Sashe 93
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yan uwan nasa da zai yi tafiyar dasu jiya har kirana su ka yi mu ka gaisa."
"To kun gani ko..." Abba ya ce da murna.
Suna wannan hirar Halifa ya bu
e passport
in Yaya yana gani.
"Laah Yaya wane irin blood group ne wannan O minus?"
Hamdi ta kar
e ta kalla " ya kamata in
an yi studying bambancin blood group
innan.
Nima anyi min test
insa amma ban duba ba da shi da geno type."
"Da aka yi min sai da mutumin ya ce min wai jinina na musamman ne don yana wahala."
Zee da Halifa sai cewa su ka yi su ma
in za su je ayi musu.
Daga wannan hirar Abba ya ce,
"Hamdi ki bamu numbar Kamal ta can, idan ta isa sai ta kira shi su gaisa."
"Idan bamu da nisa in je dai mu gaisa zai fi." Yaya ta fa
i tana murmushi.
RAYUWA DA GI
I 35
Batul Mamman
Kwana biyu a
irgen Hamdi tana lura da duk wani motsin Taj.
Ta riga taji a jikinta tun randa ya koma Happy Taj bai dawo gidan da irin jovial spirit
in da ya fita dashi ba.
Aura
insa gaba
aya is down amma a zahiri babu wata alama ta ciwo.
Ta tambaye shi me ya faru tun a lokacin ya nuna babu komai.
Da dare kafin su kwanta ta sake maimaita tambayar sai ya shashantar da zancen.
Jiya ma haka aka yi, domin da ya dawo bai sake fita daga
aki ba.
Ya ce mata mura yake ji tana neman kama shi.
Tayi iya yinta ta rabu dashi.
Haka su ka kwana kowa ya juyawa
an uwansa baya.
Sai da asuba da farka ne ta ganta tayi matashi da
irjinsa ya rungumeta sosai.
Shi kenan aka cigaba da ranar lafiya
alau kafin ya fita.
Da ya dawo
Yau dai yana fita ta kira Abba Habibu.
Kunya ta so hanata tambaya.
Tana ta juya zancen a zuci.
Kamar ya sani sai ya
auko maganar komawar Taj
in aiki.
"Ance maigidan naki ya soma fita ko?"
"Eh, ashe ba ku ha
u ba." Ta amsa da sauri.
"Satin nan ban fita ba.
Kin san yana ta matsa min da na ajiye aikin.
Ni kuma ban saba zaman haka kawai ba.
Na fahimci saboda yana aurenki kamar zai takura idan ina
ashinsa...duk da tun a baya bai ta
a ci min fuska ba.
Na rasa shawarar yankewa Hamdi."
Hamdi tayi murmushi "Abba indai ka san wani aikin za ka nema idan ka bar Happy Taj
in gara kayi zamanka."
"Ba za ki ji komai ba?"
Numfasawa tayi da rawar murya "ba zan ji ba.
Wanda nayi a baya ma don Allah ka yafe min Abba."
Kafin ta karyar masa da zuciya har ya kai ga kasa
oye rauninsa ya ce "ba ki min komai ba.
Har abada babu ri
o tsakani na daku in sha Allah.
Allah Ya yi muku albarka."
"Amin Abbana" tayi maganar cikin farinciki.
Hira ce ta kankama tsakaninsu wadda duk akan tafiyar Yaya ce.
Kafin su yi sallama ne ta daure tayi masa tambayar duk da gudun kada yaga rashin kunyarta.
"Abba wani abu yana faruwa a Happy Taj ne?"
"Me ki ka gani?
Me ya faru?" Ya tambayeta da sauri kuma cikin tashin hankali.
Ba komai ya janyo hakan ba sai lura da yayi yanzu kullum Baba Maje sai ya yi masa tambayar da ta shafi Happy Taj da kuma lafiyar Hamdi da Taj
Amsar tasa ta ishe ta samun gamsuwa "Kullum idan ya dawo yanayinsa babu da
i.
