← Book details Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 97

Sashe 81

Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bata san ina za su je ba amma hankalinta duk ya tashi.

Tayi zaton ya canja shawara ne zai kai ta tasha ta koma gida.

Ta dinga bashi ha
uri da magiya.

Bata san damuwarsa ta ninka duk wani abu da ya shafeta ba.

Ciwon Kamal ya
aga masa hankali sosai.
urin da take bayarwa kamar ba shigarsa yake ba.

Shi ne ta koma barazana
"Yaya Ahmad kada ka
ata ku
inka.

Ba zan tafi ba domin na tabbata Taj zai zo gareni da
afafunsa.

Ko mun je Bauchi zan shigo wata motar na dawo."
Ko ci kanki bai ce mata ba.

Bashi da wannan lokacin.

Ita kuwa bata sam ta shiga one chance ba sai da ta gane hanyar ina su ke bi.

Ta zaro idanu da su ka
ance cikin kumburarriyar fuskarta.

Ta kama
ofa a tsorace tana kokawar bu
ewa a titi.

"Me za ka kaini ayi min?

Yaya Ahmad bu
e min na fita."
A haukace take dukan gilas tana neman yi masa
arna.

Ya juyo ransa yana suya ya daka matsa tsawar da ta gigita ta.

Saboda tsorata da tayi a lokacin da za a tambayeta sunanta da wuya ta fa
a farat
aya.

"Salwa!!!"
was tayi a kan kujera har su ka isa.

Su ka shiga falon tare ya sami gidan a cike fam.

Zuciyarsa a take ta fa
asa daga
irjinsa saboda mummunan tunanin da ya zo masa.

Allah Ya taimake shi su na ganinsa aka soma bashi labarin abin farincikin da aka wayi gari dashi a gidan.

Idanunsa su ka sauka akan Kamal zaune a tsakiya.

Wata irin ajiyar zuciya yayi mai
arfi sannan ya sami damar sakin ransa ya shiga cikinsu.

Ko gaisawa basu gama yi ba Alhaji ya bu
ofar
angarensa ya kira shi.

"Ahmad kai fa nake jira."
Da saurinsa ya tashi har yana tuntu
e.

Kamal ya sha jinin jikinsa.
ar hira da dauriyar da yake yi ya kasa jurewa.
akinsa zai koma kawai kafin Alhaji ya neme shi.

A hanyar fita ya yi kici
us da Salwa.

Da yake bashi da masaniyar me yake faruwa sai bai canja mata ba.

"Salwa?

Ashe tare kuke ki ka tsaya a nan?" Ya kalli fuskarta "me ya same ki haka a fuska?"
Yuuuu idanu su ka dawo kanta.

Jiki a mace kamar magen da aka tsamo daga lamba two ta
arasa ciki tana ra
e ra
an gidan dai babu sauyin fuska amma iyayensu ko kallonta basu yi.

"Zamewa nayi."
"Allah Ya sauwake" ya ce ya fita.

Ita kuma ta
araso aka gama yi mata sannu sannan ta matsa gaishe da su Inna.

"Hajiya ina kwana?" Ta dur
usa a gabanta.

"Lafiya" ita ce ta
aitaciyar amsar da ta samu ba tare da sakin fuska ba.

A ranta tayi tsaki.

Ai dai ba ita ce ta haifi Taj ba take wani sha mata kunu.

Ko ita Innar bata fi
arfin a kai sunanta gaban malam ya
ulle mata baki ba.

Nan gaba ma wajen malamin Ummi za ta je domin da alama zai fi na Mami iya aiki.

Muskutawa tayi ta
ara matsowa ciki.

"Mama..."
Mama bata jira ta gama gaisuwar ba ta tashi abinta tana duban Amma.

"Uhmmm, Jamila duba ki ga me Taj da Hamdiyya suke yi a
akin nan har yanzu shiru."
Jin furucinta yasa gaban Salwa ya fa
i, ya sake fa
uwa.

Baki ya kama rawa kamar mazari ya ji ki
a.

Dama ga fuska a kumbure.

Sai tayi wani irin yanayi mara kyau duk suna gani.

Umma tayi dariya "kema dai Mama da rigima kike.

Ba kya ko tsoron me za a bu
e a tarar?

Sabon aure basa son sa ido fa.

In ba haka ba kuwa sai aji kunya."
Inna tashi tayi zumbur ta bar musu wajen.

Su ka dinga dariya banda Amma da bata gane manufarsu ba.

"Takwara me ki ka mayar min da
a ne?

Ki ka sani ko bacci ya samu tana yi?"
"Sai ya zauna korar mata sauro ko?" In ji Hajiya.

Umma da Mama sai shewa harda tafawa.
an na gani amma su ma basu san me ake yi ba.

Ita dai Amma tashi tayi ta barsu suna kallon suman zaunen Salwa a fakaice.

Ta zubawa
ofar
akin Inna da Amma ta nufa ido tana jiran ganin da gaske Hamdi za ta fito daga ciki ko yaya?

In tana ciki me ya kawota gidan da sassafe?

Ko dai ita ma murnar ta zo taya shi?

Ai kuwa da an kira iyayenta marasa kamun kai.

Me zai hana su jira ido na ganin ido?

Don ba
in naci an biyo shi har gida a lokaci irin wannan da yake bu
atar ahalinsa.

Duk da ba komai Amma ta ji ba amma iya maganganun da su ka shiga kunnuwanta sun fahimtar da ita me yake faruwa.

Akwai wani abu da Alhaji ya yiwa mahaifin Hamdi.

Jikinta kuwa ya yi sanyi sai dai wayewa da sanin yau da gobe yasa ta je musu da fuskar rashin sani.

Bayan ta gama
orawa Taj laifin hana Hamdi zuwa cin abinci, sai ta shiga ta ri
o hannunta.

