← Book details Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 97

Sashe 55

Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gefen titi ya gangara da motar ya
aga handbrake tare da canja giya zuwa 'P'.

Ya juyo su ka ha
a ido har lokacin bata cire hannuwanta daga fuskarsa ba.

Shan kunu ya yi "Ki barni in
arasa.

Ba ke nake yiwa ba."
Ita kuma ta marairaice masa
"Don Allah kayi ha
uri to sai na fita."
wayar idanunta yake kallo sai ta rufe idon.

"Can I have that kiss now?"
Zame hannuwanta ta soma yi daga fuskarsa ya janyota gaba
aya.

Garin ya
orata a cinyarsa handbrake ya sauka.

Motar ta
an yi gaba amma ba da sauri ba saboda giyar da ya canja.

Rungume shi tayi
am tana salati ta sanya fuskarta a tsakiyar
irjin shi.

"Wayyo Allah Abbana...Yaya..."
Bata san lokacin da ya sake tsayar da motar ba.

Hannunsa
aya kawai taji a
asan ha
arta ya
ago kanta sama.

"Salwa bata da matsayi ko ka
an a wajena kinji." Kai ta gya
a a hankali.

"Fitar da muka yi ba abin da kike tunani bane.

Happiness ne yake
arin fahimtar da ita ta ha
ura."
"Ai na yarda."
"Akwai wa
a da ta dace da irin wannan yanayin." Ya
age gira.

"Kada kayi don Allah."
"Ke dai???"
"Bana so." Ta turo baki.

"Hamdi."
"Na'am." Ta ce tana mai jin nauyinsa don ya
i sakinta balle ta koma mazauninta.

"I love you."
asa ta so yi da fuskarta don kunyar yanzu tafi ko yaushe.

Sai dai Taj yaci alwashin yau sai ya rage wani abu a kunyar nan ya tafi dashi gida.

Shammatarta ya yi kamar zai yi magana taji saukar le
ensa akan nata.

He was so gentle amma ya kashe mata jiki har ta sake narkewa a jikinsa bata sani ba.

Rungumeta yayi a haka kanta a gefen kafa
arsa kamar mai bacci.

Shi kuwa wani irin contentment ya samu ds nutsuwa a zuciyarsa.

Basu yi aune ba su ka ji ana
wasa gilas
in motar.

Mutanen dake waje suna cewa ko lalacewa tayi ko kuma mai ita wani abu ya same shi.

Kamar
ifta ido Hamdi ta koma wurinta tana raba idanu.

Taj ya kalli mutanen ya ga da wuya su fahimci matarsa ce idan su ka gan shi da mace.

Kawai sai ya canja giya ya yi gaba.

Shi da Hamdi su ka ha
a ido su ka kama dariya.
_Uwargida....I see you!

SonSo Sis Juwairiyya_
RAYUWA DA GI
I 23
Batul Mamman
Har su ka
arasa gida idan sun kalli juna sai sun yi murmushi.

Abin da ya
aurewa Hamdi kai shi ne yadda Taj har wani kawar da kai gefe yake irin na masu jin kunya.

To ai ita ma kunyar take ji.

Kuma ita ya dace ta dinga yin haka.

Sai gashi kafin tayi yake yi.

Gajiya tayi lokacin sun iso layinsu ta kalle shi.

"Wai mene ne?"
Gefe ya ka
a kai yana wani rufe ido "Awwnnnnn, ni ki daina tambayata.

Kin fi ni sanin ko mene ne."
Murmushin fuskar Hamdi
aukewa yayi.

Ta soma harararsa.

"Banda wa
a kuma harda irin haka kake yi?"
"Irin yaya?" Ya tambaya kamar bai gane manufarta ba.

"Meye wani awwnnn don Allah?"
Hannu ya kai ya shafa kumatunta "Saboda ina son ganin wannan hararar da juya idanun naki.

You always look cute."
Murmushi ta soma yi ya kuwa sake cewa "awwnnnn" yana dafa saitin zuciyarsa.

