← Book details Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 62 OF 97

Sashe 62

Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

I just realllyyy need to show you that peck."
Zazzaro masa idanu tayi "da ka bari ma kawai..."
Taj ya kama dariya "yau wata za ta yiwa Abba bayani.

Ki ka ce min baki sani ba."
"Muna gama waya na duba a google." Ta bashi amsa da
aramar murya.

"Wannan fassarar google ce.

Ni dai sai na nuna miki."
"Don..."
"Shhhhh.

Ba a fa
a miki babu kyau ro
o ba?"
Wanda baya jin magiya biye masa kawai ake yi.

Daina zancen tayi ta karkata zamanta ta zuba masa idanu yana tu
"Mene ne?"
"Jira nake muje ka nuna min peck
in nan."
"Haaa, shi yasa nace kalarmu
aya.

Ni dake duk fitinannu ne.

Allah dai Ya shiryemu."
Juyo da abin kanta ya yi ya dinga tsokanarta har su ka isa akan idon Salwa don ta riga Ummi ganin motar tasa.

Nan gabanta ya cigaba da fa
uwa kada su ha
u da Abba.

Taj ya bu
e mata wata
ofa ta baya wadda directly office
insa za ta kai mutum.

"Emergency exit ce for naughty people like us."
"Banda ni."
"Kin ganki fa." Ya janyota ya rungumeta a jikinsa gaba
ayanta "ke da aka ce ki tafi gidan yayarki kin biyo miji office."
"Laifin wa don Allah?"
"Naki mana" ya soma magana a hankali.
amshin jikinta ya tayar masa da kewar sati guda "I miss you so much."
Idanunta sun soma raina fata don akwaita da tsoro ta ce "ka zo mu tafi."
"Uhm uhmm" peck
in da ta ce bata sani ba ya soma sauke mata a fuska.

"Happy" ta daure ta kira shi.

Tsoro ne fal a zuciyarta.

Na zuwa wajen da kuma na shi kan shi mijin nata.

"Mrs Happy"
Daidai lokacin su ka ji an
wasa
ofar.

Hamdi ta
wace daga hannunsa a firgice.

Shikenan, idan Abba ne ta gama yawo a wurin Yaya ba shi ba.

Muryar wani yaronsa yake ji yana rantsuwar baya nan.

Sai kuma ta mace da ya tabbatar Salwa ce tana cewa taga shigowarsa.

A bu
e mata ta jira shi.

To da yake yaron ya santa sai ya ce ta bari ya
auko spare key.

Ita Hamdi ko maganganun bata ji da kyau.
ofar kawai da taji an ri
e yasa ta neman toilet.

"Stay with me please.

Ba Abba bane."
Ta girgiza kai ta gudu.

Idan ba Abba bane ai dai zai iya samun labari.

Tana shigewa Taj ya bu
ofar.

Salwa ya gani a tsaye yau ita ce da mayafi a kafa
aya
an mitsitsi haka?

"Ya Taj" ta kira sunan shi tana murmushi.

Baya ya yi don ta samu ta shigo saboda kada ta fa
i abin da zai kunyata shi.

Tana sanya
afarta a ciki ta rufe
ofar.

"Salwa me
ya kawo..."
o masa tayi a jiki kafin ya gama tambayarta.

Hannunta hagu da dama kowanne da turaren da Ummi ta bata.

Wuyansa ta ri
e da hannayen saboda ance lallai ta ta
a fatarsa da turaren ba kaya ba.

Ya sanya hannuwansa zai cire nata sai dai kuma duka hannuwan ta shafesu suma.

Saboda haka yana ta
awa abin ya sake shigarsa.

"Sake ni Salwa" ya ce yana jin wani irin abu na shigarsa.

"My Taj..." ta sake yun
urin rungumarsa.

Fincikota taji anyi ta baya don bata ji lokacin da aka bu
ofar ban
akin ba.

Ta juya za ta yi magana Hamdi ta tsinketa da mari.

