Sashe 60
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Mamina ma ta gama komai har an fara maganar aurenmu" ta fa
awa Ummi da farinciki.
e baki Ummin tayi "in an
aura muku auren kina tunanin kin yi nasara ko me?
Mutumin da baya sonki kuma igiyar auren tana hannunsa."
A tsorace Salwa ta ce "kuma fa haka ne.
Amma ba sona bane baya yi.
Ha
uwarsa da matar da aka aura masa
an daudu duk shi ya lalata komai.
Da muna waya normal."
A zuci Ummi tayi tsaki.
Wannan Salwan irin matan nan ne da sakarci ya rinjayi tunaninsu.
Gashi dai ta san cewa ta girmeta amma irin shirmen da take yi da sunan soyayya ita ko da wasa ba za ta yi ba.
"Ni naga sharrin
an daudu.
Akanta aka koreni daga makaranta sannan aka fasa bikina.
Gidanmu kowa ya tsaneni akansu.
Wallahi da zan ha
u da Hamdiyya Habib sai na rama abin da tayi min ko yaya ne."
Idanu Salwa ta zaro tana kallonta "Hamdiyya?
Ai kuwa ita ma sunanta kenan.
Babanta yana aiki a Happy Taj."
"Ni ban san a ina yake ba.
Amma dai shi ma sana'ar girki yake yi.
Kin ganta.
A yadda suke matsiyata bana jin ko iskar da mai Happy Taj yake sha
a ita ma za ta sha
a wataran."
Hoton Hamdi ta nuna mata wanda ta samu ta
auka daga wayar Siyama na ranar aurensu.
Salwa ta dinga sallallami gami da rantsuwar ita ce.
Ita ma Ummi ta nuna nata mamakin
warai.
"Indai Hamdi ce nayi miki al
awarin zan bada nawa taimakon na raba su da masoyinki."
"Nagode.
Ni kam alkhairi ne ashe ya kai ni Glory mall rannan."
Ummi sai dariyar ya
e kawai take yi.
Ita kanta duk fitinarta abin da Alh.
Usaini ya tanadarwa Taj ya yi mata hatsabibanci da yawa.
Ta riga ta nuna masa tana tare dashi bata da hanyar guduwa.
Haka kawai take tsoron mutane irinsa wa
anda za su iya yin komai domin biyan bu
atarsu.
Rashin kunyarta bata kai nan ba.
Domin kuwa duk iya shegenta akwai abubuwan da take tsoron yi don kada su koma kunnen iyayenta.
Tunda Allah Ya kawo Salwa sai ta bashi shawarar amfani da ita don ya cimma burinsa.
Jinyar sati guda Taj ya yi kafin ya farfa
o sosai.
Har ya fa
a kuwa.
Abba yaje duba shi har gidan Ahmad.
Kuma ya sami tarba ta mutumci daga gare shi.
Wannan ya sake da
a ransa akan halin
an Yaya Hayatu.
Da zai tafi ne Taj ya yi masa maganar Hamdi.
"Abba don Allah ina neman alfarma a gareka."
"Indai zan iya in sha Allahu zan maka."
"Maganar rabani da Hamdi.
Don Allah ka cire komai a ranka ka bimu da addu'a."
"Innalillahi..." Abba ya ri
e kai "fa
a maka tayi?
Ban san Hamdi da surutu ba wallahi."
Taj ya yi murmushi "ba ita ta fa
a min ba." Ya tuna maganar da Salwa tayi ya ce "Yaya Ahmad ne ya fa
a.
Amma ya ce kada na damu in sha Allah su Inna ba za su bari ba."
"Lamari na iyaye..."
"Allah bai bawa iyayenmu damar kashe mana aure ba.
Musamman idan raba auren cutarwa ne ba hanyar samun maslaha ba."
"Ina jiye maka yawan sa
anin da kuke samu dashi.
Hakan ba zai haifar da alkairi ba."
"Abba ina
arin tsayuwa akan iyakar addini kan abin da ya shafi Alhaji.
