Sashe 37
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ragowar hannun kuma fari da
igo
igon ba
Yawu mai
aci Taj ya ha
iya ganin Abba ya shanye abin da aka yi masa tamkar babu komai.
Hannun kawai ya mayar ya
ara du
awa.
"Barka da rana."
"Kaga tashi don Allah.
Bana son wannan
abi'ar taku ta gaisuwa kamar maro
"Alhaji" Taj ya kira sunansa da
arfi ba tare da tunanin komai ba sama da son ya tunatar da shi me yake aikatawa a gaban mutane.
Ko kallonsa Alhaji bai yi ba.
Yaya Babba ne ma ya yi masa alama da ya yi shiru kawai.
Ba tare da nuna
acin rai ba Abba ya mi
e yana murmushi.
Zuciyar Taj ta kasa jurar ganin wannan abu.
Barin wurin ya so yi.
Hannun Kamal a jikin babbar rigarsa ya hana shi motsawa.
Alhaji ya ce "Ina son ganinka yau bayan Isha'i.
Ai ka san gidana ko?"
"Gaskiya ban sani ba.
Amma ko Taj sai na biyo in sha Allahu."
Alhaji ya yi irin murmushin nan na
acin rai.
Yana magana ciki ciki "na manta yanzu kai ne uban.
To kada ku wuce Isha dai." Ya kalli Taj "kai kuma kada ka manta dokar gidana a kanka.
Da ishan ma don ni na kiraka ne."
Mota ya fa
a abinsa direba ya ja.
Abba ya sake yin murmushi yana
agawa motar hannu tare da fa
in "Allah Ya kiyaye hanya."
Hannun nasa Taj ya sauke masa ya nuna masa Baba Maje "Abba kaje ga abokinka can ina jin kai yake nema."
Sai da ya tafi
an uwan Alhaji su ka soma bashi baki.
Baki ma kasa motsawa ya yi saboda
acin rai.
Ya dai dinga gya
a kai kawai.
Yaya Babba ne
arshen yi masa magana.
"Ina so ka sani cewa a musulunci iyaye suna da babbar daraja.
Bana so abin da Hayatu yake yi maka ya zama sanadin da za ka mayar da martani.
Domin idan kayi haka lallai kayi asara.
Baka jida
insa ba a duniya kuma a lahira ma ba za ka sami rangwame ba."
Godiya sosai ya yiwa Yaya Babban sannan su ka tafi.
Ahmad na ganin babu sauran manyan ya ce masa "mu tafi gida mu san yadda za mu yi da matan gidan.
Na san dukkaninmu ba za ta yi mana kyau ba.
Ace kayi aure babu wadda ta sani."
Kafin yanzu da wannan tunanin Taj ya kwana.
Amma
ullin da Alhaji ya soma yi masa ya sa ya daina damuwa.
"Baka ji yana yi min tuni akan kada na shigar masa gida ba?"
"Ni kuma a ganina wannan shi ne lokacin da ya dace ka take wannan dokar ka shiga gidan.
Rayukansu za su
aci.
Sannan bana jin za su yarda su biyoka gidan Yaya.
To a ina ka ke jin za ku ha
u har ka yi musu bayani na fahimta?
Don ni ban hango sun amsa wayarka ba balle su saurareka" cewar Abba wani sarkin zuciyar.
Bishir
an salihin cikin mazan ya ce "
auko sun dai ya dace ayi su ha
u a gidan Yaya ko gidan Yaya Babba."
Agogo Ahmad ya kalla.
Lokaci na
urewa kuma ba su sami matsaya ba.
"Mu je gidana ayi shawara.
Zan kira su Yaya Hajiyayye dukkaninsu yanzu a hanya.
Idan ya so ko mu ka
ai ne sai mu je mu yi musu bayani."
Shi dai Taj bashi da ta cewa.
Motar Kamal ya shiga Abba kuma ya ja motar Ahmad su ka tafi da Bishir.
