Sashe 41
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya
alli iya wanda yake bu
ata ya zuba a wata
ar roba sannan ya fita zuwa cikin gidan domin samun abin da zai ci.
A waje kusa da gate inda Taj ya yi parking Alhaji ya za
i ganawa dasu.
Gashi dare ne.
Kuma lokacin zafi.
Sannan wurin akwai shuke shuke.
Saboda haka sauro ya far musu.
Abba ya lura Taj a takure yake.
"Da ka sani ka barni na taho ni ka
ai Taj.
Yanzu haka ma Alhaji yana iya jin babu da
i in ya ganmu tare."
"Idan ka
ata amaryata ba za ta yafe min ba." Salati ya kama a jejjere "Abba tuba nake.
Ba da kai nake ba."
"Kaji nayi magana?" Dariya su ka yi tare.
"Abba ko mu koma mota ne?
Sauron nan yanzu sai ya tayarwa mutum da maleriya."
"Kai Taj, maleriyar ma tashi take?"
Da gaskensa ya ce "ni dai tawa tashi take.
Tunda na dawo bana jimawa ban yi zazza
in nan ba."
Da damuwa Abba ya ce masa "kayi a hankali.
Ba a sakaci da lafiya.
Mataki za ka
auka don shi dai sauro bai san mutumci ba."
Dariya su ka sake yi a lokacin da Alhaji ya doso inda su ke.
Ya kuwa murtuke fuska saboda ba
inciki.
Yaushe rabonsa da hira da Taj wadda za ta saka su dariya haka?
Ya ma rasa da wanda zai yi sai Habibu.
awa Abba ya so yi tunda ya fuskanci Alhaji na
yamar ta
a shi sai Taj ya taro shi da sauri.
"Ai kun gaisa
azu."
"Yawan gaisuwa ai yafi yawan fa
a Taj." Abba ya ce sannan ya dubi Alhaji "barka da dare Yaya Hayatu."
"Hmm" kawai ya ce daga ma
oshi a matsayin amsa sannan ya ce Taj ya basu wuri.
Ba don ya so ba ya tafi.
Zuciyarsa tana ta fama da wasiwasin kada ya barsu Alhaji ya sake yi masa abin da yafi na
azu.
Gyaran murya ya yi bayan tafiyar Taj ya yiwa Abba duba na
yama.
"Habibu!"
"Na'am" ya sadda kai yana sauraronsa.
"Ina son Tajuddin.
A cikin
ana ma ban ha
aunarsa da ta kowa ba.
Abin da ya shiga tsakaninmu har na kore shi bai rage min son abuna ba."
Murmushin jinda
i Abba ya yi "Alhamdulillah.
Allah Ya
ara kawo muku daidaito."
"Daidaito kam ana gab da samu sai ka zo ka shiga tsakani."
Hankalin Abba tashi ya yi sosai.
Taj bai
oye masa komai game da rabuwarsa da mahaifinsa ba.
Da kuma burinsa na son ya dawo gida kamar kowa.
"Indai don ina aiki a gidan abincinsa ne wallahi zan ajiye...kai na ma ajiye.
Ba zan so na zama sanadin sabunta
araka tsakaninku ba."
Wani irin murmushi Alhaji ya yi "idan ka bar aikin ma zai maye gurbinka da na wani.
Bani da matsala da aikinka."
Fahimta ce ta
arsu a zuciyar Abba.
Ya dubi Alhaji a firgice.
"Hamdi?
ata ce ba ka so tare da shi?"
warai." Ya amsa idanunsa na kallon sararin samaniya.
Auno halin da Yaya za ta shiga ya yi.
Jikinsa ya soma rawa.
" Ka taimaka min Yaya Hayatu.
Wallahi nayi musu tarbiyya bakin gwargwadon iyawata.
Duk da ni na haifeta amma na sani bata da wani aibu na halayya sai abin da ba a rasa ba na ajizancin
an Adam."
