← Book details Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 97

Sashe 56

Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Amma ban fa
a muku izinin fita ya bar hannunmu ba?"
Idanun Zee harda
walla ta soma ro
onta "don Allah ki bari mu tambaya yanzu.

Allah ni mantawa ma nake yi."
un, ai kuwa sai a fara shirin tariyarku tunda zaman gida ya sa kun manta darajar da Allah ya yi muku.
arshenta a waje ma idan wani ya yi muku magana sauraronsa za ku yi saboda kun manta."
Zamanta tayi akan kujera tana kallon
an nata.

Babu wadda bata tunawa ta kira mijinta ta nemi izinin fitar ba a
alla sau uku.

Idan tayi magana sai su hau dariya suna tsokanar juna.

Jiya da daddare har za ta sake yi musu tuni Abba ya ce ta
yalesu.

Indai basu yi da wuri ba to kira cikin dare ko da safe duk
aya ne.

Titse ne wanda maza da yawa basa so.

"Yaya don Allah." Hamdi ta sake ro
onta kamar tayi kuka.

"Kun san babu abin da na
i kamar mutum ya dinga kira min mantuwa.

Maganar nan mun yi yafi sau nawa.

Amma aka rasa mai aiwatarwa.

Sai ku koma
aki ku kwanta.

Hutun ma ai abin so ne."
Waya Zee ta
auko ta duba.

Ita dai jiya da yamma a text ta tambayi Baballe.

Tunda ta tura text
in bata
ara dubawa ba saboda ta san in ya gani kiranta zai yi.

Wurin da ya tafi aiki a Kaduna
auye ne.

Tana dubawa kuwa sai taga ya yi mata reply.

Izinin fitar ya bata da bayanin raunin network da ya hana shi kiranta tun safiyar jiya.

Ihun murna ta kama yi harda tsalle.

"Yaya ya barni.

Allah ni an barni.

Kin gani" ta mi
a mata wayar don ma kada ta
aryata ta.

"Sai ki zo ki tafi.

Allah Ya tsare.

Ana la'asar ki fito."
"Don Allah ki barni in kira yanzu." Hamdi ta soma yiwa Yaya magiya.

Da
yar ta aminci.

Ta kira shi ya fi sau biyar baya
auka.

Hawaye kawai ta soma don wani irin abu ne ya sami wuri a ma
oshinta ya zauna.

Duk magiyarta kuma Yaya ta ce babu inda za ta.

Duk da taji tausayinta amma ba za ta bu
ofar irin haka tsakaninta da mijinta ba.

Wannan kuskuren na miji bai sani ba ko ya ce kada ayi, uwa kuma ta ce sai anyi ba da ita ba.

Bata bu
atar wani ya fa
a mata irin sa'ar da tayi da Allah Ya aurar mata da
an lokaci guda.

Ganin halin da ta shiga yasa Zee cewa ta fasa fita.

Yaya ta ce bata isa ba.

Ha
uri ta bawa Hamdi ta tafi.

Ita kuma ta shige
aki ta sha kukanta ta more.

Tun Yaya na
an jiyota har taji
if.

Ta le
akin ta sameta ta du
une jikinta tana bacci.

Ga shatin hawayen da ya bushe ya fito ra
au akan hodar da ta shafa.

Murmushi tayi ta kirata shagwa
iya a zuci.

Ta tabbata daga ita har Zee
in daga yanzu za su bawa abubuwan da su ka shafi aurensu mahimmanci.

Dama wani darasin sai uwa ta daure zuciyarta take iya koyar dashi.

Shabiyu ta gota Taj ya farka daga baccin da ya
auke shi a dalilin ciwon kai da murar da su ka dirar masa bayan ya dawo jiya.

Magani ya sha amma baccin ya gagara.

Sai bayan ya yi sallar asuba sannan ya samu ya kwanta.

Missed calls
in Hamdi da ya gani ya yi tunanin ba lafiya ba.

