← Book details Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 92 OF 97

Sashe 92

Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yaya Hajiyayye tun
azu nake kiranta ina nemanta." Ya ce a sanyaye gwanin ban tausayi.

"Ta ina za ta
auka bayan ta fito yawon zubar da mutumci?"
A tsiwace Salwa ta ce "ni da aure nake son shi ba..."
"Rufe bakin ki" Yaya Hajiyayye ta daka mata tsawar da Hamdi ma sai da zuciyarta ta ka
a.

Firdaus kuwa ta san halin mahaifiyarta dama.

Akwai ban dariya da iya zolaya amma kada ka shiga huruminta.

Yanzun nan za ta birkice.

"Kana ji na Ahmad?

Albarkacin ka zan sassauta mata.

Amma lallai ka ja mata kunne.

Idan ma hauka ne to tayi a wani wajen."
Bai ji da
i ba amma kuma bai ji haushin yayar tasa ba saboda ya san gaskiya ce take fa
a.

Kuma Salwa ce ta jawo wa kanta
alau take wallahi.

Tsabar son zuciya ne da rashin tawakkali.

Idan tana da zuciya ko aurenta ya ce zai yi ai ta ce bata so a yanzu.

Saka ni a speaker"
Yaya Hajiyayye ta saka.

Ahmad ya kalli inda Kamal yake kwance ya
ara jin nauyi a zuciyarsa.

Ga damuwar gaske amma haka kawai Salwa tana tayar masa da hankali.

"Idan kin fita ki koma asibiti ko ki wuce gidan ubanki kin ji ko.

Na gaji.

Ba ni na haife ki ba saboda haka ba za ki saka min hawan jini ba.

Duk abin da ki ka za
arwa kan ki daga yau ya rage naki.

Kada ki yarda ki koma gidana."
Bai jira jin ta bakin kowa ba ya katse call
in.

Salwa ta bi su da kallo
ai.

Ta muzanta ajin
arshe.

Haka ta mi
e ta yi
wafa da
arfi ta fita.
ar banzar yarinya.

A dalilin ki yau har rungume rungumen ango da amarya sai da na gani." Yaya Hajiyayye ta cigaba da mita.

Taj ya kama dariya.

Hamdi kuwa hanyar
aki ta nufa, Firdaus na yi mata dariya.

A lokaci guda falon ya mamaye da
aurin girkin da ya rasa kulawar wa
anda su ka
ora shi.

Su hu
un dake falo a tare su ka yi hanyar kitchen
Tsinuwa da zagi da mummunar addu'a babu irin wanda Salwa bata yiwa Ummi ba da ta fito.

Ta tari adaidaita sahu amma ta rasa ina za ta ce ya kaita.

Sai da ya yi shirin tafiya tayi saurin fa
in sunan unguwar da za ta.

Suna tafe a hanya tayi mamaki
warai da ta gane gidan.

Sau
aya ta ta
a biyo Ummi a baya bayan sun tashi daga wata ha
uwa da su ka yi kafin bikin su Hamdi.

Zuciya tana ta ingiza ta.

Ba
inciki da
acin ran da take ciki ya yi yawa.

Da ta
wasa
ofa Siyama ce ta bu
"Ummi nake nema."
"Wa zan ce mata?" Siyama ta tambaya a tsorace.

Fuskar Salwa abin tsoro.

Kana ganinta ka san ba da alkhairi ta zo ba.

Daga tambayar Salwa ta gane Ummi tana ciki.

Bata
ata lokaci ba ta hanka
e Siyama gefe ta fa
a cikin gidan tana
wala kira.

"Ummi.

Ummi.

Ummi..."
A firgice Ummi ta fito daga
akin Iyaa inda aka saka ta gyaran wardrobe.

Gabanta ya fa
i da ta tabbatar Salwa ce ba muryar ke mata gizo ba.

"Me ya kawo ki gidan mu?

Wa ma ya nuna miki?" Ummi ta ja hannunta su ka koma
ofar gida.

Iyaa da Baba Maje fitowa su ka yi daga
akinsa da Baballe inda su ke tattaunawa akan ginin gidansa inda Zee za ta tare.

