Sashe 59
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
In ba nan ba kuma
ila ta wuce Bauchin."
"Ita ta sani."
Sai dare ya
auki wayar Mami.
Ta
are masa tanadi kuwa.
Shi kuma ya tsaya akan bakansa na cewa indai Salwa ta dawo gidansa to Bauchi zai maidota.
Ba zai zauna da mara kunyar da bai isa ya fa
a mata taji ba.
Mami da taga ya
i tan
waruwa ta ha
ura.
"Shegen yaro mai halin ubansa."
A kwana biyun nan kullum Hamdi sai ta kira Taj.
Zazza
i ne irin wanda ya kan zo gama gari mai shiga gida gida.
Ita kanta tana mamakin yadda ta damu da ciwon nasa da kuma rashin ganinsa.
Da Zee ta tsegumtawa Sajida halin da take ciki ha
uwa su ka yi suna tsokanarta.
Zee ta ce "Salman Khan ya sallame zuciyar Hamdi."
Ita kuma Sajida tana dariya ta tuna mata tsohon
udurinta.
"Ta dai gama cika bakin bata son namiji mai girki.
Yanzu gashi nan mai gidan abinci ya hanata sukuni."
Da yake a wayar Zee ake ta bidirin, gajiya tayi da kare kanta ta tsuke bakin nan.
"Aljannar mace dai tana
ashin
afar mijinta.
In kuma kuna ba
incikin kada na samu ne sai in ji."
Sajida da Zee me za su yi kuwa banda dariya.
Ashe rana irin wannan za ta zo musu a kurkusa haka basu sani ba.
yalesu tayi ta koma kitchen wajen girkinta.
Tana aiki tana tunaninsa.
Yau ce rana ta uku tun zuwan da ya yi ta kira masa Kamal.
Wayar ma idan sun yi ba wani jimawa su ke ba.
Gaisuwa ce da jin yaya jikin nasa.
an wasan nan duk ya daina.
"Ke!"
A firgice ta kalli Yaya.
Bata san tun yaushe take tsaye tana yi mata magana ba.
"Jikin nasa ne har yanzu?"
Wayancewa tayi kamar bata gane ba "wa?"
"Garinku in kin san shi.
Wa ma za ki ce min?"
asa ta kalla a kunyace.
Fuskarta babu walwala.
Yaya ta fahimci har yanzu a kwance yake.
"Jiya dama Abbanku yake zancen zuwa a dubo shi.
Zan sake yi masa magana yanzu in sha Allah a waya."
Fuska mai tona asirin zuciya.
A take fuskar Hamdi ta washe.
Yaya ta kama baki tana salati.
"Anya dama ba shirya maganar auren nan ku ka yi da Taj ba?
Cikin
an kwanaki kin zurma haka?"
"Ni ban zurma ba Yaya"
"Tsiwar ma ai naga ta ragu.
Allah Ya yiwa aure albarka.
Amma ki rage murna don ba dake zai je ba.
Halifa zai
auka."
"Kai Yaya, ni yaushe na ce zan je?"
Dariya tayi "nima wasa nake miki.
Ai na san ko tayi aka yi miki za ki ce a'a."
Bata
ara magana ba tunda ta gane Yayan ma tsokanarta take yi.
To ita har me tayi da ake mata wannan fassara?
angaren Taj abin da ya zata zazza
in gajiya ne ashe combo ne na typhoid da maleriya.
Ciwon da ya manta rabonsa da yi.
Shi ne ya yi masa rubdugu irin wannan.
Kuma da yake zafi ake yi sai ya ha
u goma da ashirin.
Dalilin zazza
in ne ma su Mama su ka tsahirta da sanya lokacin biki.
Shirye shirye dai sai abin da ba a rasa ba.
So su ke amarya ta shiga
akinta nan da sati uku ko wata guda.
A nasu shirin idan ta tare da wuri za su
ata shirin Alhaji.
