Sashe 6
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abin da mamaki."
Mama ce ta fara bada ha
uri "na bari ne kawai saboda ganin yawanci gidajen da su ke da yara maza duk ana koya musu girki.
Hakan bai sa sun yi koyi da
abi'un mata ba."
Cikin fa
a ya ce mata gidansa babu maza da yawa.
A cikin mata ashirin da uku a rasa me yin girki sai maza?
Shi yasa yake sanya ido sosai saboda idan ya yi sake tabbas mazan za su iya jin cewa kwaikwayon yayyensu mata ba laifi bane.
Ko
ankwali ya gani a hannun
ansa ya dinga fa
a kenan.
"Da irin wannan sakacin wani yaro a unguwarmu ana ji ana gani wallahi ya zama cikakken
an daudu.
Gidansu akwai mazan ma amma daga sai ga Habibu ya koma Simagade a unguwa."
Gashi dai fa
a yake yi amma fa
in wannan suna sai da ya sanya Hajiya da Mama yin
ar dariya.
Umma da Inna dai a murmushi su ka tsaya.
Ai kuwa sun janyowa kawunansu sabon fa
a.
Ta inda yake shiga ba ta nan yake fita ba.
Musamman Mama da a yau tayi nadamar amsa sunan uwar maza a gidan.
"Dole ki yi dariya mana tunda ba
anki bane.
Da alamu da gangan ma ki ka nemi
ata min rayuwar yaro saboda baki san da
in haihuwar namiji ba."
Ba ita da ya yiwa gori ba, dukkaninsu hankulansu tashi su ka yi.
Mama ta saka kuka, Umma da Inna su na taya ta.
Hajiya kuwa fi
e idanu tayi ta
auki ragamar girmanta.
"A'a fa Alhaji.
Akan
anka ba za mu lamunci irin wannan ba.
Kai ka koya mana zama da juna.
Tunda mu ka kai yanzu kuwa wallahi ba za mu yarda ka haddasa mana rigimar da bamu yi da
uruciya ba."
"Ba akan
ana za ki ce ba.
Ki fito fili ki fa
a min cewa akan Taj ba za ku yi min biyayya ba." Ya dubi Inna ya cigaba da sababi "wato sai da ki ka ga lamari ya lalace sannan ki ka ankarar dani ri
on sakainar kashin da ake yiwa
ana don kawai ana
yashin kusanci na da shi."
"Na shiga uku.
Alhaji yaushe mu ka yi haka?" Ta fa
i a
imauce ganin
an uwanta sun zuba mata ido.
Shi a ganinsa babu dalilin da zai sa taji wani
ar a zuciyarta.
Ya riga ya santa da kawaici saboda haka don ana yabon
anta a tunaninsa bai isa dalilin maganarsu ta
azu ba.
Tabbas ganin rayuwarsa ta
auko hanyar gur
acewa a hannun uwar ri
onsa shi yasa tayi magana.
Su Hajiya ficewa su ka yi aka rasa mai tambayarta abin da ya faru ma.
Tana kuka ta tashi za ta bisu domin kwance wannan
auri da maigidan ya yi mata ya hanata fita.
Dama girkinta ne.
Sai kawai ya ce idan ta fita daga
akin ba da yawunsa ba.
RAYUWA DA GI
Batul Mamman
Manyan gidan a wannan rana basu ga bambancin dare da wuni ba.
Kusan babu wanda ya runtsa tsakanin maigidan da matansa.
Abin da yake faruwa ba
o ne a wurinsu.
Basu saba da rigima ba sai gashi dare
aya ana gab da samun gagarumar
araka.
Ita dai Inna daga sallar asuba ta fake da
ora kunun karin kumallo ta sauko.
Bata zame ko ina ba sai
akin Mama.
Akan sallaya ta sameta idanu sun kumbure.
Jikinta a mace ta fita ta kira Umma da Hajiya su ka dawo
akin tare.
