Sashe 82
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Idan babu mai taimakon Kamal a cikinsu daidai yake da babu Kamal
"Alhaji bayaninka fa yana nufin duk yawanmu ba za mu amfane shi ba tunda babu jinin wanda ya dace dashi."
"Haka su ka yi min bayani da likitan."
"Anya ba ya fa
a bane kawai saboda baya son takura kowa?" Ahmad ya yi tambayar da basu san amsarta ba.
Alhaji sai ya shiga tunani.
Tabbas kowa a gidansa ya yi fice akan wata halayya.
Indai ana batun sadaukarwa to Kamaluddin
insa shi ne na farko.
Wuyarta ka nema zai baka ko shi ne abu na
arshe a tare dashi.
Ba abin mamaki bane in ya zamo ya
i yarda a cire
odar kowa a dasa masa.
Wannan tunanin ka
ai ya haskaka zuciyar Alhaji.
Zai nemi Kubra ta ha
a shi da likitan da ya dace a Aminu Kano Teaching Hospital.
All hope is not yet lost.
Sun tattauna yadda za su yi idan aka yi rashin sa'a da gaske babu wanda jinin nasa ya yi daidai.
Alhaji ya sanyawa ransa daga yau zuwa sati in ba a dace ba za su bar
asar.
an lokacin ma ya bari ne saboda su sami damar yin booking
in asibitoci a
asashen waje.
Duk wanda aka sami appointment da wuri, shi za su je.
Baya son su fara tafiya a can ma ace
odar ake bu
ata dole kuma babu mai bayarwa.
Da su ka gama ne Ahmad ya ce "maganar Salwa..."
"Yauwa..." ya tashi "mu je
asan.
Wani rami nake son toshewa kafin ya zama
ofa."
Gaban Ahmad fa
uwa ya yi "Alhaji ka sami labarin tana son Taj ne?
Nayi mata fa
a.
Ko a hanyarmu..."
"Bana fatan abin da zai sa na ci zarafin jininka Ahmad.
Amma tabbas idan Salwa ta cigaba a turbar da ta
auka to lallai za ta fuskanci fushina."
Hankalinsa
ara tashi ya yi.
Me kuma tayi?
Bai sami amsarsa ba sai da su ka shiga mota ya matsa mata da tambaya saboda abin da Alhajin ya yi ya bawa kowa mamaki.
Hamdi ya nema suna saukowa.
Amma ta ce masa ya yi sa'a kuwa domin yanzun nan suke shirin fita ita da Hajiya da Na'ima wadda ke bin Hajiyayye za su kai ta gida.
"Da kun koma kun
aukota kuwa" cewar Alhaji yana shafa kan
ananun jikokinsa "ni na kawota.
Idan ba a jira na mayar da ita ba sai a nemi izini na kafin a kaita gida."
"Mun kusa yin laifi ashe.
To Allah Ya bada ha
uri" in ji Umma.
Gabansa Amma ta kawo Hamdi.
Ta dur
usa ta gaishe shi kai a sunkuye.
Yadda ya amsa mata da sakin fuska har Inna sai da ta jinjina lamarin.
"Ni dai ba zan bar magana a cikina ba." Amma tayi maganar da ta janyo hankalin kowa gareta "da mun san aurenki ne zai dawo da Taj gidan nan Hamdiyya ai da ranar da ya fita zai dawo.
Sannunki Hamdiyya tauraruwar Tajuddin."
Dariya aka kama yi.
Ita kuwa ta cigaba da cewa "Allah kuwa da gaske nake.
Ji fa irin fara'ar da kake yi mata Yaya Hayatu.
Irin ka yi na'am
innan da auren hands down."
Hararar
anwar tasa ya yi ya ce "A'a hands up."
Yaran kuwa me zasu yi banda dariya.
Da kowa ya nutsu ne Alhaji ya ce ina Salwa.
Tana daga gefe ta kawo wuya da abubuwan da ake yi a falon.
