← Book details Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 97

Sashe 86

Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Youghurt
in ta fara sha tana mamakin yadda aka yi yunwar da take ji ta
ace.

Ta gama shirinta tsaf yadda aka yi mata hu
uba a gida.

Sassanyan
amshi yana tashi koina a jikinta.

Ta kawo hijabinta har
asa ta
ora akan rigar baccin da ta saka mai santsi wadda ta tsaya mata a gwiwa.

Taj ma nutsuwa ya yi ya gama shirin bacci sannan ya taho
akinta.

Wani abu ne ya bashi mamaki da yana shiryawar har ya kashe masa dukkan karsashi da
okinsa.

Da ya saka kaya ya fesa turaruka da body spray sosai amma sam bai ji
amshin ko guda ba.

Ya
auki turaren ya kara a hancinsa amma har lokacin babu.

Ya koma toilet ya
aga sabulunsa wanda yanzu da yana wanka yake sake yaba
amshinsa sai yaji yanzu baya jin komai.

Zuciyarsa wani irin harbawa tayi.

Yaje ya bu
e fridge nan ma babu komai.

Hankalinsa a tashe ya
auki kwalin juice ya kafa kai don yana son jin sanyi a zuciyarsa.

Sai dai me???

Harshensa kwata-kwata babu
ano.

Afuwan
Its late, I know.

RAYUWA DA GI
I 32
Batul Mamman
This page is sponsored by NAFS-BEDDINGS (Nafisa Tofa 08034581454).

A trusted and reliable plug for bedsheets and duvets.

A trial is all it takes to get conviced.
ar uwa a yar da
an yagwalgwalin zanin gadon nan da ya gama tashi daga wanki
aya a sayi garanti!

Rashin walwala da kuzarin Taj har su ka idar da sallah yasa Hamdi wasu irin tunani marasa da
i.

Me tayi masa?

Ko wani abu ne ya same shi?

Ko kuwa wani abu yaji wanda bai yi masa da
i ba?

Idan sun ha
a ido sai ya yi murmushin da iyakarsa fatar baki.

Cikin idanunsa fargaba take gani.

Tayi zaton mata ko ace amare ne ka
ai su ke shiga yanayin tsoro a irin wannan dare.

Ashe harda maza.

Kai, amma bata zaton haka a wajen Taj.

Anya kuwa irin abin da yasa zuciyarta tseren da take yi tun
azu shi ne a ransa?

Suna zaune kowa akan abin sallarsa ta zuba masa idanu.

Abu ne da bata ta
a samun damar yi ba a baya.

Indai suna tare shi ne da kallon.

Ko satar kallonsa ta so yi da wuya ta sami cikakken minti guda kafin ya sake juyowa.

Amma abin mamaki yau da ake zaton wuta a ma
era sai aka sameta a masa
a.

Tafi minti goma tana nazartarsa bai sani ba.

Daga zaune ta ja jiki ta matso kusa dashi tunda dama babu nisa tsakaninsu.

Muryarta a tausashe ta ce "Wani abu ne ya faru?"
"Me ki ka gani?" Taj ya fa
i yana mi
afafunsa.

Sannan ya sanya hannunsa a kafa
arta ya dawo da ita jikinsa.

"Babu komai tunda baka son fa
a min."
"Am fine Hamdi.

Gajiya ce kawai."
"Allah Ya warware.

Ka kwanta kayi bacci zuwa safiya za ka ji sau
i in sha Allah." Bata yarda ba.

Kuma ta san cewa shi ma da ya fa
a ya san bata yarda ba
in.

Neman abin cewa yake yi wanda zai kwantar mata da hankali sai wata
arfar atishawa ta zo masa.

Sau biyar yayi ta a jere.

Kowacce ta fito sai ya ce Alhamdulillah.

Ita kuma ta bi masa da YarhamukAllah.

Tabbas a cikin ambaton Allah akwai rangwame ga bayi.

Tun a ta uku Taj ya soma jin
amshin
akin da na jikin Hamdi sun cika
ofifin hancinsa.