"Sai da na shigo nake jin ashe jiya rigimar bab
anku ta ha
a dake." Hamdi ta sunkuyar da kai kawai tana murmushi "Zo ki ci abinci in kai ki gida in kuma bada ha
uri kada ace ba za a bamu ke anjima ba."
Sake yin
asa Hamdi tayi da kanta cike da kunya.

Balle da Taj ya ce shi zai kai ta.

Ya ce da Amma "Akwai maganar da za mu yi da ita."
"Fita idona Taj." Ta harare shi.

"Please mana Ammata."
"Don
aniyarka ka san irin bikin da ake ta yiwa Hamdi a falo?"
"Ni kuma?" Hamdi ta fito da idanu.

Amma kuwa sai dariya ta sami damar tsokanarta domin a yanayin fuskokinsu ba za ta so su fita ba.

Gidan akwai manya da masu experience da yawa.

Yanzun nan za a harbo jirginsu a gane da matsala.

"Harda masu cewa ko a biyo ku da abincin nan idan ya so sai muje mu kar
o miki kayanki a gida."
"Ya Rabbi, to ya zan yi?

Ko kada na fita?"
Kai da ganin idanunta da jin muryarta ka san hankalinta ya nausa da nisa.

Kunya, tsoro da jin nauyi sun cika mata ciki.

Da Taj ya dubeta sai da yaji kamar ya kamota a gaban Amma ya
oyeta cikin jikinsa.

She looked so cute and innocent kamar ba bakinta bane ya gama zaro masa zantuka
azu.

"Wasa take yi miki.

Ko Amma?" Ya rage murya shi ma
in ba son jin wata magana babba yake yi a bakin
an gidan nasu ba.

Dariya Amma tayi musu.

Tana yi musu fatan alkhairi a zamansu.

Sun dace sosai da juna.

Sweet young Hamdiyya and Charming Happy Taj.

Za ta cigaba da sanya musu ido a fakaice ta gani ko za su shirya ba tare da tsoma bakin manya ba tunda ta kula basa so a sani.

Idan basu daidaita ba sai ta shiga tsakani kafin
aramar magana ta zama babba.

Hamdi ce
arshen fitowa daga
akin bayan Amma da Taj.

Salwa ta kasa
oye ba
inciki da kishinta a fili.

Wata irin zabura ma tayi daga zaune.

Numfashinta ya nemi yankewa.

A zatonta turaren jiya sake janyo
araka zai yi tsakaninsu.

Me Hamdi take a gidan?

Wata zuciyar ta kwa
eta da sauri.

Ko dai har an sami matsalar?

Maybe shi ne aka turo su gida sulhu.

Munafukar dariya tayi a zuci.

Ta mi
e tsaye domin ta nunawa kowa matsayinta a wajen Taj.

Kashe murya tayi tana kwarkwasa.

"Ya Taj"
Ai fa ta zo gidan yawa.

Idanu sun fi goma a kanta.

Hamdi wani malolon abu taji ya mata karan tsaye a wuya.

Fa
i take tana nanatawa In sha Allahu ba za ta sake kiransa da Ya Taj ba.

Sunan ko da
i babu ashe, bata sani ba sai yau.

Taj kuwa Hamdi kawai ya kalla tayi kamar bata jinsu.

Murmushi ma take yi abinta da
an uwansa suke ta nuna mamakinsu akan kwanan da tayi basu sani ba.

Aka dinga yiwa
an kwanan
akin Inna surutu.

Su ka ce ita ta sanya su yin shiru saboda kada su tashi Hamdin da hayaniyarsu.

Shi da ya san akan tsini yake ba zai yi kuskuren sake
ata mata rai ba.

Kawar da kansa ya yi kamar bai ji ba.

Yana gudun me zai faru idan ya amsa.

Ta sake sha
a har wuya.

Abinci
an uwansa su ka kawo wa Hamsi shi ne ya samu ya fita wajen Kamal.

Amma ta karanci duk motsinsu.

Me yake faruwa ne wanda bata sani ba?

Zama bai ganta ba.
akin Mama ta shige inda Inna ta shiga ta zauna jin abubuwan da bata san da su ba.

Mamaki mabayyani ta nuna akan wannan sabon al'amari.

"Ashe yarinyar nan bata da wayo ban sani ba?

Ana soyayya dole ne?"
"Gaba
aya ta
ata rawarta da tsalle.

Halin da uwarta ta so nuna mana a gidan nan shi ne ita ma take son gwadawa."
Umma kallon Mama tayi da mamaki "kada ki ce min asiri ne ya koreta, don na tabbata ko ita ce autar mata akan
an biye biye tsaf Alhaji zai nuna mata
ofar gida."
Hajiya ta murmusa "ai har yau bai san mun san ainihin me ya dinga faruwa ba.

Bayan wani asirin ma a gabanmu take yi kawai don ta san ta
aure mana baki.

Ai ke dai anyi abu fa a gidan nan.

Allah kada Ya maimaita mana kawai."
"Amin.

Don dai kam ko Taj ya rasa mace in sha Allahu babu shi babu wannan yarinyar." Cewar Mama.

Hirar shekarun baya su ka koma yi.

Inna ta sake ka
uwa da jin wace ce Mami.

Ashe zama bai ganta ba kuwa.

Dole ta dage ta nesanta Taj da Hamdi daga Salwa.

"Yaya haka Ahmad?

Ni da na kira ka mu san abin yi sai ka kama kuka?"
Ahmad bai san cewa duk bayanin da yaji a waya bai kama
afar wanda ya ji yanzu ba.
odar duka biyu Kamal ya rasa kuma wai cikin su ashirin da bakwai babu wanda tasa za ta yi.
Chapter 81 · 0% Book details