Tasowa tayi kamar
wai ya fashe mata a ciki.
Tayi zaton magana zai yi mata a gabansu sai ya
ara gaba ta bishi.
Kowa na gani amma ba a san me yake cewa ba.
"Kin ga matar Taj ko?"
Shiru tayi da farko.
Ya nanata tambayar da wata irin murya mai cikar kwarjini.
"Kin ga Hamdiyya matar Taj ko?"
"Eh" ta gya
a kai da sauri.
"Kin kuma fahimci me yasa na nuna miki ita ko?"
Nan ma eh ta ce ba tare da jiran ya kuma tambaya ba.
"To kada na ji, kada na gani Salwa." Ya juya mata baya "ki je Ahmad ya mayar dake gida."
"Yarinyar nan ya nuna min" ita ce amsar Salwa ga Ahmad da ya kusan kai mata duka akan
in amsa masa tambayar me Alhaji ya ce mata da farko.
"Wace yarinya?"
Ciki-ciki ta ce "matar Ya Taj."
"You are the least of my problems Salwa so ko ki bu
e baki ki bani amsa ko ki ri
e abinki duk ke ta shafa." Ahmad ya fa
i da fa
a-fa
Yadda su ka yi ta fa
a masa.
Ya kalleta yana mai ta
e baki.
"Kina gab da yin nadama mara amfani idan baki dawo daga rakiyar zuciya ba.
Duk wanda ya bari tasa ta mulki tunaninsa da wuya yake cin riba.
Dubi yadda gaba
aya ki ka sauya akan wannan obsession
in naki.
Kin zubar da mutumcinki ana ta takawa a banza."
Ci kanka bata ce masa ba.
Yana magana ma Ummi take turawa text tana neman inda za su ha
u yau.
Ta riga tayi nisa bata jin kira.
Burinta kawai Taj ya so ta ko iyayensa basa so kuwa sai sun yi aure.
GIDAN TAJ DA HAMDI
(Sponsored by annurifoods, nafsbedding and meensincense)
Jeren gidan amarya ba mai yawa bane ta
angaren gidan Abba Habibu.
Inna tayi rawar gani da nunawa fiye da tunaninsu.
Ta cika gidan da komai na bu
atar amarya da ango.
Sai dai kuma duk da haka Abba da Yaya basu fasa yin nasu ba.
Makusantansu ma sun nuna bajinta ba ka
an ba.
Kayan za
i na gara irinsu dubulan, alkaki, nakiya, gireba, bakilawa da cincin
ar Ficika da mu
arrabansa ne su ka yi.
Abin ka da tsofaffin takari, nasu ya sha bamban sosai da wanda aka saba.
Iyaa kuwa gidan
anwarta taje a hotoro aka rakata wajen wata
wararriya a harkar kayan ka
i da abubuwan abincin gargajiya.
Samira Muhammad kenan, mai Annurfoods.
Mace mai faram faram da iya mu'amala.
Tun abin da ya ha
a Ummi da Hamdi a makaranta Iyaa take neman hanyoyin da
a wanke iyalinta duk da su Yaya basu canja musu fuska ba.
Bayan gudunmawar ku
i da su ka bayar shi ne ta ha
o wannan.
Da ta kawo kayan Yaya kasa rufe baki tayi.
Wanda ta ha
awa amarya dole ta ajiye domin babu yadda za a kai Hamdi ba tare da kayan annurfoods ba.
Garin kuka da ku
ewa masu kyau a madaidaitan bokiti.
Sai daddawa wadda ana ha
a kayan Anti Labiba ta ce ita dai ayi ha
uri sai ta
iba saboda da
amshinta.
Babu warin nan mai hawa kai mutum ya rasa inda zai yi da ransa.
Sai nau'in yaji daban daban.
Jan yaji mai tafarnuwa da wanda babu, na daddawa da kuma na
uli.
