← Book details Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 97

Sashe 13

Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Idan ta kuskura ta bari aka kira wani ba mahaifinta ba Hamdi za ta sami damar da ta zarce wadda ta samu ta cusguna mata.

Gumin da ya tsatstsafo mata ta yarfe kafin ta tashi da rawar jiki taje ta sanar da Vice Principal numbar da zai kira a madadin wadda su ke da ita.
okin da ya kama shi tunda aka yi sanarwar jirgi zai sauka nan da mintuna ka
an ya bashi mamaki.

Belt
in da aka ce fasinjoji su
aura ya gyara gami da le
a tagar jirgin.

Garin Kano yake gani da tsakar rana
arfe biyu da rabi.

Tsirarun bishiyoyi da yalwar ciyayin damina sai gine gine marasa tsayi ba kamar inda ya baro ba.

Tayoyin jirgin na dira
asa sabon yanayi ya ba
unce shi na farinciki da tarin fargaba.

Uwayensa da
an uwa tun a waya su ke nuna farincikinsu.

Alhaji ne damuwarsa.

Zai kar
e shi ko kuwa yanzu ma zai cigaba da nuna masa
yama kamar wanda yake aikin sa
on Allah?

Kafin kowa ya kula wata matashiya dake tsaye tare da iyalan Alh.

Hayatu Sule ta hango Taj ta cikin
ofar gilas.

Kyakkyawan saurayi ne wanda duk hangen mace indai ta same shi ta sake
aga ido neman wani dole a sanyata a sahun marasa wadatar zuci.

Yana kama da
an uwansa amma akwai wani abu dake tattare dashi wanda ya bambanta shi dasu da take iya gani.

Ba hasken fata bane domin wasu cikin
an uwan nasa sun fi shi haske.

Haiba da cikar halittarsa su ne suka fi komai
aukar hankalinta.

Tana can duniyar sa
e sa
e bata kula da yadda
an uwan nasa da
ansu su ka bar wurin ba domin tararsa sai daga baya.

Idanu kansu su ka dawo ganin yadda ake pasin-pasin wajen rungumar Taj.

Gashi taron mata don Ahmad da Kamal ne ka
ai maza in ka cire jikokin gidan da ba wani sabo suka yi dashi sama da waya ba.

Bishir da Abba su na makaranta.

"Aunty Salwa mu je mana."
Wani yaro ne ya yi maganar yana jan hannun matashiyar budurwar da Taj ya sacewa zuciya farat
aya.

Murmushin jin kunyar kanta tayi ta kama hannun yaron su ka matsa kusa dasu.

Yaron ya saki hannunta ya koma wajen Ahmad yana cewa ya
aga shi zai ga Uncle Taj.

"Daddy ni bai ganni ba.
aga ni sama."
Kamal ne ya
aga yaron ya mi
awa Taj.

Ya kar
e shi ya rungume yana sumbatar kumatunsa.

"Babana da kansa."
Yaron ya girgiza kai "Uncle Taj sunana Hayat."
"Ba Hayatu ba?" Taj ya ce da alamun mamakin da yasa yaron saurin cewa "Hayat yafi da
Dariya kowa yayi sannan Ahmad ya
an turo budurwar nan gaba.

"Ga Salwa ku gaisa."
Taj ya sakar mata murmushi domin kuwa
anwar yayansa Ahmad ce da su ka ha
a uwa.

A yanzu haka sakamakon karatu da ya kawota Kano daga Bauchi garin da mahaifiyar tasa ta sake aure shi ne take zaune a gidansa.

Shekararta ta biyu kenan a Kano kuma iyalin Alh.

Hayatu har matansa basu nuna mata wani abu da zai sosa zuciyarta ba.
anwar
ansu ita ma
arsu ce.

Shi Ahmad matarsa
aya da yara biyu.

Hayat da ake kira da sunansa bisa umarnin Alhaji sai jaririyar da ko arba'in
inta ba ayi ba mai sunan Mama wato Aisha.
unguma su ka yi a motoci hu
u su ka nufi gida.

