Sashe 49
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mamanta kuma is physically challeged.
Polio ya yi affecting posture
inta sosai."
"Ta fa
a min jiya" ta ce don bata ga amfanin maimaitawar ba.
Mutane irin wa
annan mene ne abin tin
aho dasu?
Idan iyayenta ne za ta yi bakin
arinta wurin guje musu don ma kada ace ta san su.
"Ina sake fa
a miki duk da na fahimci kin sani ne don ki gane cewa duka wa
annan abubuwan da wasu ke gudu ni su ne su ka sa Hamdi ta zama the most special girl alive.
I love her Salwa.
Bana kuma son duk wani makusancina ya dinga ganin kamar wannan abu ya isa dalilin da zai rageta a matsayin mace.
She is everything I want."
"Kirana kayi ka ci min mutumci saboda ina son ka?
To my face ka ke fa
a min kana son wata?" Salwa tayi magana da rawar murya.
"To your ears dai.
Amma in kina so zan maimaita miki in mun ha
u.
Ba ke ka
ai ba kuma, duk family
in Maitakalmi, babu wanda zan ragawa akan mutumcin matata."
Iya wuya ran Salwa ya gama
aci.
Za ta iya rantsuwa basu ta
a wata doguwar hira da Taj a waya ba idan ta kira shi kamar wannan.
Saboda
ar gwal ta kai masa gulmar wayarsu ta jiya.
"Abin da Yaya Ahmad ya ce Alhaji da bakinsa ya gaya masa wata uku ya bawa babanta ya kashe auren don ka koma gida.
Na san akan mace ba za ka za
i dawwama a haka ba" Ta fa
i kai tsaye don da alama kukan ba zai kaita ko ina ba "Ya Taj zamu yi aure kuma za ka bani ha
uri akan wula
anta soyayyata."
Ita ta fara kashe wayar ta barshi da wani irin sanyin jiki.
Bai ta
a zaton yayan nasu zai
auki sirrinsa ya fa
awa
anwarsa ba.
Kowa matsayinsa daban.
Maganar da ko Kamal bai samu ya fa
awa ba saboda rashin lafiyarsa.
Su Innarsa da Amma da sisters
insa duk basu sani ba.
Shi ne zai sanar da Salwa?
He felt disappointed and betrayed.
Tun farko abin da ya yi ta gudu game da ita kenan.
Tunda baya so dole yayan nasu ya sami
angare guda da zai fi tausayawa.
Sai ya musgunawa
ayan kuma?
Duk da haka ya
udurce ajiye abin a ransa har ya gano yadda aka yi taji zancen.
Bayan sun kammala wani emergency order na taro an fitar da abincin ya tafi wurin Kamal.
Mutumin da kullum idan ya shiga shagon nasa har mita yake masa na rashin hutu yau a zaune ya same shi yana gyangya
i.
Ya kan ce masa mene ne amfanin
an zaman shagon dake nuna kaya da wa
anda ke wurin biyan ku
i.
Shi ka
ai ya yi nan, ya yi can.
Sai gashi hayaniyar kwastomas bata hana shi baccin ba.
Yana zuwa hannu ya kai ya ta
a wuyansa da goshi.
Abin da ya farkar da Kamal
in da sauri don ji ya yi kamar an
ora masa
ara.
Tsigar jikinsa har tashi tayi ya bu
e ido a firgice.
"Happiness kaji jikinka kuwa?
Tashi mu koma asibiti" Taj ya ce yana kai hannu gefe ya
auko masa wayarsa.
Hamma Kamal
in yayi "bacci ne fa.
Bari na shige ciki na kwanta" ya nuna nasa office
"Kada ka raina min hankali mana.
Bacci ne yake kawo zazza
i?
Muje don Allah."
Wasa ya mayar da maganar ya ce "Sai dai in kai ka.
Dama na fa
a maka yau
anin motarka zanyi.
A adaidaita sahu ma na taho saboda son banza."
"In ka bari mu ka je asibiti Allah zan yarda mu yi musanye.
Saboda na san kai mayenta ne na saya."
Wani irin kallo Kamal ya yi masa.
Taj is just selfless akan duk abin da ya shafi Kamal.
Abubuwan da ya yi masa iyayensu basu sani ba ba za su
irgu ba.
Ciki harda bashi jarin da ya gina boutique
innan.
Ya rufa masa asiri a lokacin da Alhaji ya bashi miliyan goma yaja jari.
Allah Ya ha
a shi da
an damfara su ka wanke shi.
Abu kamar rufa ido.
Ya shiga
uncin rashin sanin yadda zai tunkari Alhajin.
Kawai sai Taj ya ce ya sayar da filinsa da su ka saya tun da da
ewa.
Filin da Mama take jira a fara gini.
Filayen biyu su ka kama miliyan shabiyar.
Ko
wandala Taj bai kar
a ba duk yadda ya so hakan.
Ya kuma so ayi rubutu idan ya samu zai biya nan ma Taj ya ce kyauta ce.
Baya fatan har abada a sake tada zancen.
"Tashi mana"
Muryar Taj ta dawo dashi daga duniyar tunani.
Mi
ewa ya yi cikin dauriya ya ce masa mura ke son kama shi.
Shi yasa yake zazza
"Ni kuwa sai nake ganin kamar kana
oye min wani abu Happiness.
Kwanakin nan kamar fa baka nan.
Komai ni ka
ai nake yi."
"You are married Happy.
Ya kamata mu fara rage wasu abubuwan.
Da banyi tunanin ba sai da Abba ya ankarar dani."
Taj ya ta
e baki "yanzu zancen Mal.
Sule har wani abin
auka ne?"
"Ai kuwa dai ya fi mu gaskiya.
Nan gaba ka
an sai kaji ana Malama hide my ID.