"Ita kuwa take da aibu tunda kai ne ubanta." Ya ha
e rai "Habibu, na baka wata uku ka kashe auren nan.
Cire zuri'arka daga jikina shi ne ka
ai abin da zai sa na dawo da Taj gidana.
In har da gaske ka damu da shi ba za ka bari rayuwarsa ta
are a bin gidan
an uwa idan yana son ganawa da mahaifiyarsa ba."
Duk dauriya sai da yaji
walla na neman zubo masa.
"Me yasa ka yarda aka yi auren?"
"Saboda banga alamun idan na
i zai ha
ura ba.
Ka riga kayi tasirin da maganarka tafi tawa a wajensa.
Zai iya yin komai domin fitar da kai kunya a yadda ya zo min."
Gumi sosai Abba ya dinga yi.
Allah Ya sani yafi jin Yaya akan Hamdi.
Wannan tsananin farincikin da ta shiga idan ya koma ba
inciki kamar ba za ta iya
auka ba.
Mutane da yawa za su yi musu dariya.
Wadda za ta fi yi mata ciwo kuwa ta
an uwanta da su ka ha
a uba ce da ta mahaifin nata da har yanzu yake aibata halittarta da aurenta da
an daudu.
Ya sake kallon Alhaji sai dai babu wata fuska ta yin magana.
Magana
aya Alhajin ya
ara yi masa kafin ya koma ciki.
"Ina fata za ka nuna dattako ka ri
e maganar nan tsakaninmu.
Dabarar kashe auren tana hannunka.
Ni dai kawai nan da wata uku magana ta
are."
"In sha Allahu."
Jikinsa rawa ya dinga yi shi yasa ya kasa komawa motar har sai da Taj ya fito.
Kafin ya
araso Abba ya yi composing kansa.
"Yau dai na shanyaka da yawa.
Muje kada dare ya
ara yi."
Kasa ha
uri yayi ya tambaye shi "Babu matsala ko Abba?
Me ya ce maka?"
"Ban sanka da haka ba Taj.
Tattaunawa ce dai ta yaushe gamo da kuma rashin jinda
insa da bamu tuntu
e shi da maganar auren ba sai a makare."
Kallon rashin yarda Taj ya yi masa.
Sai dai Abban ya toshe duk wata
ofar da zai fahimci matsalar.
Sun kama hanya za su koma motar Taj yaji Kamal na kiransa.
Da ya juya sai yaga Inna tare da Kamal
in.
Fuskarsa ta haskaka da wani irin annuri.
Ya ce da Abba "Innata ce."
Kamal juyawa ya yi bai biyota ba.
Ta
arasa kusa da gate
in.
Idanunta cike da
walla.
Taj kuwa tuni ya yi laushi don ya kwana biyu sai dai su gaisa a waya.
"Baki kwanta ba?"
"Ina fa.
Ina ta fakon shigowar Alhaji ne idan kun gama." Sai kuma tayi murmushi "ango ka sha
amshi."
Dariya ya yi ya rungumo kafa
arta.
Ba shiri ta ru
e tana fama ture shi gami da waigawa don kada a gansu.
"Ga Abba...surukinki."
Abinka da sabo.
asa ya yi zai gaisheta.
"Subhanallahi.
Haba don Allah.
Tashi mu gaisa.
Ai mun zama
aya kuma."
Duk da bata so amma a mutumce su ka gaishe da juna.
Yana ta bata girma.
"Da farko zan fara da baka ha
uri don nayi imanin ko me Alhaji ya fa
a maka ba mai da
i bane.
Sannan don Allah kada ka wahalar da kanka wajen yiwa
ata komai.
Tunda ka iya bawa yaron nan
arka in sha Allahu ba zan bari ta kuka da komai ba.
Nagode da karamcinka a garemu."
"Ikon Allah.
Hajiya ai nine da godiya da Taj bai
yamaci zuri'ata ba."
