Sashe 11
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zan yiwa Taj abin da zan yiwa
an cikina tsakani da Allah."
Kafin kowa ya sake magana ta tashi ta fice daga gidan gaba
aya.
Kamar wasa
aramar magana ta zama babba.
Da ka
an da ka
an zance ya zaga zuri'ar gidan kowa ya san me yake faruwa.
Wasu na goyon bayan Taj wasu na ganin laifinsa.
Inna da Mama sun fi kowa shiga tashin hankali.
Sai Kamal da ya kwanta ciwo sosai.
Alhaji kuwa tunda Amma tace za ta
auke shi ya san sai abin da Allah Yayi.
Bai fasa ganin laifin Mama ba akan zama mutum ta farko wajen ha
a shi da
an uwansa da kuma raba shi da
ansa.
Irin abubuwan da ya dinga yi mata sai da ya kaita ga yin yaji.
Tana ficewa kuwa Inna ma ta kama gabanta.
Butulci ne zai sa ta cigaba da mi
afa a gidan da mai son
anta ta kasa zama.
Hajiya da Umma da basu tafi ba ba da
insu Alhaji yake ji ba.
Abu sai da ya kai anyi zama na musamman da dangin kowannensu.
An sasanta dai amma tunda Taj ya bar gidan kaso mai yawa na walwalar gidan ya kau.
Tafiya Amerika yana bu
atar visa da dogon cike ciken takardu wanda Amma take ganin
acin lokaci ne.
Saboda haka ta nemi visar India da passport
inta na
asa na Amerika.
Nan da nan ta samu.
Cikin sati biyu suka bar
asar.
Dama Abuja ta koma dashi.
Ita ta kai shi makaranta ta jira komai ya kammala bisa tsari.
Zai cigaba da aikinsa a wurin Paaji a duk ranar da bashi da lecture kamar yadda ya yi lokacin degree
insa na farko.
Da za ta tafi ta kawo ku
i ta bashi.
"Kada ka kunyata ni.
Kada kuma kayi abin da zai
ara girmama rigimar Yaya Hayatu da Yaya Babba.
Ka kiyayi duk wani abu da Allah baya so.
Shi kuma ba zai bari ka ta
e ba."
Rufe ido ya yi yana kuka.
Ta dungure masa kai "meye haka?
Da Yaya Hayatu zai ga wannan kukan ai cewa zai yi abin da yake gudu ya faru."
Dariyar dole Taj ya yi.
Ta rungume shi tana rarrashi.
Duk da yaji bambarakwai amma sai hakan ya sanyaya masa zuciya.
"Bana son ragwanta.
In shagwa
a ce dai I will indulge you amma ragon namiji baya burgeni kaji ko?"
Murmushi yayi.
A rayuwarsa zai iya
irga sau nawa ya ha
u da Amma.
Ya san tana da kirki amma bai san halayenta irin wa
anda yake gani yanzu ba.
Uwa da uba ya samu a dunkule a tare da ita.
Ta
arfafa masa gwiwa sosai sannan ta fa
a masa zata yi
ari kafin lokacin hutu tayi duk abin da ya dace domin ya sami visa.
Wannan shi ne mafarin zaman Taj a Amerika.
an Amma sun yi aure.
Su suna Minnesota babbar Anisa kuma tana aure a Florida.
Iman kuma a Lagos take zaune da mijinta.
Yayinda maigidan yake yawo tsakanin Nigeria wurin amaryar da ya yi bayan ya yi ritaya da Amerika.
Sai ya kasance bayan Taj ya gama karatu shi da ita ne a gidan kodayaushe.
Sun sha
u matu
a.
Tana aikinta shima yana yi awani restaurant da ya yi fice a abincin Asia da Afrika.
A wurin ma'aikatan wurin ya koyo nau'ikan abincin gargajiya na Nigeria na
abilu daban daban.
Cikin
an lokaci ya yi suna sosai.
Takanas aka zo aka gayyace shi gasar da ta ciwo masa wasu ma
udan ku
e bayan ya sami nasarar yin na biyu.
Da ku
in da kuma tanadinsa tun na India yake son bu
e mall a Kano.
Rashin zuwansa gida bai hana shi mu'amala da
an uwansa da iyaye ba.
Musamman yanzu da aka sami cigaban hanyoyin sadarwa.
Suna yawan bidiyo call ana ganin juna musamman yayin aure da haihuwa.
Alhaji ne ka
ai baya
aukar wayarsa har yanzu.
Amma ta tilasta masa tura masa sa
on gaisuwa kullum rana ta Allah na kar ta kwana.
Sai dai da yake zuciya bata da
ashi, ya ri
e uban a zuciyarsa.
Ya
ora masa alhakin raba shi da ahalinsa.
Da nesanta fuskarsa da ta mahaifiyarsa.
Shi yasa ya
udurcewa ransa ba zai sake taka gidansu ba sai Alhaji ya neme shi da kansa.
Hutu ya
are lafiya.
Ranar da
an makarantar kwana za su koma Hamdi bata samu ta runtsa ba.
Tana fama da tararrabin yadda Ummi za ta kwance mata zani a kasuwa.
Duk siyayyar da Abbanta ya yi mata babu abin da ya burgeta.
Rashin fara'arta ya dami Yaya har sai da ta kai ga yi mata magana kafin Abba ya kaita tasha.
"Sai da aski ya zo gaban goshi nake ganin alamun rashin son komawa a tare dake Hamdi."
Zee ma ta ce "Ya Hamdi ko kukan bodin za ki fara a term
arshe?
In fa
awa Abba a dawo dake makarantarmu?"
Duka Hamdi ta kai mata da wasa a
arinta na danne damuwarta.
Bayan fitar Zee daga falon Yaya ta muskuta kusa da ita.
