← Book details Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 97

Sashe 35

Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Idan tana bu
atarmu da kanta za ta neme mu."
Zee ya kalla da ta fa
a kan kakarta tana kuka kamar wadda za a zarewa rai.

"Shikenan sai a fara yi min aure bayan ina da yayye?"
Inna Luba tana shafa mata baya ta ce "Ja'ira.

Ashe kukan ba na
in mijin bane.

To ai da sau
i.

Yayyenki kuma ki sani kowacce lokacinta yana hannun Mahaliccinta kamar yadda naki yake."
"Mijin ma bana so Inna." Ta ce tana
ara sautin kukanta.

"Bana son rashin hankali.

Ihun da kike yi ma
ota za ki tara mana ko me?" Yaya ta fa
i cikin fushi.

Tana son Iyaa da Baba Maje a matsayin aminansu.

Amma auren ne bata da tabbas a kai.

Auren da aka yi ta soyayya ma gashi nan bai kafin ayi ya tashi.

Ina ga wanda ya yi kama da cushe?

Duk son su yi aure da take yi, bata so a wula
anta su.

Hamdi ce ta ri
e Zee su ka koma
aki.

A nan ta tarar da Sajida akan abin sallah.

Kuka take yi amma babu sauti.

Sai kwararar hawaye kawai.

Sau tari ma'anar sunanta tana binta.

Mutum ce mai yawan kai goshinta
asa wurin Allah.

Zee daina kukan tayi ganin yayarta ta fita nutsuwa.

Hamdi ta fita tayi alwala ita ma ta zo ta shimfi
a abin sallah kusa da Sajida.

Ganin haka ita ma Zee sai tabi sahu.

Sun riga sun yi sallar isha tun
azu.

Don lokacin sha
aya ma ta kusa.

Al
ur'ani kowacce ta
auka ta bu
e inda ya samu su ka fara karatu.

Idan ka gansu abin tausayi kuma abin sha'awa.

Yayinda ta
an uwan biyu ke nemawa kawunansu za
in Allah da sassaucin abin da ya tunkaro su, Hamdi su duka biyun take yiwa addu'ar za
in alkhairi.

Tana fata kowacce ta sami aminci a
addarar dake jiranta a gobe.

Kuka kuwa idanuwansu ko gauta albarka.

Duk wannan abu wayar Sajida vibrating take da kiran Safwan.

Ita kuwa tayi al
awarin sake ha
uwarsu ko jin muryar juna sai in sun ha
u bisa kuskure.

Ba za ta
auka ba balle ace ta kasa ha
uri da wanda babansa ya zo har gida ya ci mutumcin nata uban.
angaren Taj yadda abubuwa su ka kasance sai addu'a kawai.

Ro
on Kamal ya yi akan ya kai shi gidan Yaya Babba ya ce babu ruwansa.

"Ina son rabuwa da iyayena lafiya.

Naga kai wannan is the last thing on your mind.

Duk nasihar da nayi maka bata shige ka ba."
"Don Allah Abba bai baka tausayi ba?"
"Ya bani, amma addua ce ka
ai taimakon da zan iya yi masa.

Da za ka ha
ura da auren Hamdi ni kuma nayi maka al
awarin auren Sajida."
Haushin Hamdi da yake ji ya tuna, sai dai kuma wannan bai isa dalilinsa na ha
ura da ita ba.

Wannan tsiwar yake son
urewa da salon soyayyar da ya tanadar mata.

Zafin kai kuwa ya yi imani da cewa bata kai shi ba.

Zai gayyato ta cikin rayuwarsa su hau sama su fa
o tare.

Barinta ne dai ba zai iya ba.

Domin duka wannan rigimar tasu bata kama
afar son da yake yi mata wanda ya yi masa shigar farat
aya ba.

Bari ya yi sai da Kamal ya bar gidan Ahmad sannan ya fice.

Ya kusa isa gidan Yaya Babba sai kawai ya canja shawara.

Ta
o mai adaidaita sahun ya yi.

