Sashe 52
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Su kansu sun san hakan bai dace da tarbiyya da ma
a'a ga addini ba.
Da ta idar sake gaishe da Mama tayi bayan ita ma ta idar.
"Hamdiyya ina son mu yi magana.
Matso kinji."
Gaban Hamdi ya
an fa
i.
Ko fa
a mata zata yi ta fara shirin zama bazawara?
"Ina fata kin san komai game da Taj yanzu da ala
arsa da mahaifinsa?"
"Na sani" ta amsa kai a
asa.
Mama ta numfasa ta ce
"Kullum burinmu shi ne
ila idan ya tashi aure su daidaita.
Sai Allah Ya
addara masa aurenki.
Wannan ma ya ishi mai hankali tunani." Ta kamo hannunta ta ri
e "a halin yanzu mutumci da martabar mahaifinki da ta mijinki suna hannunki Hamdiyya.
Hali da
abi'ar da za ki nuna mana ita za ta tabbatar da
orewar rigimar Alhaji ko kashe gobarar da ta tashi babu gaira babu dalili."
Jin an ta
o Abbanta ne yasa
walla cika mata ido.
Wani
angare na zuciyarta yana
ara tunatar da ita laifin mahaifinsu ne da su ke fuskantar wannan abu daga ita har shi.
Yayinda wani
angaren kuma yake kare Abba a matsayin
an Adam ma'asumi wanda ya cancanci duniya tayi masa uzuri idan ya bayyana tubansa.
aramar murya ta ce "Me ya kamata na yi?"
"Na san ke yarinya ce amma tunda na ganki naji bani ds haufi akan za
in da Allah Ya yiwa Taj." Mama ta fa
i tana yi mata murmushi "Alhaji yana son mutane jajirtattu.
In kin kula yaran gidan nan kowa baki gare shi.
To
uruciya su ke samun wannan
warin gwiwa ta rashin gazawa daga gare shi.
Saboda haka kada ki yarda ki zama sokuwa.
Ko laifi aka yi miki yafi son ki gwada
watarwa kanki
anci.
Sai abin yafi
arfinki ya amince ki nemi wani.
Abu na biyu kuma ki kasance a kodayaushe cikin nuna hali na kyakkyawar tarbiyya.
Zan so ya gani kuma ya shaida cewa
an Habibun da yake ganin ya kauce hanya ya sun cika
a ta kowacce fuska.
Na
arshe kuma ki so mahaifinki da mijinki.
Ki nuna masa ke kina
aunarsu dasu da sana'ar da Allah bai haramta musu ba.
Kina alfahari dasu kuma hakan bai rageki da zama
ar da shi ko wani zai kasa
auna a matsayin suruka ba."
A rayuwa akan ce wanin hanin daga Allah baiwa ne.
Hamdi ta fahimci haka a yau.
A shekaru irin nata ko ma fi wata ba za ta gane mene ne ainihin abin da Mama take so ba.
Saboda duka maganar a
an dun
ule take fita.
Amma yau da gobe saboda tashi a gaban Abba yasa ta gane.
Magana da iya zuba zance a wajen cikakken
an daudu yana daga cikin alamomin da ake ganesu ma.
Ya rage nasa ne nesa ba kusa ba da ya gane yana daga cikin abubuwan dake saurin saka a gane tsohuwar rayuwarsa.
A ta
aice Mama so take ita Hamdi ta saye zuciyar Alhaji da halaye masu kyau ta yadda zai gane Habibun da ya raina bai gaza ba wurin tarbiyyar
ansa.
Sannan sana'ar Taj bata cikin dalilan da mutum zai yi fushi da
ansa.
Godiya tayi mata da al
awarin kamantawa da yardar Allah.
"In kin kula gidan nan babu
an ubanci tsakanin
anmu.
Duk da Alhaji ne ya
ora mu akan turbar zaman lafiya to amma fa akwai
ari matu
a daga Hajiya.