Ni
iya da kuma marka
iyar gya
a (gari da paste), garin
anwake, garin kunu wanda yaji duka kayan ha
i da kuma soyayyen man shanu mai da
amshi. (Samira Muhammad 08039183880, instagram @annurfoods.ng)
"Altine wannan kaya basu yi yawa ba?" Fa
in Yaya tana jin kamar tayi kuka saboda karamcin da ake ta nuna musu.
"Ina abin yake Jinjin?"
"Haba dai, wannan yafi
arfin a bi shi da kalmar ina abin yake.
Ke dai Allah Ya biyaki da mafificin alkhairi."
Iyaa ta ce "amin Ya Allah."
Sajida aka dam
awa kayan a hannunta da umarnin idan sun je gidan tunda da wuri za su fita kafin a kai amarya ta saka komai a inda ya dace.
Ana haka su Amma su ka yi sallama.
Allah Yasa sauran safiya ce.
Babu ba
in fuska a gidan.
Aka sauke su a falo.
Hajiya ta fara da bawa Yaya ha
urin tafiya da Hamdi da Alhaji ya yi.
Don ta rufa masa asiri ma ta
ara da cewa yayi haka ne kawai don ya kula suna cikin damuwar ciwon Taj.
Yaya tayi murmushi.
Gashi dai an shigo gidan amma hannun Hamdi yana cikin na Amma a gefen Hajiya tayi mata ri
o na
ar da ake ji da ita.
"Wallahi babu komai.
Da nan da can duk
aya ne."
"Kin sami labarin Alhaji ya yiwa Taj izinin komawa gida?" Amma ta yi tambayar saboda ita fa a yanzu wannan yafi bikin ma a wajenta.
warai kuwa..." sannan Yaya ta taya su murna.
Cikin mutumci aka gama komai.
Za su fita Amma da bata iya shiru ta ce da Yaya don Allah wane irin turare ne aka saka a
akin yake fitar da
amshin da su ke ji tun shigowarsu?
Hajiya girgiza kai ta kama tana murmushi.
Amma bata iya ba
unta ba.
Sai dai idan bata ga fuska ba.
Ta gode mata dai saboda ita
in ma surukuta ce ta hanata tambaya tun shigowarsu.
Da
amshin ba daga nan ba.
Bayan kujera Yaya ta nuna musu.
Inda aka ajiye turarukan wuta a cikin bokitai an rurrufe bakunansu da salatif.
"Ko kunnawa ba'ayi ba.
Na gidan
arku ne."
Tashi Hamdi tayi ta bar falon.
Yaya ta
walawa Zee kira.
Tana shigowa ta ce ta
auko a bu
e musu su gani.
"Haba Maman Hamdi?
Don Allah kada a bu
amshin ne ya yi min da
i na kasa barwa cikina" Amma ta fa
i da sauri.
"Ni dai ban ga komai a ciki ba.
Nan kuke ta cewa an zama
aya" cewar Yaya tana kama guda
aya "in sun je gidan yanzu ma bu
ewa zasu yi su zuzzuba a rufe sauran."
yar su Hajiya su ka hanata bu
e musu.
Bayan tafiyarsu ta sanya a ranta lallai za ta sayi wani ta aika musu.
Zuciyarta kuwa fari
al don da
i.
Duk da ana ta yaba
amshin a gidan tayi zaton na ganin ido ne kawai.
Sai yanzu da wa
anda basu san dashi ba su ka yi magana ta kuma gaskatawa.
Matar Halliru ma
obcinsu Hairat ce ta dinga zuzuta kyau da ingancin turarukan wata
ar garinsu Bauchi.
Da farko Yaya har cewa tayi duk turarukan Kano ace sai ta nemi na wani gari?
Matar Halliru ta
i ha
ura domin ta san me za su rasa idan ba a saya ba kamar na lokacin bikin Sajida.
Na wajenta da basu da yawa ta kawo.
Zee ta kunna da yamma.
Sai da kowa ya fito tsakar gida ranar.