"Don Allah ka yi ha
uri.

Kantin Kwari zani."
"Malam lissafin ku
inka fa zai canja."
Taj ya zura hannu a aljihu ya zaro dubu uku sabbi fil ya bashi.

"Ko akwai ciko?"
Mai adaidaita ya saki murmushin da ya koma dariya.

"Yalla
ai sai dai idan kuma sadaka za ka
ara min akan w
annan."
Taj dake neman taimakon Allah sai ya
ara masa dubu biyu.

"Idan mun je in jira ka ne Yalla
"Da ka kyauta.

Inda ka
auko ni zan koma."
Alh.

Hayatu na zaune a cikin ofishinsa dake hawa na biyu a katafaren ginin store
insa mai suna Maitakalmi Enterprises dake kantin Kwari yaji ana
wasawa tare da sallama lokaci guda.

Muryar wani yaron shagon ce wanda ya kasance
a a wajen wata da su ke
an maza zar da ita.

"Kawu dama..."
"Matsa na shiga" Taj ya ce da
an saurayin.

Da sauri ya yi gefe, yayin da Alhaji ya tashi tsaye saboda gane muryar da ya yi.

"Me ya kawo ka?" Ya ce da kakkausar murya.

Yaron da ya nuna masa office
in don bai ta
a zuwa ba tunda aka yi ginin sai yau ya kalla.

Cikin sauri ya rufe
ofar ya bar wajen.

Taj ya juyo ya kalli mahaifinsa sai kawai ya sauke gwiwoyinsa duka biyu a
asa.

"Alhaji na zo neman izini da amincewarka ne." Ya fa
i yana kallon uban.

"Dama nayi wannan isar a rayuwarka ne?"
Zuciyarsa dokawa take da
arfi saboda fargaba.

Amma ya san cewa indai ya rasa goyon bayan Alhaji, ba zai ta
a auren wadda yake so ba.

"Ka fi
arfin komai a rayuwata."
"Shi yasa ka za
i barina akan ka ajiye burinka?"
Taj ya girgiza kai "baka bani za
i ba a lokacin da ka koreni Alhaji.

Hukunci kawai ka yankewa kuskurena."
Zuciyarsa hasala tayi.
an nasa ya fishi gaskiya.

Wannan ne ya
ata masa rai.

"Rashin kunya ka zo ka yi min?"
"Ban isa ba." Ya
aga kai daga dur
uson da ya yi "aure nake so ka yi min gobe don Allah."
"Ka fara shan
waya ne Tajuddin?

Ni za ka tunkara da wasan kwaikwayo irin wannan?"
ar wajen Habib Umar ce.

Simagade na Soron
inki."
Yana gama magana ya rufe idanuwansa saboda jiran saukar mari daga Alhaji.

Da yaji shiru na wasu da
u sai ya bu
e idanunsa.

Abu na farko da Alhaji ya fara ce masa shi ne,
"Me ka ke ta
ama da shi ne Taj?

Ku
in da kayi ne kake jin ya isa ka kawo min zancen banza irin wannan?" Ya nuna
irjinsa "Ni?

Ni za ka cewa kana son auren
iyar Habibu?"
"Bana ta
ama da komai Alhaji sai matsayina na jininka.

Ka juya min baya a karo na farko amma Allah Ya tsareni daga fa
awa rayuwar da kake guje min.

Ba yin kaina bane.

Ba kuma isarka bace ko tawa.

Albarka ce kawai daga Allah wadda na tabbata kullum kana ro
a min."
Kallon mamaki kawai Alhaji ya dinga yi masa.

Yana kuma tuno kalaman Gwaggo na
arshe
arshe a gare shi da take cewa Taj tamkar shi ne a madubi.

Yadda yake haka ya haifo
a irinsa.

Duk lokacin da yake son ta
wara
ansa, to ya fara bari shi ma duniya ta tan
wara shi.

"Shi yasa yanzu ma ka shirya sa
a min saboda kana jin komai zai tafi yadda kake so?"
"Wannan karon ina jin tsoron idan ka barni kada na sa
awa Allah akan soyayya..."
"Kai Taj ka kiyayeni.