Duka abubuwan da yake fushu dani a kai shi yake nuna amincewarsa sannan ya zargeni da rashin kyautawa."
Shi dai Abba gani ya yi zai shiga tsaka mai wuya.
Ya yi ta nunawa Taj illar dake tattare da zama cikin fushin iyaye.
"Don Allah ka nemi sulhu dashi kafin lokaci ya
ure."
Muryar Taj a raunane ya ce "na jima ina wannan amma ya
i bani dama.
Zan cigaba da
ari amma Abba kada ka kuma sako aurena a ciki don Allah."
Tausayi ya bawa Abban "na daina.
Allah Ya kiyaye mana
acin rana."
"A sunnar Annabi SAW?
Inaaa, Abba ai sai dai lada."
Nauyi Abba ya fara ji tun kafin Taj
in ya je inda bai dace ba ya ce "naga ka fara jin sau
i.
Bari na tashi."
Taj ya dinga dariya kamar ba shi ne yake kwance kafin zuwan Abban ba.
Inna tana falonta ana yi mata kitso aka yi mata waya.
Ba
uwar lamba ta gani.
Ta
auka da sallama su ka gaisa da matar da ta kira.
"Na san ba ki gane ni ba tunda bamu zauna tare ba.
Mahaifiyar Ahmad ce.
Ahmad babban
a namiji wajen Alh.
Hayatu nake nufi."
Murmushi Inna tayi.
Wannan
alau take kuwa?
A take ta cire wayar daga kunnenta ta karanto Ayatul Kursiyyu.
abi'arta ce haka.
Duk abin da bata gamsu dashi ba koda bata aka yi sai ta tofe shi da Ayatul Kursiyyu kafin tayi amfani dashi.
Yadda Mami ta gabatar da kanta sam bai yi mata ba.
Sai da ta gama sannan su ka gaisa da ita.
"Dama naji shiru ne ina ta sa rai da wayarki amma baki kira ba.
Nace bari ni na neme ki naji me ake ciki."
"Wace magana kenan?" Tashi tayi daga wurin kitson ta koma
aki.
"Auren Taj da Salwa.
Alhaji ya ce baya son a wuce wata guda.
Naga har an cinye sati."
Azkar
in tunkarar shugaban da kake tsoron cutarwa daga gare shi Inna ta karanto wannan karon kafin tayi magana.
(Allahummak finihin bima shi'ta)
"Wane Taj
in wai?
Nawa dai sati biyu kenan da aurensa.
Bani kuma da labarin zai
ara wani."
Mami tayi kwafa a hankali tana raya duk za su zo hannu ne.
Da ta san haka za ta yi mata tun farko ma da ta kar
o laya.
"To ki tambayi maigidan naki.
Sai mu yi magana daga nan."
Inna ce ta fara kashe wayar.
Ta dinga karanto addu'o'i.
Me yasa duk wata rigimar gidan akan Taj take kunno kai?
Istigfari tayi da sauri sannan ta fita ta tafi
angaren Alhajin.
Dama yana gida.
Girkin Umma ne.
Inna tayi sallama ta shiga falon bayan Umma ta amsa ta iske shi yana cin abinci.
"Alhaji me nake ji daga bakin tsohuwar matarka?"
Karo na biyu kenan da Inna tayi masa magana babu kyautata kafazi.
Yana namiji sai da yaji wanibabu a ransa.
Maganar Hajiya na neman tabbata da ta ce masa kada ya
ure ha
urin Abu don mai ha
uri bai iya fushi ba.
"Wani abin ne ya faru?" Ya tambayeta kamar bai sani ba.
"Ka fini sani Alhaji.
To amma ina so ka sani ka gama yi min hawan karkatacciyar kuka.
Wannan juya min yaro da kake yi ya isa haka."
"Haba Inna.
In ranki ya
aci kada ki bari hankalinki ya gushe mana.
Da mijinki fa kike magana." Umma ta ankarar da ita don muryarta tashi take sosai.
"Me ya rage min?
