Sashe 74
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba na bada izinin yin bikin ba?
Sai da safen ma yau ban isa ace min ba?' Ya ayyana a zuciyarsa.
"Ba tare ku ka shigo da Abu bane?" Ya tambayi Mama.
Yanayinta yaga ya sauya sannan ta ce masa ya shiga
akin Innar ya sameta.
Hankalinsa tashi ya yi don ko bata fa
a ba yaji a jikinsa babu lafiya.
Tabbas Hajiya da Umma ma basa cikin walwalar da yayi tsammanin za su dawo da ita.
akin ya shiga kai tsaye ya tarar da
angarenta da
an kwana.
Wuce na falon ya yi ya shiga ainihin
akin baccinta inda nan ma wasu ke ciki.
Sai dai suna ganinsu su ka fita.
Zai yi magana ta riga shi ta hanyar mi
a masa wannan layar.
Ya mi
a hannu zai kar
a kenan sai Inna taga ya yi baya da hannunsa da sauri yana zaro idanu.
"A'uzubillahi..."
"Ka san ko mene ne kenan?" Ta ajiye layar a wajen madubi jikinta a sanyaye.
"A ina ki ka samo ta?" Ya tambaya cikin matsanancin tashin hankali fiye da wanda tayi tsammani.
"Sal..."
Kafin ta kai
arshen sunan ya gane wa za ta ce.
Ya
aga layar yaga sunan Taj.
Ransa kuwa ya yi mummunan
aci.
ana?
Me matar nan ta taka da har take tunanin zan zuba ido ta mayar min da
a mutum mutumi?"
Inna na jin haka nata hankalin ya sake tashi.
"Mugun tsafi ne ko?
Innalillahi.
Tun a wajen naga ya fara runtse idanu."
Maganarta sake tunzura zuciyar Alhaji tayi.
Sirrin da ya sakayawa Mami albarkacin Ahmad ya dawo masa tar cikin ransa.
Ha
a kamar sauran matansa ita ma so ya saka shi aurenta.
Ta zo da fitina da neman rigima.
Kullum cikin takalar Hajiya da Mama fa
a dake gidan a lokacin take.
Aka mayar masa da gida filin kai
ara.
Wani abin idan tayi shi kan shi sai ya yi mamakin mene ne abin tashin hankali a ciki da har za ta nemi fa
a.
Abin mamakin ma shi ne kasancewar shi
in jajirtaccen namiji ne amma ko zai ari baki wajen yi mata fa
a da nasiha anjima ko gobe ma sai ta
ara.
Sannu a hankali ya shiga karantarta inda ya fahimci ashe asiri take yi masa, kuma yawan rigimarta tana yi ne domin aunawa taga ko sihirin ya ci.
Bai gama tsinkewa da lamarin ba sai da yaga wannan layar da yaji da kunnuwansa ranar da Zabba'u ta kawo mata tana cewa sunanta Ra
umi da akala.
Har tana yi mata rantsuwar idan ta tauna ko me ta umarce shi zai aikata.
Burinta a lokacin tunda ta haifi Ahmad yana
arami ta fitar da su Hajiya.
in nuna musu ya gani ya yi.
Ya kuma bari tayi amfani da ita.
Ranar ta yiwa Hajiya
iban albarka ajin
arshe duk yana jinsu daga
aki.
Zuciyarsa kamar ta fito ta baki amma ya kasa fitowa saboda a kan idonsa ta saka a bakin ba tare da ta san yana gani ba.
Ta tauna ta umarce shi da ya zauna a
aki kada ya fito ko me zai faru.
Haka kuwa aka yi.
Rigima ta kaure amma duk yadda yaso haka ya zauna a
aki.
Don ba
inciki har hawaye sai da ya yi.
Sai kuma ya shiga karanto addu'o'in tsari tunda ya gama gano illar layar.
Lallai idan ya zauna da ita rayuwarsa za ta zama mara amfani.
Shigowa Mami tayi da aka gama fa
an tana kumbure kumbure.
"So nake ka saki Haj.
Gambo yanzu yanzun nan."
aga kai ya kalleta bai yi ba ta sake maimaita umarnin amma shiru.
Dama layar na hannunta sai ta
aga ta juya masa baya za ta mayar cikin bakin.
Bata yi aune ba taji ya dam
e hannun ya zare layar.
"Ki je gida na sake ki saki uku."
Farat
aya ya fa
i maganar don kada a sami matsala.
Ta kuwa dafe
irji a gigice.
"Haj.
Gambo nace..."
arfin gwiwarsa ya dawo gare shi ya ce "ni kuma ke nace."
"Wallahi baka isa ba...wayyo Allah.
Na shiga uku.
Alhaji ina zani?
Ina kake so nayi da Ahmad bayan ka san ni marainiya ce?"
Gaba
aya kamanninta sauyawa suka yi a take.
Tana wannan hargagin ya kira Mama ya ce ta
auko Ahmad duk inda yake a gidan ta goya shi.
"Idan ba ni ba kada ki bawa kowa har uwar da ta haife shi."
Mafarin da goyon Ahmad ya koma hannun Mama kenan.
Ba a raba
a da uwa amma bai san sunan da za a kira shi ba idan ya bari jininsa ya tashi a gidan shirka.
Haka ya nunawa iyalinsa cewa fa
an da ta takali Hajiya ne yasa shi sallamarta.
Ya kuma yi ne don kyautata
imar
ansa a gidan.
Daga lokacin bai sake shiga harkarta ba sai da ta fara
orawa Ahmad
in bu
atun da su ka fi
arfinsa yaje ya samawa mijinta aiki.
Baya son ha
a inuwa da mushiriki kuma wanda yake tu'ammali da tsibbu.
Shi yasa ya nesanta kansa daga gareta.