Daga cikin irin zaman ne alhakin kula da kuma tarbiyar
a maza ta dawo hannuna.
Ba don Allah Ya tsare ba da tuni a sanadiyar korar Taj komai ya rikice mana.
Ni kaina ina
orawa kaina laifi domin kuwa ni na
arfafa masa gwiwar girki.
Fatana da raina da lafiyata in ga lokacin da Alhaji zai shigo da Taj ya dam
awa mahaifiyarsa."
Kowane gida akwai nasu kalar damuwar.
Tana ganin kamar duk duniya sun fi kowa sai gashi gidan da tun shigowarta komai na jama'ar ciki yake burgeta su ma da nasu.
akin Umma, Mama ta kaita.
A nan ma babu kowa sai Umman ita ka
ai zaune akan abin sallah.
Suna shiga Mama ta fita ta barta.
Umma ta
aga hannuwa tana addu'a, Hamdi sai ta
aga ita ma har Umma ta kammala ta ce Amin.
Umma ta zolayeta da cewa "Wato kin ji ina ro
a muku
an bibbiyu sau biyu a shekara shi ne ki ke ta cewa amin ko?"
Kunya kamar ta nutse "Allah ban san ita kike yi ba."
"Janye Amin
in za ki yi?"
"Eh" Hamdi ta fa
i da sauri, kunya duk ta ishe ta.
"Yanzu addu'ar tawa ce ba kya so?"
Sake daburcewa tayi ta ce "A'a ban janye ba.
Yi ha
uri don Allah"
Umma tayi dariya sosai.
"Wasa nake miki kinji Hamdiyya.
Zo ki zauna."
Ita ma kamar Mama da yi mata bayani akan gidansu babu
araka ts fannin zamantakewa ta fara.
Sai abin da ba a rasawa na zaman tare.
Ko a cikin
a tunda ba a raba siblings da
an rigingimunsu.
Amma dai duk inda aka je aka dawo su
in tsintsiya ne masu ma
auri guda.
"Hamdiyya don Allah ki ri
e mijinki ri
on da Allah Ya umarci bayinSa kinji.
Ki bawa mara
a kunya."
"In sha Allahu Umma."
"Na tambaye shi ya min rantsuwar ba taimako da rufin asiri ka
ai ya so yiwa mahaifinki ba.
Auren yake so kuma ke ya za
a a matsayin abokiyar rayuwa.
Saboda haka don Allah ki ji, ki
i ji.
Ki gani, ki
i gani.
Babu wata rayuwar auren da take
ari bisa
ari.
Amma indai kun ri
e juna amana za a sami nutsuwa da rahamar da Allah Ya sanya a cikin aure."
Wani tunani ne ya
arsu a zuciyar Hamdi da Umma ta kaita
akin Hajiya.
Shin matan gidan nan sun san shirin da mijinsu yake yi a kanta na raba aurenta da Taj ne?
Amsar a bakin Hajiyan ta samo ta ba tare da ta tambaya ba.
Ita ma kamar
an uwanta zancen da ta fara akan zaman lafiyar iyalinsu ne.
Shekaru arba'in da
oriya suna gina
ansu akan turba mai
ullewa.
Ba za su ta
a maraba da abin da zai kawo rabuwar kai tsakaninsu ba.
"Nayi imanin kin ji daga bakin mahaifinki cewa Alhaji ya bashi wata uku ya san yadda ya yi Taj ya sake ki.
Haka ne?"
Taurin zuciya irin na Hamdi sai ta kasa kuka.
Idanunta ne kawai su ka yi jazur kamar gauta.
Ta gya
a a hankali.
Hajiya ta dafa kafa
arta da kulawa "Inna ce ka
ai cikinmu bata sani ba sai kuma
an uwanku da shi Taj
in.
Ko kin fa
a masa?"
"A'a."
"Da kyau.
Don Allah ki bar zancen a cikinki.
Abin da nake so shi ne ki ginawa kanki matsugunin da babu wanda ya isa ya rabaki da shi.
