← Book details Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 97

Sashe 85

Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yau na so ta koma Bauchi amma ban sami zama ba."
Katse shi yayi "Yaya Ahmad don Allah mu bar zancen.
anwarka ce.

Nima kuma
aninka ne.

Na san babu sani ko goyon bayanka saboda haka kada ka ja zancen nan ko ka bani ha
uri.

Ita ce ma zan bawa saboda
in kar
ar tayinta da nayi."
Samun gidan yawa irin na Alh.

Hayatu mai tattare da ha
in kan iyali ba abu ne mai wahala ba.

Na farko mutum ya za
o mata nagari sannan ya tafiyar da mu'amalar gidansa a bisa tsarin shari'ar musulunci.

Na
arshe kuma ya dage da addua.

Sa
ani a yau da kullum dole ne.

Amma a
alla wasu abubuwan da dama sai dai kaji ana fa
i ba dai a gidanka ba.

A farfajiyar gidan su ka ha
u da sauran
an uwansu da tsiraran abokai.

Sai Safwan da Baballe.

Ahmad ya ce ba zai shiga ba a matsayinsa na wan ango.

Su Kamal ne su ka raka shi ciki.

"Ya Taj ina ledar kazar amarya?

Ko tana mota?"
Abba ne ya yi tambayar kafin su bar bakin motocin.

Taj ya tsaya turus, wallahi ya manta ana wannan siyayyar.

Bai ta
a raka ango ba amma Kamal ya fa
a masa.

"Subhanallahi...zo ka siyo min." Ya zira hannu a aljihu.

"Gashi na siyo" Kamal ya
ago ledoji biyu daga gaban motarsa.

Rungume shi Taj yaje ya yi.

"What will I ever do without you?"
"Sake ni dalla kada ka sani kuka" Kamal ya ture shi.

Taj ya
i saki.

Bishir da wani cousin
insu harda
walla.

"Ya aka yi ka san ban saya ba?"
"Wallahi jiki na ne kawai ya bani."
Murmushi suka yi sannan Taj ma ya karanto addu'a kafin ya shiga gidansa karo na farko a matsayin mijin aure.

A falo su ka sami
an matan amarya da amaryarsu a tsakiya an lullu
eta da laffayar jikinta.

Tana ji ana gaishe gaishe an barta da fa
uwar gaba.

Ta kama hannun Sajida tayi masa kyakkyawan ri
o kamar za ta tsinke mata shi.

Addu'a da fatan alkhairi aka yi musu a mutumce.

Babu wannan rashin kunyar rungume rungumen sabbin aure da ake a gaban mutane.

Ko kuma maganganu na rashin
a'a tsakanin angwaye da amare.

Da aka gama Safwan ya ce ya kamata su tashi haka nan.

Wa
anda za a kai gida su fito a kai su.

"Ni dai ina da abin cewa guda
aya kacal.

Happy..." Taj ya kalli Kamal.

"Mrs Happy..." Hamdi ma ta
aga kai a hankali amma bata bu
e fuska ba.

"Duk abin da za ku yi, ku ji tsoron Allah.

Ku yiwa juna uzuri kuma ku kyautatawa juna zato."
Yanzu dai bata yi kuka sosai ba da zasu tafi sai hawaye.

Taj ya fita ya raka su sannan ya rufo
ofa ya dawo.

Hamdi tana nan bata motsa ba.

Ya yi murmushi ya
arasa kusa da ita ya zauna.

Gabanta ya kama dukan tara tara.

Yau da anyi an gama.

Inda take yanzu gidansu ne ita da Taj.

Magana take jira ya yi ko wani motsi duk taji shiru.

Ba zato taji saukar abu a gefenta.

Ta
aga kai da sauri, kafin ta bu
e fuskar Taj yasa hannu ya ha
e gaban laffar ta saitin fuskarta.

"Ni zan bu
e.

Kada ki
ata min tafiyar tarihin wannan daren."
Komawa tayi jiki babu kuzari ta zauna da ta gane babbar rigarsa ce ya ajiye a kusa da ita.

