← Book details Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 97

Sashe 23

Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kai baka ce min komai ba.

Na share don ina zaton sai ka dawo za mu yi magana.

To jiya Hajjo ta kira ta ce za ka wula
anta mata jika.

Idan ba ka so ka fa
a ta samo mata wani."
Hannu Kamal ya dinga juyawa yana son sanin me take nufi.

"Amma da kin bari na dawo dai."
"Ai ka san halinta.

Yanzu sai ta juya zancen.

Ba ka son Anisan ne?"
ar dariya ya yi daga ji bata kai zuci ba.

Baya son kar
ar abin da zai zame masa matsala don ko babu Hamdiyya shi bai ta
a kallonta a matsayin da ya wuce
anwa ba.

Idan kuma ya ce baya so nan ma duk wanda ya san tarihinsa sai ya zage shi.

"Wa zai
i mace kamarta?"
"Wannan wace irin amsa ce?"
Sarai ya ji
acin rai a cikin muryarta.

Ya kalli Kamal yana neman agaji.

Shi kuma sai ya ra
a masa a kunne cewa ya fa
a mata zai je Abujan su fara fahimtar juna.

Haka kuwa ya fa
a mata.

Nan da nan sautin muryarta ya koma daidai.

Ta dinga shi masa albarka.

Bata ga laifin Hajjo ba da take so wa jininta Taj.

Da tana da sauran
a ma kafin Hajjon tayi masa tayim Anisa za ta ha
a su.

Abu guda ne dai ta ajiye a ranta.

Idan yaje yace baya so to fa dole a ha
ura.

Don sun ri
e shi bata so ayi amfani da hakan a matsayin dalilin yi masa tilas.

Zai zamana ba don Allah su ka taimaka masa ba.

Dariyar mugunta Kamal ya dinga yi bayan Taj ya gama fa
a masa yadda su ka yi da Hajjo.

"Salwa kuma fa?

Ko har yanzu ba fahimci ta mato maka ba?"
"Hmmm, ai baka san me tayi min ba..." ya sake kwashe labari ya sanar dashi.

Kamal dariya harda fa
owa daga kan gado.

Fa
an da su ka manta dashi kenan aka koma hirar masoyan Taj.

"Yanzu dai da gaske Abujan zamu je."
"I'm not interested Happiness.

Ina tsoron kada naje su zata na amince."
"Sai mu yi mata bayani mu nemi ha
in kanta" ya
an kalli Taj
in "akwai wadda ka ke so ne?"
Kamar ya fa
a sai ya tuna reaction
in Kamal akan Abban Hamdi kawai ya fasa.

Shiryawa su ka yi su ka tafi site tare.

A hanya
"Na fa yi maka laifi Happy.

Naje na sake lalata chance
in Mal.

Habibu ya kar
i aiki da kai."
Ana kukan targa
e, ga karaya ta zo.

Taj ya gama sauraron Kamal ya ma rasa abin da zai ce.

"Kayi shiru" Kamal ya furta yana satar kallonsa.

"Ka san bana ganganci da rayuwata.

Ba don haka ba duka zan maka."
"Sai da naje nake ganin kamar ban kyauta ba.

Amma ni yadda ya
auki zafi da jin sunan Alhaji yafi damuna.

Kana ganin ko shi ma yadda yayi maka haka yayi masa?

Naji Yaya Hayatu ma yake kiransa."
Da daddare Taj ya kira Hajiya ya tambayeta game da Abba Habibu.

Don kada ta zargi komai sai ya ce,
"Hajiya don Allah mece ce ala
ar Alhaji da Habibu
innan?"
"Me yasa kake son sani?"
"Don na kiyaye.

Kada na ta
a bari girki yasa nayi koyi da irin tasa rayuwar"
Hajiya na jin haka kuwa tayi masa bayanin da yake nema.

Alhaji ya so Habibu tamkar
aninsa na jini.