Na fahimci kamar daga can ne matsalar."
Wayancewa Abba Habibu yayi tunda bai san mene ne manufar tambayoyin Baba Maje ba.
Shi yasa bai sanar da ita ba.
"Anya kuwa?
Da wani abu ya faru zan ji.
Amma ki bari zan tambaya."
aita zancen yayi cikin sauri da su ka gama wayar ya kira
aya daga cikin ma'aikatan kitchen
in Happy Taj.
Babu wani
oye
oye ya ce ya fa
a masa abin da yake son ji.
Yaron bai musu ba.
Don ya ce dama sun yi niyar kiransa da kansu ma.
Labarin da yaji bai yi masa da
i ba.
Kwana uku a jere girkin Taj ba ya ciwuwa.
Duk abin da zai
ora sai an sami matsala.
Haka nan indai ya taimaka musu da nasu aikin su ma ba ya tafiya daidai.
"Yau bai saka mana hannu a girki ba.
Da za ayi serving wasu ba
i sake yin taro a
aramin conference room wallahi Abba Habibu baka ga
arin da yayi ba.
Trolley (food trolley)
in gaba
aya ya kifar a gabansu."
"Innalillahi wa inna ilaihi raji'un.
Yanzu yana ina?"
"Ya ce kwastoman
arshe na fita mu tashi.
Idan akwai sauran abinci a bayar."
Jiki a sanyaye Abba Habibu ya ce "Nagode."
Allah Ya taimake shi Yaya bata nan.
Ita da bata da son fita yau ta nemi Zee ta rakata unguwa...gidan Baba Maje ta tafi yi musu bangajiya na musamman duk da an riga anyi a waya.
Ta sayi atamfa da shadda masu kyau da tsada za ta basu na kyautatawa.
"Wai ni ina Ummi ne?
Ba za ta fito mu gaisa ba?"
Cewar Yaya bayan an sami kimanin awa gida suna hira da Iyaa.
A
ofar gidan daga cikin adaidaita su ka rabu da Zee don ta ce ba za ta shiga ba.
Cikin gari gidan
anwar kakansu ta gudu.
Idan Yayan ta gama za ta dawo su tafi.
Iyaa ta numfasa "tun
azu nake ta addu'ar kada ki yi cigiyarta."
"Allah Yasa lafiya.
Indai
alau take ba sai kin yi min bayani ba." Yaya ta fa
i tana murmushi.
"Jinjin kenan.
Kina da kawaici sosai.
Yanzu idan na
i fa
a miki ba za ki ji haushi ba?"
"Banda abin ki ai ba ayi ciki domin tuwo ba ka
ai.
Kuma idan bamu zama murfin sirrin
anmu na farko ba to wa zai zama?
Kada ki ji komai.
Allah Ya dafa mana akan yaran nan kawai."
Daga bayansu su ka muryar Baba Maje "sirrin Ummi ba zai rufu ba saboda lokacin banka
o shi ya yi."
Kallonsa Iyaa tayi tana girgiza kai.
Duk lalacewar Ummi ba za ta so hakan ba.
Ba kuma don tana goyon bayan abin da tayi ba.
Ko kusa!
Duk duniya ko Baba Maje bai kai ta son shiryuwar Ummi ba.
Kuma ta yarda da Yaya
ari bisa
ari amma dole tayi kwa
ayin sakayawa indai ba ya zama dole ba.
"Sakaya kan ki Habibu zai shigo."
Jin haka Yaya ta juya ba shiri ta kalle shi.
Murmushi ya yi kawai mai tarin ma'anoni ya fita.
Me zai kawo Abba a wannan lokacin?
Wannan ita ce tambayar da ta yiwa kanta kafin su shigo tare da Baba Maje.
Babu zancen gaishe gaishe.
Kai tsaye Baba Maje ya soma magana.
