Sashe 17
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kwana biyu bayan kammala jarabawar makaranta ta shirya gagarumin taron sallamar
alibai.
Iyaye da
aliban suna shiryawa wannan rana wasu tun farkon shiga SS3.
inkin ankon wata shu
iyar atampa su ka yi mai adon fari da yellow.
Tun kafin hutu aka fitar amma lokacin Hamdi bata
yallen ba.
Saboda ko kusa bata sa ran zuwa.
Sai bayan faruwar lamarin nan taji a jikinta ta daina
ararewa.
Allah Ya taimaketa kafin a gama jarabawar lokacin visiting da Sajida da Zee su ka zo mata ta basu.
"Abba fa ya bar sana'arsa Hamdi.
Ki ha
ura kawai a kawo miki ko cikin kayan sallarki ne." Zee ta fa
i bayan ta gama kallon atampar.
Mangareta Sajida tayi "Yaya bata garga
eki akan fa
a mata ba?"
"Gaskiya fa na fa
a mata don kada ta sa rai." Zee ta bata amsa tana
uni.
"Ya Sajida me yake faruwa?
Ba don saboda ni ya daina ba?" Hamdi ta tambaya hankalinta na tashi.
Bayanin abin da ya faru su ka yi mata.
Sannan Sajida ta ce kada ta damu in sha Allahu za a saya a
inka kafin ranar.
"Na ha
ura." Hamdi ta ce a sanyaye tana tuhumar kanta a matsayin wadda ta kasa godewa mahaifinta a lokacin da yake yi musu.
"Anti Labiba ce ta bani ku
i da zan taho.
Allah zan iya saya miki." Sajidan ta bata amsa tana dariya.
Daga nan su ka koma wata caftar mai da
i.
Sajida tayi saurayi a Abuja daga zuwa taya cousin
insu zaman jego.
Mutumin da gaske yake.
Yana aiki da rufin asirinsa.
an maza zar su ke da mijin Anti Labiban (
a a wurin babbar yayar Abbansu Anti Zinatu).
an matan uku su ka ha
a kai su na ta murna kamar ma anyi auren an gama.
Zee ce ta dakatar da shewar tasu "Kin dai yi masa bayanin Abba ko?"
Fari Sajida tayi da idanu tana fa
a murmushinta "Kada ku damu.
Ya ce sai da su ka yi magana da mijin Anti kafin ma ya yi min magana.
Yanzu dai ku sa rai da zuwansa nan da wata guda.
Lokacin ma kin dawo gida ko?"
"Su Ya Sajida an fara kashe murya a waya kenan." Hamdi ta tsokaneta.
"Zan
auko rahoto kafin ki dawo.
Dama bata yi na gani ba don kada na fesawa Yaya."
"Kin fa raina ni Zee.
Ni da na raineki."
Dariya Zee da Hamdi su ka yi.
Ita Zee SS2 take don tsiransu da Hamdi babu yawa.
Aikin gini ya soma kankama son Taj ba
ata lokaci ya zo yi ba.
Shawarar Amma ya kar
a ya yi ginin a iya restaurant da shaguna
alilan.
Wani Architect ya kwatantawa abin da yake so.
Nan da nan aka zana masa plans kala uku.
A ciki ya za
aya.
Shi da Kamal kullum sai dare su ke komawa gida.
Shi ya tafi gidan Ahmad, Kamal kuma ya koma don muddin ya kwana zai gamu da fushin Alhaji.
Tsarin da aka
auko ya bada ma'ana sosai.
Gini ne da aka yi
angare uku manne da juna.
Na tsakiyar yafi girma da fa
i kuma shi ka
ai ne aka
orawa bene.
Na hagu anyi kitchen
ato da komai domin aikin fulawa.
Cake, doughnut, meatpie, samosa, pies da dangoginsu.
A wadace yake sai dai babu wurin zama a ci a ciki.
