Sashe 53
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Alhajin da ya raina mahaifinta bata jin za ta ta
a yi masa abin da zai burge shi har ya yafewa wani.
Hajiya tashi tayi ta ce mata su je
akin Inna.
Sun sameta da yawancin
an matan jikokin nasu.
Zolayarta su ke son rai tana biye musu.
"Ku zo ku fita." Hajiya ta nuna musu
ofa.
Babu wadda tayi gardama sai Hayat
in Ahmad da ya dage ba zai fita ba.
yale shi Hajiya" Inna ta kalli Hamdi tayi murmushi "iyayenki na san duka sun gama yi miki nasiha.
Nawa kawai tuni ne akan ki ri
e maganganunsu domin su ne iyayen Taj.
Sai Amma dake Abuja.
Ya ta
a ha
aku kuwa?"
"A'a" Hamdi ta bata amsa
"Ai ta ce tana tafe jibi.
Ita ma ba za ta bari su yi ha
uwar wajen biki ba tunda an riga an
aura." Ta nunawa Hamdi kujera "Zauna ba a rasa abin fa
a miki ba.
Sai dai in kuma kara ce ba za ki yiwa Mama ba." Cewar Hajiya ga Inna.
Bayan ta fita Hamdi taji kunyar da tafi ta sauran
akunan.
Innar Taj tana da wani irin kwarjini da cika ido.
"Kina da za
in kalar kayan
akin da ki ke so?"
Tambayar a bazata ta zo mata.
Ta
aga kai daga sunkuyon da tayi.
"A'a."
"Taso ki gani" Inna ta nuna mata waje kusa da ita akan makeken gadonta da tun shigowar Hamdi take santinsa a zuciyarta.
Kasa tashi tayi sai da Inna ta maimaita maganar tare da umarnin lallai ta taso.
A
ofane ta zauna.
Inna ta bu
e catalogue ta
ora mata a cinya.
e ki za
i wanda ya yi miki.
Sai kuma ki za
arwa mijinki."
Yawu ta ha
iya.
Jikinta har wani rawa yake tana jin sanyi sanyi na ratsa
asusuwanta.
Wannan fa ita ta haifi Taj.
Da Yaya za ta ga zaman da tayi kusa da ita irin wannan
arshenta sai ta
allata.
"Hamdi"
Ita ka
ai ta kirata da sunan da ake kiranta a gida.
Wannan yasa taji ranta ya
an sake.
Inna ta cigaba da magana "kin shiga
akuna uku na surukai.
Nan kuma
akin na mamanki ne.
Don Allah ki
aukeni a matsayinta domin hakan ne ka
ai zai bani damar yi miki ri
ar cikina."
Cikin rashin jinda
i Hamdi ta ce "Ki yi ha
uri."
"Ba fushi nayi ba.
So nake ki ajiye komai ki saurareni da kyau."
Hamdi ta mi
a mata hankalinta kacokan.
Inna ta fara da yiwa Abba da Yaya addu'a da su ka haifi matar da ta auri Taj.
Saboda ta jima tana tsoron kada aurensa ya tashi iyayen
ar su fasa saboda korarsa da mahaifins ya yi.
Abu na biyu kuwa fito mata tayi a mutum.
So take Hamdi ta amsa sunanta na matar Taj ba tare da taji
ar a zuciyarta ba.
"Indai mijinki ne to ki manta da matsayinsa ki kama abinki a hannu.
Na san komai da
an uwana su ke
oyewa game da shara
in da Alhaji ya bawa mahaifinki.
Ni kuma in Allah Yaso Ya yarda kin shigo kenan.
Allah ba zai bawa kowa damar ganin
arshen auren ba ballantana su cigaba da
ora zarginsu.
Hatta
an uwanki ina yi musu fatan samun nasarar zaman gidajensu.
Abu
ani ne zai faru a
orawa babanku laifi.
Idan kuwa ta
angarenki ne to da uba da miji duka a kunnuwanki za ki ji ana cin zarafinsu."
