Sashe 58
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da hankalina fa."
aure fuska tayi "to sai ka barta ciwon so ya kasheta ai."
"Ki gaggauta kiranta ta dawo gida kafin ranta ya
aci wallahi." Har wani haki yake don
acin rai.
Rainin hankalin Mami ya yi yawa.
Juyawa ya yi zai fita tayi saurin jefa layarta ta biyan bu
ata a baki ta tauna.
Kamar an tsayar da
afafunsa ya tsaya cak.
"Nace ka kira Alh.
Hayatu ka san yadda za ka yi dashi ya amince a aurawa
ansa Taj Salwa." Ta fa
i da izza.
"To.
Yanzu ko yaushe?"
"Zauna ka kira yanzu."
Zaman ya yi ya
auko waya.
Ta mi
a masa wayarta mai
auke da numbar Alh.
Hayatu ya kwafa ya yi dialing.
"Assalamu alaikum"
Ta jiyo muryar tsohon masoyinta abin begenta har yau.
Sake tauna layar tayi ta zarewa Alh.
Mukhtar idanu.
Jiki na rawa ya amsa sallamar tare da gabatar da kansa.
RAYUWA DA GI
I 24
Batul Mamman
Lallai Alh.
Mukhtar
innan ya gamu da sharrin Mami shi ne abin da Alhaji ya fara rayawa a ransa bayan sun gama waya.
Yadda ya dinga koro bayani akan irin son da
arsa take yiwa Taj da fatan amincewar Alhajin don ayi aurensu kai ka san kan ba
alau ba.
Shi dai yana son
ansa, amma fa yana ganin babu
ar da ta isa ta saka shi zubar da mutumci haka a gaban tsohon mijin matarsa.
Irin wa
annan abubuwan ya fara gani da burinta na fin kowacce mace matsayi ta kowacce hanya yasa shi sakinta.
Yana da labarin yadda matan Alh.
Mukhtar biyu su ka fita bayan an aurota.
Kuma duk wadda ya
aro bata jimawa za ta yi waje ita ma.
Zama ya gyara da ya tuna yadda ya ce masa ya amince kai tsaye.
Fakewa zai yi da guzuma ya harbi karsana.
Ya san a taurin kai irin na Taj akan ya auri Salwa ya faranta masa gara ya saki Hamdi.
Ana yin sakin da kansa zai ce masa ya janye batun auren.
Duk da a iya saninsa Salwa yarinya ce mai saukin hali.
Babu mamaki sirrin zuciyarta ta sanar da Mamin ita kuma tayi amfani da raunin
ar ta
orata akan hanya mara
ullewa irin wannan.
Tsigar jikinsa har wanu tashi tayi da ya yi addu'ar Allah Ya tsare shi surukuta da Mami da lusarin mijinta kamar yadda ya la
aba masa suna.
Bai ga alamun Habibu Simagade zai iya wani kata
us wurin raba yaran ba.
Yanzu da ya sami dama shine zai yi amfani da ita.
ansa yake muradi ya dawo gida.
Amma ba tare da iri ko jinin
an daudu a tare dashi ba.
Saboda rashin son ganin Hamdi ranar da aka ce za ta zo gidan zamansa ya yi a kasuwa har
arfe tara.
Shi ba abin ya ce kada ta zo ba matan gidan su soma tijara.
Ya fahimci yanzu kamar ma jira suke ya ce kule su ce masa cass.
Ahmad ya nema da yazo gida yana son ganinsa da daddare.
Bayan ya taso daga office kai tsaye can ya wuce.
Alhaji ya ke
e dashi yana tambayarsa ala
ar Taj da Salwa tunda duka a gidansa su ke.
Tsoro ne ya bayyana a fuskar Ahmad.
"Alhaji wata maganar ka ji?"
"Ya zan yi maka tambaya ka amsa min da tambaya?"
Da sauri ya bashi ha
uri tare da amsa tambayar da ya yi masa.
