Sashe 38
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cike da fargaba da tashin hankali su ke dubansa.
Mama tayi
arfin halin tambayar ko wani laifi ya sake yi.
"Da farko dai yana aiki tare da Habibu saboda ya nuna min ban isa ba.
Banda haka ko masu girki nawa ne a garin nan da har sai ya nemo Habibu?"
"Alhaji ina ganin ire iren matakan da kake
aukarwa Taj ba za su samar da biyan bu
ata ba.
Shi fa
a komai shekarunsa indai yana da iyaye to fa yana bu
atar laluma da ja a jiki." Cewar Hajiya.
Cikin fushi da fa
a Alhaji ya ce "an
i a lalla
a shi
in." Sannan ya fa
a musu abubuwan da ya binciko da dalilin auren.
"Yaron da yake da hankalin son fitar da wani kunya ne zai kasa gane dacewar ya kiyaye
acin ran mahaifinsa?"
Umma ta ce "Kayi ha
uri.
In sha Allahu za mu yi masa magana."
"Bakin al
alami ya riga ya bushe tunda an
aura auren."
Sai da kowacce ta gama rarrashin Alhaji akan ya yafewa Taj shi kuma yana botsarewa sannan Inna ta dube shi ido cikin ido.
"Yanzu da ka tara mu wane hukunci ka yanke masa."
Dukkaninsu sun girgiza da kalamanta da ma yanayin fitarsu.
Babu wannan ladabin da kiyaye harshe da kowacce cikinsu bata isa ta
etare ba.
"Abu?
Da ni kike?"
Ko gezau bata yi ba ta ce "Alhaji na gaji ne.
Ina son sanin matsayarka ta uba kafin na sanar da kai tawa ta uwa."
Hajiya sai ta
an ta
ata don tayi shiru.
Ita kuwa ta kafe Alhaji da ido.
Mamakinta ya hana shi motsin kirki.
Da yaga da gaske take ne ya iya yin magana.
a min naki hukuncin.
Ai kema kin isa da shi.
Wata tara ai ba kwana tara bane."
Gyara zama tayi ta hakimce abinta domin a yau Alhaji ya gama kaita ma
ura.
"Tunda ka aurar dashi ni kuma in sha Allahu zan yi masa biki irin na
an da mahaifiyarsa take so kuma take alfahari da shi."
"Da kyau Inna Abu." Umma ta fa
i cikin farinciki tana tafa hannuwa.
Da Hajiya ta kalleta ta ka
a kai tana dariya.
Yau ji take kamar ta zuba ruwa a
asa ta sha.
"Biki?
Yanzu ke sai ki yi bikin
anki ya auri
an daudu?
Auren da baki ma san da shi ba sai yanzu?"
"Aure ka ce, halattacciyar ala
a.
Kuma da kake zancen ban san dashi ba ai ba laifinsa bane.
Na yarda da tarbiyar da mu ka bawa
anmu.
Yaron nan bai ta
a yin wani abu gaba ga
i kamar mara mafa
i ba.
Tunda har kai ne ka jagoranci
aurin auren na tabbata ba a hanya ka tsinci zancen ba."
"Haka ne" ya ce da wani irin disbelief.
Wai yau Abu ce take kallon idanunsa tana fa
a masa maganganu irin wa
annan.
"Na kuma jima da sanin cewa duk abin da zai yi yana turo maka sa
o ya sanar da kai."
Bai yi mamakin yadda aka yi ta sani ba
"Shi ya fa
a miki ko?"
"A wayarka na gani."
"Bincike kike min?" Ya
aga murya.
"Ni na nuna mata" Mama ta bashi amsa ita ma yau da nata
warin gwiwar.
Inna ta dube shi bayan ya gama yiwa Mama nata kallon za ki gamu dani
"Abu guda nake nema daga gareka.
IZINI.
Duk wani abu da ya kama na bikin nan wanda zai fitar dani ko
an uwana..." ta nuna su Hajiya "daga gida ina ro
on ka sahale mana.
Sannan ranakun taron su ma ka barmu mu je.
A gidan nan kai amarya ne ka
ai uwa bata zuwa.
Amma komai tare muke yi ka sani.
Ko sisi ba na nema a wajenka.
Alhamdulillah ina da abin hannuna na fitar da
ana kunya."
anki?
Wai yau Abu kin sha wani abu ne?" Alhaji ya ma kasa yi mata fa
a saboda ta shayar dashi mamakin da bai ta
a zato ba.
ana Tajuddin ba.
Wanda a kansa na fara sanin da
in zama uwa.
Yaron da tsabar taurin kai irin nasa ya la
aba min suna Inna tun da sauran
uruciyata." ta fa
i cikin tuna baya da tasowar zazzafar
walla "a wajen yi maka biyayya da son kyautatawa na dinga danne ha
insa dake wuyana.
To amma daga yau in sha Allahu an gama.
Ba zan bari wata a
ida mara tushe tasa ya rayu da fushin iyaye biyu har ma rayuwar tasa ta kasa albarka ba."
Tana gama magana ta tashi za ta fita don hawayen da take yi ya hanata cigaba da fa
a masa irin damuwar da ta jima tana dannewa a zuciyarta.
"Zainab."
Dakatawa tayi ta juyo su ka ha
a ido da Alhaji.
"Ban yi miki izinin fita yin duka bu
atun da ki ka nema ba.
Haka ma ku" ya kalli inda su Hajiya ke zaune suna murmushin jinda
in wannan abu.
Inna ta goge hawayenta ta kalle shi.
"Samun izinin shi ne ka
ai abin da zai sa na yafe maka rabani da
ana da kayi sama da shekara goma alhalin ba Allah Ya sa
awa ba."
