Sashe 45
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Umma?"=
RAYUWA DA GI
I 20
Batul Mamman
_Gaisuwa ta musamman ga baiwar Allah da ta tura sa
o OpenDiaries.
Ina fata kin sami sau
i.
Allah Ya inganta Ya raba lafiya.
Abba Habibu Simagade yace a baki ha
uri ba niyyarsa kenan ba.
Shafin yau naki ne._
Ina
ara tunatar da masu karatu posts weekdays ne kawai don Allah.
Nagode sosai.
SonSo
an ta
in lokaci
walwarsa ta so
ullewa har ma ya fa
i abin da bai yi niyya ba.
Cikin sa'a sai ya tuno abin da ya tanadi fa
awa duk wanda ya ganshi a wannan yanayin.
Murmushi ya yi mata sannan ya
aga hannuwa da
afafunsa yadda za ta gansu sosai.
"Mene ne wannan Kamal?
Me ya same ka kake irin wannan kumburin?" Ta
arasa inda yake tana tatta
a shi.
"Allergy ne Umma.
A haka ma kumburin ya sauka sosai."
"Subhanallahi" ta matsa hannunsa na dama "akwai zafi?"
Kai ya girgiza mata.
Ya zauna ya shirga mata bayanin
anzon kurege wai allergy gare shi kuma har yanzu likitan bai gano mene ne jikin nasa baya so ba.
"Anya ya san aikinsa kuwa?
Me yasa baka je wurin yayarka ba?"
Gaban Kamal ya fa
i da tsoron kada Umma ta matsa masa akan zuwa wajen Yaya Kubra.
Ita ce babba wajen Mama kuma sananniyar likitar
angaren lalurorin mata.
Yana zuwa wajenta asirinsa zai tono.
"Ita da take gynae?
Wannan ba
angarenta bane."
"Amma ai ba za ta kasa sanin likitan da ya dace da kai ba a asibitin Malam (AKTHA) ko?
Ni dai bari nayi mata waya.
Wannan kumburin ya bani tsoro.
Har wani ba
i naga kayi."
"Kai Umma, idonki ne." Ya wayance.
yar ya hanata kiran yayar tasu.
Ya tabbatar mata likitan da yake gani ma
wararre ne.
Harkar allergy wani zubin sai an wahala kafin a gano mene ne jiki baya so har yake reacting irin haka.
Baiwar Allah sai ta yarda da zancen nasa.
Ta kira masa Abba ta ce ya zo ya kai shi asibiti.
"Amma me ya sa ka
oye mana?
Jiya ina kallonka kafin ku fita wajen sirikin Taj da Innarku ka shige kitchen ka watsa magani.
Kuma yau kowa ya ce bai sanyaka a ido ba.
Shi ne tsoro ya kamani.
Ko
waya ka fara sha."
Halin ciwon da yake ciki bai hana shi dariya ba.
"Abin da ban yi da
uruciya ba Umma?"
"Yo Allah na tuba shaye shaye lokaci gare shi?
Kai dai kawai Allah Ya kare ku da sauran zuri'ar musulmi.
Zamanin ya zo da hanyoyin
ata tatbiyar tsofaffi balle kuma matasa masu jini a jika."
Tunaninsa na yadda zai je wajen likitarsa cikin sau
i ya sami solution.
Umma ta sa Abba ya kai shi asibitin.
A hanya kafin ya
arasa ya tura mata sa
o ta bashi amsa.
Ro
onta ya yi da sirranta lalurarsa a gaban Abba.
Da taimakon Abba ya iya shiga asibitin.
Dauriya da
arfinsa sun soma
arewa.
Wata Nos tana ganinsu ta hanzarta kiran likitar wadda dalilinsa ma ta fito don yau ranar hutunta ce.
Wata kyakkyawar matashiya ce ta fito sanye da ba
ar abaya da
aramin hijab.
A fuskarta gilashi ne mai
an kauri dake taimakawa ganinta.
Madaidaicin tsayi gareta amma kuma she is a bit chubby.
