Sashe 87
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yanzu zan sa Ahmad ya sayi ticket ku tafi Saudiyya."
"Alhaji ni fa?
Me zan yi?" Bishir ya tashi tsaye da zafin nama yana goge
walla.
"Tare zamu bisu jibi da Ahmad.
Bana son iyayenku su gane komai.
Kawai zan ce musu Umra zamu ni da yarana maza."
"A nan za ku barni Alhaji?" Yaya Kubra ta soma sabon kuka.
"Kina da visa ne?" Da sauri da amsa cewa akwai "ki tattaro komai na asibitinsa a wajen Dr.
Mubina jibin sai mu tafi.
Ki san me za ki fa
awa iyayenki tunda kin
ware a rufa-rufa." Kai ta sunkuyar.
"Me zan fa
awa Taj?" Kamal ya yi tambayar ga Alhaji.
"Zai yi zargin baka ha
ura ba shi yasa baka ha
a da shi ba." Inji Bishir.
Alhaji wayarsa ya
auko daga aljihun gaban rigarsa ya dubi lokaci.
Yayi wuri ya kira mai sabon aure.
Sai ya ce da Kamal,
"Ka fa
a masa zamu je Umra amma ba da shi ba.
Yaje ya yiwa matarsa passport a nemi visa a sanar dani sai su tafi daga baya."
Da ya fita ya kulle musu
ofar
akin sai ya sami damar barin zazzafar
wallar da ya danne a gaban
ansa saukowa.
Sau
aya ya ha
a ido da Kamal yaga yayi masa murmushi na wanda ya kar
addararsa hannu biyu.
"Ya Allah ban isa ba.
Ba iyawata bace ta bani
an nan.
Allah nagodewa ni'imominKa gareni.
Da rauni da gazawata na zo gareKa cikin
antar da kai.
Ka ceci rayuwar
ana Ya Ubangijina." Bayan shekaru masu
imbin yawa ya sami kansa da fashewa da kuka mai ciwo da cin zuciya.
Yana
aunar
ansa kamar rai.
Wa
anda ya rasa a
ari da biyu da su ka tafi da
ananun shekaru har yau yana jin abin a ransa.
Tsayuwarsa ya yi a wajen yana neman nutsuwa amma idan ya tuna ha
uri irin na Kamal sai yaji zuciyarsa tana zafi.
Duk gidan shi ne yafi kowa damunsa akan maganar Taj.
A dalilinsa ya ha
ura ya bar iyalinsa suna mu'amala da Taj
in.
Domin da fari niyarsa ya yanke shi daga jikinsa gaba
aya.
ofar
akin Yaya Kubra ta zo da shirin fita taji sautin da mahaifinta yake dannewa.
Bata san lokacin da ta koma da baya ta
ora kukan ba.
Abba da Bishir su ka kara kunnuwa su ka ji.
Kowa ya koma ya zauna da kuka.
Shi kuma ya koma ciki ya shige
aki ya rufe
ofa.
"Magana ake ta Kamal yana da rai har yanzu.
To me hwaru?" Kamal ya fa
i yana dariya.
"Ni ban ta
a tsanar wannan kalmar ba sai kamar yau." Abba ya sha kunu.
Yaya Kubra tayi murmushi "dole ka sako wasa kafin Taj yaji wannan maganar."
"Don Allah ki bar tayar min da hankali.
Da me kike so in ji?
Ciwon ko tararrabin abin da zai zo yayi?"
"Siyama kin tabbatar duk abin da Iyaa ta fa
a min gaskiya ne?"
Yadda Baba Maje ya
auki zafi sai da gaban Siyama ya fa
i.
Ta dai san cewa ba gulma ta kawo ba tunda cutar da mutum taji za ayi take son hanawa da ikon da Allah Ya bata.
"Da gaske ne Baba."
"Kirawo min Ummin"
Tashin muryar iyayen nata ne ya fito da ita daga
aki inda taji Baba Maje na rantsuwar sai ya karya Ummi.