Sai kuma yaga message tana ro
on zuwa gidan Sajida.

Ya kwatanta lokacin da ta kira da sanda ya gani.

Yau akwai daru da alama.

Yawan kiran ya san a matse take da tafiyar.

Ko abinci bai nema ba bayan ya yi wanka ya fita saboda Salwa da ta kankane falon.

Yau Happy Taj yana fin kullum cika.

Idan ya shiga sai an gan shi kawai.

Shi yasa ya yanke shawarar fara zuwa ganin Hamdi.

Zai kirata ya ce mata ya zo yayi sa'a Halifa ya dawo daga Tahfiz.

Yaje ya gaishe shi sannan ya shiga ya fa
awa Yaya saboda Hamdi na ban
aki tana watsa ruwa.

Yaya ta ce a fa
a masa ya shigo.

Shi kuma gwanin sai da ya fa
a masa wanka take yi kafin ya fa
i sa
on Yayan.
ananan kaya ya saka shi yasa ya so zama a mota da farko.

Tunda Yaya ta ce ya shigo babu yadda ya iya.

"Ya na ganka haka yau?

Ko ba ka jinda
i ne?" Yaya ta tambaye shi ganin fuskarsa ta
an fa
a akan ganin da tayi masa jiya.

"Mura ce ta saka min ciwon kai."
"Ai kuwa gashi naji muryarka ta canja.

Allah Ya
ara sau
Hamdi bata san yazo ba.

Wata shirt mai gajeren hannu ta saka da zani ta fito ko
ankwali babu.

Fuskarta fayau sai idanu a kumbure saboda kukan da tayi.

Babu abin da ke tashi a jikinta sai wani irin ni'imtaccen
amshin body oils
in Scentmania.

Gwaji kawai tayi tunda dama tun kafin fitarsu ta so sakawa amma sanin rashin dacewar haka a addinance yasa ta fasa.

Wurin
arfe goma na safe taga sa
on Yaya Kubra ta whatsapp.

Ashe tun jiya ma ta turo.

Bata yi mamakin ganin sunan ba saboda Firdaus ce ta zauna tayi ta kiranta da lambobin
an gidan tana mata saving.

Bayanin sirrin dake tattare da
amshi ga matar aure ta turo mata wanda ainihin mai turarukan Scentmania ta tura mata.

A ciki ta gane
amshi ba
aramin tasiri gare shi ba idan ana amfani dashi ta hanyar da ya dace.

Musamman idan mace tayi katarin sani da sayen body oils
in da ita dai Hamdi bata ta
a jin
amshi irin nasu ba.

Har shawara take bayarwa cewa yana da kyau mace ta samu wani
amshi da za ta yawaita amfani dashi wanda miji zai ganeta dashi.

To ko makamancinsa yaji a waje ita zai fara tunawa ya sami nutsuwa.

Gashi wai har classes tana yi.

Sannan packages
in ba dai arha ba.

Dole ma ta fa
awa su Sajida idan ta huce daga fushin yau.

Don tana ta hango su ana can ana raha banda ita. (07065525409 - Scentmania by Sana)
ofar falon ta tsaya don kads Yaya tayi mata magana akan idonta.

"Yaya me za a dafa na dare?" Tayi magana muryar nan na nuni da har yanzu ranta ba a sake yake ba.

Daga ciki Yaya ta amsa mata.

"Abincin daren za ki
ora tun yanzu?
arfe biyu ma bata yi ba."
"Gara na gama tun yanzu."
"Ai fa yau tunda na hanaki fita sai abin da hali ya yi.

To shigo ki gaishe da mijinki da jiki.

Baya jinda
Labule ta
aga tana cewa "waya ku ka yi?" Sai ta ganshi a zaune ya jinginar da kansa a jikin kujera.

Ciwon kan ke neman dawowa harda zazza
i.

Da baya ta fara tafiya za ta koma.

"Ina kuma za ki?

