Sashe 65
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin sunan Taj da gaske sai ya mi
a mata.
Ita kuwa ta saka speaker yadda ta saba idan ita ka
ai ce a
akin saboda wayarsu bata
arewa da wuri.
"Inna kina ji na kuwa?"
"Me ka ce?"
Bai san yadda za ta
auki maganar ba amma dole ya
auki shawarar Kamal yau.
Fa
an da su ka yi da Hamdi a motarsa Allah ne kawai ya bashi ikon mallakar kansa ya bu
e mata
ofa ya ce ta fita.
Daga zuwa kai mata kati cibi ya zama
ari.
Saboda yau ta iya bakinta bata ce komai ba shi ne ya ce ba a yi mata tarbiyar godiya ba.
Ai kamar jira take.
Tunda ta bu
e baki ta fara surfa rashin kunya sai da yaji inama bai je gidan ba.
Gyaran murya ya yi "na ce ko za a fasa bikin?"
Alhaji da ya kama hanyar fita sai gashi ya dawo.
Inna tayi sauri za ta mayar da wayar iya kunnenta ya har
e fuska.
Ta
e baki tayi a ranta ta ce ana so ana kaiwa kasuwa.
Dama taji yadda ya rikice da yaji bashi da lafiya.
"Kai da ka san baka son biki ne yasa ka bari mu ka zazzage asusunmu?
Ha
uri za ka yi kawai."
"Uhmmm, Inna ba bikin ba.
Auren nake nufi."
Bata san lokacin da ta gyara zama ba.
"Ka fara shaye shaye ne?
Auren?
Saki fa kenan."
Baya son yawan tada maganar don ransa
ara
aci yake.
Amma dolensa ya fa
a mata gaskiya.
"Matsaloli muke ta samu.
Kullum sai mun yi fa
"Wannan shai
an ne kawai.
Ku dage da addu'a." Ta ce, hankalinta ya soma kwanciya.
"Inna har marinta nayi."
Shiru ya yi yana jiran yaji me za ta ce.
Ta kalli Alhaji shi ma ya kalleta.
"Taj ka sameni a gidan Yaya Malam (yayanta na biyu.)"
Ta mi
e ta dubi Alhaji da ya yi tsaye kamar an dasa shi.
"Ka yi min izinin fita?"
"Jeki."
Hijabi kawai ta
auka ta fita ta shiga
akunan su Hajiya ta ce musu ga inda za ta je.
Duk su ka bata sa
on gaisuwa ga iyalin gidan.
Direba ta kira su ka tafi.
Aka bar Alhaji da tunani.
Yadda hankalinsa ya tashi sai da yaji kamar ya ce Taj din yazo gida.
Abin da mamaki ace wai shi ne da marin mace.
Wace irin tarbiyya Habibu ya yiwa
ansa?
asa da awa guda uwa da
a su ka ke
e a falon maigidan.
Taj ya zayyane mata abubuwan da su ka faru.
Bata ko tambaye shi me ya kai shi tafiya da Hamdi wurin sana'arsa ba.
"Idan na fahimta da kyau tun daga zuwan Salwa ku ka fara fa
an?"
"Haka ne.
Na so yi mata bayanin babu komai a tsakaninmu amma ta rufe ido tana gaya min maganganu."
Inna tayi salati sannan ta ce "ya maganar azkar?
Kana yi?"
Kai ya sunkuyar "ina yi."
"Ni da kai ne Taj.
Ka fa
a min gaskiya."
"Allah ina
artawa Inna." Ya kuma fa
a don ta yarda da shi.
Aikin gama ya riga ya gama.
Ko yana yi dama ba zai hana
addara da ikon Allah faruwa ba.
Sai dai ya sau
Garga
insa tayi akan kada ya yarda su sake ha
uwa.
Wayar ma ko ita ta kira kada ya
auka.
Sannan mafi mahimmanci ya tabbatar kalmar saki bata shiga tsakaninsu ba.
