Sashe 32
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lokaci lokaci suna ha
a ido ta madubi tana harararsa.
Sai bai damu ba.
Zuciyarsa tana raya masa tabbas ya yi mata laifi ne.
Laifin da yake ganin ba zai wuce na rashin nuna mata ya santa ba lokacin da su ka ha
u a Abuja.
Ya kai su gida lafiya amma komawa ta gagara.
arshe sai Abba ya kira saboda rashin dacewar neman
an mata sha
aya da rabi na dare.
Da kwatancem Abban ya fita daga unguwar.
Yana tafiya a hanya yana nanata 'in sha Allah ba zan kuma
ata ba.'
Satin farkon bu
e Happy Taj lokaci ne da Taj da Kamal ba za su ta
a mantawa dashi ba.
Sun sami ciniki da yawaitar al'umma fiye da tunaninsu.
Taj gani yake hakan ba ya rasa nasaba da addu'ar da Alhaji ya zo ya yi musu daren da za a bu
e wajen.
Da kuma ta iyaye.
Sai kuma saukar karatun da su ka yi shi da Kamal da sadaka domin neman Allah Ya sanya musu albarka.
Kuma Ya tsaresu da wurin kansa daga zamewa al'umma fitina.
Duk da ya yi sanarwar gama
aukan ma'aikata to amma fa har lokacin mutane basu fasa kawo takardun neman aiki ba.
Ya rufe ido ya
ara
aukar masu shara da wanke toilets.
Da kuma masu wanke-wanke da shara.
Irin aikinka, irin uniform
in da za a
inka maka da suna idan an
auke ka.
Bakery ne kawai ya bar space
in Hamdi.
Da gaske yana son yin aiki tare da ita.
Ya yabawa iyawarta sannan yana kusancinsu zai taimaka masa ya sami soyayyarta.
Baya son yin garajen fara nuna mata soyayya a yanayin da ake ciki.
Bai san yadda Abba ma zai
auki maganar ba don ya kula yana da gudun rigima.
Balle kuma Alhaji.
Idan ya
yaleta haka kuma tabbas zai ji labarin wani ya yi masa shigar sauri.
Da wannan shawarar ya tunkari gidan ranar wata lahadi, ana saura kwanaki hu
u kamun Sajida.
Cikin gidan ya fara shiga su ka gaisa da Yaya.
Bayan sun
an ta
a hira ya tashi ya ce ta turo masa Sajida.
Kuma sarai ya san Sajidan bata nan.
Tun zuwansa aka ce tana wajen gyaran jiki.
Zee kuma ta tafi kar
inki.
"Daddawar
aka ce kawai a gidan."
Kamar bai san wa take nufi ba ya ce "gaskiya a
annena babu daddawa."
"Ashe baka san Hamdi ba.
Kana kallo dai tun shigowarka ta shige
aki.
In ba kiranta nayi ba kuma da wuya ka sake ganinta har ka tafi."
Daga
akin Hamdi ta zum
ura baki da kwance zanin da Yaya take yi mata.
"Sai ki fito don na san kina jina." Yayan ta
aga murya.
Taj bai ji ta amsa ba har ya isa zauren ya tsaya.
Ya sa rai za ta jima sai gashi bai fi minti biyu ba ta fito.
Bakin nan a gaba.
"Kya hua Hamdiyya?" Ya zolaye ta.
Shi yake yaren ita take jin kunya.
"Ba na jin indiyanci."
"Na ga mata suna son movies
insu.
A nan ku ke tsintar kalmomi.
Sisters
ina dai na san haka su ke."
"To banda ni.
Ba na kalla.
Kuma namiji mai gani ma ba kula shi nake ba."
"Allah Ya so ni kenan." Taj ya ce yana neman ha
a ido da ita amma ta ki yarda.
Mamaki ya bata don bata yarda da furucinsa ba ta ce "Ba ka gani?"
