← Book details Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 97

Sashe 18

Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wai jawabin godiya ne a matsayinta na overall student ta makaranta.

Da shawarwari ga
an uwanta
alibai akan hanyoyin bi domin samun nasara.

Ga dai takarda ko daga bacci ta farka za ta iya kawota tas da ka, amma da zarar tayi tunanin mutanen da za ta fuskanta sai taji kan ya koma fanko.

A haka ta janyo jiki ta zo wajen taron tamkar mara lafiya.

Ana tsakar gabatar da shirye shirye ta tashi kafin a zo kanta.

Bayan Admin block taje ta sami wuri ta zauna tana ta bita kamar mai zuwa musabaqa.

A cikin dandazon mutanen da su ka zo taron harda
a da jikokin Alh.

Hayatu Sule.

Akwai jikarsa Firdaus
ar wajen babbar
arsa Hajiyayye cikin masu fita.

Yarinyar mutuniyar Taj ce sannan bata san ya zo gari ba.

Rabonta da shi tun tana
arama.

Shi yasa da Hajiyayyen ta gayyaci
an uwanta zuwa graduation shi ya fara amsawa zai je.

A cikin hayaniyar programs
in da ake gabatarwa da hirar
an uwansa yaji wayarsa tana vibrating.

Sunan Amma ya gani ba shiri ya tashi yana neman wurin da zai iya amsa wayar ba tare da hayaniyar ta hana shi jin me take cewa ba.

Kamar ance ya kalli damansa ya hango wata yarinya tana tafiya da sauri sauri ta nufi bayan Admin block.

Sanye take da ankon
an graduation
in da gown
insu.

Ta ri
e hular a hannu.
aurinta na Maryam Babangida ya zauna
as a kanta.

Sai
an mayafi da ta yafa a kansa ta rufe wuyanta da shi.

Numfashinsa kusan
aukewa ya yi da ganin yarinyar kamar yau ya fara ganin mace.

A kallon farko ya iya tantance tsayinta da yake matsakaici.

Fatarta da yake iya gani a fuska tayi daidai da wankan tawar
a da ake kiran masu sirkin fari da ba
i.

Fuskar ya sake kallo wadda ta fizgi duk wani rational tunanin dake yawo a kansa.

A cike take da duk wani abu da yake muradi a wurin mace.

Ga
arin kwarjini da nutsuwa da yake da ya
inin tana da su daga yanayin tafiyarta.

Wayar da yake son
auka tuni ya manta da ita har ta katse.

Kamar ana ingiza shi ya bi ta.

Idanunta a rufe lokacin da ya hangota.

Ta sanya hannu ta rufe kunne tana karanto abin da ta haddace.

Sannu a hankali ya dinga takowa gabanta har ya rage babu nisan kirki a tsakaninsu.
amshin da Hamdi taji yana ta kusanto ta ne ya hanata bu
e ido.

A zuciyarta ta gama tsorata don an saba fa
in akwai
wamai a bayan Admin block.

Wai ba a ganinsu sai dare.

To me ya fito dasu da hantsin nan lokacin da ake ta kai kawo a makarantar?

Taj na jin yadda ta ja numfashi ta kasa saukewa da ya matso.

Ya saki murmushi.
e idonki."
Hamdi ta tsuke baki don in ta sami wuri akwai tsiwa.

To yau dai aljanu za ta nunawa bata tsoronsu don kada su maketa a banza.

Ta sha jin labarin idan baka nuna tsoronsu ba, ba sa yiwa mutum komai.
in.

Tsakanina da aljani nan gani nan bari.

Na ri
e Ayatul Kursiyyu."
Dariya Taj ya yi a hankali ya a jin wani irin abu na bin jikinsa.

"Ni ba mai cutarwa bane so you can open your eyes."
Ido
aya ta
an bu
e a hankali ta tabbatar mutum ne sannan ta bu
ayan.