"Hamdiyya."
"Na'am" ta amsa a raunane.
"Na san baki so zuwan iyalin Maje gidan nan ba tunda aka zo da Ummi."
A zabure ta kalli Yayan da tsananin mamaki.
Ita kuwa tayi murmushi.
"Kina mamakin yadda aka yi na sani?"
Ta gya
a kai.
"Kin guji gida saboda kada a san waye mahaifinki.
Yanzu kuma gashi an zo an ganshi har gidan kina tsoron kada asirinki ya tonu."
"Yaya..." ta soma fa
i cike da kunya.
"Ki koyi son abin da Allah Ya baki sai Ya ninka miki da wanda baki zata ba."
Yawu ta ha
iya "to."
Yaya ta cigaba da cewa "Ban ta
a nadamar auren mahaifinku ba saboda bai bani wannan dalilin ba.
Irin kulawar da muke samu daga gare shi wasu masu ku
in sai sun yi kishi da mu.
Zaman lafiya yafi zama
an sarki.
Hamdi sandar hannunka da ita kake duka kin ji.
Hangen ta hannun wani ba naki bane don baki sani ba ko duk
aya ce ko bata ma da
wari."
Numfashi ta sauke ta sadda kai
asa ta bawa Yaya ha
uri.
Ita kuwa da yake ba mace bace mai ri
o ko son ayi ta nanata zance sai cewa tayi a bar maganar.
To a haka Abba ya dawo shabiyun rana ya sanar dasu Baba Maje na nan tafe zai kai su makaranta tare da Ummi.
Ya
are da fa
"Tare zamu tafi."
Albarkacin Yaya dake zaune a wurin da nasihar da tayi mata
azu ne kawai ya hanata fasa ihu.
Ta rasa inda zata tsoma ranta taji da
i.
Addu'a kawai ta kama yi Allah Ya kawo sanadin da zai fasa binsu don gudun kada ya dinga sakin baki a gaban Ummi.
Addu'arta ta
arbu domin an fara zuba kayanta a motar Baba Maje sai ga wani dattijo yana sallama da Abba.
Kana ganinsa baka bu
atar
arin bayani za ka gane ba mutumin kirki bane.
Shadda ce yellow shar a jikinsa tana uban
yalli ga hula ya harbo gaban goshi irin na tsofaffin
an duniya.
Taunar cingam yake cakakal-cakakal yana karka
a mu
ullin mota.
Ga wata uwar yatsina yana faman yi a yayinda idanunsa ke
arewa layin gidan kallo.
"Maje anya ba za ku tafi ba kuwa?
Ban san me ya kawo shi ba amma ina jin ba abu bane da zamu
are da wuri."
"Ba dai abokin sana'arka bane ko?" Baba Maje ya tambaya don yanayin mutumin babu sha'awar son kusanci da shi.
"Agent
in wanda nake hayar gidan abincina ne."
"To ko dai mu jira?" Baba Maje ya sake cewa da
ar damuwar yadda yaga abokin nasa kamar baya cikin nutsuwa.
"A'a, ku tafi kawai."
Godiya ya yi masa akan biyowa
aukar Hamdi sannan ya juya wajen mutumin su kuma su ka shiga mota.
Akan hanyarsu Baba Maje yayi ta
arin ha
a hira tsakanin Ummi da Hamdi.
Da yake Ummi akwai wayo sai ta fishi jan Hamdin a jiki.
Ya kuwa ji da
in hakan sosai.
Abba da ba
onsa kuwa ba komai su ka tattauna ba illa
arin ku
in haya da aka yiwa gidan abincin nasa.
Ku
in ya yi biyun abin da yake biya.
Ya fara ro
on alfarma mutumin ya ce sai dai ya tashi.
Dama kuma ya samo mai biyan wannan farashin ne.
Ya kuma san babu yadda za ayi Abba ya biya.
Shi ne ya zo masa da dabara.
"Idan na tashi yaya zan yi da iyalina?
Don Allah ka rage min wani abu."
"Sati biyu zan iya baka ka tattare komatsanka ka tashi.
Idan kuma ku
in sun samu kafin nan sai ka kawo a sabunta kwantiragi."
Yana gama fa
in haka ya shige motarsa ya tada
ura ya bar unguwar.
Abba ya koma gida da sanyin jiki ya labartawa Yaya halin da ake ciki.
"Ki fara kai min nawa kayan
aki don akwai abin da nake bu
ata yanzu a ciki."
Ko minti biyar Baba Maje bai yi da barinsu da kayansu da za su kwashe su kai hostel ba Ummi ta riki
a ta koma annobar
an FGC.
Wani irin kallon mamaki Hamdi ta bita da shi "ban gane ba."
"Au...kin daina jin hausa ne saboda mun shigo school?
To jirani a nan.
Zan aiko miki da yaren da za ki fahimta." Da tafiyarta ta
asaita ta wuce ta bar Hamdi a tsaye.
Ita kuma ganin ta tafi ta fara
aukar kayanta ta nufi hostel
insu.
Tana ajiyewa ta koma da sauri domin
ebo sauran sakamakon garin da hadari saboda damina da ta tsaya sosai.
Da isarta ta iske wata yarinya da ta tabbatar cikin
an koran Ummi take.
Wata tsadaddiyar waya ta fito da ita daga
asan hijab ta yafito Hamdi da hannu.
Da taga bata matso ba kawai sai ta danna wayar.
Nan da nan wurin ya kara
e da muryar Abba inda yake cewa (Altine kece haka?
Ikon Allah) da muryar nan tasa da ko ita
arsa bata so.
Hankalinta ya yi masifar tashi.
A take ta ji
e da wani irin gumi.
Ta mi
a hannu a firgice za ta kar
e wayar sai yarinyar ta ja da baya.