Sashe 84
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yinin bikin Taj da aka shirya yi a gidan wan Inna sai ya dawo gidan mahaifinsa.
an uwa na kurkusa da su ka san me ya wakana tsakanin uba da
a sun taho harda maza irinsu dattijon arzi
i Yaya Babba su ka yi fatan alkhairi su ka tafi tare da Alhaji.
Aka dinga kiran
an biki cewa venue ya canja last minute.
a, surukai da jokokin Marigayi Alh.
Sule Maitakalmi sun gwangwaje cikin farinciki.
Inna da
an uwanta su Hajiya anko su ka yi da Amma uwar goyon Taj.
Ango ya fito tsakiyar dangi babu shayi ko tararrabi gwanin ban sha'awa.
Wai aka ce ta
a ki
i ta
a karatu.
Da yake a gida suke matashin
an Yaya Kubra ne yayi musu DJ.
Ba kunya ita da kanta ta ce masa ya kunna musu wa
ar da ta fa
a masa tun a gida.
Ta sanya autar Alhaji Surayya tayi coordinating komai.
Layi aka yi a jere tun daga Yaya Hajiyayye har ita Surayyan.
Dukkaninsu sanye da anko iri
aya na shadda light brown.
inkin mata irin
aya, haka ma na mazan.
Daga kan Yaya Hajiyayye kuma ta jere Inna, Umma, Mama da Hajiya a gefe da gefen juna.
DJ ya saki wa
a su ka dinga bi.
Hurry hurry come carry your baby go
Come and see my mother ahh....
Kowa sai ya bar abin da yake yi ana kallon zugar gidan Alh.
Hayatu.
Babu wanda bai yi rawa ba idan an zo kansa, har Ahmad da tun safe yake cikin
unci.
Sai yanzu da yaga Kamal yana walwala har yafi Taj rawar ma ya sake.
Bayan sun gama matsawa su suka koma gefe suna nuna uwayensu ana ta dariya.
Wani abin burgewa shi ne da Taj ya taka har gaban Amma yana nunata da hannuwansa biyu yana fa
in come and see my mother.
Bata san lokacin da
wala ta zubo mata ba.
Ya rungumeta a wurin yana
an dukan bayanta.
A wurin kowa har angon wannan wunin is the best event.
Kowa yaji da
i.
Ana la'asar Mama ta ce ayi haramar
auko amarya a kaita gidanta.
arfe biyar da rabi motocin kai amarya su ka cika layin gidan Abba Habibu.
Motoci na alfarma da kece raini.
Taj bashi da wasu abokai na a zo a gani sai cikin
an uwansa.
Su ne kuma su ka cika wurin
wai da kwarkwata.
Kowa ya zo
aukar amaryar Taj.
Su ma biki suka yi sosai.
Gidan Abba Habibu babu masaka tsinke.
Abinci da abin sha sai mutum ya ture.
arfe uku aka shige ciki da amarya.
Kayan gyaran jikin da Amina Meens_insense take yi Hairat matar Halliru ta saya domin yau.
Ba don nisa ba da ita da kanta za ta sake yiwa Hamdi gyaran nan kafin a kaita.
Sake scrubbing jikin tayi ta turarata sosai.
Bayan an gama ta sanyata ta tashe jikinta da kwalacca
in meens
in.
Sannan tabi ga
i da oil
in scentmania.
Ita kanta Hamdi duk kukan rabuwa da gida da ta fara sai da ta dakata ta sha
amshin sosai.
"Hamdi kada ki yi wasa da
amshi.
A jikinki da gidanki.
Rahama ne shi babba kuma abokin ya
i da nasarar kamo zuciyar maigida.
Mace mai wayo bata bari mijinta yaji wari a jikinta."
"Ba za ki amsa ba uwar miskilanci?
Ana baki darasi kin wani ha
e rai." Cewar Sajida tana harararta da gefen ido.
