← Book details Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 97

Sashe 51

Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Salwa?

Saukar yaushe?" Ya ce babu wani jinda
i a tare da tambayar.
azun nan na iso.

Ina zuwa gidan kuma naga Anti Zahra za ta taho wai yau amaryar Ya Taj za ta zo gaishe da su Hajiya."
"Gata ku gaisa." Ya fa
i yana kallon yadda shigarta gaba
aya ta sa
awa sanin da ya yi mata a baya.

"Sannu amarya." Ta ce tana yin gaba "bari naje na taya Ya Taj hira kafin ku fito."
Kashewa Hamdi ido tayi wanda Kamal bai lura ba.

Ta wuce su ta bu
aramar
ofar gate
in ta fita.

Komai ya nemi tsayawa Hamdi da ta tuna yadda su ka yi a waya.

Sai da Kamal ya kirata sau biyu taji ta bi bayansa tana tunanin hanyar da zata bi ta nunawa Salwa tayi kuskuren shiga gonarta.

RAYUWA DA GI
I 22
Batul Mamman
This page is sponsored by _Scentmania_ by Sana.

A Kano take, amma
amshi babu ruwansa da gari ko
asa.

Wuyarta ciniki ya fa
a.

Za ku sami undiluted oil perfumes
inku a duk inda ku ke.

Bayin Allah babu cika baki.

Talla ne daga abin da na gani, na gwada kuma na amince dashi.

Gashi babu ruwanki da jiran sai asusunki ya cika ya tumbatsa kafin ki shiga jerin mata masu aji.

Da dubu biyar ma za ki ha
a kwalabe daban daban ki gigita wa
anda ya halatta su ji
amshin jikinki da yawan tambayar wane irin turare ne wannan.

Scentmania by Sana, na Naana Hauwa'u queen of oil perfumes.

Domin neman
arin bayani a tuntu
eta a wannan layin 07065525409.

Ko sakan 30 ba ayi ba tsakanin fitar Salwa da shigarsu ciki Taj ya turo gate
in.

Kamal ya yi mamakin ganinsa tsaye daga waje.

Shi kuwa yafito shi kawai yake da hannu.

Cewa Hamdi ya yi ta
an jira shi.

Ko kallon Taj
in bata yi ba domin ranta a
ace yake.

Bata son yanayin da take jin zuciyarta a ciki.

So take ko dai taga dawowar Salwa ciki ko kuma ita tayi hanyar gidansu.

Kafin Kamal ya
arasa gate
in sai ga Firdaus.
ar wajen Yaya Hajiyayye wadda su ka gama FGC tare da Hamdi.

"Anti Hamdiyya Habib Umar" ta kirata da
arfi cikin murna.

Tana rufe baki sauran jikokin su ka firfito suna yi mata oyoyo.

Abin ya bata mamaki don gaskiya idan ta ce ta sa rai da tarba mai kyau daga zuwanta tayi
arya.
aruwa mamakin nata ya yi da Firdaus ta rungumeta.

"Wai ashe matar Uncle Taj ce ke ban sani ba duk zamanmu a school.

Ai da ko ruwa wallahi ba za ki
ebo ba.

Uncle Taj is my favourite."
Hamdi tayi murmushi kawai tana mai jin kunya.

Firdaus ta ja hannunta su ka shiga ciki.

Anti Zahra ta taso da sauri.

"Ke matsa min.
anwata ce.

Ni zan kaiwa su Hajiya ita."
"To duk gidan nan dai idan aka cire Happiness kowa ya san nice ta gaban goshin Happy.

So please allow me..." wata
anwarsu ta janyeta "sannu da zuwa Sis"
"Meye haka jama'a?

Ba babba babu yaro?" Umma tayi magana daga
ofar
akinta.

Kowa sai ya sami nutsuwa "Za ku barta ta zauna ne ko kuwa sai kun gama tsorata ta da wannan hayaniyar?"
Sai a lokacin wata mai yawan murmushi ta zaunar da Hamdi akan kujera.