A rayuwarsa kamar yadda
ansa su ke gani yana son kyautatawa duk mai mayar da hankali a harkar ilimi.

To Habibu sai dai ace masa gifted.

Kana fa
a yake kwashewa.

Sai ka rasa wace irin
addara ce ta karkata masa rayuwa ta mayar dashi
an daudu.

Gashi a lokacin daudancin mafi akasari ba a raba shi da kawalci da sauran alfasha mai zubar da mutumci.

"Da ya dawo daga Saudiyya yayi ta bibiyar Alhaji yana neman ya taimaka masa da jari ko ya
auke shi yaron shago.

Amma waccan
yama da yake masa tun farkon fara daudun tasa yayi masa kora ta wula
anci."
Jikin Taj ya yi sanyi sosai.

Idanunsa su ka ka
a su ka yi ja.

"Bai taimake shi ba?"
"Inaaa.

Ka san shi da kafiya.

Tunda ya juya masa baya bai
ara waiwayarsa ba.

Ni dai
arshen labarinsa da naji ance ya bu
e shago yana abincin sayarwa."
Shiru taji ya yi da tana magana.

Ta rage murya,
"Taj ba za ka sauke naka
udurin kayi yadda yake so ba?"
"Hajiya ba haram bane.

Ki cigaba da sani a addu'a.

In sha Allah ba zan ta
a yin abin da za ku yi ba
incikin za
ina ba."
A cikin wata guda mamallakiyar Luciousbites.ng wato Hauwa
awar Anti Labiba ta san tana tare da hazi
aliba.

Duk snack
in da su ka wuni koya to in sha Allah washegari idan Hamdi tayi kuskure ba zai yi yawa ba.

Ita babu
iwa ko ha'inci,
aliba kuma mai
ari.

Aikin nasu yana tafiya yadda ake so.

Wasu dama ta
an iya sai dai yanzu ta koyi hanyar da ta dace da zamani wurin inganta saninta.

Sannu a hankali ta
ware wajen yin doughnut, samosa, meatpie, springrolls, chinchin irin na
an gayu, gashin nama da kifi kala kala.

Da kuma uwa uwa ha
en plain youghurt, coconut infused youghurt da yogo fura.

A gida irin farincikin da Anti Labiba ke gani a tare da ita har mamaki take bata.

Mijinta ma sai da ya ce wai gani yake kamar an canja ta da wata.

Yaran gidan kuwa tunda an yarje mata gwada abin da ta koya, sun kwashi gara ba ka
an ba.

A ci a gida kuma aje makaranta.

Wannan wata gudan harda
an kwanaki a
angaren Taj cikin wahala su ka zo masa.

Kacokan ya ajiye aikinsa bayan ya wayar nan da ya yi da Hajiya.

Ya karkata akalarsa zuwa ga son lallai sai Abba yayi aiki tare da shi.

Kamal da yaga ba zai iya hana shi ba sai ya bashi goyon baya.

Ranar farko tun safe ya shirya yaje
ofar gidan Abba.

Bai aika a sanar da zuwansa ba.

Ya yi zamansa a cikin mota har Abban ya zo fita sannan ya tare shi.

Ai kuwa yana ganin shi ya sauya fuska.

"Baka sami sa
ona a wajen
an uwanka ba?"
Gaishe shi Taj ya yi.

Bawan Allah yana fa
an ya tsahirta ya amsa sannan ya cigaba.

"Bana son rigima da mahaifinku.

Ban san me ku ka ji game dani ba.

Amma ko ma mene ne nufinku ni da Allah na dogara."
"Don Allah ka saurareni.

Da alkhairi na zo maka."
Cikin gida Abba ya koma.

Bai
ara fitowa ba har la'asar.

Taj ya tafi amma bai karaya ba.

Washegari ma ya sake zuwa.

Ranar Abba ko sauraronsa bai yi ba ya wuce ya yi tafiyarsa.