Fita zan yi gidan Gwaggo Dela in duba ta."
Ta gaban Hamdi ta zo ta wuce abinta.

Tana fita tsakar gida ta ja kunnen Halifa akan kada ya shiga falo sai Taj ya tafi.

Dariyar sha
iyanci kawai ya yi.

Tana jiyo shi ta ce
an banza." A ranta kuwa gani take in ba wajen matarsa ba yanzu ina zai je in bashi da lafiya.

Uwa ce dai tafi cancanta yaje ya narke mata da shagwa
a da rakin maza.

To kuma babu dama.

Sai da Yaya ta fita daga gidan sannan Hamdi ta yarda ta
ara kallon Taj.

Yana daga zaunen ya nuna mata kusa dashi da hannu amma bai yi magana ba.

Ta juya ta kalli bayanta sai ta girgiza kai.

"Please.

Bani da lafiya fa." Taj ya fa
i yana lumshe idanu.

Shahada tayi kawai ta biye masa duk da kafin yazo da ta gama fushin rashin amsa wayarta da ya yi.

A hankali ta isa bakin kujerar amma ta
i zama.

Ya mi
a hannu ya janyota gefensa.

"Bani da
arfin
aukanki saboda wani irin weakness da nake ji.

Da tun daga bakin
ofar zan taroki."
Rumgumota yayi a gefensa.
amshin jikinta mai sanyi ya buge shi.

Bai san lokacin da ya sanya fuskarsa a tsakanin wuyanta ba.

Ta fara no
ewa taga kamar ma angiza shi take sai ta ha
ura.

"You smell..." ya kai hancinsa bayan kunnenta ya ja numfashi ya sauke a hankali "relaxing and sweet."
umin da taji a fuskarsa dake bin wuyanta yasa ta daina mutsu-mutsu har ta tabbatar ba normal
umin jikin mutum bane.

"Zazza
i kake yi haka?" Ta fa
i tana janye jikinta don su fuskanci juna.

"Uhmm." Ya amsa da rashin kuzari "harda kaina."
Juyawa tayi ta ta
a goshinsa.

Ya
ora hannunsa akan nata.

Cike da kasala ya ce,
"Ba don bana jinda
i ba da na nuna miki yadda shigar nan taki tayi min kyau."
Hannunsa dake tracing
aramin hannun rigarta ta ri
e tana mamakin yadda yake tunanin wani abu daban da zazza
in jikinsa.

Sake janyota yayi ya mayar da kansa kafa
arta yana
ara rungumeta.

"Ina zuwa."
Fita tayi ta barshi.

Ya runtse ido don kan nasa ba da wasa yake ciwo ba.

Duk yadda aka yi zirga zirga da rashin hutun kwanakin nan ke tambayarsa.

Abinci tayi niyyar kawo masa sai tayi tunanin babu lallai ya iya ci.

Ta
auko gasara ta dama masa kunu da tsamiya ka
an saboda yaji da
in bakin.

Da ta koma falon idonsa a rufe ta same shi.

Ta zuba kunun a kofi ta zauna a gefensa.

"Ya Taj?"
A hankali ya bu
e idonsa.

Ta nuna masa kofin.

Ya bu
e bakinsa.
ofa ta kalla "Yaya fa za ta iya dawowa."
"Ba kya tausayina?

Allah I am sick.

Amma dai kawo.

Zan rama idan na warke."
Yana shanyewa ko magana bai yi mata ba ya mi
a mata wayarsa bayan ya bu
eta.

"Kira min Happiness.

Kaina..."
Hankalinta a tashe ta kira.

Tun dare bayan gidan nasu ya watse,
an uwa duk sun tafi Kamal ya soma jin jikinsa yana neman dawowa.

Ya sha magungunansa ya shige
aki ya rufe
ofa.

Rashin kuzarin dake tattare da ciwon gami da ciwon jiki da wahalar numfashi ya soma ji.
Chapter 56 · 0% Book details