To dama sihirin ba ayi shi don ya kama shi da wuri ba.

Musamman Alh.

Usaini ya nemi wanda zai shiga sannu a hankali saboda Taj ya zata cuta ce.

Idan haka ta faru asarar dukiya kawai zai yi ta yi wajen neman magani.

Babu lallai in shi ko wani nasa ba masu yarda da harkar sihiri da bokanci su yi tunanin neman karya aikin da Ayar Allah.

Shi dai tunda yaji wannan
amshin ya tashi da
arfinsa ya sungumi Hamdi yana fa
in Alhamdulillah.

"Wai don Allah me ya faru?"
Hancinsa ya
ora akan nata tana cikin hannuwansa ya ce "its nothing" ya kama juyi da ita.

Daga nan ya manta da komai ya kuma mantar da ita.

Daren ya zama tarihin Tajuddin da Hamdiyya su ka
Wai bahaushe ya ce kayi da kanka kafin ayi da kai.

Tunda Kamal ya fa
awa Yaya Kubra cewa Alhaji da Ahmad sun san da ciwonsa ta kasa samun kwanciyar hankali.

Gani take kowane lokaci Alhaji zai iya kiranta.

Abin da zai biyo baya kuwa sai Allah.

Ilai kuwa wajajen goma na dare sai ga text
insa.

Bangajiyar biki ya fara yi mata sannan ya rubuta
(Ki nemi izinin mijinki.

Ina son ganinki gobe da safe.)
Bacci
arawo da tarin gajiya ne su ka yi awon gaba da ita ba don ta so ba.

Maigidan nata ta fa
awa komai a hali na tashin hankali.

"Wallahi ba ya son
oye
oye.

Goben nan ban san me zai yi min ba."
"Baki kyauta masa bane kema kin sani.

Ba don ya neme ki ba da nima zan nuna miki kuskurenki na biyewa Kamal.

A wautarsa gata yayi muku na yin shiru.

Amma a zahiri cutar kansa ya yi.

Ance a problem shared is a problem solved.

Bamu san ta inda za a dace ba da ya fa
a da wuri."
Wannan magana
ara dagula mata lissafi tayi.

Washegari a daddafe ta jira
arfe bakwai da rabi tayi ta kama hanya ta tafi gida.

Waya ta
auka ta kira Alhaji.

Yayi mamakin sammakonta.

"Idan kina da aikin safe ne ki wuce Kubra sai na same ki a office idan na shirya."
"A'a Alhaji.

Na san akan abin da kake nemana.

Babu aikin da zan iya idan baka fahimceni ba."
Katseta yayi da ya gane me take nufi.

"Jira ni a
akin Kamal."
"To Alhaji.

Kayi ha
uri don Allah." Ta fa
i da rawar murya.

Ko amsata bai yi ba ya kashe wayarsa.

Ya
i jinin
umbiya
umbiya.

Shi yasa yake jan su a jiki tun basu da wayo.

Ko fensir wannan bai yarda wani ya zo ya ce wane na bu
ata ba.

Ya fi son ka je da kanka ka fa
"Ban fa
a masa komai ba."
Kamal ya tabbatar mata da ta shiga
akin.

"Nafi tunanin gaya min zai yi.

Gara da na fa
a masa gaskiya a waya don ban san yadda zanyi na fidda kaina a gabansa ba."
Sai bayan kimanin minti sha biyar Alhaji ya shigo tare da Bishir da Abba.

Kana ganinsu ka san basu san me yake faruwa ba.

Sun dai kama bakinsu tunda sun san koma mene ne yanza za su ji.

Ita dai Yaya Kubra tana ha
a ido da Alhaji ta sunkuyar da kai.

Daga daren shekaranjiya zuwa yau ya fa
a.

Dakakkiyar shadda ce a jikin shi ruwan toka.

Babbar rigar a ninke Abba ya rataya a hannunsa.

Kwarjini iya kwarjini sai Alh.

Hayatu.

