Sashe 67
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta karya koma me tayi don ta sanni farin sani.
Akwai irin abin da bana yafewa.
Ta
a min
a yana sahun gaba.
Sannan ka tashi tsaye kamar kowanne magidanci ka nemi tsari daga sihirice sihircen marasa tsoron Allah."
Ko kallon Alh.
Mukhtar bai sake yi ba ya fita.
A waje ya yi sallama da alhazawan nan ya kama hanyar Kano ko ruwan garin bai sha ba.
Sallah kawai su ka yi su ka tafi.
Abu na maza, babu wanda ya yi tunanin raini ko surutu akan gidan Abba Habibu.
Irin abin da mata za su yi ta gutsiri tsoma ana cewa me ya kai shi auren wadda bata kama
afar arzi
insa da na iyayensa ba.
Ahmad da Kamal sun zo.
Sai
anin Inna da kuma
annen Alhaji guda biyu.
Irin tarbar arzi
in da Abba ya yi musu ba
aramin da
i su ka ji ba.
Sun riga sun san ko waye, ba a
oyewa kowa ba.
Ga amininsa Baba Maje, sai
aninsa Abdul
adir da wasu
an uwansu maza da su ka lallabo su ka dawo rayuwarsa bayan ganin lu
ufin da yake samu.
Abinci ne na gani da fa
a su
ar Ficika su ka yi.
Kuma kamar yadda ya yi al
awari tuntuni ko hanyar gidan basu zo ba shi da yaransa.
Baba Maje ya yi rawar gani ya kawo dubu ashirin a bayar tukwici.
Abdul
adir ma ya kawo sha biyar.
Abba ya cike ya zama hamsin.
an kawo lefe kuma su ka
i kar
a.
Sai da Abba ya ce rainawa su ka yi saboda sun gan shi a haka.
Ba shiri su ka kar
a aka rabu a mutumce.
Ko rabin awa basu yi da tafiya ba gidan ya soma cika da
an kallon kaya.
Gashi Zee bata nan.
Sajida ce ka
ai take ta fama.
Sai ga Iyaa ta zo da Siyama da Ummi.
Ta kuma umarcesu da taimakawa Sajida wajen saka ido akan kayan da kuma aikin bu
ewa mutane.
iris ya rage Ummi ta ha
iyi zuciya ta bar duniya.
Dama Baballe ne ya taho dasu a motarsa.
Dolenta ta taho.
Yawan akwatunan da irin kayan da ta gani ya birkita mata lissafi.
Zuwa yanzu ma dai sakin aure ya kamata su ji anyi.
Maimakon haka sai wannan uban kaya kamar za a bu
e shago.
Dole ma ta kira Salwa idan sun koma gida.
Abin ba
inciki yadda Iyaa ta
ora mata aikin kula da wata
aramar jaka da aka sha
are da sar
in gwal, awarwaraye, zobba da kuma sar
i na fashion masu matu
ar tsada.
Sai da Iyaa ta
irga komai harda sanya Siyama
auka a hoto sannan ta mi
a mata.
"Ko kwali ne ya
ata to ku
ata tare.
Ki kula dasu sosai.
A nunawa mutane arzi
in Hamdi amma a kula da masu
an hali da mahassada."
Ummi za ta iya rantsuwar maganar mahaifiyarta da harshen damo ta fito.
Bata sani ba ko tsagwaron ba
incikin da take ji a zuciyarta Iyaa ta gani.
Haka nan ta kar
i jakar ba don tana so ba.
Irin ba
incikin da take ji ba wai so take ta mallaki kayan ko ta sace ba.
Ita da ace za su
ace ko su
one
urmus Hamdi ta rasa da ko miliyan biyar aka dam
a mata ba za ta yi farinciki kamar haka ba.
Bayan tafiyar Alh.
Hayatu, karatun ta nutsu Alh.
Mukhtar ya yiwa kansa.