Idan mutum baya son fita akwai
ofa da za ta sada shi da tsakiyar wato ainihin restaurant
in.
angaren dama wanda shi dama za a fara tararwa shi kuma kana gani za ka san na masu gashin nama da kifi ne.
Ko yanzu da ake matakin gini ka
ai kana gani zai burge ka.
A tsakiyar sama gaba
ayansa kujeru da teburan zama ne.
Sai wasu
akuna biyu domin masu gudanar da taron da zai iya cin mutane hamsin.
Meeting, seminar, reunion da sauransu amma banda biki.
akunan
aya normal ne
aya kuma VIP.
A
asa ma da wurin cin abincin sai
angaren masu ha
a natural juice da za ayi bayan kayi order.
Saii kuma makeken kitchen
in Taj da ma'aikatansa.
Har ila yau a farfajiyar wajen an ke
e wani waje da aka soma tayar da garden.
Za a
awata wajen da liluka da wajen guje guje da wasan yara.
Sai kuma cikon al
awarin da ya yiwa kansa.
Zai gina madaidaicin boutique da gininsa zai kallon restaurant
in ya bawa Kamal amma bai fa
a masa ba.
Yau sun bar wurin duba aikin da wuri sakamakon zazza
i da ya rufarwa Taj gadan gadan.
Kamar wasa ya ce kansa na ciwo, sai gashi kafin su isa gidan Ahmad yana rawar sanyi.
auke hanya Kamal ya yi su na cikin tafiya.
Taj ya
ago kansa da ya yi nauyi da
yar ya dubi hanya.
"Sayar dani za ka yi don kaganni haka Happiness?"
Kamal ya yi murmushi "kwantar da hankalinka.
Ai an taya kuma naji ba tsada za ka yi ba."
"Ka ci bashi don sai na rama."
"Allah Ya baka ha
uri.
Yadda nake jin yunwa idan kayi fushi dani da alama Salwa ba za ta bani abinci ba yau."
Wani irin kallo Taj ya yi masa na neman ala
ar fushinsa da cin abincin Kamal amma ya kasa ganewa.
"Wani abu ne ya ha
aka da ita?"
"No" Kamal ya bashi amsa mischieviously.
"Meaning?"
"A bar zancen sai ka warke."
Taj bai matsa ba.
Kansa ku
a yake kamar zai cire.
Asibiti Kamal ya kai shi duk turjiyarsa.
Abu ya kai da
arin ruwa don likitan ya ce jikinsa babu kuzari.
Gashi sakamakon gwaji ya nuna yana da malaria da thypoid duk shi ka
ai.
Sun ha
e da rashin hutu sun kayar dashi lokaci guda.
"Amma ba kwana zan yi ba ko?"
Ya tambayi likitan bayan an gama saka masa canula a hannu.
"Ka godewa Allah da ka iya shigowa nan da
afafunka.
Your temperature is abnormally high."
Da Kamal ya barshi ya rufe ido don ya gaji sosai.
Bayan fitar likitan da Alhaji yaji Kamal
in yana waya.
Ya sanar dashi halin da yake ciki.
aguwa ya yi yaji me Alhajin zai ce don kamar ya
waci wayar a hannun Kamal.
Ya dai daure har su ka gama.
Shiru bai ji Kamal ya isar da sa
on Allah Ya
ara sau
i ba.
Sai da ya bari ya gama waya da su Inna da Ahmad sannan ya tambaye shi.
"Bai ce komai bane?"
"Yana hanya ne da alama ba ya ji na sosai" Ita ce kalmar da Kamal ya
iro ya fa
a masa.
"Hmmm"
Kamal ya dawo kusa da shi "Happy kayi ha
uri sannan mu cigaba da addu'a."
Abinka da
an dangi.
Lokaci
ani asibitin ya fara cika da
an uwansu.
Kowa ya zo fa
an rashin hutu yake yi masa.
Don son tabbatar da zarginsa, Kamal kiran Salwa ya yi ya fa
a mata bayan ya sanar da Ahmad.
