Sashe 2
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yaya da Iyaa su ka amsa da fara'a yayinda Ummi ta
agu ta ga wace ba
uwar akayi mai za
in murya haka.
"Za mu shigo da Alh.
Maje" su ka ji muryar ta fa
i.
Sai kuma dariya ta biyo baya inda Baba Maje yake cewa "ai ka rigani indai amsa sunan Alhaji ne."
Kan Ummi da Siyama ya
aure.
Zee kuwa duk abinta na rashin damuwa ya
e ta kama yi da taga yanayin fuskokinsu.
A kitchen kuma numfashin Hamdi ya kusa
aukewa da Yaya tayi musu izinin shigowa.
Abbansu ne a gaba.
Sanye yake da jallabiya yana tafe jiki na rangaji irin na ri
un mata.
Ga hula zanna bukar da ta
an sha jiki ya kafa a karkace.
Shigarsa dai da ta sani ta yau da gobe.
A bayansa wani mutum ne mai jiki wanda da alama shi ne baban su Ummi.
Suna shiga falon ta le
a ta tagar kitchen ta hango yadda yake magana yana tafa hannuwan mamaki yadda mata su ke yi harda ri
e ha
"Altine kece haka?
Ikon Allah." Ya zauna a kujerar kusa da matarsa.
"Gaskiya rabuwar zumunci bata yi ba ko ka
an."
Fuskar Iyaa wasai ta amsa gaisuwarsa sannan ta mannawa yaran nata harara.
Ba shiri kowacce ta mi
a gaisuwa da girmamawar dole.
Ga mamaki
arara bayyane a fuskokinsu.
Namiji har namiji Ummi ta ayyana a ranta.
Dogo ne don sai yau ta raina tsayin babanta.
Jikinsa babu rama amma yadda yake karairaya shi yasa babu mai cewa jikin namiji ne da ya amsa sunansa.
Fatar nan dabbara dabbara alamun an sha bleaching a shekarun baya.
Yana bu
e baki kuwa ha
oran Makka ne na azurfa a sama har biyu suna maraba da ba
"Kan uban can...
ANDAUDU ne?"
Ta yiwa kanta tambayar a zuci ba don tana neman
arin bayani akan zahirin da idanuwanta su ke gani ba.
Abba kuwa da zafin nama ya fita shigo da kulolin abinci ita kuma gwanar ta
auko
ar wayarta tamkar mai duba wani abu ta soma yi masa hoto a fakaice.
Sautin wayar ma a silent ta saka don kada kowa ya gane.
Siyama ce ka
ai ta kula kuma a take jikinta ya yi sanyi don ta sani babu ko tantama irin murmushin fuskar yayarta a lokacin na nufin abin da take yi ba na alkhairi bane.
RAYUWA DA GI
Batul Mamman
Banda hotuna har sautin muryarsa Ummi ta
auka daidai inda yake kiran Hamdi ta kawo salad.
Tana jin kiran ba amma saboda tsoron yanayin da za ta tarar da fuskar Ummi na farincikin samun lagonta sai ta kasa amsawa.
"Abba bari na kira ta." Zee ta mi
e tsaye.
"Matso mu su da plates bari naje."
Tashi ya yi ya tattare gefen jallabiyarsa ya ri
e da hannu
aya ya fita.
Ya samu ta gama ha
a komai ta lullu
e da clig (farar leda ta rufe abinci) kamar yadda ya koya mu su.
Ha
in ya yi kyau gwanin ban sha'awa.
Ya murmusa cikin jinda
i yana
aukan tray
in.
Ko
ani bai san wani abu girman kai ba musamman a tare da iyalinsa.
"Allah Ya yi albarka Hamdi.
Mu je a ci abinci."
Jingina tayi da sink ta juya masa baya kamar wani abu za ta wanke ta gya
a kai.
Amsawa da baki zai iya ankarar dashi kukan dake barazanar
alle mata.
Shi kuwa kamar ya sani ya ajiye tray
in ya juyo da kafa
unta.
"Hamdi?"
Ai suna ha
a ido sai kawai ta fashe da kuka.
Zuciyarta tamkar ta fashe saboda ba
incikin da take ji.
Wani abu mai masifar
aci ya dinga kai komo a cikin
irjinta.
Duk gidan tana da ya
inin tafi kowa takaicin fita tsatson bawan Allahn nan.
Ranta yana
yamarsa.
Albarkacin karatun addini yasa ta daina danganta shi da munanan kalmomi da fata a zuci kamar yadda take yi a baya.
Asalin da mutane ke tutiya dashi Yaya ta janyo sun rasa ta da haifesu tare da tubabben
andaudu.
Mutumin da har yau idan aka yi rashin sa'ar gamuwa da tsofaffin abokansa sai kaji ana kiransa Simagade.
Hankalinsa tashi yayi da ganin hawayenta ya dinga tambayarta damuwarta.
Da bata ce komai ba ya yi yun
urin rungumeta domin rarrashi amma sai ta ban
are jiki ta ja baya.
Dama can ta saba yi masa haka don shi tarairayar yara sai dai wani ya koya a wurinsa.
Na yau ne da ya sanya masa shakku tunda ya san ta kan bari sai dai ta zare jiki da wuri.
Kallon tuhuma ya bita da shi sai ta wayance ta
ago hannun da ta yanke ta nuna masa.
"Ya Salam" ya ce da
aramar muryarsa "Sannu.
Jeki falo ki jira ni."
Tray
in salad
in ya ajiye ya fita cikin ruwan nan mai
arfi ya shiga
akinsa.
Ha
in iyaye da a kullum shi ne jigon dake hanata fito masa da zahirin abin da take ji game da shi yasa ta
auki tray
in.
