← Book details Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 97

Sashe 76

Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Abba zo ka gani."
Ko da ya
arasa bai san lokacin da ya kai hannu ya
ago Taj
in daga jikinta ba.

Yadda duka ga
anta su ke karkarwa haka nasa su ka fara.

Da rawar baki Hamdi ta iya fa
a masa iya abin da ta san ya faru.

Ido Taj
in ya bu
e a hankali da yaji an
aga shi.

Hamdi ta bu
e bayan motar Abba ya taimaka masa ya shiga.

"Bari na duba waye yake gida tsakanin yaran Mal.

Ba
o da Halliru sai mu kai shi asibiti."
Da sauri ya yi gaba zuwa gidan ma
otansa da su ka iya tu
in mota.

Tafiyarsa ke da wuya kiran Alhaji ya shigo wayar Taj.

Da kansa ya zaro ta daga aljihu ya mi
awa Hamdi.

Cike da dauriya da cije baki ya ce mata idan Kamal ne kada ta sanar dashi don baya son tayar masa da hankali.

In sun je asibiti sai a fa
a masa.

Screen
in ta kalla lokacin kiran farko ya katse ta
aga kai domin fa
a masa sunan da ta gani sai kawai ya kwantar da nasa kan a cinyarta ya rufe idon.
auki ko ki kashe.
arar tana damuna."
anin ciwon nasa da wata fargaba da ta shigeta saboda tsoron mai kiran ne su ka sa ta kiransa da sunan da taga Taj ya yi saving numbar.

"Alhajina ina wuni?"
Alhaji ya cire wayar daga kunnensa ya duba sunan don ya fara kokonton wa ya kira.

"Alhajinki kuma?"
"Au...lahhh...Alhajinsa nake nufi" Hamdi ta sake gigicewa da
arfin amon muryarsa.

"Shi wa?" Ya tambayeta yana yafito Inna da hannu.

Wayarta ya kar
a zai kira Taj
in.

A zatonsa ko ya daina amfani da wannan layin da ya sani.

Aunawa tayi taga idan ta ce masa Taj kai tsaye zai ce bata da kunya.

Kuma ita ma dai nauyin sunan take ji.

"Shi
in dai" ta ce da
aramar murya.

Ta
ara da
an bayani a fakaice "uhmm...Hamdiyya ce"
Kai tsaye kuwa ya ganeta ya ce "Hamdiyya ina Taj?

Bashi wayar."
an ta
a shi tayi ta ce masa Alhaji ne sai ya nuna mata kansa.

Rabonsa da ganin sunan mahaifinsa a allon wayarsa ace ya kira shi ba zai iya tunawa ba.

Sai dai kuma yau ya kira a yanayin da ba zai iya magana ba.

"Ba ya iya magana saboda ciwon kai."
Katse ta ya yi kafin ta
arasa "bashi da lafiya ko?

Me ku ke yi baku kai shi asibiti ba?

Ba shi wayar na ce!"
Muryarsa da take tattare da tashin hankali ta fito mata da sauti na umarni kuma cikin fa
a.

Sai ta share ta sanar dashi cewa ba zai iya tu
i ba.

Amma Abbanta ya tafi neman wanda zai ja motar a ma
ota.

"Shi me yake yi da ba zai tu
a motar ba?

In bashi da ita ya ja ta Taj
in mana."
aramar murya ta amsa masa "bai iya tu
i ba."
Fargabar
ata lokaci da halin da Taj zai iya shiga ne su ka saka shi juyawa ga Inna ya yi magana wadda ta shiga ra
au kunnuwan Hamdi "kinga illar daudanci ko?

A shekarun Habibu ace bai iya tu
i ba kamar ba namiji ba."
Wannan magana ta sanya Hamdi jin nauyi da wani irin zafi a zuciyarta.

Idanunta kuwa su ka soma zafi tunda dama kukan a kusa yake a dalilin ciwon Taj.