Ficewa tayi ko kallon inda yake bata sake yi ba.
Umma da Mama su ka bi ta.
Hajiya da ta
an jinkirta tashi kallonsa tayi.
"Tura ce ta kai bango Alhaji.
Kuma ina mai tabbatar maka da cewa idan baka sassautawa Abu ba to wannan fito na fito
in yana nufin ta gaji da aurenka.
Muma kuma
ofa ta bu
e mana na daina shanye mulkin mallakar da kake mana.
Ah to."
"Wai ni Gambo anya ba sauya ku aka yi ba?" Ya fa
i da gaske.
Hajiya tayi dariya "ai na fa
a maka tura ce ta kai bango.
Ka bar gani na shiru shiru.
Wallahi da Kamal ka yiwa abin da kake yiwa Taj da gidan nan ba zai
aukemu ba.
Ita kanta Abu har gulmar yakana irin tata muke yi da su A'i.
Akan korar Taj da kayi kuma ta cigaba da zaman gidan nan akwai yayunta biyu da su ka fita harkarta.
Kafi kowa sanin tana da gata.
Mace tilo cikin maza shida!
Babu yadda su Alh.
Lurwanu basu yi ba akan za su
auko Taj daga wajen Jamila ta
i.
Kawai don ta faranta maka.
Amma kullum sakayyar da kake yi mata ba mai da
i bace."
Ita ma ficewarta tayi ta barshi da tulin tunani da fargaba.
Ba zai yaudari kansa ba.
Tsoro ya mamaye shi da abin da ya faru yanzu.
Idan ya matsa matansa za su iya barinsa babu waige.
Idan kuma yayi sakaci gidan zai fi
arfinsa.
Abu
aya ya rage.
Ya dinga cizawa yana busawa.
A yau dai dole ya busa don yana cizawar Abunsa za ta
alle.
Matar da zuciya ta kasa tsufa daga yi mata soyayya tamkar yau ya aurota.
RAYUWA DA GI
I 18
Batul Mamman
Snacks lodi guda jere akan trays Zahra da Salwa su ka dinga shiga dasu falo.
Komai da zafinsa saboda yanzu aka soya.
Sai sassanyan zo
o da kunun aya sun sha
ara a cikin jugs.
"Zahra mun tayar dake tsaye ba notice ko?
Da ba ki wahalar da kan ki ba.
Yanzu mu ke shirin watsewa." Cewar Ya Zulaiha.
Zahra tayi murmushi "ko yaya dai ya kamata ku ci.
Abinci na so
orawa sai Salwa ta bani shawarar sayen frozen snacks daga Happy Taj."
Zahra ta nuna Salwa ta sha mayafi "kin ganta nan tana dawowa ko zama bata yi ba ta hau suya.
Da kun tafi ma sai an bi ku dashi har gida."
Kowa dariya ya yi banda Ahmad da ya maka mata harara.
Sai kuma Kamal da Taj da su ka kalli juna.
Kamal ya yi dariyar tsokana don ya san ran Taj bai so ba.
Ya Hajiyayye tana shan zo
o ta ce "Mungode sosai.
Sai ku fara shiri ku ma.
Ba
on gidanku ya yi aure yau."
Kallon neman ba'asi Zahra ta yiwa Ahmad.
Shi kuwa Salwa da ta tsaya cak yake kallo.
Rawar kanta da baya so tayi yawa.
Amma duk da haka sai yaji tausayinta ya tsirgs masa kafin ya iya bawa matarsa amsa.
"Taj aka
aurawa aure bayan sallar juma'a."
Ita ma Zahran da yake ta gama harbo jirgin Salwa sai da gabanta ya fa
i.
Ta waiga gefenta da sauri amma bata ga Salwan ba.
Ashe Ahmad na ambaton auren Taj ta bar wajen a guje.
"Me ya sami Salwa?" Wajen mutum uku su ka tambaya a tare.
Zahra sai ta fa
i abin da ya fara zuwa bakinta "ai kuwa samosa ta bari akan wuta."
Da sauri tabi bayanta har
aki.
Da shigar Salwan ta banko
ofar da sauri ta mur
a mu
ulli.
Kan gado ta fa
a ta ri
irji.
Kukan da take tunanin yi ya
i zuwa.
Sai ajiyar zuciya kawai da wani irin zafi a
irji.
"Ana wata ga wata" Zahra ta fa
i tana juyawa.
Ahmad ta gani a bayanta.
Fuskar nan tasa babu salama.
Tare gabansa tayi kafin ya fara buga
ofar.
"Don Allah ka barta taji da abu
aya."
"Wane irin rashin aji ne wannan Zahra?
Ke haka kika yi?"
Bayansa ta kalla "Rage muryarka don Allah kada a ji."
Kamar bai ji me ta ce ba ya cigaba da fa
"Duk ta bi ta dami kanta akan wanda bai ma san tana yi ba.
Da ta san da yadda yayi wannan auren ma sai ta godewa Allah.
Na riga na fa
a mata da wuya Alhaji ya yarda
ansa ya auri
ar Mami."
Tura shi Zahra tayi don maganganun ta tabbata za su
arawa Salwa zafi akan abin da take ji.
Duk soyayyar da bata sami ha
in kan zuciyar da take muradi ba, abar a tausayawa ce.
Lokacin da tayi ta dakon son Ahmad ta sha wuya.
Allah ne Ya taimaketa ashe shima yana sonta.
Ranar da ya fa
a mata sai da tayi sadaka mai kyau saboda farinciki.
anana cikin matan ne su ka wanke duk abin da su ka
ata sannan aka gyara falon kafin su tafi.
Zahra ta so su bari domin dai
an uwan mijin nata in baka yi bani wuri ne.
Kowacce tana ji da boko da gayu.