Sai dai tana zaman ta zame jikinta ta koma
asa.

Akayi akayi sam ta
i komawa kujerar.

Ga mayafi ta sa ta rufe fiye da rabin fuskarta.

A haka ta gaishesu.

Umma da su Hajiya su ka fito su ma.

Cike da kunya da ladabi ta gaishesu tamkar iyayenta.

Aka tambayeta mutanen gida ta ce suna gaishesu.

Bakin Inna kasa rufuwa yayi.

Surukar tata tayi mata ta ko ina.

Fargabarta ma ta ganin wata halayya da za ta nuna nakasun tarbiyya a tattare da zuri'ar Abba Habibu ta
ace
Filin gabatarwa aka shiga inda Bishir ya nuna mata iyayensu da sunayensu.

Sannan yabi
an uwansa
aya bayan
aya su ma.

Haddacewar dai sai a hankali.

A wajen ya nuna mata mata goma sha biyar.

Sauran sun yi nisa.

Ga jikoki gari guda.

Su ka
ai sun ishi juna gayya.

"Za a saka ki a family group.

A hankali duk za ki gane mu." Yaya Kubra ta fa
Tana cikin wa
anda Hamdi ta ri
e sunansu saboda kana kallonta kaga
ar gayu ajin
arshe.

Gashi ance likita ce.

Ta lura dai duka gidan akwai wata kamanceceniya da ko baka san su ba za ka iya danganta su da juna.

Kai ta gya
a har lokacin ta kasa bu
e fuskarta da kyau.

Hira ce ta
arke kowa da irin tambayar da yake yi mata.

"A kawo abinci kafin ku cika mata kunne don Allah."
"Hajiya ai so muke ta bu
e bakinta."
"Baki zai bu
e ne babu abinci?" Mama ta fatattaki jikokin ta ce su tashi su fara
auko kwanuka.

"Yau bamu ci komai ba muna jiran amaryarmu.

Me za ki ci?" Wadda tayi maganar ta fara bu
e food flask.

Akwai fried rice wadda taji kayan ha
i da hanta, tuwon shinkafa da miyar agushi, waina (masa), coleslaw, pepper chicken, farfesun kayan ciki da kuma nau'ikan lemo na kwali da ruwan roba.

Abu kamar taro, kodayake taron ne tunda yawa garesu.

Kai a
asa ta ce "Na
oshi."
"Kada na sake jin zancen
oshin nan Hamdiyya.

Don Allah ki saki jiki don a gida kike.

Girkin yau dukkaninmu uwayenki sai da muka saka hannu." Umma tayi magana tana hararar
an nasu "daga cewa za ki zo gaishemu duk su ka baro gidajensu saboda fitina.

Ai gashi nan kun cika mata ido ta kasa sakewa."
Dariya aka yi.

Aka gama ajiye tarin kayan abinci kamar na biki sannan aka shiga zuzzubawa.

Hamdi ta lura kusan sa'anni ake ha
awa a tray guda.

Firdaus ta nace a ha
asu a tray guda amma fir aunties
inta su ka
i.

Wai matar aure ba sa'arta bace.

Basu san ita babu yadda za ayi ta ci abinci da kowa a zuwan farko ba.

Kuma
ila na
arshe.

"Idan ba za ki iya ci su ba a zubo mana tare."
Wani irin shiru falon ya yi na wucin gadi kowa na kallon Inna kamar ba ita tayi maganar ba.

Kafin kuma su kwashe da dariya suna hailing
inta.

Harda masu karambanin
auko plate za su zuba musu.

Da wani irin sauri Hamdi ta matsa tray mafi kusa da ita harda gyara murya ta ce "Bismillahir Rahmanir Rahim."
anda basu yi dariya da farko ba ma sai da su ka yi yanzu.

Cikin ruwan sanyi Inna tayi musu maganinta.

Inna ma murmushi tayi.

Abinci ya yi da
i.

Ba don gidan surukai bane tabbas cin da Hamdi zata yi sai yafi wanda tayi na ba
unta.

