Sashe 63
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kusan a tare su ka saki juna.
"Mu yi sallah sai na samo miki abinci.
Me za ki ci?"
ura masa baki tayi "ni bana cin girkin maza."
age gira yana
an murmushi "da gaske?"
Ta san manufarsa shi yasa ta ce "sai na Abbana ka
ai."
"Za ki ci nawa nima." Ya
auko copy
in menu
insu daga kan table
insa ya bata.
Ko bu
ewa bata yi ba ta ce " abin da babu a nan zan ci."
"No problem."
Sallar azahar su ka yi.
Ya ce ta jira shi zai iya kaiwa awa
aya kafin ya dawo.
Tana ji ya rufeta da mu
ulli ta waje.
Ta koma kan kujerar da ta ta
a yin bacci ta kwanta ta rufe ido.
amshin turaren Salwa da ya kama office
in yana cigaba da shigarta a hankali.
Shi ma kuma da ya shiga kitchen
in,
amshin da ya rage a wuyansa tunda ya wanke hannayen a wajen alwala ne ya dinga bugarsa.
Yaransa suna son zuwa ganin sabon girkin da babu a menu
insu amma a karon farko ubangidan nasu bai bada wannan fuskar ba.
Ya gama dafa Afghani pulao
insa yana kaucewa ha
uwa da Abba.
Saboda gani yake suna ganin juna zau gane me ya yiwa
arsa.
Ummi da Salwa rungume juna su ka yi cikin farinciki bayan ta koma.
Alh.
Usaini yana daga cikin mota yana kallonsu.
Murmushi ya saki na samun nasara.
Malamin tsibbun da ya bashi turarukan ya tabbatar masa da cewa babu abin da zai hana shi samun biyan
ukata.
Duk abin da zasu yi basu isa su kara dashi ba.
Turaren farko na raba Taj da matarsa wanda shi ba abu bane dake gabansa, ya dai kar
a ne saboda Ummi da Salwa da za ta yi musu aikin.
Sanin halin mata na barba
a da surutu, idan Ummi taji shiru tunda ta san inda yake za ta iya tona masa asiri.
Ba dai tsoronta yake ji ba.
Wani
uduri ya
ora akanta wanda baya son a sami tangar
a a gaba.
Babban aikin yana ga turare na biyu wanda Taj da Hamdi basu ma ji
amshinsa ba.
Shi ne mai muguwar tsadar wanda a sannu zai kassara Happy Taj sai dai a dinga fa
insa kawai a labari.
"Baki ga idonta ba da ta ganni a jikinsa." Cewar Salwa tana
ar dariya.
Magana ta gaskiya ita ce yau tayi abin da bata ta
a ba.
Shigarta da rungumar Taj babu guda da ta saba dashi bisa tarbiyar mahaifinta da Ahmad.
Son zuciya da rashin ha
uri yasa ta tsallaka titin da Mami taso tayi amfani da kyanta taje gareshi tuntuni.
Ummi ta bata hannu su ka tafa
"Muna nan dake za ki ji anyi saki nan da
an kwanaki"
"Banda rashin kamun kai ma ba ayi bikinsu ba amma take binsa har office?
Me kike tunanin zai faru da ban je ba?
Kuma fa babanta a wajen yake."
an daudu har wani uba ne?
ila ma shi zai kitsa mata ya ce ta dinga zuwa.
Kin san fa su sana'arsu tamba
ewa tayi yawa.
Da ba
arsa ya aura ba ma zai iya kawo masa wata."
Salwa ta jinjina kai "ai kuwa dole ma su rabu.
Ba zan ma yi zaman kishi da
azamai irinsu ba."
"Turaren nan
arshe ne.
Kuma ko asiri tayi ta same shi to wanda ya bani wannan ya ce min babu wanda ya kaishi iya sihiri."
"Idan anyi aurenmu za ki kaini wajen Ummi.
Ko don gudun matsala a gaba.
A bani shi a hannu in dinga juyawa."
Wata uwar shewa su ka sake yi.
Ummi tana ta son Salwa tayi ta tafi amma ta
i motsi.
Ita kuwa ba don ta matsu ayi aikin ba da ba za ta fito ba.
an jarabar gidansu Baballe yana hanya.
Idan Iyaa ta fa
a masa yawonta da ya
aru a kwanakin nan bata san me zai yi mata ba.
Wata zuciyar har tana raya mata ko su ma
an gidan ta samu a rufe musu baki.
Kuma a kautar da idanunsu daga kanta.
Irin mutumci da karamcin da Yaya take gani a wajen bayin Allahn nan dake gabanta sai hamdala.
Mata hu
u ne.
aya ance mata
anwar Alhaji ce Amma.
Sunan ba ba
onta bane a wurin Taj.
Matar ta ha
u iya ha
uwa amma she is so down to earth in ji bature.
Girman kai da nuna isa duka babu su a tare da ita.
Mata ukun kuma Hajiya ce da Mama da Umma.
Su kam ko cikinsu
aya iyakar abin da ido zai gani kenan.
Allah Yasa ita ma bata yi
asa a gwiwa ba.
Ta kira Iyaa da kuma su Anti Zinatu saboda bata san me za su tattauna ba.
An dai ce mata akan maganar biki ne.
"Ranar Asabar in Allah Ya yarda maza za su kawo lefe.
Sati mai zuwa muke son ayi biki ta tare." Hajiya ce take wannan bayani.
Amma kuma ta ce "ayi mana ha
uri mun zo da maganar a ta
aitaccen lokaci.
Mun ga babu amfanin ayi aure kuma duka ba wani uzuri ne a gabansu ba ace tana gida har yanzu"
Anti Zinatu ta nuna musu hakan ba zai yiwu ba
"Wannan gaskiya ne.
