Sashe 64
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rashin kunyarta da a mizanin masu tunani ma wani ko kallonta ba zai yi ba idan tana yi shi ne yake jin kamar ya kama ta da duka.
"Ki ci abincin nan kafin na dawo."
Ya kama
ofa zai fita yana ji tayi siririn tsaki.
Innalillahi...har tafin
afarsa yake jin
acin rai.
Garam haka ya buga
ofa ya sake rufeta a ciki.
Ta zauna tana ta faman girgiza
afa.
Bata so ya fita ba tare da rigimar ta girmi haka ba.
Ya saketa kawai ta huta.
Ta kalli abincin ta janyo plate
in a fusace.
"Idan ban ci ba ma waccan Salonin zai bawa." Ta fa
awa kanta domin ta sami nutsuwar ci.
Mota Taj ya koma.
Idanunsa jawur kawai don ya
i biyewa zuciyarsa.
Shi ya tabbatar da zai ta
a lafiyarta tabbas zai ji dama a ransa.
Kamal ya kira ta whtsapp.
Bawan Allah sau
i ya samu tunda aka fara sabon treatment.
Kusan babu sauran kumburi.
Sai duhu da yayi wanda a da ya
ara Taj haske.
Fari ne sosai kamar duka
an Hajiya.
"Happiness"
Ya kira shi da wata irin murya mai rauni.
Abin da yake faruwa tsakaninsa da Hamdi a
asa da awa biyu is not normal.
Ta yaya zai dinga jin son dukanta kamar ba matar aurensa ba?
Yarinyar da
azun nan yake jin zai iya keta bille ya aikata kowacce irin rashin kunya yau
innan akanta.
Da tsokana ya ce "Happy nawa na gargajiya.
Ka kai Mrs Happy gidan Sajidan ko kuwa naka gidan?"
Taj ya
an yi murmushi "I'm in trouble Happiness.
Yaushe za ka dawo?"
Salati Kamal ya yi kafin ya hau shi da fa
a "wane irin rashin ha
uri ne da kai ne Happy?
Kwana nawa ya rage ta tare?
Yanzu tana ina?
Allah Yasa ba hotel ka kai musu
a ba."
"Ba shi bane.
Kai ma ka san
azu wasa nake maka..wata matsalar ce daban."
Hankalin Kamal kwanciya ya yi.
Da safe da su ka yi waya ne Taj yace masa zai je kai Hamdi gidan Sajida.
Amma fa har gidan da za su zauna sai sun je.
Kamal ya dinga yi masa magiyar kada ya kunyata su amma ya dage sai sun je saboda kawai jinda
in tsokanar
an uwan nasa.
"Ina jin ka to.
Me ya faru?
Ba dai sakin ta kayi ba?"
Kamar zai yi kuka ya ce "Marinta nayi Kamal.
I slapped Hamdi har hannuna ya fito a kumatunta."
Tashi tsaye Kamal ya yi.
Ya koma ya zauna sannan ya kuma tashi.
"Mari?
Hamdin?
Me tayi?"
Yadda ta kasance daga shigowar Salwa har fitarta Taj ya fa
a masa.
"Hasbunallahu wa ni'imal wakil."
"Sai rashin kunya take min.
Ni kuma ina jin kamar na sha
eta na huta."
"Daina fa
a Happy.
In sha Allah zan yi booking next flight na taho."
"Ana haka dama?
Kana son mutum kuma kaji kana son inflicting pain a jikinsa?
Happiness indai haka ake aure wallahi kada kayi.
It hurts...so much."
"Kuka kake yi?
Happy?" Shiru bai amsa ba "Tajuddin?"
Katse wayar Taj yayi.
Ya shafa idonsa yaji shi a ji
"What is wrong with me?"
azu ma sun kallon juna da Hamdi ya yi hawayen nan.
Shi yasa ya juya mata baya kafin ta gani.
Bai yarda ya sake komawa saman ba sai da su ka yi jam'in la'asar yaga fitar Abba.
Ya koma ya sameta tayi sallah ita ma.
Kanta a
asa tana ta avoiding kallonsa.