Kai a
asa ta labarta musu ainihin yadda su ka yi da Alhaji jiya.
"Ni wallahi ba da wata manufa nayi maganar ba.
Na tashi gidanmu babu
an uba amma tsakanin yayyena sai babba ya kau ta hanyar aure ko barin gari sannan mai bi masa yake
aukar ragamar gidan.
Ban san gudun kada a gaba yaran nan su sami raunin zumunci a dalilin haka ni zai jawowa matsala ba."
Umma ta kalleta babu wannan fara'ar ta kodayaushe
"To amma me ki ka gani a gidan nan da yasa ki tunkarar Alhaji da zancen?
Cikinmu wata ta canja miki ne kuma ta nuna saboda kusancin Alhaji da Taj tayi haka?"
"Ko kusa.
Nayi masa magana ne kawai akan ya dinga nuna sauran
an musamman Ahmad da Kamal da su ke manya kamar yadda ya nuna shi."
"Maganar girkin fa?" Umma ta sake tambaya don ita so take a warware komai.
"Yadda ba ku
auke shi laifi ba nima ban
auka ba.
Wallahi ko kusa ni ban yi masa zancen da ya shafi haka ba.
Ba gashi a ranar girkina ya yi miyar ba?"
Wata tambayar Umma ta so yi Mama ta katseta.
"Ni ban sakawa raina komai ba.
Jiya Hajiya ta
ara min nasiha akan idan muka bari wannan maganar ta girmi haka to zaman gidan nan zai daina yiwa kowaccenmu da
i.
Saboda haka zance ya wuce."
Inna sai godiya da farinciki.
Bata fita daga
akin ba sai da su ka koma wata hirar ana ta dariya.
Da rana su ka kira Taj cikin lumana su ka rarrashe shi akan ya yar da wannan buri don ba mai yiwuwa bane.
Mama tayi masa nasiha sosai akan yiwa iyaye biyayya.
"Ka cigaba da bin Alhaji kasuwa ranakun da babu makaranta amma daga yanzu tsakaninka da kitchen sai hange.
Don Allah kada ka bari zancen nan ya koma tasowa a gidan nan."
Nuna musu ya yi kamar maganar ta mutu, ashe suma tayi.
Shi da Kamal sun kammala sakandire suna da shekara goma sha shida da sakamako mai kyau.
Alhaji kamar ya zuba ruwa a
asa ya sha ranar da su ka kawo takardunsu.
Dama tuni ya tura Ahmad
asar India inda yake ha
a degree
insa a fannin Computer Science.
Za
i ya basu tsakanin Dubai, India ko China.
Burinsa su za
a cikin
asashen da su ke cibiyar kasuwanci.
"Alhaji mun fi son zuwa wurin Yaya." Cewar Taj.
Kamal ya yi Taj wani irin kallo sannan ya ce "ni dai Dubai."
Kallonsu ya yi a tsanake.
Da wuya za
insu yake bambanta.
Bai kuma saka ran samun haka ba ta
angaren karatun da zai rabasu na
an shekaru.
"Anya kuwa Happy da Happiness za su iya rabuwa na shekara hu
u?
Ku dai sake shawara ku za
i waje
aya."
Kamal ya kalli Taj da sanyin jiki.
Ya
auka sun gama magana akan za su za
i Dubai.
Burinsa ya koyo larabci banda karatun da za su yi.
Sannan idan da faraga ya sami wani balaraben malamin ya dan
i haddarsa da kyau ta
ara zama.
Kuma lafiya
alau Taj
in ya amince har da cewa shi ma zai yi.
To me ya kawo wannan sauyi?
Alhaji bai ce musu komai ba amma ya fahimci akwai matsala tsakanin yaran.
Sai bayan kwana biyu ya kira kowannensu gefe don jin me yake faruwa.
A yadda ya fahimta za
insu bai zo
aya ba.
Kuma kowanne yana so
an uwansa ya bi ra'ayinsa.