"Ko Salman Khan
in da ki ka kirani rannan ban sani ba."
"Allah ban yarda ba" ta ce kai tsaye.
Taj ya yi dariyar da amonta ya zauna daram a zuciyarta.
Bata sani ba ko ana kiran maza cute.
Ita dai da yana dariyar nema ya yi ya sauke mata bangon da take ginawa a tsakaninsu.
Shammatarta da ya yi da tambayar da fito daga bakinsa ce ta yanke mata shagalar da ta so yi.
"Laifin me nayi miki ne da ya zamana tsakaninmu babu kallon kirki sai harara?
Ko don ban fa
a miki na san ki ba a Abuja?"
Shiru tayi.
Ya sake maimaita tambayar amma sai ta kawar da kanta.
Bai yi fushi ba ya ajiye girma da matsayinsa ya fa
a mata abubuwan da su ka wakana tun lokacin da Firdaus ta fa
a masa sunanta da biyota gida da ya yi.
"Dalilinki na zo gidan nan amma yanzu ba don ke ka
ai na nemi kusanci da Abba ba.
Ina ji a jikina zamu amfani juna in sha Allah."
Kasa magana tayi.
Sai tunani da yawa da take fama dasu.
Da yaga tayi shiru ne ya nemi jin ta bakinta.
Sai ta fa
i abin da bai ta
a tsammani ba.
"Da Abbanmu ya rasa wajen sana'arsa nayi murna ni dai.
Na so ace wata sana'ar ya samu ba komawa girki ba."
Taj yaji tamkar ta watsa masa ruwan zafi.
"Kema ba kya son namiji mai girki ne?
Ko kuwa wanda ya ta
a rayuwa irin ta Abba?"
"Mene ne maraba?
Duk namijin dake girki ba
an daudu sunansa ba?
Har yanzu ba sunan da ake kiran Abbanmu kenan ba saboda ya
i yin wani aikin sai na mata."
"Daina magana irin haka Hamdi" Taj ya kwa
eta "yanzu har za ki iya aibata sana'ar da mahaifinki yake yi miki komai cikinta kuma wadda Allah bai haramta ba?"
Kuka ta saka masa "Baka ji muryarsa ba?
Idan yana tafiya meye marabarsa da ma..."
"Ya isa..." ya ka
a kai yana mamakinta
warai da gaske "indai za ki iya wa
annan maganganu akansa to waye a waje ba zai yi ba?
I thought idan kowa ya
yamaci mahaifin mutum shi yana son abinsa."
"Nima ina son sa.
Amma wallahi bana son sana'arsa." Ta kalle shi ido cikin ido "kuma bana son duk wanda zai taimaka masa akan cigaba da sana'ar girki."
Tunowa da Alhaji ya dinga yi da kalamanta masu
aci.
Cikin
acin rai ya ce "nima ban ce ina son ki ba.
So kada ki yarda ki min rashin kunya akan sana'ata.
I am a Chef and I love what I do."
Bata san ta
aga murya ba ta ce "to wa ya hanaka dama?
Meye na sanya Abbana a ciki?"
A ganinsa bata ma cancanci ya fa
a mata ku
urinsa na taimakawa Abba ya rage ko bai daina duka abubuwan mata ba.
So yake ya nuna masa zai iya sana'arsa cikin nutsuwa ba tare da ya yi koyi da mace ba.
Shi yasa ya
auki ri
un maza wa
anda ko magana su ka yi sai an san namiji ne na gaske aiki.
Girki daban, daudu daban.
Wannan abin yake so hausawa masu fahimta irin ta Alhaji da wannan mara kunyar yarinyar da yake jin soyayyarta har yanzu su gane.
"Saboda na isa." Ya fa
i don taji haushi.
"Me kake nufi?
Abbana yaronka ne?"
"Uba na
auke shi mai sawa ya hana.
Wanda kuma da ni ya haifa ba zan guje shi ba."
