Sashe 90
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Don Allah ka barni haka."
"Kin san me?" Ya fa
i yana zama "wallahi na fi ki gajiya."
Dariya suka yi sannan ya barta ta koma bakin aikinta.
Kowanne ganye ta kunna shi ya soma tafasa ka
an sai ta kashe ta tsane ruwansa tas.
Ta haka ne miyar ba za ta yi ruwa ba yadda take so.
Sannan kalar za ta fi kyau.
Manja ta zuba a tukunya ta kawo garin daddawarta na annurfoods ta zuba a ciki.
Ta zuba tumatir, albasa da attaruhu da tayi blending sama-sama.
Ya fara suyowa ta
ara da wata albasar da ta yayyanka mai
an dama.
Ita ma tana yi mata daidai ta juye ruwan naman nan a kai ta
ana.
Abin da bai ji ba ta
ara ta bari ya ha
e jikinsa sannan ta fara zuba ganyen ugu da shuwaka
ar ka
an wadda Yaya da kanta ta wanke masu a gida ta busar.
Ji
ata kawai tayi da ruwan zafi ta taso.
amshin girkin har falo.
Ta zuba alayyahun da ugun yayi yadda take so sannan ta
ara da kifin da ta riga ta gyara.
Ta zuba garin crayfish ta rufe tukunya.
Bayan minti biyar ta kashe ta sa
a murfin tukunyar.
"Zuba min nawa yanzu." Firgigit ta juya don bata ji shigowarsa ba.
"Ka bari su iso mana tunda sun ce a nan za su yi azahar."
"Ko ki bani ta laluma ko in miki
arna a tukunya."
Hannunsa ta ja har bakin tukunyar ta ce ya
ana miyar.
Ya zuba a plate ya
i zallar miyar da bata yi ruwa ba ga kyau a ido ya ci.
"Mrs Happy..."
"Yes" Hamdi ta amsa da
oki.
"Kin sami 100/100"
Mamaki ta kuma bashi da ta kama rawa tana juya
ugu.
Ya kuwa dangwarar da plate
in ya kwasheta.
Abincin da basu ci ba kenan sai da ba
insu su ka zo.
Suma kuwa su ka yi ta santin girkin amarya.
Jiki na rawa Yaya ta kira Inna Luba a waya tana kuka.
Innarta ta tada hankali tana ta tambayarta me ya faru.
"Ke ka
ai Allah Ya bani Jinjin.
Idan kika
oye min damuwarki waye zai fa
a min tasa?
Ko ba kya son addu'ata?"
Mijinta da kishiyarta suna tsakar gidan take wannan wayar.
Su ka tsayar da hirar da suke wadda har yau basu sakata a sabgarsu suna sauraronta.
"Hmmm,
arshenta
an daudun mijinta ko
anta ne wani ya kwaso abin kunya." Cewar kishiyar Inna Sarai.
"Ko kuma ta cangala
afarta a inda bai kamata ba" Malam ya fa
i yana zungura baki irin shi dai babu ruwansa
innan.
Inna Luba ko ta kansu bata bi ba ta cigaba da cewa Yaya ta fa
a mata me ya faru.
To dama Abba Habibu yana gefe yana dariya.
Da yaji kukanta ya
i yankewa bayan ta kira wayar shi ne ya kar
e wayar.
"Inna kada ta tayar miki da hankali.
Makka za ta je shi ne take kukan murna."
"Allahu Akbar kabiran" Inna Luba ta fa
i da dariyarta "Habibu wa ya biya mata?"
"Ni ne Inna" Abba ya bata amsa yana murmushi.
Yaya sai ta kar
e wayar "Inna ashe yana ta tarin ku
i ban sani ba.
Yaje domin ya biya mana ku
in sun
aru akan yadds ya sani.
Shi ne ya ce shi ya ta
a yi ni na tafi.
Inna tarinsa na tsayin lokaci amma ya za
i ya tura miskiniyar matarsa akan yaje" ta sake fashewa da kuka.