Mazan motarsu
aya su ka
ai.

Kamal ya yiwa Taj bayanin cewa sun canja shawara zai zauna a gidan Ahmad har lokacin komawarsa.

Jikinsa a sanyaye ya tambaye su "Alhaji ya ce kada na zauna masa a gida ne?"
"A'a" Ahmad ya fa
i da sauri.

"Yaya ka fa
a masa gaskiya mana." Cewar Kamal dake tu
oyewar bata da wani amfani."
a min me ya ce Happiness."
Tiryan tiryan kuwa Kamal ya fa
a masa yadda Alhaji yaje
angarensu har
aki ya ce yaga sa
on Taj na tahowa bu
e gidan abinci.

Ba zai hanasu mu'amala da
an uwansu ba amma indai da niyyar cigaba da sa
a masa ya dawo ya nemi wurin kwana.

"Amma ya amince ka shiga gidan ka gaishe da su Hajiya.

Kawai dai kada ka bari ku ha
"Zan zauna a hotel."
Dukkaninsu kallonsa su ka yi.

Ba kuma don abin da ya ce ba, yadda muryarsa ta fito kai ka san ba
aramar dauriya ya yi ba.

A sha
e take da wani irin rauni daga zuciyarsa.

"A gidana za ka zauna.

Tun jiya nasa Salwa ta gyara maka
aki." Ahmad dake baya ya zura hannu gaban motar ya
an bubbuga masa kafa
"Ba zan zauna na takura iyalinka ba.

Infact mutumcina ma zai zube.

Kawai bamu ta
a ha
uwa ba sai da aka koreni daga gida for the second time."
Dariya Kamal ya yi "zaman hotel
in ba matsala bane amma ba mutumcin aljihunka bane gaskiya a garin da kake da gidan
an uwa sama da hamsin da za su so zamanka tare dasu."
Kamar shi ya kar zomon, Taj ya
aure fuska ya ce masa "kawai ka fa
i abin da yake ranka.

Kana tsoron kada naje ace na fara bin mata ko?"
"Ba a ji mutuwar sarki a bakina ba, amma dai kai da kake kan tsini idan ka
ara da kwanan hotel ban san yaya za ku kwashe da Alhaji ba."
"Allah ni ba
an isk* bane.

Saboda tsoron kada Alhaji ya yi min baki watarana na lalace ko girlfriend na kasa yi." Taj ya amsa defensively.

"Daga budurwa sai lalacewa Taj?" Cewar Ahmad, shi da Kamal su na dariya.

Shi kuma Kamal ya ce "dama me za kayi da busassun turawan nan da ba su da gaba da baya?"
a Taj ya ri
e yana kallonsa kafin ya ce "Yaya kaji irin zancen banzan da Happiness yake yi ko?

He is long overdue for marriage."
"Da za ku yi auren maybe da ka samu daidaitawa da Alhaji."
Hirar tasu sai ta koma ta dacewar Kamal da Taj su nemi mata su yi aure haka nan.

Da haka su ka isa gida.

Sai dai kafin maigadi ya bu
e musu gate motar Alhaji ta tsaya a bayan tasu.

"Alhaji ne" Ahmad ya fa
awa Taj.

Zuciyarsa ya
arfafa ya fita daga motar duk da tunin da yayunsa ke yi masa akan garga
in Alhajin na baya son ganinsa.

Da sassarfa ya isa bakin motar da gilasanta duka ba
e ne.

Ba a sauke ko
aya ba a ciki amma ya tabbatar daga cikin ana ganinsa.

Direba ke tu
in motar amma da dishi-dishi yana iya hango Alhaji zaune a baya.

Ya taka har bakin tagar
angaren nasa ya dur
usa cike da girmamawa.

"Sannu da zuwa Alhaji."
Tun a hanya jikinsa dama ya bashi zai ga
an nasa.