A hanya Ahmad
in duk wata yayarsu ta kusa da ta nesa ya kira ta ya sanar da ita.
Bishir aka bari da kiran sauran.
Duk wadda ta sami hali ta taho gidan Ahmad.
Amma banda na cikin gidansu su uku.
Idan aka kirasu dole a zargi wani abu.
Yadda shawara ta kaya za su ha
u su je gida wuraren biyar na yamma.
Kamal na tu
i ya
an kall Taj "Yanzu ka fahimci me yasa nace ka bar maganar auren nan Happy?
A gaban jama'a kana ganin yadda Alhaji ya tasarma wula
anta Abba."
Kamar bai ji shi ba sai ya yi masa tambaya.
"Me yasa idan na zo da abu baya bani za
i Happiness?
Sai dai ya bari nayi sannan ya
auki hukunci mai tsauri a kai."
"Saboda baka tsayawa kayi hangen me zai je ya dawo.
Har cewa nayi zan auri Sajida duk don ka ha
ura da gaggawar nan amma ka
"Ko bana son Hamdi ba zan yarda ka auri Sajida ba.
Yadda ya sallama ni haka zai yi maka.
Sannan kuma ya
ora laifin naka a kaina."
Kamal ya ha
e gira "akan me zai
ora maka?"
"A dalilin kafi kowa kusanci dani mana." Taj ya bashi amsa.
Tunanin bai zo masa ba a baya sai yanzu.
Tabbas da ya yi auren laifin su biyu Alhaji zai rabawa.
Yana ma mamakin da ya
yale shi ya bu
e boutique a wurin Taj.
Bai zaci zai sami goyon bayansa da wuri ba.
Taj ne ya yi magana bayan dogon shirun da su ka yi.
"Happiness, ba fa zan bari ya wula
anta Abba ba.
Ni ban ga dalilin da zai sa mu dinga kasa yiwa mai tsohon laifi uzuri ba.
Hakan zai iya sawa su koma ga laifin."
Tausayinsa Kamal yake ji.
Sai dai kuma yana ganin kamar harda taurin kan Taj.
Da zai sauke nasa kambun ya yiwa Alhaji biyayya da tuni an jima da wuce wannan wajen.
"Na sani.
Amma akwai hanyoyin samun lada da yawa sama da za
ar wanin mahaifinka."
Idanun Taj sai da su ka yi ja kafin ya bashi amsa.
"Baka ji me nace bane?
Happiness, Alhaji bai ta
a bani za
i ba.
He just pushes me away and gets angry when I comply (ingiza ni yake yi kuma ya yi fushi idan nayi yadda yake so).
Auren nan ina fa
a bai wani ja ba ya amince min.
In baka manta ba certificate kawai naje na nunawa Yaya Babba shi kenan ya koreni.
Da cewa ya yi in za
i girki ko zaman gidansa kaima ka san ba zan ta
a barinku ba.
Ba don Amma..."
Zaro idanu ya yi waje ya shiga karanto Innalillahi hankalinsa a tashe.
Ya kai hannu ya dam
i hannun daman Kamal dake ri
e da sitiyari tunda yafi kusa da shi.
"Kamal...ya zan yi?
Amma.
Ya Rabbi." Ya fa
i cikin tashin hankali.
"Me ya same ta?" Kamal
in ma duk ya gama ru
ewa.
"Ya za ta
auki zancen nan?
Ga maganar Anisa.
Kada hakan ya janyo mata matsala da Daddy." Ya kuma fa
i, damuwarsa na
aruwa.
Har su ka
arasa gidan Ahmad suna jimamin yadda za su tunkari Amma da zancen nan.
Kamal ya
ara tayar masa da hankali da ya ce ya tabbata cikin kawunnansu ba za a rasa wanda zai fa
a mata ba.
"Kenan ba a bakina za ta fara ji ba?