Da hawayen ya zubo sai idon yayi kamar an ba
a barkono saboda tsananin
uncin da take ji.

Abban nata yake fa
awa wa
annan maganganun?

Ta tuna dama ya so a kashe auren.

Babu mamaki sai da ya fa
a masa abin da yafi wannan ciwo a gaban idonsa.

Kasa daurewa tayi tana ganin kamar in tayi shiru ta yarda mahaifinta bashi da daraja.

Sai da ta kalli fuskar Taj taji kunya, amma duk da haka bata ji a ranta za ta fasa fa
a masar abin da yazo bakinta ba.

Numfashinta har canjawa yayi saboda
acin rai.

Ta bu
e baki za ta yi magana Taj ya tashi zaune ya kar
e wayar.

Jiran abin da zai ce tayi sai taga ya mi
awa Abba da ya dawo yana tsaye a ba
ofa wayar.

"Alhaji ne" kawai ya ce ya dam
a masa wayar.

Magana su ka yi akan asibitin da za su ha
u su jira isowar Alhajin.

Ita dai Hamdi ta bi Taj da kallon da har zuciyarsa bai yi masa da
i ba har Halliru ya tada motar su ka hau titi.

Duka wayar yana iya jiyo abin da Alhajin yake fa
i.

A daidai lokacin da take shirin bada amsa ya daure ya kar
i wayar saboda a ganinsa idan ta yiwa Alhaji rashin kunyar da ya tabbatar tana gab da yi, to babu makawa gazawar Abba zai cigaba da gani.

Har ma ya ce ya kasa yiwa
ansa tarbiyya.

Hannunta ya ri
e ya
an matse ta zare abinta ko kallonsa bata yi.

Ya dinga
arin su ha
a ido nan ma ta fuske.

Ba don an fara tafiya ba kuma ga dare da tabbas sauka za ta yi.

Fahimta
aya ta yiwa abin da ya yi.

Ya shigarwa mahaifinsa kamar kowanne
an halak, amma ita ya hanata tsayawa nata uban.

Wata zuciyar ma tayi mata nuni da cewa
arshenta shi ma bai
auke shi cikakken namiji ba.

Abin da take ji na ba
inciki ya
i sauka.

Har su ka isa banda sharar
walla babu abin da take yi.

Da Bishir yana parking Alhaji bai yi mamakin ganin motar Kamal a wajen ba.

Shi ka
ai ma ya lura sai bai fa
awa
an nasa ba saboda a tunaninsa dama dole Kamal ya sami labarin halin da
an uwansa yake ciki.

Suna fitowa daga mota su Hamdi su ka iso.

Bishir da Abba su ka
arasa bakin motar su ka taimakawa Taj ya fito.

"Ya kuke kama ni ne kamar wani gurgu.

I can walk on my own" ya zame hannayensu daga kafa
unsa.

Hannun wanda bai ta
a zato bane ya maye gurbin nasu.

Inda Alhaji ya janyo shi jikinsa ya kuma tallafe shi ta hanyar ri
e kafadar damansa da hannunsa na hagu.

Sai ya zamana Taj na manne da jikin mahaifinsa.

Bishir da Abba kallon juna su ka yi cikin mamaki da jinda
i.

Shi kuwa Taj neman ciwon kan ya yi ya rasa.

Komai ya tattara ya koma zuciyarsa.

Inda ta cika fam da wani irin farinciki mara misaltuwa.

"Mu je ciki a duba ka." Alhaji ya fa
a yana mai soma takawa a hankali don kada ya wahalar dashi.

Taj ya juya ya ha
a ido da Hamdi zai ce ta taho su shiga sai kawai yaga ta
auke kai.

Abba da Halliru ta fuskanta.