Sai dai
ibar ba mai yawa bace.
akin taimakon gaggawa tasa aka shigar mata da Kamal aka kwantar akan gado.
Abba ya gama tsorata da yanayinsa.
Yana ganin ta farke sirinji cikin sauri ya ce "Doctor kinga jikin nasa duk ya rikice kafin mu
araso.
Don Allah ki gane mene ne ba ya so sai mu kiyaye."
an bamu wuri" ta ce idanunta akan Kamal.
Patient
inta mai
an banzan taurin kai.
Hankali a tashe Abba ya fita.
Ya shiga fareti a wajen yana addu'ar a shawo kan matsalar da wuri.
Yana fita Mubina ta rufe
ofar emergency
in ta shiga bawa Kamal taimakon da ya kamata.
Kimanin minti talatin kafin jikin nasa ya fara daidaita.
Ya bu
e ido a hankali ya sauka cikin nata.
Ranta a
ace yake sosai.
Kallon da tayi masa ya sanya shi murmushi.
Ya
aga hannunsa guda ba wanda take yi masa
arin ruwa ba ya kama kunnensa.
"Sorry."
"Ya kake so nayi da kai?
Ni a rayuwata babu abin da na tsana kamar
oye
oye."
age gira
aya "a ta
aice dai kin tsaneni."
Shan kunu tayi "ban ce ba."
"Don Allah ki yi ha
uri." Ya tashi zaune "Zan iya tafiya?"
"Jikin naka..."
Sallama aka yi, kafin ta amsa Alhaji ya turo
ofar ta bu
e gaba
aya su ka shigo tare da Abba.
Kai idan kaga fuskar shi sai ya baka tsoro.
Hannuwan babbar rigarsa sun sauko amma yau ya manta da wani matsayi.
ansa kawai yake son gani.
"Me ya same ka?" Ya kalli Dr.
Mubina "Doctor me ya same shi?"
Kamal bai bari tayi magana ba don ya kula ganin Alhaji ya ki
ima ta.
"Allergy ne Alhaji."
"Kai ne likitan?" Ya sake dubanta idanunsa na da
a firgita ta "ina jin ki."
"Allergy ne kamar yadda ya ce."
"To an gano mene ne jikin nasa baya so domin a kiyaye?"
"A'a, muna dai kan..."
Kafa
arsa Alhaji ya ri
e "Kai tashi.
Visar ina da ina gareka yanzu da ba su
are ba?"
Mubina taga yadda bakinsa ya kasa tattaro amsa saboda sanin kafiyar Alhajin.
"Don Allah ka
ara mana lokaci Alhaji.
Lifestyle changes muke ta gwadawa.
In sha Allah a hankali zamu gane trigger
in."
"A hankali fa ki ka ce doctor.
Jira zan yi har sai wani mummunan abu ya same shi?"
"Kayi ha
uri.
Rashin bamu dama yana daga cikin abubuwan da ke sa a dinga ganin kamar bamu san aikinmu ba."
Yadda ta tare shi kai tsaye ta bashi wannan amsa sai ya sanya shi murmushi.
Yana son mutane masu confidence.
"Ya sunanki ne?"
"Mubina...Mubina Sa'id Kibiya."
Fuskar Alhaji washewa tayi.
Shi ne harda dariya irin tasu ta manya.
"Ikon Allah.
Ke
ar wajen Marigayi Dr.
Sa'id ce?" Ta gya
a kai a hankali "kai masha Allah.
asar nan ba
aramin rashi tayi ba.
Arewa tayi rashin jajirtaccen likita.
Allah Ya masa rahama."
Idanun Mubina da
walla ta ce "amin."
Sakin jiki Alhaji ya yi su ka gama magana ya ce ya bata damar yiwa Kamal dukkan abin da ya dace domin samun sau
insa.
Ya
ara da cewa baya so ta sallame shi a yau.
A kumbure ga
insa su ke duk da a haka Abba ya ce wai ya sa
e.
Fita su ka yi da Abban zai raka shi.
Kamal kuma Mubina ta ce lallai ya koma ya kwanta.