"Idan na amsa ace bani da kunya.
Nayi shirun kuma ban tsira ba.
Me ya hanaki yi min kara ki ce to?" Hamdi ta rama hararar.
"Ba laifinki bane.
Gidan miji za ki kwana yau, dole ki min rashin kunya."
Sajida ta fa
a da rawar murya.
"Kinga kin saka ta kuka ko?" Zee ta matsa jikin Sajida ganin har ta soma zubar da hawaye.
Jiki a sanyaye Hamdi ta matsa kusa dasu "ni me na ce don Allah.
In ranki ya
aci ki fa
a min mana.
Meye na kuka?" Ita ma sai
walla.
"To ni wa zan rarrasa cikin ku?" Zee ma ta kama kuka.
Rungume juna su ka yi suka kama kuka hai
an.
Ta tabbata yau su uku kowa makwancinta daban.
Aure abin so kuma abin alkhairi ya rabasu.
Hairat fita tayi ta basu wuri.
Ana ganinta a waje aka fara tambayar ko Hamdi ta gama shiri.
"Yaya le
akin." Ta ce da Yaya.
"Ga iyayensu nan..." Yaya ta fa
i cikin kunya.
Hairat kuwa ta ce ita ya dace taje.
an uwan nasu ma su ka goyi baya.
Tana shiga ta samesu su uku suna shar
ar hawaye.
Da su ka ganta wajenta su ka
arasa kowacce kukanta ya
aru.
Ta fara yi musu nasiha sai gashi tabi sahu.
Sai da aka ji shiru aka biyo bayansu.
Inna Luba da kanta da sanya Hamdi a gaba ta saka kaya.
Riga da zani na leshi mai
an karen laushi.
Fuskarta babu makeup sai hoda da kwalli da
an pink lipstick sama sama.
A haka ma tayi kyau sosai.
"Har a fita ban yarda ki sake sanya min
a kuka ba.
Ki daure ki ri
e hawayenki don Allah."
"Haba Inna?
Ba ma ta ni kike yi ba sai Yaya?" Hamdi ta kya
e fuska.
"So so ne Hamdiyya..." cewar Inna Luba tana dariyar tsokanar jikar tata.
"Amma son kai yafi ko?
Naji da ana cewa wai mutane sun fi son jikokinsu akan
Inna Luba ta ka
a baki ta ce "Duk
arya ne."
"Ai kuwa sai na fa
awa Yaya ta daina jin babu da
i idan kina shareta."
"Zo nan don
aniyarki" Inna Luba ta yafito ta ta gudu.
Matar Kawu Abdu
adir
anin Abba Habibu ce ta zauna da Hamdi bayan ta gama shirin ta bata kayan gyara ba mata da sati guda kenan ana bata ta shanye.
"Ki kula da abincin da kike ci da tsafta.
Wannan sinadari ne.
Kada ki dinga yi musu shan
oshi don Allah.
Komai saisa-saisa yafi"
Sunkuyar da kai tayi har ta gama yi mata bayani ta tashi.
Daga nan gida ya kaure da gu
ar shigowar dangin Taj.
Cikin Hamdi ya yamutsa da wata irin fargaba.
Kukansu ita da su Zee ya dawo sabo fil.
Aka fita da ita ko Abbanta da taci burin gani bata sanya a ido ba.
Yadda ya bar gidan ranar kai Sajida ita ma haka yayi mata.
Ba zai iya ganin fitarsu ba.
A motar Kamal aka sanya amarya.
Mummy matar Yaya Babba da uwargidan Alh.
Lurwanu wan Inna su ka saka ta a tsakiya.
A gaba kuma wata Anti Zinatu ce.
Rantsuwa kala kala Kamal ya yiwa Yaya Kubra akan lafiyarsa kafin ta bari ya fito.
Tana barazanar za ta tona masa asiri yayi dariya.
"Ni za ki lalla
a kafin na tona naki asirin.