Da kakkausar murya ya ce mata "Kin kyauta."
"Alhaji don Allah..." ta fara cewa tana zamowa daga kan gado.

"Ya isa." Ya zauna a inda ta tashi.

Yaran nasa su ka zagaye shi a
asa banda Kamal da ya hana motsawa daga kan kujera.

"Wace gudunmawa shirunki ya sama min?"
Iya bincikenta na
an uwansu na kurkusa (gidansu Alhaji da Hajiya) ta sanar dashi.

Abin al'ajabi cikinsu babu mai blood group AB(-).

Ana bikin Taj ta tura musu survey link na google form inda ta bu
aci su cike da cewar research (bincike) ne take yi da ya shafi aikinta.

A ciki tayi tambayar da mutum sai ya saka sunan dangin da ya fito.

Ta haka ta rarrabe kowa.

"An sami masu rhesus negative mutum hu
Alhaji ran
wafowa yayi kamar da haka ne zai ji me za ta ce sosai.

"Biyu ba za su iya yi masa amfani ba domin
aya A ne,
ayar kuma B."
"Ina jin ki Kubra."
"Masu O negative biyu da za su iya taimaka masa,
aya
iyar
anwar Hajiya ce."
"Mata suna iya bayarwa ne?" Alhaji ya tambayeta hankalinsa a tashe.

Bishir da Abba su ka sake shiga duhu.

"Eh, amma...amma da wuya a samu nata.

Widad ce.

Yaranta biyu tana da cikin na uku" Yaya Kubra ta fa
i, ita ma kanta tana cikin jin ciwon hakan.

Kamal ya dube su.

Irin wannan abin yake gudu.

"Alhaji don Allah..."
"Ka rufe bakinka Kamal" ya tsawatar masa.

Ya juya ga Yaya Kubra "Sai wa kuma?"
an Widad
in na farko mai shekara biyar.

Yayi
anta."
"Wai me ake bu
ata ne Yaya Kubra?" Abba ya gaji da jin maganar da bai fahimta ba kuma yana ganin masu yinta cikin rashin nutsuwa.
oda ce Abba.

Duka
odojin Kamal ciwo ya cinye su." Alhaji ya bashi amsa da kansa.

Innalillahi wa inna ilaihi raji'un.

Abba da Bishir kuka su ka fashe dashi.

Alhaji ko hanasu bai yi ba.

Kowanne yana cewa a cire tashi.

Da su ka ji ba da ka za a
auka ba nan ma sun sake shiga tashin hankali.

Kamal mai ciwon shi ya koma rarrashinsu.

"Amma fa ni ban gane ba.

Me yasa masu A da B ba za su iya bashi ba, bayan kuma su ma
in negative ne?

Jiya fa nayi ta bincike Kubra.

A da B duka donors ne." Cewar Alhaji da sanyin jiki.

"Haka ne Alhaji.

Mai B
in sickler ce."
Alhaji ya ce "Ita ma mace?

Bana ma son a kai ga
aukar na mace.

A
in fa?"
an Kawu Sayyadi ne (
anin Hajiya).

Shi ka
ai ne bayan mu nan wanda ya san da ciwon Kamal.

Naje na same shi.

Ban ko ro
a ba ya ce a shirye yake da aje a cire tasa.

Shekaranjiya kafin naje wajen bikin test muka fara zuwa aka yi masa." Ta ja numfashi sannan ta ce "yana da Hepatitis."
"A ta
aice dai ...Ya Rabbi....Allah na" Alhaji ya danne
irjinsa da ya kama wani irin ciwo.

Duka su ka rufar masa.

Yaya Kubra ta tashi zata koma mota don motar likita ba ta rabuwa da kayan bada kulawar gaggawa.

"Dawo ki zauna." Alhaji ya tashi ya dafa kafa
ar Kamal "akwai Allah kaji ko." Ya dubi Abba "ka ha
a muku kaya kai da Kamal akwai jirgi gobe.
Chapter 86 · 0% Book details