Rage tsayi yayi a gabanta ya ce "Zan ta
aki Hamdi.

Kin bani dama?"
"Na'am?" Hamdi taji wata ba
uwar murya ta fito daga bakinta ma'abociyar tsoro.

"Na fahimci a tsorace kike ne shi yasa na fa
a miki."
Kafin ta sake yin magana taji hannuwansa a duka kafa
unta ya tayar da ita.

Sannan ya kama laffayar ya soma warwaret
a har ta
are.

Ya kalleta daga sama har
asa ya godewa Allah a ransa.

Babu zato daga gareta kawai taji ya janyota jikinsa ya sanya hannuwanta a gefe da gefen cikinsa sannan ya rungumeta.

Sun
auki lokaci a haka kowa yana fama da yanayin da ya shiga kafin ya
ago ha
arta yana kallon idanunta.

"Mun shirya Hamdi?

Kin daina fushin?"
"Ba fushi nake ba."
"Har akan maganar
azu?"
azu gaskiyata na fa
a maka ai" ta
an kawar da kai.

"Kina nufin yau ni da gwaurayen da su ka fita daga gidan nan bamu da bambanci?"
So tayi ta ha
e fuska don ya san mahimmancin abin da ta fa
a amma wannan maganar sai da tasa ta yin murmushi.

Sannan ta ce "Haka ne."
Hannunta ya ri
e su ka zauna "su rungumi pillow nima na runguma kenan fa?"
"Uhmm" ta amsa kunya na kamata.

Taj ya kalleta da kyau ya
ata rai "ke Allah kuwa da sake.

Sadaki fa na biya."
Da dabara ta
ora hannu a kan bakinta don kada yaga dariyar da take neman yi.

"Aka biya maka dai." maganar ta fito kamar ba daga bakinta ba.
ayataccen murmushi ya yi "Lallai, kin ce wani abu.

Zan tuna miki a lokacin da baki zato." Ledojin da Kamal ya ajiye akan centre table ya bu
e "zo mu ci abinci.

Kuma kada ki ce kin
oshi."
oshi kuma?

Yunwa fa nake ji."
asa ta zamo abinta ta zauna.

Taj ya shagala da kallonta ta nuna masa ledojin da ido.

"Ba za ki taimaka min ba?"
"Amarya nake.

Yau
aya ina zaune kayi min komai."
"Burina ma kullum na taimaka miki." Ya wuce kitchen ya samo tray da kofuna.

Tana zaune ya bu
e ledojin ya ajiye tray
in a tsakiyarsu.

Akwai youghurt da juice, sai snacks irin su doughnut, croissant da pizza.

Ga kwali madaidaici a ciki akwai cake da aka rubuta beautiful beginning Happy and Mrs Happy.

"Allah Sarki Happiness mai sona da gaskiya." Taj ya yi magana yana kallon Hamdi a kaikaice.

Ta gane da biyu yayi magana shi yasa ta ce "Wallahi kuwa, Allah dai ya
aro aminci."
Taj ya yi
wafa kawai ya bu
e ledar gasashshiyar kaza da gurasa.

"Wanne za ki ci?"
"Mene ne wannan?" Ta nuna croissant
"Abincin maza ne." Ya tsokaneta.

Yana rufe baki ta
auka ta gutsira harda lumshe ido ta ce da da
"Na ce miki na maza ne."
"Nima ai ta mazan ce"
Hamdi is just too cute.

Yadda take maganar ka
ai ya gama hargitsa masa tunani.

"Har mu nawa?"
"Ga Abbana, ga Halifa sannan..."
Ya zuba mata idanu.

Dole taji kunya ta saki murmushi.

"Sannan kuma ga Happy nawa."
"Happy naki." Ya maimaita da murmushin jinda
in.

Ture tray
in ya yi ya dawo kusa da ita kamar zai mayar da ita jikinsa ya ce "saboda Allah da gaske kike to akan maganar nan?"
"Da gaske nake."
"Amma in banda ke wa yake kama wani da laifin da ba nasa ba?" Ya marairaice mata.

