← Book details Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 97

Sashe 9

Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Izini kawai nake nema kada rashin zuwana ya zama silar rushewar ...."
"Tajuddin!"
usawa ya yi duk da kiran sunan nasa ya ki
ima shi cikin
an da kai ya shiga magiya kafin ma ya ji me Alhajin zai ce.

Wannan ya
ara tunzura mahaifin nasa sosai.

"Indai ni zan yi maka izini to ka sani har abada ba zan ta
a yarje maka ka sake tsayuwa gaban murhu ba.

Allah Ya yi min rufin asirin da ko mata cikin tsatsona ba za su nemi ku
i da girkawa wasu abinci ba balle kuma namiji."
walla mai zafi ta shiga saukowa Taj a yayinda yake jin kamar da gayya mahaifin nasa yake tauye shi.

To amma ko zai hana saboda baya son a ha
an cikinsa da sana'ar girki me yasa ba zai duba cewa rashin zuwansa zai salwantar da mafarkin cigaban
an marayan da bashi da gata ba.

"Alhaji ka yiwa Allah..."
"Na gama magana" Ya furta da izza sannan ya fuskanci Ahmad "ka canja mana booking idan akwai jirgi mu tafi yau da
anin naka.

Takardunsa kuma ka tsaya ka kar
ar masa."
Hankalin Taj tashi ya yi ya mi
e da sauri "Alhaji na rantse maka ba don ni zani ba.

Idan ban je ba za ayi disqualifying
insa."
"Wannan nauyin sai ya zame maka darasin rayuwa a gaba ta yadda ba za ka sake marmarin sa
awa umarni na ba."
Inna da Mama har ma da Ahmad saka baki su ka yi wajen lallashin Alhaji akan ya amince amma ya yi biris da su.

Taj kuwa kuka yake tamkar yaron goye.

A wannan yanayin wayar Wakili ta shigo masa.

Alhaji da kansa ya ce ya
auka kuma ya fa
a masa ba zai je ba.

"Happy Taj yi ha
uri na kira ka da sassafe." Ya yi magana da
an jin nauyi.

"Kada ka damu na riga na tashi."
Wakili ya yi
ar dariya "jiya wanda mu ka gaisa ka ce yayanka ne ko?"
"Eh." Ya amsa da sanyin murya.

"Breakfast na ha
a masa nake neman address
in ka.

Na rasa da me zan karramaka.

Ko a wannan matsayin mu ka tsaya kai ne sila.

Zan so yin aiki tare da kai nan gaba." Ya sake dariya "kana burgeni ne.

Ina son koyon girki kamar kai."
Kasa cewa komai Taj ya yi sai ruwan hawayensa da ya
aru.

Daurewa ya yi ya ce da Wakili zai tura masa address
in yanzu.

Bayan ya ajiye wayar ya dubi Alhaji da ya gama jin komai.

"Ka gani ko Alhaji?

Yana da kirki kuma maraya ne.

Cutar shi zan yi idan ban je ba."
Gajiya Alhaji ya yi da magiyar dukkaninsu ya
aga murya ya ce ce "Ku fitar min daga
aki gaba
ayanku."
Iko da izzarsa ba tun yau su ke damun Mama ba.

Amma wannan ya fi
ata mata rai.

Wace irin zuciya ce da shi da za a dinga ro
onsa akan tallafawa rayuwar wani ya turje a kai.

Sannan da girmansu ya ha
a su da
an cikinsu ya yi musu kora irin wannan ta
anci.

Ta dubi hawayen Inna wanda ko ba a fa
a ba ta san na son share damuwar
anta ne.

Bata cewa kowa uffan ba ta fita ta koma
aki inda ta baro wayarta.

Kimanin minti goma ta
auka wurin yiwa mijin yayarta wanda ya kasance babban wa ga Alhaji ta fayyace masa komai.

"Zan kira shi yanzu.

Kashe wayar." Kawai ya ce bayan ya gama jin bayaninta.

Da ta koma
akin yadda ta fita ta barshi haka ta same shi.

Saboda halin da Alhaji ya sanya jama'ar ciki hatta iskar
akin bata da
i.

Shigarta ke da wuya Alh.

Jafaru ya kira shi kamar yadda ya yi mata al
awari.

"Hayatu."
"Na'am" ya amsa da ladabi domin ya yarda da aka ce babban wa uba, musamman wanda ya ri
e matsayin da gaskiya da amana irin yayansu.

"Ni Jafaru na bawa Tajuddin izinin fita yaje ya
arasa abin da ya fara.

Sannan ina mai umartarka da ka zauna har a sallame su daga makaranta ku taho tare."
"Yaya Babba?"
"Idan ban isa ba kana iya take umarnina ka
ora naka."
Bai bashi damar sake cewa komai ba ya kashe wayarsa.

Alhaji ya kalli Mama da wani irin
acin rai mara misali.

Sanin bata da gaskiya sai ta sadda kanta
asa kawai.

"Tashi kaje wurin gasar."
Iya abin da ya ce kenan ya fice daga
akin ya barsu.

Taj bai ma gane dashi ake ba sai da Mama tayi masa magana.

Ya kalli agogo yaga takwas saura mintuna
alilan.

Gashi da
ar tafiya zuwa makarantar.

Tunanin wanka ko kusa bai zo masa ba ya fita da gudu-gudu ya sauka neman abin hawa.

Ya isa tara saura minti bakwai.

Har an gama shirya komai sauran teams biyun sun tsaya suna jiran lokaci.

Wakili kuwa shi ka
ai ne a can gefe yana ta baza idanu cikin tashin hankali.

Taj na shiga wurin aka kaure da ihu da tafi.