Idonta da na Ummi su ka ha
u taga abin da take gudu muraran a tare da ita.
Jikinta ya sake yin sanyi.
Sallamar Abba ta dawo da ita duniyar mutane.
Ya zauna akan hannun kujera ya ce ta kawo hannunta.
an akwati gare shi irin na gidan
an boko da ya adana magunguna da kayan taimakon gaggawa.
Ya umarci Zee da zubawa kowa abinci shi kuma ya zauna bawa
arsa kulawa.
Spirit ya dangwala a jikin auduga ya goge ciwon.
Ga azabar zafi saboda ba
aramar yanka bace amma ko uhumm ta kasa cewa.
Allah Ya sani zafin da take ji a zuciyarta yafi ra
in ciwon.
Saboda yadda ta
yamaci rayuwar mahaifinta bata
aunar gaba
aya abokan sana'arsa.
A son ranta namiji ko ruwan zafi aka ce ya dafa ya dawo ya ce ya
one saboda rashin iyawa.
Namiji mai shiga kitchen ba zai ta
a yi mata kwarjini ba balle har taga
imarsa.
Dressing sosai ya yi mata ya kawo auduga ya
ora ya manne ta da plaster.
Gwani ne sosai ta wannan fannin wurin son ganin komai ya tafi daidai kamar wani bature.
Ire iren abubuwan nan harda Abban da yasa su ke kiransa kamar ba talakawa ba duk bata so.
Cikakken namiji bahaushe a wajenta ai Baba ake kiransa ba wani iyayin Abba ko Daddy ba.
Kowa sannu yake mata tana amsawa da ka.
Da kuma wannan damar ta samu ta gudu
aki ta kwanta.
Ba ita ta sake fitowa ba har sai da ba
in su ka tafi bayan Iyaa da su Ummi sun le
o sun mata sallama.
"This is crazy Taj.
Waye yake tattara duka
wansa ya sanya a kwando guda?"
Wata kamilalliyar dattijuwa sanye da doguwar rigar bacci da
ar hula ta furta da takaici.
Huci take cikin
acin rai tana kallon kyakkyawan saurayin dake zaune yana murmushi kamar abin da take fa
i da wani take a talabijin ba shi ba.
"Tajuddin!" Ta kira shi da
arfi da garga
"Yes Ma" ya mi
e tsaye gami da sara mata.
Ta sake tamke fuska.
Shi ma da alama ya gama shirin bacci ne don wandon jikinsa three quarter da singileti basu yi kama da kayan mai shirin fita ba.
"Ina wasa da kai ne?"
Ya girgiza kai.
Abin da ta san za ta yi ya dawo da hankalinsa gareta yadda take so ta aikata.
"Ko don kaga ba ni na haifeka ba?
Shi yasa ban isa..."
"Amma gorin haihuwa kuma za ki min.
Has it realy come to that?" Ya yi
wal da ido.
Jikin Amma a take ya yi sanyi.
Taj ya yi wani
an banzan murmushi a bayan idonta sannan ya cigaba da magana.
"Idan baki aminta da abin da nake so ba ai ina ganin ba sai kin tuna min cewa ni ba
anki bane."
"Ba haka nake nufi ba.
Kai ma ka sani."
Marairaice mata fuska ya yi sosai ta yadda ya san hankalinta zai tashi.
Ya kuwa yi nasara don fa
an da ta
auko da gaske sai ya koma laluma.
"Taj bana son kayi abin da zai zama ganganci.
Bayan duk irin abubuwan da ka jure a baya kada wannan step
in ya bada
ofar da za a yi maka dariya."
"Amma da Happiness mu ke komai.
Mun yi survey na yadda malls su ke saurin dakushewa..."
"Dur
ushewa dai ko?" Ta ci gyaransa ba tare da ta
oye takaicinta ba.
"Yeah, dur
ushewa.
So after the survey mun gano wasu reasons da suke kawo failure na business
in."
Zama tayi bayan ta gama sauraronsa tayi ajiyar zuciya.
Abubuwa da yawa take guje masa wanda idan ba
an fito dasu tayi ba da wuya ya gane inda ta dosa.
"Shekararka nawa a
asar nan Taj?"
"10 years" ya amsa kai tsaye.
"And for those years you have been working non-stop kana tara ku
i.
Cikin ikon Allah kuma ka sami nasarar cin gasar nan ka sami ma
udan ku
e da sponsorship.
Sai kawai na yarda da shawarar gina
aton mall irin wannan lokaci
aya da duka ku
in?
Kai baka hango ganganci a cikin yin haka ba?" Ta nuna zanen
ayataccen ginin da yake kan laptop
insa wanda nuna mata da ya yi ne ya kawo rigimar.
Marairaice fuska yayi "Tafiya ce ba kya so nayi ko Amma?
Nayi miki al
awarin zama har ki yi ritaya."
"Bani da son kan da zan yi amfani da gudun zaman ka
aici na da
ile maka rayuwa."
Bakinta kawai ya kalla ya yi murmushi.
Wata hausar idan ta
auko duk nacinsa sai ya tsinci kansa da rashin ganewa.
Laptop
in ya rufe ya fuskanceta.
"Yanzu me kike so nayi?"
"Ka fara da restaurant
in mana.
Idan kaga riba sai ayi planning for expansion."
Tana gama magana ya sake bu
e laptop
in ya nuna mata sakamakon bincikensu.
Tabbas akwai
an kasuwa da yawa a Kano.
Tada ginin mall ba wani abu bane a wajensu.
Kuma yana samun kar
uwa sosai.
Ayi ta tururuwa ana zuwa.
To amma fa bayan lokaci
ani yawanci da wuya ka sami motoci biyu sun ziyarci wurin.
Wasu ma kayansu har
ura su ke suna expiring saboda rashin zuwa.