Ni kake fa
awa wa
annan maganganun?" Alhaji ya furta kansa na yi masa wani irin nauyi.

"Ina sonta Alhaji." Ya fa
a kai tsaye abinsa.

"Ita
ar Habibun?"
"Eh."
"Zo ka zauna"
Don dai shi tsayuwa tana neman gagararsa.

Kan kujera su ka koma.

Alhaji ya da
e yana tunani kafin ya ce da Taj,
"Ka tafi gida ka jirani."
"Gidan Yayan za ka zo?" Ya tambaye shi da wata irin murna don ya san ina yake nufi.

"Gidana nake nufi Tajuddin.

Ka je can ka jirani."
Godiya ya yi ya tashi ya fita.

Sanin me Alhaji zai ce sai Allah.

Shi dai bu
atarsa ita ce ya sami damar yin auren da zai fidda Abba daga kunya gobe da izinin mahaifinsa.

Ha
uri ya bawa mai adaidaitan ya ce inda za shi ya canja.

Mutumin ko a jikinsa tunda ya caski ku
Mutane sun kai biyar da Alh.

Hayatu ya bawa aikin yi masa duk wani binciken da ya dace akan Abba Habibu.

Kafin isha'i dukkanin bayanai sun riske shi.

Tun daga zamansa a Lagos bayan ya yi aure har batun auren babbar
arsa da za ayi gobe.

A duka bayanan yafi mamakin dalilin da yasa Taj da Kamal nemo Simagade.

Da kuma aikin da Taj ya bashi.

Share wannan ya yi ya kira mahaifin Safwan domin kuwa ya san shi duk da ba wai abokai bane.

Shi kuma yadda yake mutunta Alhajin yasa ya fa
a masa auren nan fa babu da dalilinsa.

A
arshe yadda ya fahimta wanda kuma da
amshin gaskiya a ciki, auren ragewa Habibu ba
inciki Taj yake son yi.

Dariya ce ma ta kama shi.

Wato ta wannan hanyar Habibu ya za
i ya dawo cikin rayuwarsa.

Lallai zai nuna masa kuskurensa a lokacin da ya dace.

Gida kowa murna ganin Taj ya shigo kuma ya ce Alhaji ne ya yi masa izini.

Inna harda kukan farinciki.

A gidan ya yi Magriba sannan Kamal ya dawo.

Yana ganinsa ya sha jinin jikinsa.

"Wace tsiyar ka
ulla?"
"Alkhairi dai.

Zancen auren Hamdi nayi masa."
A harzu
e Kamal ya ce "ba ka da hankali ko?

To wallahi yana da bindiga.
arshenta ma harbeka zai yi."
Taj ya
yale da dariya.

Kamal ba dai tsoro ba.

In anyi magana kuma ya ce Taj
in ne matsoraci.

Wuraren tara na dare Alhaji ya dawo.

Yana hawa sama ya kira Taj.

Bai nuna masa ya san komai ba.

A gabansa ya kira Yaya Babba ya yi masa magana.
anka ne ya
auko aure bagatatan.

Wasu matsaloli ne su ka taso da su ka sanya auren dole ayi gobe.

Zan zo gidanka da safe kafin lokacin mu yi magana."
Yaya Babba farincikin jin Alhaji ya tsayawa Taj bai bashi damar zurfafa tambayoyi ba.

"Kana iya komawa gidan yayan naka.

In sha Allahu gobe za a
aura."
Godiya mara adadi Taj ya yi masa.

"Ba sai ka fa
awa matana na ba domin ko Abu ba za ta baka goyon baya ba.

Zan yi musu magana da kaina."
Duk da cewa a zuciyarsa yana jin kamar shigo shigo ba zurfi Alhaji yake masa, sanin cewa baya magana biyu yasa bai ji ko
ar ba.

Ya tabbata za ayi auren in sha Allah.
Chapter 35 · 0% Book details