A ganinsu dama wata ukun nan da ya bayar ya yi ne saboda sanin cewa da wahala ace Abba Habibu yana da abin da zai yi bikin wata
ar nan kusa.
Sosai Ahmad yake bashi kulawa.
Musamman bayan tafiyar Salwa.
Fushin da ya fara akan yadda aka yi mata dole ya kau da ya gaskata ita ce ta janyowa kanta.
Kamal ne dai tun ranar da ya kai shi asibiti ya
iri tafiya washegari.
Ciwo ke neman kayar dashi kuma baya son kowa ya sani.
Haka ya tattara ya tafi asibiti.
Mubina ta kwantar dashi.
Magunguna tana iya bakin
arinta.
Bata so su fara dialysis domin ana kaiwa wannan matakin, transplant (dashe) shi ne best option
in da zai rage.
Ranar da ta kwantar dashi bayan ya zama stable ta kira Yaya Kubra.
Dama kullum jiran wayarta take yi.
Tana gani kuwa ta bar ayyukan gabanta ta tafi asibitin.
"Akwai shirin da ki ka fara yi ne Doctor saboda in san next course of action?"
Yaya Kubra ta gya
a kai "na fara bincike ta bayan gida.
Wata questionnaire na
ira a google form nace ta research
ina ce.
Ita na tura a groups na family ake ta cike min.
Harda families
in duka matan gidan mu.
Kuma da yake da suna so far na sami mutum hu
u that are rhesus negative."
Idanun Mubina harda
walla ta ce "Masha Allah.
Amma dangin kusa ne?"
"Surprisingly daga dangin Hajiya na sami uku.
aya ne a dangin Umma.
Ai jinsi baya hana bayarwa ko?
Duka hu
un mata ne."
Mubina ta ce gender baya hanawa.
"Amma fa Kamal A negative ne.
Indai ba irin nasa ba kinsan sai dai O ko AB negative ko?"
"Dukkaninsu O negative ne.
Yanzu su Alhaji ya rage su sani sai a tuntu
e su."
"Muje ki ganshi.
Akwai Nephrologist da na fara magana dashi daga Port Harcourt.
Idan an sami nasarar samun mai bayarwa sai naji yaushe zai iya zuwa."
Godiya Yaya Kubra tayi mata har ta rasa kalmar fa
a.
Mubina ta shige gaba zuwa
akin da Kamal yake.
A hanya tayi ta nanata mata don Allah ta daure zuciyarta idan ta ganshi.
Wannan yasa zuciyar Yaya Kubra ga tsinke tun kafin su shiga.
Mubina ce ta fara shiga da sallama.
Yana kwance ga
i da fuskarsa sun kumburo sosai.
Shi ka
ai ya san irin azabar ciwon da yake ji.
Amsa sallamar ya fara da muryarsa can
asa kawai sai ya yi tozali da Yaya Kubra.
Ya yun
ura ya tashi zaune kafin ta
araso.
Hannu ta
ora akan bakinta don kada tayi kuka mai ha
e da ihu da taga yadda ya koma.
"Kamal?" Ta kira shi da rawar murya.
Ya mi
a mata hannu, kwarmin idanunsa yana ziraro hawaye ta ri
e.
A gefen gadon ta zauna su ka rungume juna.
For the first time tun bayan ciwon nan ya same shi ya fashe da kuka mai ban tausayi.
Duk wani ciwo,
unci da damuwa da yake
oyewa ya bari ya nuna kansa a wannan lokacin.
Shi
an dangi yana ta fama da damuwa shi ka
ai.
Abin da gidansu basu saba ba.
Yaya Kubra tana kuka tana shafa bayansa da lallashi.
Mubina kuwa ficewa tayi don bata son karyar masa da zuciya fiye da halin da yake ciki.
Mara lafiya baya son ganin rauni a tattare da likitansa.