Su na ci ana kiran sallar la'asar.
akin Mama aka ce a kai ta tayi sallah a can.

Suna tafiya da Firdaus ne ta tambayi Salwa.

Don duk abin da ake hankalinta bai bar kallon
ofa ba.

"Gidan nan kowa nada kirki Firdaus.

Da ina shigowa na ha
u da wata
ar uwar taku ma a bakin gate mu ka gaisa.

Naga kamar ta tafi."
"Kai anya kuwa.

Kowa na nan fa."
Ba don bata ri
e sunan ba ta ce "sunanta Salma ina jin."
"Salwa ko?" Sai kuma ta kalli matan dake zaune ta ce "Ina Anti Salwa ne?

Sai yanzu na lura bata nan."
Cigiyarta aka fara yi ana kiran Anti Zahra ko ta san inda ta tafi saboda bata cewa kowa za ta fita ba.

Ita dai jikinta sanyi ma ya yi.

Dama tun a gida da ta ranga
a wannan uwar kwalliyar hankalinta bai kwanta ba.

"To ku kira ta mana.

An duba ban
akuna?

Ko bacci ya
auketa a wani
akin?" Cewar Hajiya.

Hamdi ta tabbata ko ma mene ne babu hannun
an gidan nan, duba da yadda su ka shiga ru
anin ina ta shiga.

Firdaus ta ce musu ai Hamdi ta ce taga fitarta.

"Tambayata sunan wadda su ka gaisa a waje tayi shi ne na kula ita ce bata nan."
"Da shirin fita ki ka ganta?" Anti Zahra ta tambayi Hamdi.

Murmushi tayi don tambayar da take jira kenan dama.

"A'a, cewa tayi za ta je wajen shi..."
Yaya Hajiyayye ta ce "shi wa?"
"Ke kuma komai sai anyi miki gwari gwari ne?

Taj take nufi ko Hamdiyya?" Yaya Zulaiha ta tambayeta.

Ta sake yin murmushi kawai.

Kunyar inda take ba za ta sa ta bari Salwa ta sami biyan bu
ata ba.

Tayi ka
an!

A yadda tazo mata da raini da isa shi yasa za ta hana ruwa gudu matsawar da igiyar Taj a kanta.

Ko sun rabu Salwa ta aure shi ba za ta ce ita ce sila har taji da
i ba.

"Ku kira min ita.

Ko Kamal.

Ta dawo ciki" Anti Zahra ta fa
i hankalinta a tashe.

Yadda tayi yasa kowa kallonta da ayar tambaya.

Sai ta wayance wai taga Salwan daga tafiya ta dawo ko abinci bata ci ba su ka fito.

Nan kuwa tsoronta kada taje tayi abin da zai zubar musu da mutumci.

Domin duk abin da Salwa za ta yi dole a danganta ta da Ahmad.

Ita kuwa bata son abin da zai ta
a mutumcin mijinta akan wata shirmen soyayyar da babu aji a ciki.

Kamal
in aka kira ya ce sun fita da ita da Taj amma ba jimawa za su dawo.

"Ya za ku fita da ita babu wanda ya sani?" Umma da ta kira wayar ta tambaye shi.

"Gamu nan Umma.

Mun kusa gida ba in sha Allahu."
Sallah aka tafi yi.

Wasu kuma suna ta aikin kwashe kwanuka.

Masu aikin gidan dai za su aikatu da wanke wanke.

Don ma ba da plate suke ci ba, ha
awa ake yi.

Hamdi ta
auro alwala ta tada sallarta a inda aka shimfi
a mata abin sallah.

Shigarta ta kamala ta burge Mama.

Ta
i jinin lokacin sallah ya yiwa mata a waje su dinga aron mayafi ko hijabi saboda nasu bai dace da tsayuwa gaban Allah ba.

A ganinta rashin daraja addini ne yake sa mata fita da suturar da ba za ta musu sallah ba.
Chapter 51 · 0% Book details