Wannan karon dariya tayi.

Irin dariyar da bai ta
a gani daga gareta ba.

Zuciyarta tayi fari kamar auduga.

"Kin san wani abu?

Zo mu shiga ciki kafin ha
urin Abba ya
are."
Bakin
ofar gidansu ta kalla.

Ai kuwa Abbanta ne yake
an le
owa.

Bai yi zaton za su yi dare ba.

Kuma sun iso
in ma ta
i fitowa.

Shi ne ya kasa sukuni.

Kada fa ta biyewa Taj al'amari ya kwa
e a gaba.

"Zan kira ki idan naje gida.

I hope ba da wuri ki ke bacci ba."
Bata iya bashi amsa ba da ta hango inuwar Abban da gaske.

Kamar an tsikareta ta fito da sauri.

Tana hango shi ya koma cikin gida ta bi bayansa.

Taj ya yi murmushi kawai.

Ya juya baya zai yi ribas ya yi arba da ledojin da
an uwansa su ka ajiye mata.

Parking ya gyara ya
ebi yadda hannuwansa za su iya
auka ya je
ofar gidan yana sallama.

Caraf yaji Abba yana yiwa Hamdi fa
an kada ta manta da maganarsu.

Shi ba zai iya ja da Alh.

Hayatu ba.

Jin sallamarsa yasa shi yin shiru.

Hamdi kuma ta ruga ciki da sauri.

"Taj baka tafi ba?" Ya fito waje.
onta ne ta manta." Ya nuna ledojin hannunsa.

"Harda wahala haka?"
anwarsu su ka yiwa.

Bari na shigar mata dasu." Taj ya wuce ciki kafin Abban ya ce shi zai kar
a.

Hakan zai zama raini ma.

A tsakar gidan ya sake sallama, Yaya ta amsa da yi masa izinin shiga falon.

Akan kujera ya ajiye ledojin ya ce da saura.

Ta saki baki har yaje ya dawo.

Lokacin ita da Abba ne a falon.

Wa
anda ya dawo dasu har sun fi na farkon yawa.

"Mene ne haka Taj?

Daga zuwa gaishe su kuma sai ka ha
ota da wannan kayan?"
"Babu ruwana Yaya.
an uwanta ne su ka bata."
Yaya dai bata jida
i ba.

Ta san kwa
ayi ba halin Hamdi bane to amma za a iya fassara ta dashi ga wanda bai santa ba in yaga kayan.

Da dai bata kar
a ba.

Kiranta tayi ta dawo falon da sauri don kiran ta san na fa
a ne.

Kaya dama ta tafi cirewa.

Wata free doguwar riga ta saka da hula a kanta.

"Me yasa ki ka kar
o kayan nan Hamdi?

Tarbiyyar gidan nan kenan?"
usawa Hamdi tayi a gaban kujerar da ya zube kayan tana
are musu kallo.

Ita kanta bata san sun kai haka ba.

"Allah Yaya ba ro
a nayi ba.

Ba ma a hannuna su ka bani ba."
Kusa da ita Taj ya dawo ya zauna a
asa ya fara sauko da kayan gabansu.

"Yaya yanzu abin hannun
an uwana kike fa
a a kai?

Kin san da ro
a tayi nima ba zan yarda mu taho dasu ba ko?"
Yaya ta ce "Kada ka kare mata.

Ai ta san irin abin da ya dace da wanda bai dace ba."
Hamdi ta sunkuyar da kai ta ce "Ki yi ha
uri."
"Ni ya kamata na bata ha
uri.

Na zata mun zama
aya ne ko ban aureki ba shi yasa ban
auki kar
ar kayan a matsayin laifi ba." Ya yi wani iri da fuska yadda za a tausaya masa "a zatona na kai matsayin da zan iya tambayar Halifa da yake
arami abu idan ina so.

Na
auka hakan ne a wajenku ku ma.