Baya bari komai ya ha
asu.
To amma yau dai tura ta kai bango.
Idan tana cin
asa lallai ta kiyayi ta shuri.
arta ko ita ce autar mata kuma masoyiya ga Taj ba zai ta
a sahale masa aurenta ba.
Wayarsa ya
aga da sauri ya kira Taj...abin da rabonsa da yi har ya manta.
irjin Anti Zahra dukan tara tara ya kama yi da ganin wannan rashin hankali da ake yi mata a gida.
Inda su ka sami
arfin halin iya shigar mata kitchen su ka yi binciken kayan abinci da girki shi ne babban abin mamaki.
Gashi an zuzzubar da shinkafa akan kafet.
Yaran babbar
ar Anti Zabba'u sun tattake wata a wurin.
arnin kifi kuwa ba a magana.
Mai
on duk an shafe a kujeru da centre table don
eta.
Wata ma remote ne a hannunta na daman.
A hagu kuma tana ri
e da kofin da aka ke
e domin maigidan ta cika shi da juice.
Shi kuwa Ahmad Anti Zabba'u da Salwa yake kallo yana neman wadda za ta yi masa bayani.
Saboda yadda ransa ya
aci kuwa Adam's apple
insa hawa da sauka kawai yake yi ya kasa magana.
Gani yake duk kalmar da za ta fito bata da
arfin nuna yadda yake ji a zuciyarsa.
Anti Zabba'u ko a jikinta domin da shirinta ta fito.
Ta saki rai tayi musu maraba kuma bata damu ba da basu amsa ba.
Sai ma ka
a baki da tayi ta
walawa
arta da ta tafi kitchen
aro musu juice tayi.
Ita ce ake so Ahmad ya aura yanzu.
"Habitti (Habibty take kiranta saboda tafi
an uwanta kyau, sunan sai ya bita) fito ga yayan naki ya dawo." Ta kalle shi "tun
azu take damunmu da mitar ka
i dawowa."
Daga cikin kitchen
in aka
wala ihu duk wai na murna sannan wata
ar tsumburburar budurwa ta fito da sassarfa cikin farinciki.
Sanye take da matsatsen wando skin tight wanda daga gani a can
asan dilar gwanjo aka samo shi.
Ta
ora masa wata yarbatsulan riga mai rawa a jiki da wasu irin igiyoyi.
Sai da ta tabbatar ta ha
a ido da Anti Zahra sannan ta bu
e hannuwa.
"Yaya Ahmet oyoyo."
Saurin shiga tsakaninsu Anti Zahra tayi don ta kula Ahmad bashi da niyar kaucewa.
"A gabana?
Baki da hankali da alama." Cewar Anti Zahra cikin fushi "nayi miki kama da matan da za su
auki wannan
abi'ar ta wasan banza tsakanin cousins?"
Da wani salon shagwa
a Habitti ta ce "Ya Ahmet kana jin matarka ko?"
Ko kallonta bai yi ba balle tasa ran yaji
orafinta.
Hankalinsa ya tattara ya dubi matarsa.
"Me yasa ki ka shiga tsakaninmu Zahra?
Da kin barta ta
arasa abin da tayi niyya."
Anti Zahra taji wani abu ya soki zuciyarta.
Ita kuwa Anti Zabba'u har ta fara murmushin
eta sai taji ya cigaba da magana.
"...ni kuma sai na nuna mata idan tana ta
ama ta sha nonon hauka to nima na tsotsa tunda duk tushenmu
aya."
e hannu Anti Zabba'u tayi da sauri ta mi
e tana taro zanin da ta kwance domin taji da
in yin lodi.
"Ahmad ni ce mahaukaciya?"
"Kin ji na ambaci sunanki?!"
Yayi magana muryarsa a sama.
Yau da yarinya ce tayi masa haka da wahala idan bai zane ta ba.
Ita da
an matan duka jikinsa sanyi ya yi don ba haka su ka zata ba.
"Rashin kunya za ka yi min don na zo gidanka jinyar mahaifiyarka?"
"Jinya ki ka zo?
Wa ya kira ki?" Ya bu
e mata wuta.
Anti Zahra sai da taji babu da
i ta
an ta
a hannunsa "
anwar Mami ce fa.
Ka sassauta harshenka a kanta."
"Kin fini saninta ne?" Ta girgiza kai da sauri don bata ta
a ganin fushinsa irin wannan ba.
Anti Zabba'un ya sake kallo "cikin wa
annan
an naki babu wadda za ki je gidan aurenta ki yi wannan abin ba tare da mijinta ya yi muku kallon rashin nutsuwa ba.
Kin kuma sani amma shi ne ni ki ka yi min saboda ga karkatacciyar kuka mai da
in hawa ko?"
Hankalinta sake tashi ya yi don yau tv ta sayar daga lokacin da Salwa ta kirata ta ha
a ku
in aikin da aka yiwa Habitti.
"Saboda uwarka tana kwance shi ne za ka ci min mutumci?"
"Idan da
alau take ba ki isa ki shigo gidan nan ba wallahi.
Yau nayi aure?
ana biyu fa! amma ko sau
aya babu ke babu wa
annan abubuwan..." ya nuna matan da jikinsu ya gama la
was sama da
asa.
Babbar ce ma Hansatu ta
an ta
uka abin kirki ta tashi tsaye "idan ka cigaba da fa
awa mamanmu magana fa ba za mu yarda ba."
Da wutsiyar ido ya kalleta sai gata tayi tsit ita ma.
Ya juya ga Salwa da ko tari bata yi ba tun shigowarsu.
Babu shiri tayi
asa da kanta ta kama hanyar
aki za ta wuce sumsum.
"Idan kin wuce ciki wane mahaukacin ne zai yi min bayanin me yake faruwa da gidana?