A lokaci guda idanuwansu su ka sar
e cikin na juna sai dai Hamdi bata iya zurfafa kallon ba ta kawar da kai.

Babu abin da zai sa ta iya jurewa kallon idanun mutumin dake gabanta masu kaifi da su ka tsareta.

A zuciyarta kuwa sai da ta kira sunan Allah saboda tunda take bata ta
a ganin wani namiji taji ina ma ace....ba sai a kan wanda yake gabanta.

A daidai lokacin su ka ji sanarwa ta sipika.

"Bayan wannan gajeriyar diramar da za ayi mana mai taken Ilimi a Karkara, za mu saurari speech daga bakin overall student
in makarantar nan Hamdiyya Habib."
Wani ha
en ru
ani Taj ya gani a idanun yarinyar gabansa.

Da haka ya gane ita ce aka ambaci sunanta.

Takardar hannunta yaga ta kalla kamar za ta yi kuka.

"Kin ta
a ganina?"
"A'a."
"Good.

Ki yi imagining ni ne duka mutanen wurin can sai ki yi speech
in naki na ji."
Kamar ta ce a'a sai dai ta gyara tsayuwarta.

Ta rufe ido.

"Open your eyes and think of ..." ya kalleta "Wa ki ka fi so a duniya?"
"Iyayena."
"To ni ne su.

Ki sa a ranki su ka
ai ne a wurin."
Sallama tayi da rawar murya ta soma da gabatar da kanta amma ta kasa fa
in sunanta ma.

Sai komawa baya take yi.

Taj ya kar
i takardar ya dun
uleta a cikin hannunsa bayan ya karanta a gurguje.

"Bayan godiya ga school da iyayenki za ki bawa students shawarar karatu.

Do you realy need a paper to say all that?"
Hamdi ta
ifta idanu "no."
"Then say what you truly want to say from your heart.

You will be fine in sha Allah."
Haka kawai magana da shi ta sanya mata wata irin nutsuwa.

Ta tattare doguwar rigarta sama ka
an ta dube shi da murmushi a fuskarta.

"Thank you."
Ya so sake cewa wani abu amma tunawa da ya yi tana bu
atar nutsuwa kafin ta iya yin abin da ke gabanta sai ya barta ta tafi.

Ya raya a zuciyarsa idan an gama taron zai nemeta.

RAYUWA DA GI
I 10
Batul Mamman
Numfashi ta sake saukewa a hankali bayan ta kar
i loudspeaker
in sannan ta rufe ido ta bu
e da sunan Allah.

Da ido ta lalubo Taj wanda har ga Allah tayi matu
ar mamaki da ta iya gano shi a cikin mutane.

Bata sani ba ko hakan yana da ala
a da sahun gaba da ya dawo ya tsaya a jikin
arfen canopy bayan kusan kowa a zaune yake.

Ya yi mata murmushi gami da gya
a kai kamar mai bata damar yin magana.

Mantawa tayi da kowa da komai ta yi ta
aitaccen speech
inta mai ma'ana wanda kalmominsa su ka dinga zuwa kamar daga sama.

Wuri kuwa ya kaure da tafi.
alibai
an ajinsu su ka dinga kiran sunanta da
arfi suna tafi.

Haka kawai tauraruwarta ta
ara haske a idanunsu tun bayan da ta kare martabar iyayenta.

Idanunta lokaci lokaci su na kan Taj har ta gama.

Tana addu'ar gamawa taga Taj ya kalli wayarsa sai ya kara a kunne ya bar wajen.

Za ta sauka aka dakatar da ita.

Mai Girma hakimin Gabasawa da kansa ne zai bata kyaututukan da aka tanada dominta.

Wani
ayataccen kwando ne aka saka komai aka lullu
e da ledar ado aka
aure.

Ya mi
a mata aka yi musu hoto tare sannan ya ce tasa kyautar ita ce kujerar Makka a Hajjin shekara mai zuwa in sha Allah.

