Sashe 30
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amma da iyalin gidanta harda Hajjo a Kano su ka kwana.
Da misalin
arfe biyu da za a bu
e gate
in ita da Anti da
ansu suna sahun gaba.
Iman
inta dake Lagos ma ta zo da
anta.
Ga Anisa da Anti takanas tasa aka kira mai kwalliya ta gyare mata fuska.
Ita kanta wani irin nisha
i take ji a zuciyarta.
Idan Allah Ya bata Taj, sai tafi kowa murna.
Ya Ahmad ma da iyalinsa suna kan layi.
Anti Zahra da su Hayat an sha ado kamar za su biki.
Salwa kuwa musamman Mami ta aiko mata da sababbin kaya daga Bauchi.
Light make up tayi amma ba yadda za ayi ta wuce lafiyayyen namiji ya kasa yi mata kallo na biyu.
A cikin wani adaidaita sahu dake fake a wurin kuwa Hamdi ce take cika tana batsewa.
Sajida da su Zee sun fito suna tsaye a bakin gate.
Yaya kuwa duk yadda Abba ya ka
a ya raya ta
i zuwa.
Wai abin yara ne.
Sai dai shi da ya santa yafi kowa fahimta.
Har kullum bata fiye son su fita lokaci guda ba.
A ganinta suna zubar da darajar
ansu ne.
Uba ga yadda yake, ita kuma tun
uruciya har da girmanta ba a rasa yaran dake kwaikwayon tafiyarta.
Sai ta za
oye kanta a gida don kawai ta tsira da mutumcinta.
Yau Abba har fushi ya yi amma ta
i.
Wurin sana'arsa da take sa ran samun
aga darajarsa bai dace da ita ba.
Yaran nasu basu san wainar da ake toyawa ba.
Da Hamdi ba za ta ta
a yarda ta fito ba.
Su duka suna
aunar Yaya kuma basa jin kunyarta.
"Ya Hamdi ki fito mana" Halifa ya dawo ya kuma kiranta don shi baya fushi.
Su Zee ne su ka gaji da jiran ta sauko su ka yi tafiyarsu.
yar ya samu ta fito.
Haka kawai da su ka isa gate
in ta fara jin yanayinta ya sauya.
Ita da bata son zuwa sai farinciki ya ziyarceta har tayi murmushi bayan ta saka
afarta a ciki.
Tunda ababen hawa basu shiga saboda cikowa, a hagunta Salwa ce take shigowa, a damanta kuma ba tare da ta kula ba Anisa ce da su ka ta
a ha
uwa a Abuja watannin baya.
"Assalam alaikum wa rahmatullah"
Muryar Taj ta kara
e wurin ta speaker a daidai lokacin da su ke shiga.
RAYUWA DA GI
I 15
Batul Mamman
Sautin amsa sallamar cika wajen ya yi kamar zai fasa kunnuwa.
Kusan a lokaci guda Hamdi, Salwa da Anisa su ka toshe kunnuwansu.
Sakamakon
atuwar sipikar dake kusa dasu wadda ta
ara
arfin sautin.
La'akari su ka yi da toshe kunnen da su ka yi a lokaci guda sai su ka kama dariya.
Anisa dakatawa tayi da ta kalli fuskar
an matan dake gabanta.
Bata san Salwa ba, amma ta so ta tuna Hamdi.
Ita ma Hamdin sai aka yi dace ta kalleta a lokacin.
Mamaki ne ya kama ta domin kuwa babu yadda za ayi ta ce ta manta kamanni da sunan Anisa.
Girarta ce ta
age tana mai yi mata kallon sani ta ce "Anisan Abuja?"
Gaban Anisa ya yi wani mahaukacin fa
uwa.
Ba wai son ganin Hamdin ne bata yi ba.
Abin da ya kawota taron bu
e restaurant
in Taj wanda bata manta ba shi ya dinga rarrashinta a waya har su ka isa inda take a lokacin nan.
Kada dai irin abin da take karantawa a social media a ce vendor tayi snatching miji ko saurayin costumer ne zai sameta?
Hamdi kuwa tunda gari ya waye sai yanzu tayi dariyar da ta kai mata zuci.
Fuskarta ta haskaka da farincikin da yake ranta.
"Allah Sarki.
Naji da
in sake ganinki.
Lokacin da mu ka ha
u bani da waya.
Daga baya da nayi kuma Anti Labiba ta ce ashe bata yi saving number
inki ba."
yar Anisa ta ha
iyi yawu ta
iri murmushi.
Yanayinta na rashin nutsuwa duka a idon Salwa.
Har ta kai ta matsu da son sanin me ya kawo wannan canji a tare da Anisan.
Zuwan Sajida da Zee wajen ne ya taimakawa Anisa ta samu ta daina murmushin dolen da take ta yi.
"Hamdi zo mu zauna ga seat Yaya Kamal ya ce sai an gama speech za a bu
e ko'ina a shiga."
"Har Kamal kin sani?" Anisa ta ce a gigice, sai kuma tayi saurin canja zancen da taga suna kallonta da rashin fahimta "kuna da ala
a da Kamal?"
Hamdi bata da amsar bayarwa don Kamal
in ma bata ta
a gani ba.
Sunansa kawai ta sani.
Ta kalli Sajida tana jiran tayi bayani sai jin ba
uwar murya tayi tana yiwa Zee magana.
"Abba Habibu ya shigo kuwa Zee?
Taj ke tambayar...."
Kasa
arasa magana yayi.
Ya tsaya kallon Hamdi ba shiri da irin mamakin da ta gama na ganin Anisa.
Ya kalleta, ya kalli Sajida da Zee sannan ya yi magana.
"Ke ce Hamdi?"
Murmushi tayi da kunyar tuna abubuwan da tayi a gabansu wannan ranar.