Tunaninsa ne ma ya hana shi gama uzurin da ya fitar dashi.

Yanzu da yake ganinsa kewar Taj
in ta mamaye zuciyarsa.

Idanunsa su ka tara
wallar da yake jin abin kunya ne a ganshi da ita.

Saboda haka bai
ata lokaci ba wurin umartar direbansa da ya yi ribas su bar wurin.

"Alhaji ka daure ka saurari yaron nan don Allah."
"Koma na ce!"
Direba ya so yin musu Alhajin ya manta da dattijantakar mutumin ya daka masa tsawa.

Wannan yasa shi danna accelerator bayan yasa giya a ribas da
arfi.
ura kuwa ta tashi ta ba
e Taj da yake dur
ushe har lokacin bai motsa ba.

Ba shi ya tashi ba duk da magiyar su Kamal da wasu cikin matan da su ka riga su dawowa daga airport.

Anyi a idonsu ne saboda an bu
e gate.

Kuma dama Kamal na yin horn su ka firfito tare da iyayensu.

Ahmad ne ya
aga shi zai shiga dashi gidan ya cije
afarsa.

"Mu je gidan naka."
"Kaga su Umma fa a tsaye.

Mu
arasa ku gaisa sai mu tafi."
Kai a sunkuye Taj ya girgiza kai.

"Wallahi ba zan shiga gidan nan ba sai ranar da mai shi ya kirani ciki da kansa."
Motar ya kama zai bu
e Kamal yayi saurin danna lock da mu
ullin hannunsa.

"Kada kayi taurin kai.

Don Allah ka shiga ciki."
Kai Taj ya
aga ya hango Salwa a tsaye tare da sauran.

Bai yarda ya ha
a ido da kowa cikin matan gidan ba ya
wala mata kira.

"Salwa..."
Gabanta ya fa
i, zuciyarta tayi wani irin bugu.

Sai kuma wani irin
umi mai da
i ya lullu
e mata jiki da ta tuna sunanta ka
ai Taj ya ambata a wannan yanayin da yake ciki.
afafunta kusan da ikon kansu su ka
araso da ita gabansa.

"Kai ni gidan Yaya a rickshaw (haka ake kiran adaidaita sahu a India)."
Alamun rashin fahimta ya gani a tare da ita ya nuno mata guda da ya shigo layin nasu.

Kai Ahmad ya girgiza domin hanata sannan ya umarci Kamal da bu
e motar.

Da kansa ya tura Taj baya ganin
anin nasa
iris yake jira ya saki
wallar da ta rufe masa idanu.

"Kai shi gida zan taho."
Haka kawai ya ce da Kamal ya bu
e gaba ya ce da Salwa ta
auki Hayat su bi shi.

Suna tafiya shi da sauran suka koma ciki.

"Korarsa ya sake yi?" Umma ta tambaya da kukanta.

"A'a.

Ku shirya mu je gidana ku gan shi."
"Me ya faru Ahmad?"
Mama da Hajiya duka kuka su ke yi.

Inna kuwa jingina tayi da
ofar shiga gidan ta runtse idanunta.

Da yake duk da mayafi su ka fito Ahmad bu
e motarsa da ya bari a gidan ya yi ya ce su shiga.

"Alhaji zai yi fa
a Ahmad."
Da mamaki mai ha
e da
imbin takaici Mama ta kalli Inna da tayi maganar baki bu
"Sau tari damuwar uwa da jajircewarta na taimakawa wurin ragewa
a ra
in hukuncin uba.

Kina tsammanin akwai riba idan duka ku biyun kun juya masa baya?

Ko kuwa kina ganin yin hakan wata gwaninta ce da Alhaji zai yaba?"
Umma dama tafi kowa zafi kuma maganarta indai akan gaskiya ne ba kasafai take taunata ba.

Jiki ba
wari Inna ta ce "ba haka bane."
Umma ta ce "to yaya ne?
Chapter 13 · 0% Book details