"A waya kayi min tambayar me yasa kwanakin nan kullum sai na tuntu
eka game da lafiyar Hamdi da mijinta."
"Shi ne kuma za ka ce in zo gida na same ka?" Abba ya tambaye shi domin shi ma
in ya shiga duhu.
"Inda zamu je yafi kusa da nan shi yasa.
Kafin mu tafi amma zan so sanin me ya ankarar da kai har kayi min tambayar.
Na san don ina yawan tambayar lafiyarsu ba zai zama abin tuhuma ba."
warai kuwa.
Sai dai ke
e Hamdi ba tare da yawan bibiyar lafiyar su Sajida ba shi ne yasa da naji wata magana game da Taj na neme ka.
Amma ka sani ban yi da wata mamufa ba sai son jin ko kana
oye min wani abu ne don kada na shiga damuwa."
Hankalin Iyaa sai yafi na Baba Maje tashi.
So kawai take taji me yake faruwa da Taj
in.
Abba Habibu ya fa
a musu abin da yaji daga Hamdi da ma'aikacin Happy Taj.
Da yake Yaya akwai dauriya idan ka kalli fuskarta ba za ka fahimci yadda wannan zance ya ka
a ta ba.
Iyaa kuwa kukan ba
inciki take yi.
Wannan abin da yake faruwa akwai hannun Ummi.
Wace uwa ce za ta yi alfahari da haka?
Baba Maje ya labarta musu rigimar da ta faru tsakanin Ummi da Salwa.
"Tun ranar babu wanda yaje a cikinmu.
Rayuwar da ta za
a ce take yi mata horo tun yanzu.
Gara a barta da duniya ta koya mata hankali."
"Kada ka ce haka.
Babu
an da aka taba barwa duniya aka ga daidai.
Kuma ita ma yanzu da ka
yaleta idan ta ha
u da wa
anda su ka fita fitina fa?"
"Ummi ce fa!
Babu wanda ya lalata ta sama da biyewa ru
in zuciyarta.
Indai bata
ata
an wani ba, to kuwa babu wanda zai
ata ta.
Da kanta ta mayar da halayenta irin wanda mutane ke gudun yaransu su yi abota da ita."
Su hu
u su ka rankaya police station
in da aka rufe su Ummi.
Wani tsamurmurin Kofur ya fara yi musu surutu akan rashin zuwa tun ranar da aka kawo su.
Baba Maje ya ce barinta yayi a ladabtar da ita.
Kuma ko yanzu ba beli ya zo yi ba.
akin da muke tsaron nasu fa a cunkushe yake.
Tunda rigima ce kawai ta mata za a iya baku su."
auke kai daga gare shi Baba Maje yayi.
Ya ce yana son ganin wanda ya dace domin a fito da Ummi su yi magana.
Aka dangana su da ofishin DPO inda a nan ne aka fito musu da Ummi.
Kwanaki uku kacal!
Ummi ta zuge ta fita hayyacinta.
Babu wanka babu wanki.
Kayan jikinta kamar tsummokara.
Kumatunta sun yi shatin hawaye dabbara dabbara.
Gaba
ayanta babu kyawun gani.
Haka ta
araso gabansu tana
ingishi.
Wan
anda su ka tarar a cell
insu sun yi musu duka ita da Salwa.
Kamar ha
in baki.
Babu wanda ya nuna damuwa akan ciwukanta.
A gaban DPO
in dai Baba Maje ya
auko zancen Taj.
"Ki fa
a min gaskiya Ummi.
Me ki ka yiwa mijin Hamdi har ya fara fuskantar irin wa
annan matsaloli daga komawa aiki?"
Allah Ya sani ta gaji da wajen nan don haka ba za ta wahalar da kanta wurin
oye
oye ba.
Abin gudun ya riga ya faru.
Kwana uku babu baccin kirki, ta fannin abinci ma sai addu'a.