"Abba ku taho mu tafi kada mu rasa abin hawa."
"Ki bari mu ji abin da yake damunsa mana."
Fuskarta a cunkushe ta
aga kai daga kallon wayarta ta kuma cewa "Shabiyu ta kusa fa kuma ba abin hawa garemu ba."
"Hamdi ki kwantar da hankalinki na kira Bawalle (mai adaidaita sahu ma
ocinsu) zai zo ya
aukemu."
Abba Habibu ya fa
i yana duban Alhaji da yanayi na ban ha
uri game da kalaman
arsa.

Kada ace bata damu da mijinta ba.

"Ba sai ka kira kowa ba.

Zan kai ku da kaina ma" Cewar Bishir.

"Ka bar shi mun gode.

Adaidaitan ma ya ishemu." Ita ce amsar da Hamdi ta bashi kai tsaye.

Kallon nutsuwa Alhaji ya yi mata sai tayi saurin kawar da kanta gefe amma bai kasa gane tana cikin
acin rai ba.

Bata so tayi kuka a gaban mutane.

Cigaba da tsayuwarta a nan kuwa tana ganin yadda Abbanta yake takatsantsan hatta wajen yin motsi sai taji duk ta tsargu.

Auren ya zo mata wuya har tana tunanin makomarsa.

A haka ma bata da labarin ala
arsu da juna kafin a haifeta.

Ba a son ranta su ka shiga ciki har likita ya zo ya bu
aci ya shiga office
insa.

Ko da Alhaji ya tayar dashi za su shiga wajen likitan can jerin kujerun baya inda ta zauna ya kalla yana sake nazartarta.

A take kuma wata irin kunya ta saukar masa.

Hamdiyya bata ce komai ba amma yanayin komai nata a yanzu yana yi masa nuni da cewa anyi mata abin da bata ji da
i ba.

Ba tare da tsawaita tunani ba ya san waye da wannan aikin.

'Lallai Habibu ya haihu' ya fa
a a ransa.

Yayinda duniya take
yamar irinsu har ta kasa kar
ar uzurinsu in sun tuba,
arsa ta ture girma da yawan arzi
in gidan aurenta tana mai nuna ba za ta lamuncewa taka darajarsa ba.

Abin da bai ta
a zato bane yaji a ransa.

Hamdiyya
ar Habibu ta burge shi har wani sashe na zuciyarsa yana kamanta wannan hali nata da abin da yake tsammata daga jininsa.

RAYUWA DA GI
I 29
Batul Mamman
Wata doguwar allura Mubina ta zare daga tsakiyar cikin Kamal ta ajiyeta akan kwanon tasa daidai girmanta.

Ta koma gefe ta ha
a yatsunta na hagu da dama ta sar
esu, sannan cikin dabara ta cire gloves
inta.

Duk abin da take yi kwata-kwata ta
i yarda ta ha
a ido dashi.

Umarni kawai take bawa Nos
in da ya taya ta aikin akan abin da zai yi.

Shi kuwa yana ta kallonta har ta gama bai ce uffan ba.

Canjawar yanayinta ya sanya zuciyarsa tsirgawa don ya san bashi da nasaba da kasancewarsa babu riga a wajen.

Baya ta bashi yana daga kwance ta har
e hannuwanta a
irji.

"Sau
in da za ka samu yanzu ba mai
orewa bane.

Daga shi sai dialysis wanda shi ma tasirinsa ba ya wuce lokacin da za a sami
odar da za a dasa."
Numfashi kawai yaja da
arfi yana mai rufe idanuwansa.

Zuciya da jikin nasa duka sun gaji.

A
arinsa na ganin bai
agawa kowa hankali ba yayi exhausting
in kansa.

Duk wata lakar jikinsa mutuwa tayi sakamakon jin abin da tace.

Tashi ma sai ya gagare shi.

Ji yake kamar lokaci zai cimmasa yanzu yanzu.

He badly needed a shoulder to cry on.

A
an rarrashe shi a bashi baki.
Chapter 76 · 0% Book details