Alhaji da Yaya Ahmad sun san da ciwon.
Na rufa miki asiri ne dai kawai..."
"Alhaji ya sani?
Kamal ka kyauta kenan?
Idan ya san nima na
oye ka san me zai min?" Ta katse shi a tsorace.
"Shi yasa nace ki barni na fita kada na janyo miki" dariya ya yi mata ta bashi hanya da zai fita ya ce "ba maganarki ce bana ji ba, sai dai ina so ki min ha
uri don ban sani ba ko wannan ne abu na
arshe da zan yiwa Taj."
Haka ya fita ya barta tana share hawaye.
Ta gama
arar da duk basirarta da wa
anda za ta nema amma ba a dace ba.
Gidan amarya ko yaya yake sai kaji ana son barka.
Balle kuma gidan Tajuddin da Hamdiyya.
Duk wanda ya shiga da santin gidan yake fita.
Kayan
awa da
yale
yale an saka amma masu aji wanda basu cika waje sannan basu fiye
yali ba.
Harkar girma da girma kawai.
Inna da masoyanta wa
anda su ka goya mata baya sun yi rawar gani sosai.
Haka zalika Abba Habibu da Yaya.
Basu kwanta anyi musu komai ko don gudun raini da wula
anci.
Da sunan Allah a baki da zuci iyaye su ka kai Hamdi
akin aurenta.
Aka kuma umarci
an uwanta da su bar kuka haka nan saboda ta sami nutsuwa.
A gidan aka yi sallar magariba sannan aka soma tafiya.
Yan matan dangin amarya da ango kowa da irin salon nasiha da sha
iyancin da yake yiwa amarya a kunne.
Da aka watse ya rage Sajida da Zee sai Siyama da sa'aninsu daga
an uwan Abba Habibu.
Sun zage sun sake gyare komai kafin shigowar angwaye.
Iyaa bata bari Ummi ta bi su ba.
Taj ya ha
uwa da Alhaji kafin su fita.
So yayi su gana su ka
ai ya
ara yi masa godiyar dawo dashi cikin ahalinsa da yayi.
Sannan yana so ya fa
a masa yanayin Kamal da baya yi masa da
i.
A
arshe ya ro
e shi ya matsawa Kamal
in ya sanar dashi damuwarsa.
Tunda ya san ba zai kalli idon Alhaji ya yi masa
arya ba.
Da Ahmad su ka shiga wajensu Hajiya.
Kowanne
aki idan yaje sai anyi masa addu'a.
Sisters
insa su ka kama koke koke.
Ahmad ya ha
asu manya da yara ya dinga fa
"Auren ku ke yiwa kuka?"
"Kwanansa
aya a gida fa zai sake tafiya."
"Sai ka koma basu gaji da ganinka ba" cewar Ahmad yana ha
e rai don baya son
ata lokacin da ake yi.
Taj ya kanne ido
aya ya kawar da kai gefe "ni dai Hamdi"
"Lahhhh"
Suna tsokamarsa wai bashi da kunya da ya fa
i haka a gaban iyaye ya ce su ma basu da ita da su ka kawo zancen ya sake kwana.
Aka gama wasa da dariya su ka fito.
A hanya ya fara fa
awa Ahmad damuwarsa akan Kamal.
"Gabana har fa
uwa yake yi idan ya fa
o min a rai.
Gani nake kamar ba wani ciwon allery."
Ahmad yayi ta maza sosai da ya iya daurewa ya cije yadda Taj ba zai gane ba.
"Ka tambaye shi?"
"Ina
auko maganar yake neman hanyar canjata."
"Kada ka sa komai a ranka.
Zan binciko maka."
Ajiyar zuciya Taj yayi "nagode Yaya."
Shiru su ka
anyi kafin Ahmad ya
auko zancen Salwa.
"Naji duk abin da tayi.
Kayi ha
uri.