Ashe ba Wakili ka
ai ke jiransa ba.

Masu mara musu baya da dama sun shiga fargabar makomarsu da aka ga bai zo ba.

Tara daidai aka buga wata
atuwar ganga wadda ta bawa participants
in damar farawa.

RAYUWA DA GI
Batul Mamman
Kyakkyawan envelop Yaya Babba ya mi
awa Alhaji ya kuma bishi da kallo a tsanake don son karantar yanayinsa.

Kamar yadda ya yi tsammani duk wani annuri da walwalar da yake tare da ita a farkon zamansu tsaf ya kau.

Duhun da yake zuciyarsa ya sami damar nuna kansa a fuskar.

Disappointment
insa akan Taj ya kashe masa jiki da zai yi magana.

"Kawo maka ya yi?" Da Yaya Babba ya gya
a kai sai ya ce "to me yake so?"
Kallon tausayi Yaya Babba ya yi masa.

Mutum mai kafiya irin
aninsa yana da wuyar sha'ani.

Wani zubin ya tabbatar yana sanin cewa ba a kan gaskiya yake ba amma don kada ya sauya baki sai ya cigaba da ri
o da hujjojinsa masu rauni.

Sai dai a yau ya
udiri niyar amfani da girmansa karo na biyu ya tan
wara
anin yadda yake so.

A nutse yadda zai fahimta ya labarta masa zuwan Taj gidansa kwanaki uku da su ka wuce.

A lokacin sun kusa wata biyu da dawowa daga India.

Sakamakon gasar girkin nan ne Wakili ya taho masa da certificate
insa na
aukar na
aya.

Sannan ga admission letter kamar yadda aka yi al
awari.

Shi ne ya kai masa ya gani amma ya ro
e akan kada ya sanar da kowa domin ko iyayensa mata bai nuna musu ba.

Ya kawo ne saboda ya nuna masa godiya akan shige masa gaba da ya yi har ya sami damar
arasawa.

Sai kuma Wakili da ya nuna son zuwa ya gaishe da iyayensa kafin ya wuce Minna.

Shi ne ya kai masa shi inda aka yi masa tarba mai kyau.

Da yaji da
i har mahaifiyarsa sai da ya ha
a da Yaya Babba su ka gaisa.

Alhaji ya gama jin zancen da bai gamshe shi ba ko kusa ya ce "mece ce manufar nuna min tunda ya ce baya son na sani?"
Yaya Babba dakewa ya yi babu alamun wasa ya ce "ina son ka sanya masa albarka ne domin idan Allah Ya kaimu lokacin fara karatun ni zan mayar dashi da kaina."
"Kada mu yi haka da kai Yaya."
Alhaji ya furta da
aramar murya yana jin wani irin yammm a sassan jikinsa.

Yana matu
aunar Taj sannan burinsa a duniya yaron ya gaje shi.

Idan hakan bai samu ba ya yi zarra a duk sana'a ko aikin da ya nema amma banda GIRKI.

Yadda rayuwar Habibu ta sauya salo a kan idanunsa ba zai ta
a lamuncewa
ansa ya fa
a wannan hanyar ba.

Shi fa ko duk jikinsa kunnuwa ne ba zai yarda girki ba wani nau'i bane na daudanci.

"Idan Allah Ya bamu yara masu biyayya, amfani da
arfin iko wurin hanasu farinciki ba zai ta
a haifar da
a mai ido ba Hayatu."
"Haka ne."
"Ka amince?" Yaya Babba ya tambaye shi yana murmushi.

"Ai ka ishe shi uba Yaya Babba.

Ba za ka ta
a fa
in magana na musanta maka ba in sha Allahu."
Da zuciya
aya Yaya Babba ya mi
a masa hannu su ka yi musabaha cike da farinciki.

Bai san cewa magana ce mai harshen damu Alhaji ya yi masa ba.

"Allah Ya ja kwana baban Tajuddin.

Nagode da karamcin nan da kayi min.

Da yardar Allah sai mun yi alfahari da za
insa."
"Uhmm" kawai Alhaji ya iya cewa don bakinsa ya bushe kamar an shanya a rana.

Samu ya yi ya bar gidan kamar babu abin da ya ri
e a ransa.

Bayan fitarsa Yaya Babba ya kira Mummy (
aharatu) matarsa kuma yaya ga Mama ya sanar da ita anyi nasara.

Ta kama murna tana cewa hakan shi ne daidai.

"A neman haram ake yin fito na fito da burin
a.

Yadda Taj ya rame ya sanya abu a ransa ko ya zauna ba da
insa za su ji ba.

Allah Yasa matakin nasara da samuwar alkhairi mu ka
ulla."
"Amin" Yaya Babba ya fa
i yana gyara zaman gilashinsa.

Duk cikin zuri'arsu shi da wata
anwarsu Jamila ne ake yiwa la
abi da
an boko.

Matarsa
aya da yara biyar wa
anda hu
u sun yi aure saura namiji
aya.

Mutum ne da ya yarda da displine
in yaron da ya kauce hanya amma sam bai yarda a tauye ha
insu ba.

Ita kuwa
anwar tasu da yara ke kira Amma likita ce.

Sai da ta gama karatu tayi aure har ana ganin da gangan ta
i yi tun farko.

Mijin mazaunin Amerika ne a can yake aiki.

Bayan aurensu da ta bi shi ita ma ya sama mata take aikinta a wani asibiti.

Yaransu biyu mata.
aki Alhaji ya kira Taj bayan ya koma gida.

Ya yiwa
an nasa kallo na ka bani kunya sannan ya mi
a masa envelop
in.

A take kuwa jikin Taj ya kama rawa.
Chapter 9 · 0% Book details