Darasi mai girma Inna ta
ora mata, sa
anin su Hajiya da aikin da su ka bata ne mai girman.
Akan shekarunta taji kamar an
ara mata ashirin saboda yadda take ganin ba za ta iya ba.
Amma kuma ta sami
warin gwiwa sosai.
"Taj yana son ki.
Ki sa ya
ara
aunarki Hamdi.
Ki hana zuciyarsa sakat ta yadda aurenku ba zai sami tangar
a daga yinsa ba don Allah."
Bayan ta gama
aukar karatun mai girma sannan Inna ta kira Firdaus ta ce su koma falo.
A can aka cigaba da hira wadda ita dai amsarta bata wuce murmushi sai eh ko a'a.
Tunanin da aka barta dashi yafi
arfinta.
Abu guda ta fahimta shi ne matan gidan duka basa son auren nan ya mutu.
Gashi Abbanta ya tsorata da barazanar Alhaji yana ta yi mata tuni.
Cikin dabara aka sa Firdaus ta tambayeta size
in da ta
i turawa Taj.
Da
yar ita ma
in ta sanar da ita.
Sannan cikin
anen Taj wata ta aunata gwajin riga da siket da na doguwar riga.
Sai gashi kafin magrib ta soma sakewa dasu.
Na
asun da aka samu bai wuce na rashin shigowar Kamal ko Salwa ba.
Sannan ko sau
aya Taj bai kirata ba.
Ta sha
a tayi fam tana jiran ya tsikareta ta fashe.
Ita ma Anti Zahra har fargabar zuwan Ahmad
aukarsu take yi.
Ta san shi sarai.
Laifinta zai fara gani kafin ya saukewa
anwar tasa kwandon masifa.
Ikon Allah Taj da Kamal su ka gani yayinda Salwa ta soma kuka tun a bakin gate wai Taj yana wula
anta ta.
Aka yi ta rarrashinta ta
i shiru saboda makirci.
A dole Kamal ya ce ta shiga motar.
Shi ne su ka tafi Happy Taj.
Office
in Kamal dake cikin boutique
insa su ka shiga.
Ta sami wuri ta zauna tana goge
walla.
"Salwa tunda ku ke da Taj ya ta
a cewa yana son ki?"
Shiru tayi tana wasa da yatsun hannunta.
Taj yaji a duniya yanzu babu abin da ya tsana kamar mace ta dinga wasa da yatsunta.
Tsaki ya ja ta dubi Kamal.
"Kana ganin abin da yake yi min?
Meye laifina don na ce ina son shi?
Ba fa cewa nayi ya saki yarinyar da ya aura ba."
"Ki dinga gyara kalamanki akan matata.
Sannan kin fi kowa sanin cewa ba zan juyo ba.
Ba yaudararki nayi ba so don't give me that crap wai in ha
aku."
amu ma bai taso ba tunda Alhaji ya ce..."
"A wurin wa ki ka ji wannan maganar?" Ya tambayeta muryarsa a sama.
"A wurin Yaya mana." Ta bashi amsa tana tura baki.
Kallonsu Kamal ya yi don bai gane komai ba ya ce "wace magana ce Happy?"
A ta
aice Taj ya yi masa bayanin da bai yi ba saboda rashin lafiyarsa.
"Bana jin Yaya zai fa
a mata." Kamal ya fa
i yana kallonta "a ina ki ka ji?"
Rigimar da Mami ta ce ta haddasa tsakanin Taj da duk wanda zai goyi bayan ya
i aurenta ta tuna.
Ta kuwa ta
e baki cike da raini.
"Ina ruwanka?
Kai dai burinka ba ya saki Hamdi ka aura ba?"
Duka su biyu zabura su ka yi cikin
acin rai.
"Salwa!" Kamal ya yi mata tsawar da a tunaninta ba zai ta
a iyawa ba saboda yafi Taj sanyin hali.