"Ke!

Ni za ki..."
Rai a matu
ace Hamdi ta sake marinta sannan ta saka hannu ta rabata da Taj.

"Fita."
"Nace ki fita ko na tara miki mutane.

Banza kwartuwa."
"Ya Taj warn this girl." Salwa ta ce tana
ar dariya "ko na kashe maka jiki ne?"
Shi fa jiri ne ma yake
aukarsa.

Amma idanun Hamdi sun rufe da ganin da tayi musu.

Me zai sa ya bari Salwa ta rungume shi na tsayin lokaci har ta fito.
ofar office
in Hamdi ta bu
e ta kamo hannun Salwa ta janyota.

Inda ta sami
arfin hali da na jiki ma bata sani ba.

Ita kuwa dariya ma take yi ta ce "Baki ga komai ba
an daudu.

Sai na zo har gida." Ta yi murmushi ta fita.

Idanu a birkice Hamdi ta juyo ta kalli Taj.

Kan da yake ri
ewa ma a wajenta ba komai bane illa pretense.

"Abin da ka kawoni ka nuna min kenan?" Tayi magana tana hawaye masu zafi.

"Hamdi ba haka bane."
"Dama ku maza munafukai ne."
"Ni ne munafukin?

Ni?" Zuciyarsa ta harzu
o da wani irin
acin rai.

"To ko
ayan zan kira ka?

Wanda ya dace da mazan dake neman matan da ba nasu ba?" Ta fa
a kai tsaye.

Rufe bakinta ke da wuya kuwa ya
aga hannu zai mareta.

"Bismillah.

In baka mareni ba baka haifu cikin uwa da uba ba."
Tassss.

Shi da yayi marin da ita da ya mara su ka kama zubar da hawaye lokaci guda.

Komai na jikinsu da zu
ata yana nuna musu illar kalamansu ga juna da abin da su ke yi.

Amma kuma wani abu daga gefe yana ingiza su da jin haushin juna na ban mamaki.

RAYUWA DA GI
I 25
Batul Mamman
Taurin zuciya ya hana Hamdi kukan da sauti.

Sai hawaye kawai da ajiyar zuciya.

Ji take kamar ta bu
e ido ta ganta a gaban Yaya.

Auren za ta ce ta fasa da gaske.

Gashi dai zuciyarta tana
aunarsa.
auna da son da har yanzu bata ta
a fa
a masa ba saboda kunya da jan aji na mata.

Sai dai tayi abin da zai gane shi
in mai matsayi ne babba.

Tana tanadin kalmominta masu tsada zuwa lokacin da za su kasance a muhalli guda.

Abin da ya gagareta fahimta bai wuce yadda ta rufe ido ta iya kiran shi munafuki ba.

Ha
a duk wanda ya santa zai yi mata shaidar tsiwa.

Amma rashin kunya irin wannan kuma ga mijin aure, abu ne da ita kanta bata ta
a kawowa zata yi ba.

Kuma har yanzu yadda take jin son nasa haka kuma wani irin haushinsa yake cin zuciyarta.

So take kawai ya sake yin wani abin ita kuma ta cigaba da fa
a masa abin da zai ji haushi.

Shi kuwa Taj ya ma rasa me yake yi masa da
i a duniya.

Juya mata baya ya yi ya runtse idanunsa.

Sai ya yi yun
urin juyawa yaga halin da take ciki, sai yaji zuciyarsa tana tuna masa kalamanta a gare shi.

Ransa ya
ara
aci har wani tafasa zuciyarsa take yi.

Muddin za ta cigaba da yi masa rashin kunya yana kyautata zaton zai iya yi mata dukan da sai an
agata....Duka???

Ai ko
annensa mata ba za su yi masa wannan shaidar ba yayi saurin kwa
ar kansa.

Me ya kai shi marinta?

A hankali ya juya su ka fuskanci juna.

Kumatunta ya yi shatin yatsunsa ra
au.