Inna Luba ma sai da tayi kuka.
Ta dinga yiwa yayarta da mijinta Mal.
Umaru addu'a.
Sun
aunaceta, sun
aunaci gudan jininta.
Yau gashi da ranta da lafiyarta take jin Jinjin za ta keta hazo taje
asa mai tsarki.
Da ta gama wayar Malam dawowa yayi gabanta ya tsaya.
"Naji kina zancen zuwa Saudiyya.
Waye zai je?"
"Yarinyar nan ce mijinta ya biya mata." Ta bashi amsa tana mi
ewa tsaye.
"Wai Jinjin
in ko guda cikin
anta?" Malam ya kasa
oye son abin duniyar da ya taso masa hai
an.
Idan
ar cikinsa taje Makka tabbas ya sami abin cika baki da fankama cikin abokansa a
auyen.
Bugu da
ari yadda bata da rowa yasa rai da jallabiya,
an madina da tashi-ka-fiye-naci.
ar bagaruwan nan a gaban su Mal.
Ya'u zai dinga
antara yana korawa da zamzam.
Zuciyarsa ta lulu
a birnin tunani da yaji ita ce dai mai zuwa, Inna Sarai ta katse masa dadda
an mafarkinsa.
"Daga ji an fara biye biye kenan.
Dama naji labarin auren jari aka yiwa yaran nata.
Shi ne za ku fara kai mazajen ana mallakesu.
To dai a dinga jin tsoron Allah."
Inna Luba ta dubeta da kallon baki ishe ni kallo ba ta kawar da kai.
"An fa
a miki kowa irinku ne?
Da mallakar namiji tana gabana ke kin isa Malam ya kalle ki?
Ku da malaman tsibbu ku ka dogara.
Ni kuwa kin san gidan Qur'ani da hadisi na fito.
Har yanzu akwai irin
aliban babana da ko
wandala ba zan bayar ba za su ban mijin naki a tafin hannu."
"Ai wallahi
aryarki.
Malam nan gani nan bari daga ke har musakar
arki."
Lokaci guda ga mamakin matan nasa ya daka tsawa.
"Ba na son sakarci Sarai.
Duk abin da za ku yi na kishi a daina ha
awa da
ata."
"Jinjin
in?
Mai shan inna" cewar Inna Sarai don tana ganin kamar bai gane ba.
"Shan inna kika ce ai ko?
Kowa ya san lalura ce ba ita ta
orawa kanta ba."
Wannan furucin nasa ya sanya duka matan kallonsa da mamakin da yafi na farko.
Shin mafarki suke yi ko gaske ne.
Inna Sarai ha
a ta ri
e daga baya ta koma tafa hannuwa.
Inna Luba kuwa
are masa kallo tayi ta kama hanya ta wuce
aki.
Tana jiyo shewar Inna Sarai tana kiran Malam mai kwa
ayi.
Kamar kullum Ahmad yau ma da ya kira Zahra sai da ya nemi Salwa.
Baya kiran wayarta saboda ya san yanzu yi masa
aryar taja gida ba zai bata wahala ba.
Ta gaishe shi da ladabin kura ta saurari jawabinsa.
Wai ya samo asibiti sun gama komai za a kwantar da Mami.
"Ke za ki zauna da ita.
Akwai wani yaron office
inmu da nayi making arrangement dashi akan kawo muku abinci idan Zahra ta gama"
"To Yaya.
Allah Ya dawo daku lafiya."
Babu wata
ofa da Salwa ta bari a bu
e wadda Ahmad zai yi zargin wani abu.
Zahra ma da su ke gida
aya bata ga komai ba.
Duka su biyun har suna addu'ar Allah Yasa shiriya ce ta zo.
Ta dawo hayyacinta.
Salwan da su ka sani ce a gabansu.
Ashe kwantan
auna tayi musu.
A ranar da yamma su ka koma asibiti ita da Mami.