Brother
in mijina kullum suna tare.
Ko unguwa zamu sai ya kira
an uwansa.
Bamu da wani lokaci irin na mata da miji saboda ya kankane komai.
Don Allah a bani shawarar yadda zan
ullo musu ba tare da mijin nawa yaji haushi ba."
Dariya sosai Taj ya yi.
"Kamal mai malaman ig.
Wato har salon tura sa
on ka iya.
Da
inta dai ba Hamdi bace za ta yi wannan.
Daga ji Doctor ce ta fara
orafi.
Tell her I'll make myself scarce in kun yi aure.
Ayi soyayya lafiya."
Daga nan sai zolayat juna.
Kamal ya dage va zai je asibiti ba wai yunwa ma yake ji.
Cikin Happy Taj su ka koma.
Kamal ya yi odar shinkafa da gasasshen kifi.
Kamar yadda Taj ya koyo, yawancin abincim Asia duk da hannu ake ci.
Masu zuwa ko sun so gayu suna fara ci sai kaga an yi yadda yake a hoto da bidiyo da suke a lungu da sa
on wajen ana ci da hannu hankali kwance.
"Kawo masa kaza" Taj ya ce da waiter
"Ban gane ba.
Ka dai sanni da kifi ko?"
Wani article Taj ya nuna masa sannan ya tura masa a waya.
A ciki anyi bayanin yawancin abincin dake kawo allergy.
Akwai gya
a da dangoginta.
Kifi, kayan da aka sarrafa daga madara,
wai, kantu da kayan fulawa.
"Za ka daina cin duka.
A hankali sai mu dinga gwada
aya muna gani.
Wanda a kansa reaction
inka ya dawo kaga mun san shi ne.
Nima zan daina ci don ma kada ka ce mugunta na shirya maka."
Yawun bakin Kamal
aukewa yayi.
Ya shiga damuwa amma dole ya mayar da ita dariya.
Sam baya jinda
oye
oyen nan.
Amma yanzu da zarar sun sani
arshen duk wani farinciki na gidansu ya
are.
Baya son ya zama silar daina walwalar kowa akan lafiyar da ku
i kawai ba za su iya saya masa ba.
Abincin da yake masa
anobda magani saboda rashin jinda
in abin da yake yi ya dinga tutturawa harma yafi Taj ci.
Office
in an rubuta Dr.
Kubra Hayatu a jiki.
Wani private asibiti ne mai tashe na mata da yara da su ka bu
e ita da
awayenta biyu.
Wurin yana samon mutane fiye da zato saboda
warewar aikinsu musamman akan mata.
Zaune take tana harha
a wasu takardu kafin ta fita don ta gama shift
inta taji bugu a bakin
ofar.
Umarnin shigowa ta bayar inda wani matashi ya shigo ya gaisheta.
aramin kwali da aka yi wrapping ya mi
a mata.
"Ban sayi komai ba.
Bana tsammanin delivery." Ta ce masa.
"Ance na wani Kamaluddeen Hayatu ne amma ke ake so ki fara gani."
"Wa ya aiko ka?" Ta tashi tsaye.
"Idan kin duba ciki za ki gane.
A tashi lafiya"
Fita ya yi kafin ta sake yin magana.
Ta
auki kwalin taji babu nauyi sai
an girma.
Ta jijjiga taji abu kamar magani.
Bu
ewa tayi da sauri sauri.
Sunayen magungunan da hotunan dake jiki su ka sa ta kusa yanke jiki ta fa
"Kamal?
Innalillahi wa inna ilaihi raji'un."
Waya ta
auka za ta kira Alhaji.
Har ta shiga sai tayi saurin katse kiran.
Duk yadda aka yi likitarsa ce ta turo sa
on.
Kuma da alama hakan yana nufin tana son ganawa da ita domin tayi mata bayanin da ya dace.
Kiran Alhajin ne ya biyo bayan nata.
Ta
aga wayar a firgice.
"Doctor yaya?
Haihuwar Nabila (
anwarta mai ciki) ce ta tashi?"
"A'a Alhaji.
Kira nayi mu gaisa kuma sai network ya katse kiran."
Kwantar da hankali ya yi su ka ta
a hira sannan ta tashi.
Kao tsaye asibitin da Kamal ya kwanta ta nufa.
Aka sanar da ita Dr.
Mubina sai litinin za ta zo.
Nambar wayarta ta nema a reception
in aka sanar da ita bata
asar ne.
Ta tafi Ghana amma ranar lahadi za ta dawo.
Haka nan ta tafi cike da zulumi da fatan gaggawar zuwan litinin
Wato
an gidan Alh.
Hayatu gwanaye ne wajen son shagali.
Duk abin da zai sa su taru a gida komai
antarsa basa raina shi.
Daga su har
ansu.
To iyayen ma dai ba a barsu a baya ba.
Akan maganar zuwan Hamdi sai ka rantse bikin ne ya taso.
Mama ce ta kira Yaya ta nemi izini tunda har yanzu a gida take.
Bayan sun gaisa ta gabatar mata da kanta.
"Suna na Haj.
A'i kuma Mama a gida."
"Allah Sarki Hajiya.
Da fatan kuna lafiya."
Da jinda
in yadda Yaya ta tarbeta Mama ta ce "Alhamdulillahi.
Allah Yasa Taj ya yi muku
an bayanin gidan namu."
"Sosai.
Ya ce Hamdi surukarki ce ke da
ayar maman tashi ta Abuja."
warai kuwa.
To muna bada ha
uri tunda mace ita ya kamata a bi.
Yanayin gidan namu ne Masha Allah.
Muna da yawan da in muka zo za sai
an unguwa sun fara tunanin ko biki ake baki gayyace su ba."
Yaya ta kama dariya.