"Babu komai a tsakaninsu amma kuma ba fa
a su ke yi ba.
Shi Taj ma bai fiye zaman gida ba ai saboda kullum su ke bu
ewa."
"Babanta, Alh.
Mukhtar sunansa ko?" Alhaji ya fa
i da irin rashin damuwar nan.
Ahmad baya jinda
in yadda ake magana akan Salwa yanzu.
Rannan
an uwansa ne su ka yi ana ta dariya.
Yau kuma Alhaji ke tambayar sunan babanta kamar wani abin gudu.
"Sunansa kenan."
"Ya kirani yana ro
on na amince Taj ya aureta."
Maganar ta dake shi sosai "Ro
o kuma Alhaji?"
o mana.
Ya tabbatar min ita take son sa.
Kaima yanzu ka ce babu komai tsakaninsu.
To me zai sa ita babar taku ta amince harma mijinta ya kirani?"
"Zan yi mata magana Alhaji." Ya girgiza kai "Gobe in sha Allah zan
mayar da ita Bauchin.
Idan ma mijin ne su sama mata a can." Tashi ya yi zai tafi.
Alhaji ya ce ya dawo.
"Babu da
i mutum ya nemeka akan wata alfarma ka nuna masa baka so.
Saboda haka na fa
a masa na amince.
Sa
on da nake son baka shi ne ka sanar dasu cewa bana so komai ya wuce wata
aya indai da gaske su ke."
Yana magana ne yana kallon yanayin Ahmad.
A ransa kuma yana addu'ar Allah Yasa
an nasa ya yafe masa.
Da gangan yake maganar a haka saboda yana so idan Ahmad ya tashi kai sa
on ya nuna musu shi fa bai
auki maganar da mahimmanci ba.
Sannan baya
okin ha
a zuri'a da
arsu.
Ya sami wannan canjin ra'ayin ne bayan wani nazari da ya yi.
A matsayinsa na uba sai hankalinsa bai kwanta da ya yi amfani da
ar wani domin biyan bu
atarsa ba.
Idan komai ya tafi yadda yake so ya dawo ya ce da Taj kada ya auri Salwa me kenan ya yi?
Shi mai
a da jikoki mata ya dace ya tozarta
ar wani haka?
Gashi saboda sanin halin babarta ya tabbatar idan ya yi sake ta auri Taj sai sun mayar masa
a abin wasan yara.
Ba a raba hanta da jini.
Hakan da yake yi ya san duka Ahmad zai fa
awa Mami.
Kuma tunda yaro ne hankali zai yi
arin nusar da ita illar bari a yiwa
arta irin wannan auren.
Da bakinsa ne dai akwai nauyi bayan ya aminci
azu ya dawo ya ce ya fasa.
Abin zai zama cin fuska sosai.
Fatansa yanzu dai Allah Yasa iyayen suna da hankalin gane manufarsa.
Da wannan damuwar Anti Zahra ta tarbi Ahmad.
Juyin duniya tayi ta tambayarsa amma ya
i fa
a mata abin da yake faruwa.
Abinci ma kasa ci ya yi saboda ba
incikin yadda Salwa take zubar da darajarta ta
a mace.
Gashi yanzu ta sa iyayenta biye mata.
Don ma su Hajiya akwai kawaici.
Babu mai zancen Mami a gidan ko a aibata ta.
Amma yanzu da sun ji maganar auren nan babu abin da zai hanasu fitowa
iri su
Salwan ya kira tana
aki tana chatting da Ummi.
Cikin sigar wayon da Alh.
Usaini ya koya mata take ta jan Salwa tana dukan cikinta.
Rai bai so ba ta katse hirar ta fita wajen Ahmad.
akinsa ya kirata ba ma falo ba.
"Kun yi maganar Taj ne da Mami?"
"Eh" ta amsa masa babu wannan girmamawar da ya santa da ita.