"Ka tashi ka tafi.
Za ka ji ni in sha Allah idan mun gama magana da Yaya Malam.
In ma sihiri ne to in sha Allah zai koma ya ci mai shi.
Addu'a, sadaka, qiyamul laili da hanyoyin neman kusanci da Allah nake so ka runguma kaji ko?"
Ya gya
a mata kai kamar yaro.
"Ki yi ha
uri na tayar miki da hankali.
Alhaji ya kamata na nema..."
Wani irin tausayinsa ne ya kama ta.
Ta dafa kansa tayi masa addu'o'in neman tsari wanda Ayatul Kursiyyu ke kan gaba.
Sai da ya tafi ta fashe da kuka.
Duk ya wani rame.
Kana ganinsa ka san hankalinsa ne ba a kwance ba.
A gidan ta zauna har yayan nata ya dawo ta fa
a masa.
Ya kwantar mata da hankali.
"Kada ki
ulla sharri akan wanda ki ke zargi.
Shi zargi dama bashi da kyau a addini.
Zan kira shi ya zo gobe in sha Allah."
"Yaya har zasu yi lafiya kafin bikin?" Ta tambaye shi da damuwa.
"Ke ta biki ma kike wato?"
"A'a, tsorona kada ta tare yadda yake cewa yana jin kamar yayi ta dukanta yaje ya lahanta
ar mutane."
Kwantar mata da hankali ya yi.
"Allah zamu ro
a ba mutum ba.
Shi kuma ba ayi maSa gaggawa.
Tunda ya ce idan mun ro
a zai bamu to ki saka ranki a inuwa.
Ko daga ina matsalar take bata wuce Qulhuwallahu, Falaqi da Nasi ba."
warin gwiwarta ta fita daga gidan.
A ranar yadda ta hana idonta bacci haka ta tada Taj.
Shi kuma ya sami kansa da turawa Hamdi sa
(Idan Allah Yasa kin gani kafin safiya ki tashi ki yi sallah da addu'a.
Idan akwai alkhairi cikin aurenmu Allah Ya warware mana matsala.)
Sai uku da rabi ta gani da ta tashi fitsari.
Ta
auro alwala ta zauna tana ta kuka.
Zee na jinta amma ta
yale.
Yaya ce ta bata aikin sanya mata ido saboda kwanakin nan kowa ya san ta canja.
angaren Alh.
Hayatu kuwa, yana ganin shigowar Inna ya kira Yaya Malam.
"Ka biyo sahun
anka ne?" Malam ya fa
i kai tsaye domin duka gidansu dai haushinsa su ke ji.
Murje ido ya yi tunda in ba a nan ba babu wanda zai tambaya kuma
"A gabana ta fara wayar shi yasa.
Da gaske ya mari matarsa?"
warai kuwa."
"Kaga abin da nake fa
a ai.
Namiji mai irin sana'arsa fa ji yake kamar shi ma mace ne.
Shi yasa yake daidaita tunaninsa da nata.
Cikakken namiji ba zai fara kai hannu daga aure ko wata ba ayi ba."
Yaya Malam dai dariya kawai ya yi.
Ya shaida duk wata rigima da yake yi bata yi tasirin hana shi son
ansa ba.
Abin da yaji ya fa
a masa.
Ya yi godiya su ka yi sallama.
Washegari ya san da zancen kai lefe da maza za su yi.
An kira shi ya gani bayan an kammala komai.
Harda akwatuna hu
un da Amma ta taho dasu wa
anda kayan ciki su ka amsa sunan kayan
ar gata.
Tunda ba dashi za a yi ba babu wanda ya sa masa ido da ya yi sammakon fita.
Ko matansa bai fa
a musu inda za shi ba.
Ya dai yi musu sallama ya fice.
Yana zama a mota ya ce da direbansa Bauchi za su je.
"Bauchi Alhaji?"
"Ba ka san hanya bane?"
Da sauri ya hau bada ha
uri "na sani.