Hakan ya fiye masa komai.
"Zo mu tafi."
Kamar jira take ta mi
e.
Ta hanyar da su ka zo su ka koma.
Salwa ba
in naci sai da taga fitar motarsa sannan ta tashi ta tafi gida.
Yau yadda zuciyarta take wasai har girkin dare ta yiwa Gwaggonta.
Abu ya
ara ta
arewa tsakanin Hamdi da Taj amma babu wanda ya sani.
Yanzu ko a waya su ke magana sai anyi fa
a.
A kwana na uku wanda ranar ne Kamal ya dawo ya sanya Taj a gaba ya kira Hamdi.
Irin fa
an da suke yi ya tayar masa da hankali sosai.
"Ni wannan abu ya ishe ni.
Kaje ka auri Salwa.
Ka cinyeta.
Ka ha
iyeta ma duka.
Amma don Allah ka rabu dani.
Bana sonka.
Bana son auren."
Guntun tsaki ya yi "matsalata dake bakinki baya shiru.
Just keep quite for once.
Maybe zamu iya komawa daidai idan kina kama bakinki."
in."
"Kin san zan iya zuwa har gidan in hukunta ki ko?" Ya garga
eta.
Kafin ya kira kuma kamar ana azalzalar zuciyarsa.
Kewarta kawai ke damunsa.
"Kuma aka ce maka iyayena za su zuba ido kayi yadda kake so?" Tana wani irin cije baki ta ce " Bar ganin Abbana yana yi maka aiki.
Wallahi kana kuma ta
ani idan na sanar dashi zai rama min."
"Me ya kawo zancen iyaye kuma?"
"Naga
an masu ku
i sun raina iyayen irinmu ne."
"Allah ki kiyayeni."
Ya soma magana Kamal ya kar
e wayar.
Sallama ya yi wadda Hamdi tana ji nutsuwarta ta dawo harda gaishe shi.
"Me yake faruwa Hamdiyya?"
Kuka ta saka masa.
Duk tambayar duniya ta kasa bashi amsa sai "shi ne" kawai da take ta fa
i.
Da
yar ya rarrasheta sannan ya yi mata tambaya.
"Kina son sa?"
"Shi ma ba sona yake ba." Ta amsa da kuka.
Kamal ya kwantar da murya "wa yake ta tashi?
anwata nake tambaya.
Kina son Taj?"
Hamdi ta kalli
akinsu da babu kowa ta
ara tabbatarwa ita ka
ai ce sannan tayi magana.
"A da ba."
"Yanzu fa?"
"Nima ban sani ba.
Salawaitu yake so.
Ni kuma sai in yi ta son shi?
Haka ake yi?"
Murmushi ya yi.
Ya sami amsarsa koda ba kai tsaye bane.
"A'a gaskiya.
Abin da nake so dake dai don Allah ki bar abubuwan nan tsakaninmu.
In ki ka bari wani yaji har aka raba auren ina mai tabbatar miki Salawaitun zai aura."
Wawan duka Taj ya kai masa a baya.
Baya
aunar zancen Salwa tuntuni balle yanzu da yake cikin damuwa shi da amaryarsa.
Ajiyar zuciya tayi "Ba zan fa
a ba"
A ransa yake auno yadda zai tsokanesu duk su biyun idan komai ya daidaita.
Yana gama wayar ya koma kan Taj.
"Happy ina ganin wannan maganar fa ba tamu bace mu biyu."
"Me kake nufi?
In fa
awa wani?
In aka ce na sake ta fa?" Ya soma magana cikin tashin hankali.
Nutsuwa Kamal ya yi wanda yasa Taj ya gyara zama.
"Me ka ke tunani?"
"Ka fa
awa Inna."
"Inna kuma?
Me za tayi?"
"Duk matsalar duniya Happy uwa ce
arshenta.
Ko bata magance ba in sha Allahu za ta fa
a maka yadda za ka yi.
Sannan ga addu'arta da bata da shamaki.
Abin naku kamar asiri."
Kallonsa Taj ya yi "kai duka matsalolinka kake fa
awa Hajiya?"