Yau ko agola ne Tajuddin ai iyakar abin da mijin uwa da baya sonsa zai yi masa kenan.
Wai ni matar nan za ta kira ta ce ya maganar auren Taj da Salwa?"
"Me?" Umma ma ta
aga murya ba tare da tunani ba.
"Ah to, kema kya fa
a.
Wai da Alhaji su ka yi magana."
Ya fa manta da maganar nan.
Duk a zatonsa idan Ahmad ya fa
a mata yadda su ka yi za taji haushi ta ce basa so.
Daga ranar da su ka yi maganar ko tunawa bai sake yi ba saboda rashin mahimmancin zancen a wajensa.
Umma ta dube shi "Alhaji wai haka?"
"Eh.
Mun yi magana da mijinta ya bawa Taj Salwa.
Shara
ina kenan idan ba zai saki
ar gidan Habibu ba.
In ba haka ba kuwa..."
"Kana son ya saketa kafin auren ya wuce wata uku ko?
Ahmad,
an halak ya fa
a mana" Inna ta
arashe masa.
"Tunda kun sani sai ku sa ya za
aya.
Na gama magana."
"Ahaf.
Ai babban kuskurenka da ka bari aka yi auren nan Alhaji.
Shi ne mai wuyar.
Ko yanzu ba abin mamaki bane ace Hamdi tana da juna biyu."
Ba Alhaji da ya kusa
warewa da ruwan da yake sha ba, Inna ma zaro idanu tayi.
"Kai Umma?"
"Auren yanzu da ake yiwa yara bayan duk sun
osa.
Ko mu nan nawa ne
anmu su ka haihu wata tara ko goma da aure?
Indai an bada sadaki ai magana ta
are.
Don ma ba lafiya gare shi ba."
"Ai kuwa sati mai zuwa za ta tare." Inna ta fa
i sannan ta dubi Alhaji "ka fa
awa tsohuwar matarka ta nemarwa
arta miji tun wuri."
Inna na fita Alhaji ya tsare Umma da tambaya.
Shi fa daina gane komai ya yi daga inda ta ce bashi da lafiya.
"Ciwo ne da Taj
in?"
"Typhoid yake da maleriya.
Satinsa guda ko aiki baya zuwa."
Ransa a
ace ya ce "Kuma shi ne aka rasa wanda zai fa
a min?"
"Taj ne fa.
Ka damu da ciwonsa ne dama?"
"Me kike nufi?"
"Wai abin da ido ya gani baki ke fa
Ta jima da fita daga
akin ta bar Alhaji da tunani.
Me yasa sai akan Taj iyalinsa su ke yi masa irin wannan?
Sai kuma maganar Salwa.
Bai san har yanzu Mami bata da cikakken hankali ba.
Ai da maimakon hannunka mai sanda sai ya fito musu a mutum kawai.
Yana wannan lissafin tuni Mami ta garzaya wajen toshe
arakar da take hangowa.
Magana ta yiwa Alh.
Mukhtar.
Ya kuma aiwatar duk da baya so.
Alhaji sai waya kawai yaji.
Ganin sunan mai kiran ya hanzarta
auka domin ya kashe maganar Salwa.
Sai dai kafin ya ce komai Alh.
Mukhtar ya yi masa dabaibayi.
"Akwai wasu
an uwana mazauna Kano da muka yi magana mutum biyar.
aya ma
anin mahaifina ne uwa
aya uba
aya."
"Wani abu ne ya same su?" Alhaji ya
osa yaji
arshen zancen ko ya sami damar yin nasa.
"Lafiya
alau.
Dama don a sama muku sau
i ba sai kun taho har nan ba.
Shi Baffan namu na sanar dashi za ku zo neman aure da biyan sadaki.
In kun saka rana sai ka sanar dani.
Na tura musu lambarka ma dai."
Alh.
Hayatu mai baki sai yaji yawun bakinsa ya
afe.
Ta ina zai fara cewa ya fasa?
Abin da kamar wuya.
Girmansa zubewa zai yi.