Gabansa ya fa
i da ganin aika aikar da ya yi a cikin
anin lokaci.

Wayarsa ya
auko ya kira Sajida don tabbas ba zai iya kai Hamdi gidan a haka ba.

Hamdi na cikin yanayin
acin ran nan taji yana cewa ba zai sami damar kaita ba.

Da haka ta gane da wa yake wayar.

Bata san me Sajidan ta ce ba ya bata wannan amsar.

"Lafiyarta
alau, kawai dai tana cikin yanayin da bai kamata taje ko ina ba.

So please ki min alfarma kada ki fa
a a gida cewa bata zo ba."
Kallon mamaki Hamdi ta fara yi masa.

Kafin kuma cikin fushi ta fara neman kar
e wayar.

Za ta soma
aga murya ya danne wayar da kafa
arsa ita kuma ya sanya hannu guda ya rufe mata baki.
ayan kuma matseta ya yi a jikinsa da shi.

Ya yi
an murmushi da Sajidan ta soma cewa ta gane duk da muryarta ta bada ita.

"Ba fa abin da kike tunani bane wallahi.

Fitowar ce dai kawai ba zan iya ba."
"Ko dai bata da lafiya ne?"
"She is fine.

Bari tayi miki magana."
Kallon garga
i ya yi mata kafin ya cire hannunsa daga bakinta a hankali ya kara mata wayar a kunne.

Ta
aga jajayen idanuwanta ta dube shi.

Kalmar 'please' ta karanta a la
ansa.

Ranta sosai yake
una.

"Ya Sajida."
"Alhamdulillah" hankali kwance tunda taji muryarta ta
ara da cewa "asha soyayya lafiya."
Da sauri Hamdi ta yanke shawarar fa
a mata me ya faru.

"Mar..."
Bai bari ta
arasa ba ya cire wayar.

Ta bu
e baki za ta yi magana da
arfi yadda zata ji ya zauna tare da ita a jikinsa ya turata
uryar kujera yana girgiza kai.

Dolenta tayi shiru kawai sai harare harare bayan ta tattare
afafunta ta cure jiki waje guda.

Sam ba zai yarda a ganta da shatin nan har a fara tambayoyi ba.

Muryarsa ya gyara ya ce
"Don Allah Sajida.

I realy need this favour from you.

Kin san dai ba zan cutar da ita ba.

Duk da tana ta rigimar sai na kawota."
"Subhanallahi.

Ya Taj me ya kawo wannan maganar?

In sha Allah babu mai ji.

Ita kuma kada ma ka biye mata."
"To nagode."
Akan centre table
in wurin cushion chairs
in mai kyau na gilas ya ajiye wayar ya fuskanceta.

Zuciyarsa tana ta kai komo wurin fa
a masa
arya da gaskiya.

Ya rasa tudun dafawa guda
aya.

Hannunsa ya kai kumatunta zai ta
a tayi saurin karewa da nata,tana mai sadda kai
asa.

Bai kulata ba ya ri
e hannun nata ya kai ya ta
a inda ya yi marin.

Baya jin za ta kai shi jin ciwon wannan abu.

"Am sorry" ya ce muryarsa a sha
Ai kamar ya kunna famfo.

Sabbin hawaye su ka sauko mata.

Muryarta har ta soma dashewa ta ce,
"Mari na fa kayi."
"You hurt me with your words Hamdi.

Munafuki, kuma ki ce ban haifu ba?"
Cikin kuka tana ajiyar zuciya ta bashi amsa "Allah maganar da kanta ta fito.

Ban yi niyya ba."
Muryarta ta sake karyar masa da zuciya.

"Duka ba halina bane.

Ki yi ha
uri."
Da ka ta amsa.

Ya sanya hannayensa duka ya rungumota.

A lokaci guda kuma zu
atansu su ka dinga harbawa da fa
uwar gaba.

Kamar hakan laifi ne gagarumi.
Chapter 62 · 0% Book details