Yadda komai tayi yake ta
a masa zuciya bai san ita ma haka yake a wajenta ba.
arta ta
ora akan tafin hannunta
aya tana kallonsa ta ce "Yanzu ya kake so ayi?"
Kalmomi neman
ace masa suka yi saboda har cikin zuciyarsa yake jinta.

"Stop acting all coy..."
"Meye coy?" Tambayar ma a yangance tayi ta.

Ba kuma wani abu bane yasa take yi masa haka sai don kada ya
auki zafi akan shawarar da ta yankewa zamansu.

Soyayyarsa tana jinta kamar da ita ta rayu.
ata masa rai is the last thing on her mind.

To amma me zai faru idan zama yayi zama sai kawai Alhaji ya yiwa Abbanta abin da zata ji ha
urinta ya
are?

Idan wataran ta kasa ri
e bakinta ta rama fa?

Da wane ido za su kalli juna ita da Taj?

"Acting all lovey dovey,.. and shy...and bold, and...."
"This?" Hamdi ta sa
ala hannuwanta a wuyansa.

Gaba
aya su ka tafi.

Sai da ya kaita kan kafet
in.

Fuskokinsu na kallon juna.

Numfashinsu na gauraya sannan zu
atansu na bugawa lokaci guda.

"Hamdiyya"
"Taaajjj" sunansa ya fito da wani irin shau
i kwatankwacin yadda ya kirata.

"Duk abin da za ki yi, ki ji tsoron Allah kada ki
auki alhakina."
Murmushi mai kama da dariya tayi "Ba zan
auka ba."
Tausayi ya bata ta danno wuyansa ya
ara yin
asa.

Ta
ago kanta a hankali su ka ha
u.

Bata sani ba ko don yau a gidansu suke babu fargabar da yake barinta da ita ta tunanin wani zai gansu.

Sakin jiki tayi ta bari yana kissing
inta kamar ranar ya fara.

Sai da zancen ya fara fin
arfinta ta shiga neman
watar kanta.

"Yunwa...yunwa nake ji Allah."
arfin hali ya yi ya sake turo mata tray
in da su ka ture da
afa.

Kallon duk motsinta yake yi ta rufe ido.

"Ni gaskiya kunyarka nake ji.

Ka daina kallona."
"Ji min gulma.

Ki gama tumurmu..."
Hannu tasa ta toshe masa baki "ba ni bace."
Taj ya kama dariya "haka ne.

Mrs Happy ce."
in kallonsa tayi.

Saboda kunyar da ta rufar mata bata san ta loda abinci da yawa a gabanta ba.

"Ni fa ba ci zanyi ba." Ya yi maganar yana bin gefen kunnenta da wuya da bakinsa.

"Nima na
oshi." Ta matsar da tray
in.

Abin da yake mata ya toshe duka senses
inta.

"Cikinki duk ya cushe ko?

Tashi kawai muje mu kwanta." Ya tayar da ita jikinsa.

Harararsa tayi tana magana da shagwa
a "Amma dai a tarihin angwaye kai ne ka fara hana matarka cin abinci ranar da aka kawota.

Duk labarin da nake ji tura musu abinci ake yi ko basa so."
"Cewa za ki yi duk na fi sauran son matata.

Ba zan takuraki ba but I promise you komai dare ki ka ji yunwa ki tada ni.

Zan kawo miki abinci."
Da gaske...ba a ta
a cinye Taj da magana.

Hankali kwance ya lauya zancen ya fitar da kansa.

Abincin da ba a ci ba kenan.
akinta ya rakata wanda yake da
ar tazara da nashi ta shiga wanka shi kuma ya koma falo.

Yana kwashe abincin nasu yana rausaya.

A fridge ya ajiye komai inda ba za su lalace ba.

Ya
auki robar youghurt
aya ya kai
akin Hamdi da kofi sannan ya tafi nasa
akin.
Chapter 85 · 0% Book details