Iyaa kuma tana tare shi.
Da
yar ta samu ya nutsu shi ne ta ce masa,
"Taurin kai gareta ka sani.
Idan baka bi komai a hankali ba wallahi ko me zai faru ba fa
in gaskiya zata yi ba."
Bai daina fa
an ba sai dai ya ha
ura da zancen zuwa ya tasheta da duka.
Hankalin Siyama sai ya tashi shi ne ta fito yake tambayarta.
"Ita hayaniyar nan bata tasheta ba?" Ya fa
i yana girgiza
afa da kallon
ofa.
"Yanzu zan taso maka ita.
Amma don Allah ka bi komai a sannu."
akin nasu Iyaa ta shiga ta taso Ummi.
Har ta fara kiran bacci bai isheta ba Iyaa ta daka mata tsawa.
Haka ta biyota tana zum
ura baki.
A zatonta aiki ne za a saka ta.
Sai gata tayi ido hu
u da Baba da su ka sauko
asa.
"Ke Siyama hau sama ki
auko min wayar Ummi."
Firgigit duk wani baccin iya shege da hammar
arya su ka gudu.
"Wayata Baba?
Ke tsaya Siyama."
Siyama ta dakata.
Baba ya zaro mata idanu ta kama bin bene ba shiri.
"Baba me nayi?
Don Allah kada ka duba min waya." Ummi ta juya za ta hau benen.
"Ki ka kuskura ki ka hau benen nan sai nasa Baballe ya karyaki."
Cak ta tsaya "Baba me nayi?"
Bai kulata ba don bata cancanci hakan ba har Siyama ta sauko ta bashi wayar.
akinku
aya.
Ki fa
a min gaskiya, akwai wata ko babu?"
Mugun kallo Ummi ta watsawa Siyama.
Ita kuma jikinta ya
an yi sanyi.
Iyaa ta ce "Baki ji me aka ce miki bane?"
"Akwai"
auko min."
"Baba don Allah..." Ummi ta zube a
asa tana magiya.
Abubuwan dake cikin wayar dake
akin sun fi
arfin me wayar.
Dukkan wata mu'amalarta ta waje da fitintinunta suna ciki.
Ba jimawa Siyama ta sauko saboda a
asan filo Ummi ta ajiyeta da ta raba dare tana dannata jiya.
"Zan saurari Habibu don nayi imanin indai wani abu ya faru gidan
ansa ba zai
oye min ba.
Idan abin da Siyama taji kina
ullawa ya tabbata to ki kuka da kanki.
Sannan in ki ka saka
afa a
ofar gida to kada ki dawo na yafeki." Ya kalli Iyaa da Siyama "duk wanda ya bata aron waya ba da yawuna ba."
Wayoyin ya kashe a gabanta ya tashi ya shige nasa
akin.
Ummi ta rasa gane kuka ya kamace ta ko me.
Abin da yake taso mata yafi
arfin hawaye ko kalaman da take jin tana son zazzagawa Siyama.
Ahmad ya so
warai ya kira baban Salwa akan ya turo a
auketa.
Da wannan niyar ya shiga
akinta inda ya mayar da Mami bayan tafiyarsu Anti Zabba'u ya shiga da ya gama wayar.
akin wari yake yi mai
auke numfashi.
Ya yi mata kallo
aya ya juya.
Nan ya barta tana so tayi kuka amma bakin ma ya karkace sai dai hawaye kawai.
Kallon da yayi mata na takaici ne da ba
incikin halin da ta saka kanta kuma su ma ta jefa su.
Mami bata da kowa sai
an uwa wa
anda ta jima da barranta kanta daga garesu saboda abin duniya.
Bata zuwa sabgar kowa sai dangin dangiro da abokan arzi
i masu ku
i.
Jininta dai ta datse zumunci da rashin mutumci saboda ita tana gidan mai ku
i.