"Wanda ya baka
a ai ya gama maka komai." Ta fa
i tana murmushi "idan babu damuwa ina son ya kawo mana ita cikin sati mai zuwa.
Zan kar
i numbar mamanta mu yi magana kafin na zo.
Ka san Alhajin naku sai da lalla
awa."
Murmushi ya yi shi ma "kada ki damu.
Hamdi
arki ce kuma ikonki.
Ina
ara godiya."
Taj ma godiyar ya yi mata.
Abba ya dubi uwa da
an su ka bashi tausayi.
Me yafi wannan ciwo ace uwa tana son ganin
anta amma sai dai ta saci hanya ta fito kamar mai laifi?
Dole zai san yadda ya yi da Yaya da Hamdi a raba auren cikin lumana.
Har
ofar gida Taj ya kai Abba.
Su ka yi sallama ta girmamawa.
Taj yana ta sake tambayarsa ko babu matsala game da ziyarar da su ka kaiwa Alhaji.
Shi kuma ya tabbatar masa babu komai.
"Gobe in sha Allahu zan tafi Abuja.
Idan komai ya tafi yadda nake so ba zan wuce kwana biyu ba in sha Allahu."
"Kada ka damu.
Happy Taj zai tafi kamar kana nan da yardar Allah."
"Ba manufata ba kenan" Taj ya fa
i yana sosa
eya "dama akan ..."
Gira Abba ya
age gira "matarka ko?
In turo ta ku yi sallama ne?"
Da sauri Taj ya koma mota yana ta dariya shi ma Abban ita yake yi.
Da gangan dama ya yi tsokanar don kawai ya kawar da damuwar da yake gani a tattare da shi tun a gidansu.
Hamdi na jin shigowar Abba ta le
o yi masa sannu da zuwa.
Ya kalleta ya kalli Yaya da ita ma fitowar tayi da sauri.
"Suruka da matar Taj jiran me kuke yi min ne?"
"Jin inda magana ta kwana mana." Cewar Yaya.
Ita kuwa Hamdi wayancewa tayi ta gudu.
akinsu ta koma amma akwai mutane.
Sai ta zaga bayan gidan amma bata yi nisa ba.
Ta zauna akan wani bulo ko tsoro bata ji ta kira Taj.
Murmushi ya yi da call
in nata ya shigo.
Ko tada motar bai yi ba don ya tsaya duba wani sa
o a waya.
Ya bari sai da ta gama ringing sannan ya kirata.
"Za mu iya magana yanzu?" Ta furta a hankali bayan ta kuma gaishe shi.
"Yes."
Raba kanta tayi da dogon tunani ta fa
i abin da ya kamata duk da ba shi bane ranta yake so.
"Dama cewa nayi tunda Ya Sajida tayi aure namu ba dole bane ko?
Kada ka takura kanka saboda gidanmu."
Kamar bai fahimceta ba ya ce "Ban gane ba.
Wani abin ne ya faru?"
"Uhmmmm.
Dama wai ko za ka sakeni" tayi saurin
arawa da "tunda ba sona kake ba.
In aka ce dole ka zauna dani za a shiga ha
inka.
Kaga kuma hakan bai dace ba.
Ace mun takura maka ta wannan hanyar bayan duk irin taimakon da kake yi mana."
Wannan yarinya da abin dariya take ya ayyana a zuci.
Ji yadda take zuba zance kamar wadda ake karantowa.
Ita kuma kasa jurewa shirun nasa tayi ta ce "Baka ce komai ba."
"To me zan ce?
Naga kin gama yanke hukunci ke ka
ai."
uri tayi saurin bashi.
Sam bata so ta
ata masa rai kada ya yi amfani da hakan a kanta.
"Wai dama tunda ba so ka ke ba..."
"Ni yaushe mu ka yi maganar nan dake har nace bana so?"
Gabanta ne ya fa
i.
Kada fa ya
i amincewa.
"Rannan
in nannnn.
Ka tuna?