Allah Ya kai mu lafiya."
"Amin"
Zuciyarsa a baka take da
acin rai.
Bai runtsa ba jiya tunda ya yi waya da Yaya Malam.
Arzi
in rabon Ahmad dake tsakaninsa da Mami yasa ba zai ha
ata da hukuma ba.
Amma tabbas sai tayi nadamar kai
ansa gaban
an iskan bokayenta.
Bai san bata da masaniyar abin da Salwa tayi ba.
Tun dare
ar Ficika da yaransa su ke aikin kayan kwalamar da za a tarbi masu kawo lefe dasu.
Shi ya ce da Abba lallai ko ruwa kada ya siya.
Za su kawo komai.
"Abin zai yi yawa.
Don Allah kada ka wahalar da kan ka.
Kada ka manta girma fa ya cimmana."
Yar Ficika ya karya kai yana ri
e da
asan jallabiyarsa.
"Haba Simagade, ina aikin yake a nan?
Ai idan da
in miya bai karya ludayi ba, wahala ba za ta karya guga ba.
Ka ganni nan..." ya bubbuga
afa a
asa "digirgir nake a tsaye.
Abin da zan yi in da
a maka ba zai ta
a zame min wahala ba."
Abba ya yi masa godiya.
ar Ficika ya koma cikin kitchen
insu inda ake ta yanka naman kaza.
Guda cikin yaran ya samu yana gyara wutar gashi.
"Tasalluwa me za ayi da wannan uban garwashi?"
"Ba gasa naman za ayi ba?"
Duka
ar Ficika ya kai masa a
eya "sai shegen rawar kai yawa akwalan keke.
Abin da ya kamata ba shi kake yi ba.
A zafin nan za a gasa nama tun yanzu a ajiye?
Ba sai ya buga ba?"
Tasalluwa ya
ata rai "daga abin arzi
"Idan aka basu naman yana hamami ai raini za ka jawowa
iyar tamu.
Ko baka san
an Alh.
Hayatu Maitakalmi take aure ba?"
Tasalluwa ya tafa hannuwa "eyyee, ashe abin babba ne, wai an kashe kwarkwata da ta
arya.
Aikin na bajinta zamu yi."
Wani dake kusa yana jin hirar tasu ya ce "ai ke dai Allah Ya kawo ku
i talauci yaji kunya.
Nan da lokacin da za ta haihu kaji hamsin za mu babbake ba ashirin ba."
"Ahayyeeee"
Su ka dinga tafawa ana tsara irin girkin da za ayi idan Hamdi ta haihu.
A cewarsu aikin yau ba ayi yadda ya kamata ba saboda tsadar rayuwar da ake fama.
A haka kuma ba
aramin
ari
ar Ficika ya yi ba.
Kaji ashirin za su yiwa gashin tukuba, meatpie, donut da cake duka guda
ari
ari yaran da su ka
ware a nan fannin su ke yi.
Sai abincin gargajiya.
Tuwon shinkafa da miyar gya
a da kabewa wadda taji naman rago da alayyahu, waina, funkaso da alkubus kuma da farfesun kai da
afar rago.
Sai lemon ginger da zo
o da su ka
ware wajen yi ana zubawa a sababbin robobi masu tambarin sunan gidan abincin nasu.
Shi dai ya ha
ura ya san ya makara, da wuya ya haifa.
To amma fa wanda Simagade ya haifo musu sai inda
arfi ya
are.
RAYUWA DA GI
I 26
Batul Mamman
Shirin fita zuwa wani katafaren wurin gyaran jiki da Amma ta biya kuma ta ce za ta turo direba ya
auki Hamdi kafin
an kawo lefe su iso take yi.
Zee da
anwar Anti Labiba mai suna Fadila ne
an rakiya.
Komai cikin mutuwar jiki take yinsa musamman da jiya bata sami isashshen bacci ba.
Tayi ibada kuma tayi kuka sosai.