Yau ga ranar
an uwa amma babu wanda zai nema ya taimaka masa da kula da ita.
In ya
orawa Zahra wankin kashi da fitsarinta ba
aramin rashin adalci hakan zai zama ba.
Yau da gobe sai Allah.
Gashi Mamin a baya bata nuna mata
auna saboda akwai wadda ta so ya aura.
Wannan tunanin yasa shi fasa neman Salwa ta tafi.
Ita ce mace kuma dolen Mami.
Zai saka mata ido kafin ya sami wadda zai dinga biya.
Shawarar da ya yanke ya fa
awa Zahra.
Ta bashi goyon baya da al
awarin za ta dinga taimakawa ita ma.
"Ni ban san me yasa ka damu da komawarta ba tun farko.
In don Taj ne ina ganin yanzu ai ta ha
ura."
"Ke dai ayi shiru kawai.
Allah Yasa ta ha
ura
in.
Ni dai duk ranar da ta fita daga gidan nan idan bana nan ki kirani."
"In sha Allah"
e baki Salwa tayi.
Zancen ba a bayan idonta ake yi ba.
Tana kitchen kuma suma sun san tana jinsu.
Ba za ta nuna
acin rai don an barta zaman jinyar Mami ba.
Za ta kwantar da kai ta bi Ahmad sau da
afa domin zamanta a gidan shi ne babban hujjarta da rufin asiri a Kano.
Kafin nan dai da lokacin aurenta da Taj dole tana bu
atar gidan zama.
Idan yaso in tayi aure sai taga wanda Ahmad zai
orawa aikin Mami idan ba Zahran ba.
Wayar Ummi ta sake kira bata samu ba.
Ta doka tsaki ta ajiye wayar ta cigaba da wanke wanke.
Tsaye tayi a
ofar ban
akinta dake cikin
aki tana kallon sauyin da gadon ya samu.
Taj ya canja bedsheet ya gyare gadon.
Halin da take ciki na ciwo da zazza
i bai hanata yaba kyawun setin american bedsheet da duvet
in da ya shimfi
a ba.
Navy blue da red flowers ne a jiki wanda kalar farkon ta dace da ta labulen
akin nata.
Ita kam me za ta ce da Inna?
Duk wani abu da uwa za ta yiwa
a ita ma anyi mata na gata.
Akan sayen zannuwan gadon Inna da kanta ta kira Yaya ta fa
a mata sun saya a wadace.
Indai ba akwai wanda ta tanada ba tuntuni to kada ta sayawa Hamdin wasu.
Bayan wannan wayar sai ta turo aka kawo guda shida.
Duvets biyu, normal bedsheets hu
u ta ce a rabawa Sajida da Zee.
Sajida ta dinga murna kuwa da taga sunan dake jikin ledar.
"Ni fa a instagram nake following
inta (@nafs_beddings).
Ashe zan ga kayanta zahiri."
"Kyau garesu ko me?" Cewar Zee da bata san murnar me take yi ba.
"Kyau ma ai fa
ata baki ne.
Ki je shafinta ki gani.
Ina maganar quality ne.
Ki ta
a ki san kin ha
u da kayan
warai ba jabu ba.
Yadin sam ba ya tashi ki ga yayi kurajen nan kamar pimples a fuskar budurwa."
Hamdi bata manta yadda su ka dinga dariya ba.
Sai yanzu ta gane ashe dai da gaske ne maganar Sajida.
Zama tayi tana shafa laushin duvet
in tana jinda
in mallakarsa. (Kamar kullum ni
in ganau ce don har baby Ahmad na sayawa baby set a wajenta.
Kayanta speak for themselves.
Don Allah ku nemi Nafisa Tofa 08034581454 ku rabu da jabon zannuwan gado.)
Kwanciya tayi ta rufe jikinta.
Bata ji motsin Taj ba.
Ta dai yi tunanin
ila yana nasa
akin.
Gara ya yi zamansa a can.
Bata son abin da zai sake janyowa su ha
a ido.