← Book details Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 97

Sashe 44

Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Shegen baki kamar rainon cikin gari.

Na rasa me yasa ba a ta
a cin galabarka a magana." Ta nuna Amma "ke kuma da ya soma kalallameki sai ki bada kai bori ya hau.

Da
an cikinki ne ya yi min haka wallahi ba zan masa da sau
i ba.
an ri
o dama ai ba
an goyo ba.

Kayan aro bai ta
a rufe katara."
Bayan Hajja ashe harda Anti da su Anisa.

Daddy ne ka
ai basu iya zuwa kai wa rahoton zuwan Taj ba.

'Duk zan iya da ku' Taj ya fa
i a ransa.

Ya je bakin
ofar ya ri
o hannun Hajja ya zo ya zaunar da ita.

"Na
auka ko me zai same ni a waje idan na shigo gidan nan Hajja zan sami kwanciyar hankali.

A wurin
anki na sami baban da bai ta
yamar sana'ata ko goranta min don mahaifina ya kore ni ba."
"Shi ne ka kasa yi masa alfarmar auren
arsa ba.

Ko don ba Jamila ta haifeta ba?"
Taj ya girgiza kai "kinga inda matsalar take ko?

Komai nayi sai kun fassara saboda baku
aukeni
a ba.

Da ace Daddy ne ya haifeni hukunci kawai za ku yi min da fa
a akan laifina na.

Ba sai anyi ta zancen asalina ba."
Duk fushin Hajja bata san lokacin da tayi murmushi ba "Tajo kenan.

Wannan baki dai ba na ubanka bane.

Shi banda ha
e rai bai iya komai."
"Baki ta
a zuwa bayan magariba bane.

Da har dariyar Alhajinmu sai kin ji."
"Wa yaga tarangahoma.

Dariyar Hayatu ai tsorata mutane za ta yi."
Taj ya yi murmushi "wallahi Hajja ke ka
ai za ki ta
a min tsohona in share saboda kin isa.

Kaka na
auke ki ba surukar Amma ba."
Kwashewa tayi da dariya.

Ta bar Anti da Amma da mamaki.
an duniya.

To ka gama kalallame mu.

Sai ka fa
a min inda maganar
anwarka ta kwana tunda naji ance mahaifin amaryar
an daudu ne."
A take fuskarsa ta canja da furucin Hajja.

Ta kalli Amma da mamakinta ya fi na Anti.

"Kada ku ce min baku san
an daudu bane baban nata?"
Amma ta kalli Taj tana neman
arin bayani a tsorace.
oye
oye dama can ba halinsa bane.

Balle kuma yanzu da ya riga ya yi aure.

In ya rufe yau anjima ko gobe magana za ta fito.

Saboda haka a ta
aice ya labarta musu yana aiki da Abba da kuma abin da ya faru lokacin auren Sajida har zuwa jiyan.

"A ta
aice dai ba auren soyayya bane.

Yarinya mai asali gir
atacce irin wannan dama sai dai auren alfarma." Cewar Anti.

Hajja kuwa cewa tayi "kakarta ce kawai ta yanke sa
a.

Wannan kishi da ita ma
ata lokaci ne Anisa.

Kawai ki sa a ranki ke ka
ai ce."
"A'a fa Hajja" Taj ya katse musu hanzari kafin a kai matakin da zai fa
i ba
"A'a me?"
"Ina sonta."
"Taj" Amma ta kira shi don ta san hali.

"Am serious Amma.

Ina ro
onku don Allah kada a sake tada zancen mahaifinta ko yanayin auren.

Nema nayi ba bani aka yi ba.

Please" ya kallesu
aya bayan
aya.

For once sai jikin Hajja ya yi sanyi.

Magiya Taj yake amma irin wadda mai yinta yake fata da tsananin burin samun biyan bu
ata.

Tashi Hajja tayi ba tare da tayi magana ba.

Ta dai
arewa Taj kallo sai taji babu adalci idan ta cigaba da sanya shi a kwana.

