibun ya fito." Baba Maje ne ya yi maganar.
Hamdi bata
ata lokacin bin umarninsa ba saboda son samun damar yiwa Taj magana.
Ita ta fara zuwa soron kafin
amshin Taj ya yi masa iso.
asa ta dur
usa da ya shigo don so take kawai a yita ta
are yanzu.
"Ina wuni Ya Taj?" Ta furta cikin sabon salon ladabinta gare shi.
"Lafiya
alau.
Tashi mana."
in motsawa tayi "dama ha
uri nake son baka akan rashin kunyar da nayi maka rannan.
Don Allah ka yafe min.
Wallahi ba hali na bane."
'Irin wannan ladabin na neman bu
ata ne' Taj ya ayyana a ransa.
A fili kuwa cewa ya yi "ya wuce.
Nima ki yi ha
urin abubuwan da na ce miki."
"Babu komai wallahi." Ta ce da murmushinta.
"Uhmmm, dama...na ce...dama...wai ko za ka...uhmmm" ta dinga in'ina saboda kalmomin sun
i ha
uwa.
Shi yasa ta so su yi maganar a waya.
A haka duk yabi ya yi mata kwarjini.
Kamal ne ya fito a lokacin.
"Happy ga Abba nan.
Ya ce kada lokaci ya
ure."
Taj ya dubeta.
Duk tayi laushi.
Fuskarta kuma tayi fayau da alama tayi kuka.
"Zan kira ki in sha Allah.
Kamar
arfe nawa ki ke kwanciya don kada na tashe ki?"
"Zan jira ka.
Don Allah ka kira."
"Okay." Har zai fita yaji ya dace ya
an bata assignment
in da zai sa tayi tunaninsa ko bata so "aapna khayal rakhna."
Ai kuwa a take ta
inke fuska.
Taj ya kalleta ya saki murmushi.
A babu yadda ta iya dole ta mayar masa tunda tana da bu
ata a wajensa.
Da ta koma ciki maimaita kalmar kawai take yi tana addu'ar kada Allah Ya kawo ranar da zai zage ya yi rawa da wa
a kuma.
Kamal ne ya sanar da Alhaji zuwansu.
Daga nan ya yi tafiyarsa
aki.
A gajiye yake sosai.
Ga wata yunwa da bai ma san yana jinta ba sai da ya shiga gida.
Agogonsa ya kalla bayan ya cire.
Ya san a
alla yana da minti shabiyar kafin su gama tattaunawa.
Don ba zai iya baccin ba tare da sanin me zai faru da
aninsa ba.
Ledar wasu magunguna ya
auko daga
ashin gadonsa.