Ya dinga ha
aya da biyu yana lissafin yadda yake aikata abubuwa da yawa bisa umarnin Mami kuma ba a son ransa ba.
Ya yarda hannunka mai sanda Alhaji ya yi masa da zancensa na
arshe.
Ji dai maganar Taj
in da ta ce dole ya auri Salwa.
Gashi takanas akan yaron mahaifinsa ya zo ya yanka masa garga
i mai kyau.
Rasa tudun dafawa yayi ya kira babbar
arsa da wani tunsni ya zo masa.
A gidan take shekara talatin da hu
u duk wanda ya zo da maganar aure da kansa yake gudu.
Ita da duka sauran
an matan gidan su hu
u da samari biyu babu uwayensu mata biyu da yake aure kafin zuwan Mami sun fita ta
arfin tsiya.
an Mami a gidan hu
u ne.
Salwa da
annenta maza biyu.
"Bushra ki ce da Mami wai na kira ban sameta ba.
Kowa ya fita daga gidan zan turo mai feshin maganin sauro.
Ke kuma ki zauna ki jirani.
Idan akwai aikin yi ko share share bayan an gama sai ki yi."
on nasa ta fa
awa Mamin da umarninsa na ta zauna tayi aiki.
Mami ta saki murmushi.
Yadda ta farra
a shi da
an yana burgeta.
Gashi yau ko tishin tauna layar bata yi ba amma ya aikata da kansa.
Salwa ta kira su ka fita.
Samarin dama basa nan.
Ita kuma Bushra ta sanar da
an uwanta duk su ka tafi ma
ota.
Ba a jima ba Alh.
Mukhtar ya dawo.
a min gaskiya Bushra, Mami tana da kayan asiri a gidan nan?"
Rawa jikinta ya fara.
Idanunta su ka
ara girma don tsoro da firgici.
agauce ya ce "Ba mu da lokaci.
Ki fa
a min idan akwai."
Kai ta gya
a.
Ya ce idan ta san inda su ke maza ta nuna masa.
"Ban sani ba.
Sai dai mu duba."
Babbar rigarsa ya ajiye a kan kujera ya ce ta saki jiki su yi aiki da sauri.
Ai kuwa yaga zafin nama.
Duk gidan sun gaji da rayuwar da Mami ta
aba musu.
akin Mamin suka fara zuwa.
Yana karanto surorin neman tsari ya watso duka kayan cikin wardrobe
inta da kowacce durowa.
Sun tsinci
ulle
ulle da wasu
warya da tarkace guda biyar.
Aka koma
asan gado nan ma akwai.
Daga nan sai
akinsa.
Abu ya
azanta.
Kansa har ciwo ya dinga yi saboda tashin hankali.
A
akin
aran gidan ne dai ba a sami komai ba.
Kitchen ma Bushra ta nuna wani ruwa da ta kan ga Mami ta tsiyaya musu a girki.
Ya
auka ya tuttular.
Kit
inta inda take ajiye abubuwa masu mahimmanci ya
auka ya mu
a da
asa sai gashi ya bu
e.
A nan ya tsinci laya mai sunansa da ake taunawa.
Sai kuma masu sunan duka
ansa banda nata.
Da kuma sababbi a leda
aya Taj,
aya Zainab (Inna).
"Wallahi Baba wannan take sakawa a baki ta ce kayi mana abu kuma sai kayi.
Ko ranar da ka ce in na kuma fita zance za ka tsine min da ita tayi magana."
uri ya bawa
ar tasa.
Ya rasa matakin
auka na gaba.
Ita ta bashi shawarar su
ona komai.
Ya ce kada ta ta
a.
Da tsintsiya da abin kwasar shara ya tattara komai ya tara a tsakar gida.
Ya kawo fetur ya zuba sannan ya kira Mami ya ce su dawo.
"Har maganin ya fita?"
"An fasa, sai gobe."