Shinenan.
Na gama yawo."
Yadda ya marairaice Kamal dariya ya yi masa.
Falon gidan Ahmad ya cika ya tumbatsa da
an Alh.
Hayatu.
Duk wadda take cikin garin Kano ta na zaune a wurin.
Yaya Zulaiha ce
a ta biyu a gidan.
Ita ta kar
e girman daga hannun Hajiyayye don ta fi ta zafi.
Ta yiwa Taj fa
a sosai.
"Don kana son taimako bai dace ka dinga yin abin da zai cigaba da
ata masa rai ba.
Mahaifi ne fa."
uri ya bata da al
awarin zai yi
ari a nasa
angaren yaga al'amura sun daidaita.
Ya
ara da nanata musu cewa abin ne ya zo akan ga
a.
Yana son Hamdi tun farkon ha
uwarsu.
Ya yi haka ne saboda sanin halin mata tunda cikinsu ya tashi.
Idan ta kuskure musu, tsaf za a goranta mata wata rana.
Babbar yaya Hajiyayye tana jin an kashe wancan zance sai cewa tayi,
"Ya maganar lefe?
Ya kamata kafin a soma zancen tariya mu ha
a wanda zai fiddo darajar gidanmu."
"Kai jama'a, Ya Hajiyayye ana ga ya
i kina ga
ura.
Wa yake ta lefe alhalin uwayen ango basu san anyi auren ba?" Wata yayar tasu ta ce.
Duk sai su ka kama dariya.
Hajiyayye dai ta fuske abinta ta ce a samo takarda tayi list.
Tunda dai an riga an
aura auren sannan bata fatan ace saki ya biyo baya ai kuwa zancen lefe ya zama tilas.
an son biki irinta su ka goya mata baya.
Da
i ya isheta domin
annen nata wani sa'in tamkar
anta ta
aukesu.
"Sai ka tambayar min ita size
in takalmi da undies.
In su Mama sun bamu goyon baya da wuri kaga ba sai an yi wani jinkiri ba."
"Ya Hajiyayye ki bar min sayen undies
in.
Jibi tafiyarmu UK da Abban Farouq.
Kin san na ce miki sati biyu kawai za mu yi." Wata
anwar tasu ta fa
i da zumu
Taj ya rasa me ya kawo wannan zance a cikin mutane haka.
Kunya sosai ta kama shi don bai ta
a tunanin yin irin wannan maganar da Hamdi ba.
Da su ka farga da discomfort
insa kuwa su ka dinga yi masa sha
iyanci.
Kamar kullum idan magana tana da mahimmanci a wajen Alhaji,
akinsa yake kiran matansa ya sanar dasu.
A yanzu gidan nasa ya sha gyara mai kyau irin wanda ba a ta
a yi masa ba.
Idan ka jima baka shigo ba sai ka kasa gane shi.
Duk da cewa fasalin shi ne dai na da, amma an sabunta tsari da kaya yadda zai shiga sahun farko na kowanne maiku
i.
Saboda yanayi na girma, ya fitarwa kansa da wani
angaren ta baya inda ya yi sabon sashensa manne da babban falon
asan gidan.
Saman ya barwa
an matan da basu yi aure ba da jikokinsa matasan mata dake yawan zuwa su kwana.
Haka kawai Inna ta dinga jin fa
uwar gaba akan wannan kiran.
Jikinta ya bata ba zai wuce akan Taj ba tunda ya zo jiya.
Tana son sanya ranta yayi murnar
ila an shirya tsakanin uban da
ansa, amma kuma duhun fuskar Alhajin ya sare mata gwiwa.
Haka su ka zazzauna har ya gama tsakurar abincinsa na rana sannan ya dube su.
"Yau bayan sallar juma'a na
aurawa Taj aure da
ar gidan Habibu Simagade."
Isashshen lokaci ya basu zancen ya zauna musu.