"Ki kiyayeni wallahi."
"Idan na
i fa?
Ya Kamal na fa san kana son yarinyar nan.
Ko ba abin da ya kwantar da kai ba kenan?
Me yasa baka ta
a yin wani ciwon allergy ba sai da Ya Taj ya aureta?
Wallahi zan iya dafa izu sittin baka da wani allergy."
"Kinga Salwa, kalleni nan" Taj ya yi mata magana yana cijewa don ta riga ta kai shi matakin da yake son ta
a lafiyarta.
Wani abu da bai ta
a yi ba ko da wasa.
Idanunta a bushe ta kalle shi.
Bai san bata tunkari wannan rigimar ba sai da ta shirya mata daga gida.
"Ina jin ka"
"Zo ki tafi kafin wani cikinmu ya yi miki rauni."
"Please Taj kada ka biye mata.
Ka bar zancen raunin nan kada wani ma yaji." Kamal ya yi maganar da kana gani za ka gane yadda yake
arin danne
acin ransa.
"Za ka aureni Ya Taj.
Allah kuwa..."
Kawai ta sa kai ta fita.
Bayan tafiyarta Kamal ya zo zai yi masa rantsuwar zancenta
arya ne Taj ya dakatar dashi.
"Idan kana tunanin na yarda da zancenta har ina bu
atar ka wanke kanka to gaskiya akwai matsala tsakaninmu."
Murmushi Kamal ya yi "Allah Ya huci zuciyarka."
"Amma wane irin ciwo gareka Happiness?"
Koda Kamal ya juya ya kalli Taj sai yaga babu alamun wasa a tare dashi.
Allah Ya taimake shi ya fara ajiye magungunan allergy su antihistamine saboda rana irin wannan.
Durowar magungunan ya bu
e ya fiddosu duka.
"Ka ce baka yarda da zancenta ba."
"Daga cikin addu'ar da nake yawan yi mana harda kada Allah Ya ha
amu son abu guda da mutum biyu basa tarayya a kansa.
Zancen ciwo kuwa ai rantsuwa tayi.
Tunda tana sa gaba gabas zancenta zai iya zama gaskiya."
aya bayan
aya yabi magungunan ya dudduba.
Pain relievers ne da wanda su ka danganci kwantar da abin da ya shafi allergy.
"Allah Ya baka lafiya Happiness."
"Amin."
Tafiyar minti biyar a mota za ta kai mutum wani babban mall da ya yi shura a titin kafin a gina Happy Taj.
an Kano da son sabon abu na yayi kusan kowa ka ta
a zai ce maka ya yi siyayya a Glory Mall.
Wurin sha
e yake da kaya na alfarma.
Sannan akwai snacks irinsu shawarma, small chops, popcorn, ice cream da sauransu.
Har event centre garesu a ciki.
Wurin mallakar wani hamsha
an kasuwa ne da ya dam
awa babban
ansa alhakin kula da shi.
Kuma a shekara biyu da rabin farko uban ya yi alfahari da
ansa.
Ciniki ake yi na bugawa a jarida.
Komai ya soma ta
are musu cikin abin da bai fi sati guda da bu
e Happy Taj ba.
Idan kaya ake so boutique
in Kamal yana da na kowanne jinsi manya da yara.
Abin da ya shafi abinci kuwa harda wanda mutane basu sani ba akwai a
angaren Taj.
Kamar wasa su ka dinga tunanin ko irin abin nan ne na
okin sabon waje.
Idan an kwana biyu abu zai koma normal.
Sai aka yi rashin sa'a kasuwa da gaske take damawa da su Taj cikin albarkar Allah.
Haka kawai mutane su ka fara janye jiki.
Ciniki ya yi wani irin ja da baya mara da
i.
Alh.
Usaini ya shiga gagarumar matsala da mahaifinsa.
Inda rashin tawakkali yasa uban ya taso shi a gaba da muggan kalamai da tsoratarwa.