Bayan tafiyar Zahra rufe
ofa tayi tayi juyin murna son rai.
A nan dai Ahmad bai isa ya ce ta bawa Mami su yi magana don ya tabbatar tana asibiti.
Dama ce ta samu da za ta bi kadin aikin da tayi don ayi a wuce wajen.
Bari tayi sai wuraren shabiyun rana washegari ta silla wanka ta ci ado tamkar a gidan biki take ba asibiti ba.
Tayi nan tayi can tana ta shiri, Mami na aikin binta da ido.
Sarai Salwa ta san tuhuma ce take mata da irin kallon da take binta dashi.
Ita kuwa yanzu wannan kallon ya bar yi mata kwarjini.
Mamin kanta ta jima da rasa martabarta ta uwa daga ranar da ta bu
ewa Salwa sirrinta na biye biyen malaman tsibbu.
Gajiya tayi da kallon da ake mata ta dubi Mamin tana mai ta
e baki.
"Naga kina ta kallona.
Unguwa zanje.
Ga nurses nan za su kula dake kafin na dawo."
Mami ta girgiza kai.
Tana takaicin yadda ta koma babu magana kuma babu damar yi da ga
ai.
Da
yar ta iya girgiza kai ta kafe Salwa da ido da kallon garga
i.
Ita kuwa tayi mirsisi tamkar bata san me Mamin take nufi ba.
Su kansu ma'aikatan asibitin sun yi mamaki sosai da ta fito zata tafi.
Wata mai shara ta kasa
oyewa har sai da ta magantu da Salwan ta ce su dinga le
a da
in kafin ta dawo.
"Baiwar Allah wace irin unguwa ce wannan da ba za ki iya jiran wani a
an uwa ya canjeki ba sai ki tafi?"
"Au..." Salwa ta fa
i cikin murmushi sannan ta bu
e jakarta ta fito da wallet.
Dubu biyar ta mi
awa ta kusa da wadda tayi maganar "gashi ku raba da duk wadda ta tayaki dubata.
Ba wani jimawa zan yi ba."
Suna ji suna gani ta fita abinta.
Wadda aka bawa ku
in kamar ta kar
i wuta sai sannan tunaninta ya dawo.
Zubar da ku
in tayi ba shiri domin ta san dokar asibitinsu.
Zuwa duba mara lafiya indai ba shara ce ta kaisu ba ba huruminsu ba.
Sauran ma kowacce neman zillewa tayi.
Sai a
arshe su ka yanke shawarar kai ku
in wurin wata babbar metiron kafin ya janyo musu matsala.
Ai kuwa tayi ta fa
a da su ka je.
"Mahaifiya babu lafiya ai ko jarabawa ce da ita ta ha
ura tunda babu kowa."
Su dai sub-staff
in babu wadda ta sake magana.
Suna kallo ta tashi da ku
in a hannu ta tafi ofishin daraktan asibitin.
Shi tashi yayi yaje yaga halin da Mami take ciki.
Tayi fitsari har ya gangaro kan kafet.
Idanun jajir tasha kukan ba
inciki.
ar cikinta ce ta banzatar da ita saboda nata muradin kamar yadda ta dinga yiwa nata
an uwan.
Barewa ba tayi gudu
anta yayi rarrafe ba.
Ko ma mene ne laifinta ne!
Darakta ya bincika yaji likitan da yake kula da case
inta wanda aka ha
a da Ahmad ta waya har su ka yi magana kafin a kwantar dasu.
A matsayin wurin na asibiti, fitsarin ba shi bane damuwarsu kamar fitar Salwa wadda ita ya dace ta neme su idan wani abu ya faru.
Bai
ata lokaci ba kuwa ya kira numbar Ahmad ta Saudiyya wadda su ke magana.
"Laifi ne babba wani daga waje ya biya ma'aikatanmu su yi masa personal aiki kuma a cikin asibitin.
In asibitin ne bai yi muku ba kuna iya
auke patient
in.