"Ai dole na.
Idan na koma gida yau ba za mu
are da da
i ba."
"Gaskiya yana son ka." Ta fa
i tana murmushin yadda uban ya nuna kulawarsa akansa.
"Ai baki ga komai ba.
Sai
arsa na labour room ake gane waye Alhaji.
Wallahi in dai ba baya gari ba da shi ake zaman asibiti daga lokacin da yaji an tafi haihuwar har a fito da baby."
"Kun ji da
i.
Shi ne kake
oye masa halin da kake ciki?"
"Duk tsaurinsa yana da mugun rauni akan
a.
Sanin matsalata alhalin babu abin da zai iya yi min damunsa kawai zai yi."
ura Mubina tayi.
Ta kula da indai izinin Kamal take jira babu wani cigaba da za a samu wajen binciken sama masa waraka.
Za
i guda ya rage mata.
Za kuma tayi amfani dashi in sha Allahu.
Bata tashi
ara sanin wane irin gida ya fito ba sai da taga matan gidansu da
an uwansa suna ta tururuwar shigowa.
akin ba ma zai
auki rabinsu ba domin kuwa harda jikoki.
Wannan yasa ta tunani akan hanyarta ta gida.
Yanzu a ce duk yawan nan nasu babu wanda jininsa da na Kamal ya zo daidai?
Taj bai tashi sanin a asibiti Kamal ya kwana ba sai da safe.
Da fari ya yi niyyar komawa gidan Amma domin su gaisa da Daddy.
Sai ga wayar Naja tana sanar dashi labarin da ta samu daga gida.
Ya duba wayarsa babu wanda ya kira shi.
Jinjina kai ya yi ya
auki jakarsa ya fita.
Allah Ya taimake shi bai ha
u da
acin rana ba.
Jirgin ya tashi akan lokaci.
Kai tsaye asibitin ya wuce daga airport.
Ya samu ana ta rikici a bakin
ofa tsakanin wata nos da
an uwansu mata.
Ta tare
ofar ta hana mutum biyar shiga.
Na ciki su bakwai su ma tayi tayi sun
i fitowa.
Ana
orafin sun yi yawa a
akin, su kuma sun ce babu wanda ya isa yasa su fita daga wajen
an uwansu.
"Ga wani ma nan ya shigo.
Shi daga wani garin ma yake." Autar gidan ta fa
i a tsiwace.
"To ko ma dai waye zuwa za ku yi ku fita.
Idan ba haka ba zan sanar da na gaba dani.
Doka ce ba a son a wuce mutum uku a
akin mara lafiya." Nos
in ta ce da takaicin wa
annan mutane.
Baki
ayansu kamar masu kan dutse.
An rasa mai lalla
ata ta ha
ura ko kuma yasa baki su fita.
Wata ma cewa tayi "ku sallame shi mana.
Muma yayarmu likita ce.
Allah na tuba don dai
arin ruwa da allura wanne ne ba za ta iya ba?"
Ran Nos
innan ya
aci matu
a.
Idan an zo ita za a yiwa fa
an barinsu a
akin.
Da taga Taj ne ma ta
an saki rai.
Ta san dai duk yadda za ayi namiji daban yake da mata.
"Kai ma
an gidansu ne?"
Caraf wata mai tsohon ciki ta ce "Baki ga kama da mara lafiyan ba?"
"Don Allah ka fa
a musu su ragu.
A bakin aikina nake.
In kowa bai min magana ba wallahi likitarsa sai tayi.
Ta ce baya bu
atar hayaniya."
"Ya Taj barni da ita.
So take ta nuna mana ta fi mu son
an uwanmu.
Ba fa surutu zamu yi ba."
Kamal ba jin an ambaci Taj ya yi hamdala.
Shi ma sun
i sauraronsa.
Kansa har ya fara ciwo.
A tunaninsu allergy
in ne shi yasa su ka dage.
Basu san halin da yake ciki magana ma dauriya kawai yake yi ba.
"Happy.
Don Allah kasa su bi dokar asibitin.