"Wanda ya dace lallai ta sani ba."
Kallon tuhuma Taj ya yi masa
"Me yasa ka
oye mata ciwonka bayan ka san idan tayi addu'a za ta kar
u?"
Gaban Kamal fa
uwa yayi.
Cikin sar
ewar harshe ya ce "ai...dama. hhhh.
Saboda gudun tashin hankalinsu ne."
"I see" kawai Taj ya ce.
Kamal duk ya ru
e "Kayi ha
uri don Allah.
Ban
oye da wata manufa ba."
A nutse Taj ya karance shi.
Inda ya dosa daban da inda yake tunanin Kamal ya dosa.
Kenan akwai abin da Happiness yake
oyewa wanda bai sani ba?
Shi ne mai dogon bakin fa
a masa komai wato.
"Akwai abin da ka ke
oye mana ne banda allergy da asirinka ya tonu?"
Wani gwauron numfashi da Kamal yaja sai da Taj yaji hantar cikinsa ta ka
a.
Babu shakka akwai sirrin da bai sani ba.
Zai kuma sani ne don Kamal bai isa ya ninke shi baibai ba tunda ya gano da matsala.
"Shi ne.
Allergy
in ne.
A China ma ya tashi.
Ba ka ga har wani duhu nayi ba?"
"Na gani.
Yanzu nake shirin cewa ko man bleaching
in naka ne ya
are a can?"
Kamal ya taso ya yi kansa.
Su ka gama zolayar juna sannan Taj ya koma cikin Happy Taj.
Shiru shiru Salwa tana jiran wayar Taj amma ko flashing babu.
Hankalinta ya soma tashi.
Kwanakin da aka
iba domin aurensu sun kusa.
Ta kira Mami tana ta kuka.
Mamin ta ce mata ta taho gida.
"Idan na
ara nesa dashi ai babu lallai ya tuna dani ma."
"Ki taho nace miki.
Zan sake shiri."
Ta samu Salwan ta amince za ta dawo.
Sai dai bata san ta ina za ta fara ba.
Alh.
Mukhtar ya sake kiran Alhaji akan maganar ranar da za su je wajen kawunsa amma
ememe ya
auka.
Baya son yi masa
arya sannan kuma baya son fa
a masa gaskiya.
Idan ya fa
i gaskiyar girmansa da kullum yake tattali ne zai zube.
Daga baya ne ya tausaya masa da yawan wayar ya
auka ya ce ya
ara wata guda.
Saboda wasu uzurirrika da su ka taso masa.
Alh.
Mukhtar dai tunda ya sami amsar bawa Mami hankalinsa ya kwanta.
"Nufinsa sai waccan yarinyar ta tare sannan zai auri Salwa?"
"Ina laifi?"
"Ai kuwa akwai shi tunda nima ban zauna da kishiya ba.
ata ma daga ita sai miji."
Girki ya fa
o kan Inna ranar Juma'a.
Da ta ha
a abincin Alhaji Bishir na shigowa ta ce ya kai masa.
Kuma bata le
angaren ba kamar yadda su ka saba.
Mai girki za ta je ta zuba masa abinci su yi hira.
Idan ya gama ta aikawa sauran matan cewa ya dawo.
Duk za su zo a
an ta
a hira sannan su tashi.
Abinci ya yi kusan awa guda Alhaji yana kallonsa.
Ga yunwa ga gajiya amma ya
i zubawa.
So yake yaga iya gudun ruwan Zainabu Abu.
To dai tun bayan masallaci har la'asar bata shigo ba.
Da ya dawo daga masallaci cikin gidan ya shiga ya wuce
akinta.
Jallabiya ce a jikinsa yana danna counter mai fasalin carbi ta sama.
Babu kowa a falo.
Ya shige uwar
akin.
Yana sanya
afa ita kuma tana
ora waya a kunne.
Don ya san da wa take magana ta kira Taj da sabon suna.
"Angon Hamdi"
A tunanin Alhaji ko da gangan ta
auki wayar.
Hannu yasa ya kar