Kuskuren daga gareni ne.

Ki yi ha
uri."
Yaya dariya ta kama yi.

Abba kuwa ya girgiza kai don dama ya san za a rina.

"Anya Taj ba
atan kai kayi na za
en aiki ba?

Da lauya ka dace.

Yanzu Fisabilillah wannan marairaicewar duk don nayi maganar kar
ar kaya ne?"
Da rashin jinda
i kamar gaske ya ce "To Yaya abin hannun
an gidanmu ai baya cikin wanda za a yi mata fa
a a kai ko?"
"Baya ciki.

Magana ma dai ta wuce."
Ya kalli Abba dake yi musu dariya da Hamdi da kana ganinta ka san taji da
in ceton da ya yi mata a hannun Yaya.

"Gara dai na baki ha
uri kuma nan gaba duk mu kiyaye."
"Nace magana ta wuce Taj."
"Mungode.

In sha Allah zan yi musu magana su ma kada su sake..."
"Ya Rabbi.

Taj a bar maganar nan.

Ni na fara kuma na janye."
Yaya ta fa
i da ta rasa yadda za tayi dashi ya yi shiru.

Tashi ma tayi tace musu sai da safe.

In ta biyewa Taj sai ta koma basu ha
uri tana tumami a
asa.

Ai kuwa su ka sanya dariya harda shi uban gayyar.

Yaya da Abba na mi
ewa ya
aga hannunsa yana kallon Hamdi.

Bata kula da cewa basu gama fita ba ta tafa dashi a hankali.

Yaya na gani ta
ara sauri.

Abba yabi bayanta yana dariya.

"Ai naga kayan amma ban ce komai ba saboda sanin halinsa.

Da yanzu muna
ofar gida yana kalallameni yadda ya yi miki."
"Ka san Allah?

Zuciyata fes nake jinta.

Sajida da Zee duka mazansu su na son su.

Hamdi kuwa nayi zaton Allah auren rufin asiri ne.

Ashe da gaske yake da yace yana sonta."
"Da kin tuna Yaya Hayatu sai in ce miki halinsu guda.

Kaifi
aya ne.

Kawai dai shi bashi da tsatstsauran ra'ayin uban ne."
"Ita ma ja'ira anya bata son shi kuwa?

Da tabi ta
ulla masa kafin su ha
u.

Ban zata za a sami kanta da wuri ba haka.

Amma yanzu ko makaho ya san inda zuciyarta ta dosa."
Abba jikinsa duk ya yi sanyi da irin murnar da take yi da kuma gaskata batun Hamdi na son Taj.

"Uwar zamani.

Kina nan kina zancen soyayyar
anki."
Tayi dariya "a uwar
aka ba.

Da mahaifinsu."
Zee ce ta tayata kwashe kayan zuwa
akin Abba bayan tafiyar Taj.

Tafiyar ma don dai kawai dare ya soma tunda an idar da Isha'i.

Ba don haka ba yadda ya soma samun kan amaryar tasa da sai abin da aka gani.

Washegari kamar yadda su ka shirya zuwa gidan Sajida, Zee da Hamdi sun kammala ayyukansu na gida da wurwuri.

Tsabar
okin son ganin
ar uwar tasu da aka hana su yi da wuri ko
ar cacar bakin da su ka saba ba ayi ba.

Yaya zuba musu idanu kawai tayi.

Sai gasu sha
aya da rabi sun fito cikin shiri.

"Wadda ta san ta tambayi mijinta ta zo ta wuce.

Wadda bata tam...."
Hamdi ce ta fara cewa "Innalillahi" hannunta na sauri ta bu
e jaka ta
auko waya za ta kira Taj, Yaya ta ce ba za ta lamunce titsiye ba.

"Tunda ku ka fara zancen nan ai saboda nauyin dake kanku yasa na hanaku wannan ziyarar ta rashin kan gado da ake yiwa amare da zarar sun tare.
Chapter 55 · 0% Book details