"Ina wuni?"
"Ba zan amsa ba don naga alama da gangan ki ka dinga wasan
uya don kada mu ha
u." Ya kalli saman stage inda Taj ya juya musu baya yana magana "bari Happy ya gama speech ya zo ya ga mai kukan bolt."
Ba don hayaniya ba da sai kowa yaji sautin wucewar wani abu kamar dutse da ya tokarewa Anisa wuya tun
azu.
Maganganun Kamal sun tsefe mata zargin da zuciya ta fara kitsa mata.
Ba kunya ta saki fuska tana dariya harda cewa,
"Ai kuwa na san zai yi mamaki."
Kamal kuma ya dubi Sajida bayan ya gabatar musu da Salwa a matsayin
aya daga cikin
annensa.
"Na jima ina son tuna inda na ta
a ganin mai kama daku na kasa.
Da yake ban ma ri
e sunanta ba lokacin ha
uwarmu a Abuja shi yasa ban ta
a ala
anta ku ba."
"Ikon Allah kenan.
Muma fa ta bamu labarin ha
uwar taku." Sajida ta fa
i tana kallon yadda duk wani haske na fuskar Hamdi ya
auke kamar an
auke wuta.
ota tayi sai tayi firgigit ta dubi Kamal ta sake kallon saman stage inda Taj yake tsaye.
Dutsen da ya bar
irjin Anisa ashe nata ya koma.
Ya ha
e mata da wani irin
aci na tsagwaron disappointment.
Kallon mutumin da ta kasa cirewa daga ranta har rana irin ta yau a matsayin Happy Taj kawai take yi.
Ubangidan Abbanta wanda take ba
incikin shigowarsa cikin rayuwarsu da
ara ingiza mata uba ya cigaba da girki.
Daina jinda
in komai tayi a wajen sai tsananin son ta ganta
udundune akan katifarta a
uryar
aki.
afafunta su ka koma tamkar leda don ji tayi kamar ba za su
auketa ba.
"Hamdi lafiya kuwa?"
Anisa ce tayi tambayar ganin ta dafe kai gami da runtse idanu.
aryar da ta fara zuwa kanta tayi musu.
"Jiri nake ji.
Haka kawai kaina ya soma ciwo."
Da tausayawa Kamal ya kalleta "muje in sama miki inda za ki huta ba tare da hayaniya ba."
"Gida zan tafi" ta fa
i tana mai danne kukan da taji ya taso mata.
Abin takaici bata ma sani ba kukan na mene ne yake barazanar kunyata ta a gaban mutane.
"Yanzu wajen nan fita ma aiki ne.
Ki huta
in dai zai fi.
Maybe kema ba mai son taro da hayaniya bace kamar Happy."
Kwatanta ta da Happy
innan
ara mata ciwo ya yi a zuci.
Kamal ya ce su Zee su zauna zai je ya dawo.
Sajida ta so bin su ya nuna gara ta zauna da
annenta.
Zai nemi mai zama da Hamdi har taji sau
i ta fito.
Suna tafiya Salwa ta gallawa Anisa harara irin wadda ake cewa aikin banza harara a duhu domin babu wanda ya kula.
Sai ta ja tsaki da
arfi sannan ta bar wajen.
Babu abin da bata sani ba game da Anisa a cikin gidan Ahmad.
Hirar su ka yi da su Taj a waya a gaban Zahra.
Ita kuma saboda yadda take ganin Salwa ta
i ha
ura dashi shi ne ta fa
a mata anyi masa mata a gidan Amma.
Su Zahra da sauran
an gidansu Taj ta tafi nema.
Ita ma Anisa ta tafi wajen su Anti.
Zee da su Sajida ma su ka koma daga gaba inda za su ji kalmomin godiya da Taj yake yiwa duk wanda ya zo.
Ta wata
ofar baya Kamal ya bu
ewa Hamdi ainihin ginin Happy Taj.
Wani ni'imtaccen sanyi da
amshi mai kwantar da hankali ya ba
unceta.
Mantawa tayi da ciwon kai ta zuba ido tana kallon yadda aka
awata wajen kamar ba a Kano ba.
Kodayake dama bata ta
a zuwa wajen da ya kama
afar wannan a kyau da tsari ba.
Sama ya su ka hau.
A nan taga banda jerin tebura da kujerun masu cin abinci akwai
ofofi a rufe.
ofa
aya ya bu
e mata ya tsaya daga gefe.
"Akwai ruwa da juice a fridge.
Ga key sai ki rufe ta ciki.
Idan kin ji
arfi za ki iya fitowa kawai ki
ulle." Kujera ya nuna mata ta cushion mai irin
uma-
uman nan a can gefe da pillow na alfarma "ki kwanta a can.
Ko kina so zan turo wata cikin ma'aikatanmu ta taya ki zama?"
"A'a nagode" ta sake kallon wajen "ni da ka barni na tafi gida ma."
"Not an option.
Kina fita
an uwanki za su bi ki.
Kinga kin shiga ha
insu ko?"
Murmushi yayi ita ma ta mayar masa.
Bata ga alamun samun nasara a tare da shi ba.
Yana tafiya ta
ulle
ofar ta zare mu
ullin tana juya shi a yatsanta ta haye kujerar ta kwanta.
A gaban kujerar akwai two seater da one seater
inta a gefen hagu da dama.
Tsakiya teburin gilas ne wato center table akan lallausan kafet sai TV da tarkacen kallo a kan wata irin tv stand ta alfarma mai kallo
ofa.
angaren lungu ya shige ta yadda ba a ganin mene ne akan kujerar sai an zagayo gabanta.
Da yake a office
in ba a jin hayaniya sosai shiyasa wajen ya yi mata shiru.