"Ina
an uwanka Kamalu"
Taj ya dubeta girarsa a cure "yana gida."
"Idan ka koma ka ce ina nemansa.

Shi sai ya zo su daidaita da Anisa idan bashi da wata."
"Hajja!!!"
Anisa, Taj da Anti su ka kirata lokaci guda.

Ta ta
e baki.

"Ku bar Hayatu da halinsa.

Ban ta
a ganin wanda Allah Ya azurta da iyali masu kyakkyawar mu'amala da
abi'a kamar nasa ba.

Shi yasa nake kwa
ayin ha
a zuri'a dashi ba wani abu ba."
Bata jira jin me za su ce ba ta fita.

Anti ma fita tayi da niyyar yiwa Daddy magana.

Bata maraba da tumbling
arta da Hajja take yi.

Ita ma Anisa bayansu ta bi.

Sai dai kafin ta fita ta tsaya tayi masa magana.

"Allah Ya sanya alkhairi Ya Taj."
"Nagode Anisa.

Kuma don Allah kada ya zama reason na lalacewar zumuncinmu."
"Tun farko dama kayi min bayani.

Babu wani abu.

Sai mun zo ganin amarya."
Da ya rage su biyu a falon Taj ya kalli Amma "that went well right?"
"I think so." Ta bashi amsa da fatan hakan ne.

Breakfast ta kawo musu.

Bayan sun gama ya fa
a mata komai ds komai da ya danganci Abba da aurensa.

"Yaron nan da a
an daba ka tashi sai an wahala da kai.

Banda rigima ka rasa
ar wanda za ka auro sai Simagade?

Kai yanzu ka yarda Yaya Hayatu ba zai kawo matsala a gaba ba?"
"Da Allah na dogara Amma.

Bana son yin wannan tunanin saboda ban hango abin da zai rabani da Hamdi ba."
"Sunanta ya min da
i fa.

Hamdiyya.
azu da ka fa
a har zan magana na kama bakina kafin Hajja ta zageni."
Cikin farincikin shiryawa da Amma ya bar gidan da yamma.

Ta so ya kwana amma ya dage gara yaje hotel.

Zaman nasa a ganinsa tamkar rashin kunya ne.

Zai kyautu ya bawa mutanen gidan damar sake kar
arsa idan ciwon abin da su ke tunanin laifi ne ya ragu.

A yau sha'anin biki ya
are.

Kakan Safwan ya wakilta masu
auko amarya Sajida zuwa gidansa.

Dama Umman Safwan
in bata da damuwa ko ka
an.

Babansa ne baya so.

Bayan koke koken amarya da
an uwanta da kuma Yaya, gidan kakannin Safwan aka wuce da ita.

Tsohon nan ya yi musu nasiha sosai da jan kunne.

"Sai kun ji kon
i ji.

Ku gani kuma ku
i gani sannan auren zai yi
arko.

Musamman gareki jikata" Sajida ta kalle shi da jan ido "duk wanda ya sami dama a dangin nan zai fa
a miki magana son rai akan asalinki.

Wannan ko ka hana wani sai ya yi.

Saboda haka ki koyi kawar da kai.

Inda ba za ki iya ba kuma ki kare martabar mahaifinki.

Ina mai tabbatar miki da an kwana biyu zai bi jiki.

Kowa zai ha
ura matu
ar kun zauna lafiya.

Kun bawa mara
a kunya."
Safwan ne ka
ai ya iya yi masa godiya.

Sajida kuwa in banda sharar hawaye babu abin da take yi.

Ana can ana
arasa guntattakin gyara a gidan amarya Zee ta fice daga
akin da Hamdi take yiwa turaren wuta ta koma wajen gate ta kira Taj.

Yamma ce li
is.

Tana ta addu'ar samunsa a wayar.

Tayi sa'a kuwa bugun farko ya
auka.

Sai kuma ya kashe ya kirata.

"Zee amarya."
Sake tsokanarta ya yi "to uwargida.