Yadda su ka yi da Alhaji ya fa
a mata.
Babu kunya ta kama murmushi.
Baki har kunne.
"Da ni ne ke Salwa da na ha
ura da mutumin da bai damu dani ba.
Wane irin aure za ku yi yanzu?
Shi baya so kuma na tabbata da wahala
an gidanmu su so."
"Ai ba da su zan zauna ba." Ta ce da tsiwar da bai santa da ita ba.
Wai duk so ne ya canjata ko kuwa dama can halinta ne da bai sani ba?
"Shikenan.
Zan kira Mami na fa
a mata.
Duk abin da ya biyo baya kada ki ce ban yi warning
in ki ba."
uni ta tashi tana cewa "alkhairi zan gani."
Daina bashi mamaki tayi.
Ya ce mata ta ha
a kayanta gobe za ta koma gida.
arfe tara za su kama hanya.
Tana fita ya kira Mami ta ranga
a uwar shewa.
Mantawa tayi da wa take magana ta ce,
"In ya san wata ai bai san wata ba.
Har ni zai wula
antawa
a saboda yaci sa'a tana son shi?"
"Mami ana dole ne?
Aurensa duka-duka sati ne fa da
an kwanaki.
Ni dai da za ku
auki shawarata da kin ce mata ta ha
ura."
Da fa
a Mami ta ce "to mai halin ubansa.
Wanda baya kishina da na
ana.
Idan ta ha
ura kai za ka aureta?"
"Allah Ya baki ha
uri." Kawai ya ce.
"Amin.
Kuma ka tanadi abin da za ka bani don a wata guda ko babanta ba zai iya ha
a abin da ya dace ba."
Allah Ya sani bashi da irin ku
in da ya san idan ya bata ba za ta raina ba a yanzu.
Sabon wata ne kuma farkon term an koma makaranta.
aya amma
awainiyar karatu sai dai kawai a dinga yiwa iyaye addu'a.
A bisa tsarin gidansu kuma tunda su ka soma kawo
arfi sun
aukewa Alhaji abubuwa da dama.
Ba kuma don bashi da ku
in ba.
Ko a danginsa babu kamar shi har yanzu.
Suna yi ne don neman albarka.
Kayan abinci, kayan bu
ata na gida irin su sabulu da ku
in kashewa ga iyayensu.
Duk masu aiki da masu kasuwanci suna contributing.
A matsayinsa na babban namiji duk da cikin matan akwai wa
anda samunsu yafi nashi, amma yana
arin ganin ya yi bajinta.
A haka kuma yake bawa Mamin dubu talatin duk wata.
"Kai, Ahmad.
Baka ce komai ba."
Ya ma manta waya yake.
"Allah Ya hore.
Sai da safe."
Ko minti goma basu yi da gama wayar ba ta sake kira.
Ya san zancen ba zai wuce na kada ya dawo da Salwa ba.
Shi yasa ya
auka.
Zai kaita gida gobe in sha Allahu.
arfe bakwai da rabi Anti Zahra ta same shi a
aki wai Salwa ta fita.
"Bangane ba.
Ina ta tafi?"
"Ina ta tambayarta tana kuka.
Da alama bata son tafiyar.
Da ka
yaleta."
A harzu
e ya tashi yana ta fa
a.
Sai a lokacin Anti Zahra taji me yake faruwa.
Ta ma kasa comprehending wannan al'amari.
"Don Allah kayi shiru kada Taj ya ji.
Kwanansa biyu yana fama da zazza
in nan mai zafi.
Sannan ko babu komai ka ha
a uwa da ita.
Mutumcinta abin karewa ne a wajenka komai rashin da
in da abin ya yi maka."
"Gidan wa zata da safiyar nan?
Idan tana tunanin zan bita ne wallahi tayi kuskure."
"Naji.
Ka san ba za ta wuce gidan
anwar babanta ba ta Sheka.