Tunda yaji ya ce baya gida shi ne ya kirata.
Ai kuwa abin da ya yi tsammani yaji.
Rikicewa tayi ba tare da ta sani ba.
"Ya Kamal yana iya magana?"
Ya yi murmushi "eh, ko in bashi ne?"
Da sauri ta ce "a'a" kunya na lullu
eta da ta fahimci za ta bada kanta.
Awa guda bayan sun yi wayar ta kasa sukuni.
Jira take Zahra matar Ahmad tayi maganar zuwansu dubiya tunda tayi arba'in yanzu amma taji shiru.
Bini-bini ta
aga waya ta duba lokaci.
Da ta kai matakin da ba za ta iya ha
uri ba sai ta tambayi Zahran.
"Anti Zahra na ce ko sai Hayat ya taso in an kai shi islamiyya za mu wuce asibitin?"
Zahra ta zaro idanu tana laluben wayarta "ba ki da lafiya ne Salwa?
Ina yake miki ciwo?
Bari na fa
awa Daddy."
alau nake Anti.
Dama maganar duba Yaya Taj ne."
Zahra tayi murmushi "lahhh kada ki damu.
Daddy ya ce zai biyo muje yanzu.
Ke kuma ki zauna saboda Hayat."
"In zauna?" Salwa ta ce ba shiri.
"Ina jin babu lallai ya kwana tumda yace min suna ta waya da Kamal.
Meeting ne ya hana shi fita da wuri."
Rasa bakin magana tayi ta fita kawai.
Zahra ta bita da ido ba tare da kawo komai a ranta ba.
Da Ahmad ya dawo ko shiga gidan bai yi ba ya kira Zahra ya ce ta fito bayan la'asar.
Kafin ta gama shirya Aisha Salwa tayi saurin fita wajensa.
"Ya Ahmad kana ganin daga gida ba za su fassara rashin zuwana duba shi ba ace don ba
an uwana bane?"
"Ke, gidanmu babu irin wannan kin ji.
Bana son Hayat yayi missing islamiyya shi yasa nace ki zauna."
"Naga kamar zamu iya dawowa kafin ya taso."
Wani irin kallo mai tattare da tuhuma ya yi mata.
"To ko mu zauna ke ki je?"
Diriricewa tayi don bata tsammaci furucinsa ba.
Ta ce "Haba Yaya ba haka nake nufi ba."
Su na tafiya ta sake kiran Kamal ya ce mata jikin Taj da sau
i.
Don ya
ara rura wutar da ya fahimci ta soma cinta ya ce
"Yanzu dai ya gama amai wallahi.
Ya galabaita sosai don ko zama ya kasa.
Amma dai da sau
i za a ce."
"Kace ina masa sannu don Allah" ta ce da muryar kuka.
"Ban gane ba.
Ba za ki zo ba?"
Da sanyin murya ta ce "Ya Ahmad ya ce na zauna."
Tausayi ta bashi ya daina
orata.
Yana ajiye wayar ya yi murmushi "shege Happy.
Daga zuwa ya yi
arna a zuciyar
ar mutane."
Wasa wasa sai da Taj ya yi kwana biyar aka sallamo shi.
Kuma tun washegarin kwanciyar tasa kullum sai Salwa ta je.
Duk wani motsinta Ahmad ya kafa ya tsare har ya tabbatar da zarginsa.
Hankalinsa kuwa ya tashi don yana jiye mata abubuwa da dama.
Takarda ce cikin foolscap Hamdi take ta karantawa tun wajen kwana uku tana son haddacewa.
Speech ne malamar English ta bata wanda za ta yi ra ranar taron.
Cikinta har
ullewa ya yi yau da aka kira assalatu saboda tana da tsoron yin magana a gaban mutane.
Har aka gama yayin monitoci da mataimakansu da ma prefects bata ta
a kar
a ba.
Komai na mutane gudu take.
Sai gashi wannan karon Principal da kanta ta ce a bata.