"Allahu Akbar" Malamin da yake MC ya fa
i, sai
alibai da iyayen yara su ma su ka amsa.

Murna a wajen Hamdi kuwa ba a cewa komai.

Ta sauko daga stage
in idanunta cike da
wallar zallan farinciki.

Wurin da su Sajida su ke zaune ta nufa da sauri.

Banda Sajida da Zee harda
an uwan Abbansu mata tsararrakinsu.

Halifa ma ya baro
angaren maza aka yi murnar tare da shi.

"Hamdi ina kayanki?

Yaya ta ce kada mu yarda mu wuce
arfe biyu nan."
Halifa ya
ara da cewa "ana can ana ha
a miki ..."
Kafin ya gama magana Zee ta dage ta doke masa
eya.

"To fesal uban zance."
Hannu Hamdi tasa ta sa
alo kafa
arsa tana dariya "rabu da ita Halifa.

Idan ka fa
a min me ake yi zan bar maka duk ragowar provision
ina."
Da sauri Zee ta riga shi fa
"Walimar
an gida za ayi miki"
"Kin dai ji kunya wallahi.

Da kayan
walama za a sayeki cikin sau
i" cewar Sajida tana ta
e baki.

Kayan nata ta nuna musu su ka ha
u da cousins
in nasu aka kwaso cikin
anin lokaci.

Ta koma cikin
an uwanta
alibai aka yi hotuna harda malamai da musayar lambobin waya.

Wasu harda kuka sosai.

Ita dai bata yi ba don sabon da tayi da abokan karatun nata na iya lokacin jarabawa ne.

Kewar rayuwar makaranta tafi damunta.

Duk abin da take yi hankalinta yana komawa ga tunanin ina mutumin nan na
azu.

Ta gaji da juyawa ko za ta gan shi Allah bai yi ba.

Ga Sajida ta damu su tafi don ita za a yiwa fa
a idan su ka
ata lokaci.

Haka ta tafi zuciyarta tana begen sake ganin sa.

Wayar Amma ce ta sake shigowa, ita ce dalilin da yasa ya bar wajen.

Kuka take yi wanda ya matu
ar tayar masa da hankali.

Ta sanar dashi surukarta Hajjo ta ce lallai ta za
i tsakanin aure da aiki amma ba za ta ha
a biyu ba.

Mijinta shekarsa hu
u da ritaya ya koma gida gaba
aya.

"Wai zaman me nake yi a nan.

Taji an ce kai ma ka dawo."
"Ba ki fa
a mata ba da
ewa zan yi ba?"
"Nayi mata bayani duk ta
i ji.

Yanzu don Allah 7 months to my retirement sai nayi resigning?

An yi min adalci kenan?"
Ta maza ya yi bai nuna mata damuwarsa ba ya dinga rarrashinta.

Da
yar ta ha
ura bayan ya yi mata al
awarin zuwa Abuja ya sami Hajjo a gidan mijin Amma
in inda take zama da amaryarsa da yaransa.

Yana dawowa cikin
an uwansa Firdaus ta janye shi tana ta nunawa
awayenta Uncle Taj.

Daga hoto
aya sai da aka yi yafi goma.

Masu
yasawa da yawa su ka kasa
oyewa.

Shi dai ya biye mata ne kawai saboda ko a cikin jikokin gidan ita ce
ar gaban goshinsa.

Indai ana hutu tana yawan kiransa.

Ana hoton da hayaniyar amma idanunsa yarinyar nan Hamdiyya Habib su ke nema.

Da bai ganta zuciyarsa bata kawo komai ba tunda yana da ya
inin Firdaus ba za ta kasa saninta ba.

Bai san Hamdi bata da
awa ba.

In ka cire sunanta ko sunan unguwarsu babu wadda ta sani.
Chapter 18 · 0% Book details