Tsahon minti goma zuwa shabiyar kafin yaji sanyi a ransa ya daina kukan.
"Kiranki tayi ko?" Ya tambayeta yana nufin Mubina.
a ta soma yi masa "Me yasa ka za
i wannan rayuwar Kamal?
Bamu da mahimmanci a wurinka?
Ko kana ganin ba za mu damu da lalurarka ba?"
"Irin wannan kallon kamar kina yi min sallama shi ne bana son gani.
Wannan kukan zamu dinga yi kullum har lokaci..."
"In sha Allahu za a dace.
Ina nan ina bincike."
"Bata fa
a miki cewa ko dialysis ba zai iya ri
eni na tsayin lokaci ba?"
"Na sani Kamal.
You need a new kidney.
And we'll find one in sha Allah" ta share masa hawaye da hannunta.
awarin ri
e masa sirri ya ro
eta har zuwa lokacin da za ayi bikin Taj.
Sannan
anwarsu mai shirin haihuwa ko yau ko gobe ita ma ta sauke.
"Me yasa?
Wallahi ka san ba za ka burge Taj ba.
Infact ni ba zan so ganin ranar da zai sani ba.
Za ku yi fa
a Kamal.
Za ku yi fa
a sosai.
Ko jiya da naje duba shi sai da yayi ta zancen wai ina duba maka magungunan allergy kuwa."
Jingina ya yi da pillow don ya gaji da zaman.
Ya yi ajiyar zuciya.
"Na sani.
Amma Happy zai tsayar da duka uzurin rayuwarsa ne.
Zuwa yanzu kin san mutum ne mai sanya abu a rai.
Amma kina gani saboda mu ya mayar da komai ba komai ba tsakaninsa da Alhaji.
Kuma hakan fa ba
aramin ciwo yake yi masa ba."
"Tsakanin uba da
a ne wannan.
Ina maganar Happy da Happiness.
Sai ka shiryawa duk abin da zai biyo baya."
"In ya ganni a haka kina tunanin zai iya yi min mita?
Kuka kawai za mu zauna mu sha abinmu."
Yadda yake maganar kai ka san akwai tsantsar tawakkali.
Yaya Kubra a nan ta wuni har tara na dare sannan ta tafi.
Ta amince za ta yi shiru amma ba don Kamal ba.
So take ta samu cikin dangin wanda idan ta bijiro da bu
atar ba zai
i ba.
Maganar neman donor ta hanyar gwamnati ba zai yiwu ba.
Wa
anda su ke kan list sun yi yawa sosai.
Tsakanin Kamal da Taj a waya sai ta whtsapp.
Kamal ya cire simcard da sunan baya
asar.
Wai ya tafi China odar takalma.
Taj harda mitar me yasa bai fa
a masa shirin tafiyar ba.
Ya ce wanda ya bawa sautu ne ya sami matsala.
Gashi kuma komai ya kammala.
Ana bu
atar mai kaya.
Abinka da rashin sabo da yi.
Taj bai kawo komai ba ya yarda.
Iyaka dai in suna waya ya dinga kiran wash wash kenan don kawai yaji Kamal yana sannu kamar ya ari baki.
Bai san ciwon Kamal
in ya ninka nashi ba.
Kamar yadda Anti Zahra tayi hasashe, Salwa gidan
anwar babanta ta tafi.
Gidan da tun farkon karatunta baban ya so taje amma saboda Mami ta raina arzi
insu ta rufe ido ta ce bata san zance ba.
Wannan tafiya da tayi sai ta sami lasisin fita yadda take so tana ha
uwa da Ummi.
Gwaggonta kuma bata iya yi mata magana saboda tsoron jarabar Mami.
Bayan bugun cikin da Ummi tayi mata sai ta nuna mata cewa tana jajanta mata rashin samun soyayyar Taj.
Ta kuma yi mata al
awarin za ta taimaka mata ta sami biyan bu
ata indai tana so.