"Na ce maka ina son Abbana.
Girkin ne bana so."
Ya zata yi ya fahimceta?
Indai Abba bai daina sana'arsa ba, gani take ba zai ta
a rabuwa da
abi'un da ya koyi girki cikinsu ba na daudanci.
Idan mutum yana abu maras kyau a ganinta nesanta dashi, shi ne yafi alkhairi.
Shi kuma Taj so yake ta gane cewa sana'ar ba ita ce ta mayar dashi haka ba.
Ha
a biyun da mutane su ke yi, shi ne musabbabin da yasa mazan dake son girki da dama a
asar hausa su ke karkacewa su yi koyi da jinsin mata.
A ganinsu kamar girki ba zai cika ba sai da wa
annan
abi'un.
Ran kowa a
ace su ka rabu.
Don ko amsa bai iya sake bata ba ya fice abinsa.
Ita kuwa tana shiga gida taji saukar lafiyayyen mari daga wajen Yaya.
Huci take rai a
ace "ki ka ce ba ki son duk mai taimakon mahaifinki akan sana'arsa Hamdi?
Saboda kin tashi duk runtsi duk wuya bai ta
in kawo abin da za a ci a yi sutura ba?
Ashe baki dawo daga rakiyar zuciya ta
yamar babanki ba?"
Hannunta akan kumatu tana jin zafi har ranta ta ce "Yaya ku daina yi min irin fahimtar nan.
Ina son Abba mana.
Girkin ne kawai...Yaya har yanzu muryar mata gare shi fa"
Sai kuka mai cin rai.
Yaya ma kukan take yi.
Duk cikin
anta dama kafiya da sanya abu a rai babu wanda ya kai Hamdi.
Kowa na zaton rigimarsu da Ummi ta kashe mata waccan
iyayya.
Ashe har yanzu bata son sana'ar.
To amma wacce take so ya yi?
Bayan mutane suna da wuyar uzuri da
ar kuskure.
A yanayi da
abi'unsa, duk inda ya sanya
afa neman taimako ko son fara sana'a sai ace
an daudu ne.
Girkin ne ka
ai idan ya yi sai an bishi an saya.
Da shi ka
ai yake tsaye a
afafunsa.
Banda wauta da
uruciya me zai sa ta
arsa ta zauna ta fa
awa wanda ya killace mata uba daga gaban murhun da kowa yake ganinsa a da.
Yanzu sai ya gama ya dawo iyakarsa kitchen.
Ba a ganshi ba balle ma a aibata shi.
Kuma saboda duka kitchen
in maza ne har ya fara
arin gyara tafiyarsa.
"Kin bani kunya wallahi."
"Yaya..."
"Tashi ki bani wuri."
akinsu ta shiga tana kuka kamar ranta zai fita.
Soyayyar da take yiwa Taj ta
auki sabon salo.
Haushinsa kawai take ji.
Ba ma ta son shi.
Kuma ba za ta ta
a son nashi ba.
"Aikin banza.
Meye abin burgewa a namiji mai girki?
To da me matarsa ma za ta burge shi?" Ta ayyana a ranta duk cikin kukan.
Shi a ranar kasa gane kansa aka yi a Happy Taj.
Da yaga komai
antar abu sai ya yi fa
a sai ya koma office
insa kawai ya rufe
ofa.
Kan 3 seater yaje zai kwanta ya tuna Hamdi ta ta
a kwanciya a kai sai ya tashi yana tsaki.
"Ashe yarinyar nan bata da kunya?
Na iya ha
ura ma da Alhaji ya koreni balle wata
aramar yarinya?"
Daga inda suke kowannensu ya dage yana sauke fushinsa ta hanyar
ara fa
awa zuciyarsa girman laifin
ayan.
Shi dai Taj baya son wadda ta kasa ganin
arin mahaifinta a matsayin da Allah Ya ajiye shi.