Tun yanzu har an fara kishi kenan."
"Don Allah ka bari"
Yanayin muryarta ba yadda ya saba ji bane.

Shi yasa bai ja wasan ba ya nemi ta sanar dashi dalilin kiran.

Muryarta rawa ta fara, sai kuma ta kama kuka.

A haka ta fa
a masa maganganun da taji Abba yana fa
awa Hamdi jiya ba tare da sun san ta biyo su ba.

Ashe tun shigowar Hamdi cikin gidan ta taso za ta tsokaneta akan me taje yi a waje sai taga Abba ya ja ta zuwa soro.

Fuskarsa da ta gani da damuwa ita tayi sanadin binsu da tayi.

Tana gama jin abin da ya ce tayi saurin komawa ciki.

Jijiyar kansa tashi tayi sosai.
acin rai ya rufar masa.

Ya rasa dalilin da yasa Alhaji yake yi masa haka.

"Ya Taj don Allah ka saketa ba sai tayi maka abin da zai
atawa Abbs suna ba."
"Yi shiru Zee.

Maganar nan da wa kika yi bayan ni?"
"Babu kowa." Ta ja hanci.

"To don Allah ki yi min al
awarin ri
eta a ranki kin ji."
"Sakin fa?"
"Hamdi ta zo kenan.

Idan ku ka yi wasa ma duk sai ta riga ku haihuwa."
Wayar ta cire daga kunnenta saboda kunyar kalamansa.

Kamar ya sani ya ce
"Oh sorry,
anwa ce fa ke."
"Idan tayi maka laifin da zai sa ka saketa fa?"
"Kada ki damu.

Just focus on yourself.

Ki gama karatunki ki kuma ri
e mutumcin aurenki.

Ni da Hamdi in sha Allah anyi auren kenan."
"Tsoro nake ji kada babanka ya yiwa Abba wani abu."
"In sha Allah babu abin da zai faru.

Ina son sister
inki.

Zan kuma tsare mutumcinta da na duka family
inku."
auki lokaci sosai wajen kwantar mata da hankali.

Sannan ya yi mata godiya da ta tunkare shi da zancen.

Wayar Kamal ya nema da su ka gama don ya fa
a masa yaji a kashe.

Ya yi
an tsaki.

Tun asuba fa Kamal ba yadda ya saba yake ba.

Komai daina yi masa da
i yake saboda yana jin tamkar wani
angare na jikinsa baya tare dashi.

Jirgin tara na safe ya yi booking ta waya kafin ya kwanta.

Hannuwa da
afafunsa ya kalla hankalinsa ya sake tashi.

A kumbure suke.

Fuskarsa kuwa kamar an hura balloon.

Magungunan jiya ya
auko yayi ta dubawa ko akwai wanda ya sha ba daidai ba amma babu.

Gabansa ya dinga fa
uwa da tunanin me zai faru idan yanayinsa ya cigaba a haka.

Babbar matsalarsa ma ita ce yadda zai samu ya bar gidan ba tare da kowa ya gan shi ba.

Daga daren jiya zuwa yanzu ya fita hayyacinsa baki
aya.

Wayarsa ya nema ya kunna domin magana da likitarsa sai yaji ana ta
ofar
akinsa.

Hankalinsa ya sake tashi da ya kalli kansa a madubi.

"Waye?" Ya furta da
arfi.

Shiru yaji babu amsa.

Sai zura mu
ullai da ake tayi a
ofar.

A gwaji na biyar aka bu
ofar
akin wanda bai ta
a zaton akwai spare key ba.

Idanunsa da
yar su ke bu
uwa saboda hasken fitilun waje da su ka shigo.

"Abba?

Bishir?"
Fitilar
akinsa aka kunna gami da rufe
ofar
akin nasa.

"Kamal?

Shaye shaye kake yi?"
A gigice ya
ago idanunsa da suke bu
ewa da
yar saboda kumburi ya kalli wadda ke tsaye a kansa.
Chapter 44 · 0% Book details