A haka su ka cinye sati guda.

Wasu kwanakin duk sammakonsa idan ya zo zai samu Abban ya fita kafin ya zo.

A kwana na tara Taj sai ya canja tsari.

Tare su ka zo da Kamal wanda ya ce zai bada ha
urin abinda ya yi kwanaki.

A zatonsa ko shi yasa Abban ya
i sauraron Taj.

Yaro ya tura ya ce a fa
awa Abba su Taj sun zo kuma wallahi yunwa suke ji.

Sajida ce ka
ai a gida da Yaya.

Halifa da Zee suna makaranta.

Sajida tana jin sa
on yaron ta figi mayafi ta fita.

Yaya tana ta kiranta ta
i dawowa.

Abba kuwa
wafa ya yi.

"Bawan Allah zamu ha
aka da
an sanda wallahi.

Bar ganin kuna da ku
i" ta harare su duka "wallahi muna da masu tsaya mana mu kara daku a hukumance."
"Ki yi ha
uri
anwarmu.

Aiki kawai
anina yake son yi tare dashi.

Shi ma sana'ar girki yake."
"To ya ce baya so.

Ai.ya fa
a mana ko ku su waye." Ta ce da tsiwa.
an tsaya mu yi magana" Taj ya ce bayan ta gama magana.

Tsayuwar tayi tana karka
afa ita a dole ranta ya
aci.

Tarihinsa ya bata a ta
aice.

"I believe yadda nake son in dawo da
imata a wurin Alhaji haka Abbanku zai so mutane su yi masa uzuri su kar
i sabuwar rayuwar da ya gina."
Cikin mutuwar jiki ta ce "haka ne."
"Ina son yin aiki da
Abba amma a setting da ya bambanta da wanda ya saba.

A inda maza masu yin komai na maza su ke girki.

Burina idan an kwana biyu rayuwarsa tayi daidai ta yadda masu aibata shi a bayansa za su ji kunyar abin da su ka yi."
walla ta saukowa Sajida "zai yiwu?

Kana ganin wannan abubuwan na mata za su barshi?"
Kamal ya sanya baki "Allah aka ce.

Ba yadda za ayi ka bar kowa ka kama Shi sannan kasa rai da ganin ba daidai ba.

Taj only wants to help."
"Mece ce ribarsa idan ya taimaka masa?"
"Mutane su fahimci akwai sana'o'in da basu ke
anta ga mata ba kawai.

Sannan
yama ba ita ta dace da irin wanda ya yi rayuwar Abba ba.

In an bi hanyoyin da su ka dace shi ma zai kar
u a cikin mutane kamar kowa" Kamal ya sake bata amsa.

Abin nema ya samu Sajida ta koma gida da murnarta.

Abba na ganin hawayenta ya tashi.

"Me su ka yi miki?"
Ta fashe da kuka "don Allah Abba ka sauraresu.

In sha Allah wannan wahalar neman wurin hayar zai
are."
Fita ya yi ya sallame su.

Taj sai ya
i motsawa.

"Zan sa a nemo min mahaifinka ya zo ya tafi da kai."
"Zan tafi amma don Allah ka bani abinci.

Yunwa nake ji."
Abba ya kallesu.

Duk sun yi laushi.

"Ba ku karya bane?" Ya tausasa murya.

Sai muryar tasa ta sake yin
asa.

"Ni dai na sha tea.

Happy kuma bai ci komai ba."
Abba ya kalli Taj da mamaki "Happy kuma?"
"Eh.

Sunansa kenan" Kamal ya bashi amsa.

"Yana sallah kuma?" Abba ya tambaya harda matsawa baya.

Me kuwa za su yi banda dariya.

Taj yana yi ya ri
e ciki.

Abba ya sami kansa da yin murmushi bayan sun yi masa bayanin sunayen nasu.
Chapter 23 · 0% Book details