Kina ganin yadda
an uwansa su ka kar
eki hannu bibbiyu.
Innarsa da danginta kuwa ..." ta kasa
arasawa.
Ha
a wannan karon akan Taj yayyen Inna da
annenta da su ke duk maza sai
arin ku
i suke yi.
Takanas babban wan ya turo matarsa ta sanar da Hajiya cewa su za su yi komai na bikin.
Kayan gida da Inna ta ce za ta yiwa Hamdi duk an
auke musu.
Lefen da
an uwansa ke ha
awa kawai aka bar musu.
Shi ma kuma akwai gudunmawa gagaruma daga garesu.
Yadda Taj yake kyautatawa a gidansu da dangin babansa haka su ma can yake yi musu.
Ita dai Hamdi zuciyarta tsinkewa ta sake yi.
Bata yi
asa a gwiwa ba ta ce
"Hajiya maganar mahaifi ba abar wasa bace.
Musamman shi da suke da wannan matsalar."
"Hamdiyya addu'a nake so ki yi.
Ki ro
i Allah ki kuma yi taki bajintar saboda muddin Taj ya fara sakin aure a tsukin lokaci irin wannan wallahi sunansa zai
aci.
Alhaji bai san wannan hukuncin duka gidan nan zai shafa ba.
Za a ce da gaske tunda ubansa ya kore shi ba mutumin arzi
i bane.
Sannan ina mai tabbatar miki Innarsa ba za ta zauna ba.
Don wannan karon a shirye take.
Dama can wa'adin zaman ne bai
are ba amma da tabi ta
an uwanta da ta da
e a gida."
"Subhanallahi" Hamdi ta fa
i cike da tsoro.
warai kuwa.
Idan Inna ta tafi kuma Mama...Haj.
A'i da ki yi sallah a
akinta ma tafiya za ta yi.
Saboda kullum gani take laifinta ne Taj ya tashi da son girki." Ya dubi Hamdi da kyau "a yadda ki ka fuskanci gidan nan kina ganin ni da Umma za mu zauna?
In kuma duka mu ka tafi yaya makomar shekarun da muka
ata muna gina
anmu akan soyayyar juna da zumunci?"
Murya na rawa Hamdi ta ce "Hajiya aikin ya yi min nauyi."
"Ke fa mace ce.
Kada ki bari na kuma jin wannan kalmar ta gazawa."
"Abbana...Yaya ma tana da lalura.
Waye zai mutunta abin da zan yi?"
"Ubangijin da Ya tayar dake a cikin zuri'arsu, Ya kuma kawoki cikin tamu, Shi zai dafa miki."
"To amma ta yaya zan yi abin da aka yi shekaru ba a samu ba?" Har a lokacin zuciyarta ta kasa ganin me su ke so ta
amaimai.
"Mace na juya miji Hamdiyya.
Mu dai namu ina jin a kan shi aka
are kafiya da taurin kai" Hajiya ta fa
i tana dariya.
Hamdi ma murmushi tayi.
"Duk ya bi ya
ata mana yara da halin.
Sai dai kawai na wani yafi na wani.
Tunda Taj ya hana shigo masa gida ba iyalin Taj ba ina ganin yau da gobe yana ganinki da kyawawan halayenki zai gane
ansa da baban naki da yake
i basu ragu da komai ba akan sana'arsu.
Allah Yasa kin fahimceni."
"Na gane Hajiya.
Amma..."
"Za ki iya Hamdiyya.
Wallahi ina jiye mana ranar da Abu za ta botsare a gidan nan.
Mai ha
uri bai iya fushi ba.
Komai na zaman lafiyarmu zai tashi a banza.
a ashirin da takwas idan kansu ya rabu yaya zamu yi?"
Yau dai bata sani ba kuka ya kamata tayi ko dariya.
Duk inda ta shiga magana
aya su ke yi mata.
Ina ita ina
aukar wannan nauyin?