Masifa ta yi masa na katse mata baccin yamma sannan su ka taho gida.
Ana bu
e musu gate ta hango shi daga shi sai
ar shara a jikinsa ya sanya wasu tarkace a gaba.
Su ka fito daga mota ta taho inda yake.
Jikinta ne ya saki lokaci guda da ta gane mene ne a gabansa.
"Alllll....hhhhajjii?
Mmmmene nee wannnnan?"
e rai ya yi sosai ya tura mata ashana da
afarsa.
auki ki cinna musu wuta."
Jikinta rawa ya kama yi sosai.
Tana ta gumi ta rasa abin yi.
auki mana!" Ya daka mata tsawa.
Ta kasa motsi sai
ullewar ciki.
Salwa da taga halin da babarta ta shiga ita ma tsorata tayi.
Tunda bata san kayan mene ne ba dur
usawa tayi ta
auki ashanar.
"Baba ni bari na
ona."
Kafin Mami ta iya tare ta har ta
yasta ashana.
Tana cillawa kuwa kayan nan su ka yi wata mahaukaciyar
ara tamkar tashin gurneti.
Mami tayi zaman da
aro a
asa tana ihu.
"Kin kashe ni.
Salwa kin kashe gidan nan."
Da fa
a Alh.
Mukhtar ya ce "ta dai kashe ki ke ka
ai banda gidana."
"Mami kayan meye?" Salwa ta tambayeta ganin kuka take hai
an.
Bata sami amsa ba sai daga bakin babanta.
"Nagodewa Allah da Ya turo Alh.
Hayatu gareni ya farkar dani mugun baccin da nake yi.
Sai yau na gane ashe zaman wa
annan abubuwan muke yi ba aure ba."
Mami kuka kawai take yi da gurnani.
Hankalinta ya kai
arshen tashi.
Idan ya saketa bata da tudun dafawa.
A zaune ta ja jiki zuwa inda yake za ta kama
afarsa ya janye da sauri.
"Ka rufa min asiri."
"Ki rufawa kan ki dai" ya dubesu ita da Salwa dake tayata kuka "yauwa, Alh.
Hayatu ya ce in fa
a miki ki warware abin da ki ka yiwa
ansa har su ke rigima da matarsa.
Idan ba haka ba kuma ki jira martani daga gare shi." Ya wuce ciki.
Mami ta zauna tana tumami da kuka kafin ta tashi ta bishi ciki da sauri.
"Wane
an?
Taj?
Wallahi ban yi masa komai ba."
"Ki daina saurin kama sunan Allah tunda baki san shi ba.
Da idona naga laya da sunansa."
Mami ta kwantar da murya "Ayyaaa Alhaji, bamu yi amfani da ita ba.
Dama na ajiye ne sai sun yi aure da Salwa.
Ai ban baki ba ko...."
Ta juya babu Salwa babu dalilinta.
"Salwa?
Alhaji ina Salwa?" Tayi maganar kamar wata zararriya.
Tsoro take ji kada
ona kayan nan ya janyowa
arta wani abu.
Don dai tabbas malaminta ya sha yi mata kashedi akan kada ma wani ya gani balle a ta
akunan gidan ta duba bata ganta ba.
Tayi wajen gate tana faman kiranta ko kallon titi bata yi.
Bata yi aune ba mota ta
ebe ta tayi sama ta dawo.
Maigadin Alh.
Mukhtar da ya biyota yana son fa
a mata Salwan ta fita ne ya koma ya sanar dashi abin da ya faru.
Ya fito su ka wuce asibiti tare da mai motar da ya bugeta.
Salwa kuwa tunda taji sa
on babanta hankalinta ya tashi.
Indai Alhajinsu Taj ne ya yi waccan maganar kenan asirin ya kama su.
Matsalar kawai tunda ake zargin Mami a hankali zsi gano ita ce.
In haka ta faru kuma zai hana Taj aurenta idan su ka fara soyayya.