To amma Hajiya kun san shiri irin namu yana bu
atar lokaci.
Ina laifin wata guda ko biyu?
Mai
a mata baya rasa
an tanadinsa.
To amma ba zai isa ace mun rufeta mun kai
akin miji ba gaskiya."
Jin haka Amma ta ce mata "Hajiya Zinatu mu ba ba
in juna bane.
Wuri guda muka tashi.
Babu zancen
oye
oye.
Na tabbata kun san akan girki Yaya Hayatu ya kori
ansa daga gida.
Haka nan ba za mu manta yadda ya juyawa kyakkyawar zumuntarsa da Yaya Habibu baya akan
addarar da ta same shi ba."
"Haka ne."
"Babu wanda ya ta
a kawowa zai amince da auren nan amma gashi anyi.
Mu duka nan muna tsoron kada jinkiri yasa ya
ullo da wani abin.
Tunda ko me Taj ya yi baya burge shi.
Don Allah ku barmu mu bawa duk mara
a da mahassada kunya."
Ita dai Yaya jikinta ya soma sanyi.
Anya ba wani abin su ka ji ba wanda yasa su ke so a gaggauta bikin nan?
Kada fa azo a mayar mata da
aramar bazawara idan Alhaji ya canja ra'ayi.
Bata yi nauyin baki ba kuwa ta fa
a musu.
"Ni dai idan kun san da matsala don Allah ku fa
a mana sai a yiwa tufkar hanci tun wuri."
"Ko
aya.
In sha Allahu alkhairi zamu
ulla.
Mu dai fatanmu ku bamu ha
in kai.
Zancen shiri kuma wallahi Innar Taj da
an uwanta sun ce ko tsinke kada ku damu da saye.
Komai na biki su za su yi." Cewar Umma don ta kwantar musu da hankali.
"Ayi haka?"
Amma ta ce "An ma yi.
Ba don abubuwan da su ka gabata ba ina da ya
inin da Yaya Hayatu ne zai aurar da
an gidan nan.
Haka nan Allah Ya ha
a jininsu wanda a yanzu idan ina kallon Taj da Kamal su suke tuna min.
Bambancin shekaru bai hana su
ulla kyakkyawar mu'amala ba."
Yaya da Anti Zinatu sun yi ta ja amma babu yadda su ka iya da wa
annan gogaggun matan.
arshe Yaya ta ce bari ta sansanar da Abba.
aki ta koma ta kira shi a waya.
Ya tuna yadda su ka yi da Taj yace ta amince.
Zai san yadda ya yi tunda anyi aure Hamdi ba ikonsu bace.
Idan su ka cigaba da ja'inja ba zai amfanesu ba.
Yau ko
ofa Taj ya
wasa yace a bashi matarsa basu da hurumin hanawa a shari'a.
Balle kuma bidi'o'in biki da ko babu su aure ya
auro.
Sun nuna jinda
insu da amsar da ta kawo.
Cikin farinciki Mama ta zayyane musu yadda su ka yi nasu tsarin bikin.
Idan akwai abin da su Yaya su ke so sai su fa
a.
Alhamis mai kamawa za ayi kamu.
Ranar Juma'a kuma dinner.
Asabar ana la'asar za su zo su
auki amarya.
A kaita gidan Alh.
Hayatu.
Daga nan Taj zai
auketa (wannan shirin Amma ne.
Tayi rantsuwar Taj ba zai fara rayuwar aure ba sai ya taka gidan mahaifinsa.
Kuma da izinin uban.)
Iyaa ta ce hakan ya yi musu.
Ranar asabar za su yi yininsu a gida.
Kuma tana ro
on a barsu su
auki nauyin abinsu.
Dariya ta bawa su Hajiya.
Kowa ya yi na'am da yadda zaman ya kasance.
Aka rabu cikin mutumci.
Bayan an cika musu ciki da dadda
an abinci.
"Ba za ka ci ba?"
Hamdi ta tambayi Taj bayan ya ajiye mata wani faffa
an plate mai kyau da ha
iyar shinkafar da sabo yasa bai jima ba ya gama dafawa.
Asalinta girkin mutanen Afghanistan ne amma ya ta sami kar
uwa a wasu sassa na
asashen Asia.
Afghani Pulao dafaffiyar shinkafar basmati ce wadda cikin kayan
amshin dafata harda sinadarin cumin da cardamom.
Sai kuma naman
aramar dabba wanda ake marinating
insa da kayan
amshi kafin a dafa shi ya yi laushi luguf.
Ita kuma shinkafar ana ha
ata da caras da aka yayyanka sirara kuma
anana.
A ha
a shi da raisin (bushasshen inibi) wanda ake soyawa sama sama da sugar sannan a ha
a da nuts.
Kansa da ya soma juyawa tun baysn ya sake arba da ita yake matsawa da hannu
aya.
"Ki ci kawai.
Bana jin yunwa."
Ba shiri ta ture plate
"Meye haka?" Ya
ata rai.
Zuciyar tana kuma ciwo shi.
Ita ma baki ba linzami yau ta turo shi "na san me ka zuba tunda na shiga tsakaninka da Salawaitu."
Dariyar dole ta sa Taj "Salwa ce ta koma Salawaitu?"
"Gaskiya dai na fa
a.
Gashi nan ranka ya
aci don na canja mata suna."
"Ke za ki ji da
i a
ata naki?" Ya tambaya yana
arewa yadda take murgu
e murgu
en baki kallo.
"Mutum ya da
e bai
ata ba.
Kuma na fa
in.
Salawaitu, Salwanatu, Sal..."
Hannunsa da yake jin kamar
walwar kansa gareshi, yana marmarin sake dukanta ya dam
e a da
an uwansa ta baya.
Dukanta yake so ya
ara yi.