Kamal sai da
a kwa
aitawa Taj koyon larabci yake.
Shi kuma duk da yana so amma haka kawai zuciyarsa tafi kwantawa da India.
Sulhu ya yi musu da al
awarin kowa zai sami inda yake so.
Harka ta ku
i cikin
anin lokaci an gama yiwa kowa cuku-cukun samun gurbin karatu har ana shirin tafiya.
Iyayensu mata su ka sha kuka kamar lokacin tafiyar Ahmad.
an uwansu hatta na gidan miji don an fara aurarwa a gidan duka aka ha
u a filin jirgi wurin rakiya.
Alhaji da kansa zai kaisu makaranta.
Dubai su ka fara zuwa saboda karatun Kamal saura kwanaki a fara.
Ya biya komai ya tabbatar ya yi settling sannan su ka wuce India.
Ahmad ya taho Mumbai ya tarbesu su ka rankaya Hyderabad tare.
Gari daban za su zauna da Taj amma haka ya zauna da shi aka gama komai.
Bayan sun raka Alhaji filin jirgi ya sake bin Taj har hostel
in makarantarsu, Osmania University ya tabbatar babu matsala sannan ya wuce makaranta.
Washegari Taj ya fita ganin gari.
Karatunsu sai nan da kwana goma masu zuwa.
Yana cikin yawo ya ci karo da wani katafaren ginin gidan abinci na alfarma.
Mutanen dake shige da fice a wajen ba za su
irgu ba.
Murmushin takaici ya yi.
Ina ma iyayensa sun bashi goyon baya.
Da watarana idan Allah Ya albarkaci nemansa zai iya mallakar wuri irin wannan.
Baya tare da yunwa amma yana son ganin wurin.
Musamman kitchen da masu girki.
Wurin shiga ya lura layi ake bi.
Gashi ginin hawa biyar ne amma ko ina ka kalla tunda zagaye yake da gilas kana hango cikowar mutane.
Da kansa ya ha
ura da shigar ya kama zagayen
ayataccen ginin yana mai son ganin iya fa
insa.
amshin girki mai tada kwantacciyar yunwa gami da muryoyi da
arar kayan kitchen yaji yana cikin tafiya.
Da sauri kuwa ya manna goshinsa da gilas
in wajen yana ganin yadda ake kai kawo a wani makeken kitchen cikin tsari duk a
arin ciyar da kwastomomi.
Zuciyarsa a take ta soma harbawa.
Yaji saukar nisha
i da farinciki a ransa.
Bai san minti nawa ya kwasa yana bawa idonsa abinci ba sai da yaji an ta
a kafa
arsa an yi magana da yaren punjabi, guda cikin yarukan
asar.
Da sauri ya juya yaga wani
an dattijo sanye da t-shirt da wando ya
aure
ugunsa da apron mai tambari da sunan gidan abincin.
Kansa wata irin hula ce kamar ta wanka amma ita mai laushi ce.
Ana amfani da ita domin hana zubar gashi cikin abinci.
A shekaru a
iyasin idonsa zai yi sa'an Alhajinsa.
Daburcewa Taj ya yi ya matsa baya a tsorace yana cewa "I'm sorry.
Sorry.
Sorry."
Hanyar komawa yake nema don tsoronsa
aya kada mutumin ya ha
a shi da security a ce me ya kawo shi nan.
Murmushi mutumin ya yi ya ce "hungry?" Don dama ita ce tambayar da ya yi masa da farko.
"Come inside" ya umarce shi da yaga yana neman guduwa.
"Am sorry Sir.
Please.
I won't come again." Ya ce zuciyarsa na faman lugude a
irjinsa.
Ko sauraronsa mutumin bai yi ba ya ri
e hannun
ofar da ya biyo ya fito zai koma.
Bu
ewarsa ke da wuya wani jibgegen mutumi ya tare
ofar ya yi magana da yarensu yana kallonsa.