Wajen su ka je amma Ummi da Salwa basu ankare da su ba.

Salwa ta cakumi wuyan Ummi "Ni za ki ha'inta?

Turaren da ku ka bani dama ba wanda zai sa Ya Taj ya saki wannan
an daudun bane ya aure ni?"
Tsohuwar bully an saba dambe.

Ummi mantawa tayi da inda take ta doke hannun Salwa ita ma ta ri
e mata wuyan riga.

"Banza a banza...duk soyayyar da za a siya da asiri wallahi na raina ta.

Turare kuma ba na kashe aure bane."
Don ba
in ciki Salwa harda kuka ta ce "Na mene ne?

Me ku ka sa nayi?"
"Ummi..."
Iyaa ta fara kiranta horrified da jin abin da su ke cewa.

Sai dai da wuri Baba Maje ya yi mata nuni da tayi shiru.

Abin kunya har mutane sun fara taruwa.

"Ki jira ki gani amma tabbas soyayyarsa ba ta ciki."
"Wani aikin ku ka saka ni?"
"Alh.

Usaini dai ya saka ki.

Ni mene ne nawa a ciki?"
Cikin karaji Salwa ta ce "Waye Alh.

Usaini?

Me nayi Ummi?

Turaren mene ne?"
"Turaren kassara sana'ar mijin Hamdi." Ta amsa mata da yanayin tsokana.

Ai tana rufe baki Salwa ta daddage ta kai mata wawura.

Kan kace meye wannan dambe ya kacame a tsakaninsu.

Duka harda yaga riguna a gaban mutane.

Iyaa hawaye kawai take zubarwa.

Baba Maje kuwa cikin gida ya koma yana mai jin kunyar abin da
arsa tayi na zubar musu da mutumci.

Baballe duk zafinsa akan Ummi shi ma komawa yayi yana mai jan hannun Siyama.
an unguwa su ka yi
arin rabasu abu yaci tura.

Wani kawai sai ya kira
an sanda.

Daga cikin gidan su ka ji jiniyar motar.

Baba Maje ya ce kada wanda ya fita.

Aka tattara su sai Police station.

Nambar Baba Maje Ummi ta bayar.

Da aka kira shi akan case
in ya ce zai zo.

Suna gama magana ya kashe wayarsa gaba
aya.

Ya kuma ce da su iyalinsa kada wanda ya amsa kiran ba
uwar namba.

Ummi ta zauna ta koyi hankali.

Salwa ta fi Ummi tsurewa.

Kwana a nan abu ne da ba za ta iya ba.

Gashi ita
in mai laifi ce.

Ta kasa bada numbar Zahra saboda gudun tashin hankalin da za su yi da Ahmad.

Garin Kano cike yake da dangin Mami, yau ga ranarsu amma babu wanda za ta iya kira kai tsaye saboda ba ayi mu'amalar arzi
i ba.
arshe nambar babanta ta bayar.

Aka kira shi sau biyar baya kusa bai
auka ba.

"Tunda baku da kowa mu bamu rasa masaukin ba
i.

A wuce dasu su shiga su huta." Cewar DPO ya na barin inda su ke.

Hankali a tashe Salwa ta ce "Don Allah ka sa a sake kiran Babana.

Ni wallahi ba zan iya kwana a nan ba."
Ummi kuwa ko gezau.

Bata shaida ta shiga one chance ba sai da aka ha
a su cell
aya da wasu yan daban mata.

Ashe damben su da Salwa wasa ne.

Irin dukan da aka yi musu a cell
in ya
azanta.

Babu wadda jikinta bai amsa ba.

Kafin wani lokaci kowacce fa kama kukan gaske.

Saboda yawan kiran waya sai da kunnen Ahmad ya yi zafi.

Duk wasu
an uwa Mami na kusa da na nesa ya dinga kira yana neman taimakonsu akan kula da itaa asibiti.

Duk wanda ya kira suna yabon yadda ya kiyaye zumunci amma kowa da irin labarin cin kashin da Mami tayi masa a baya.

Bottom line dai babu mai zuwa.

Ya shiga damuwa sosai.

Kamar ya fa
awa Alhaji sai dai yana tsoron me zai faru.

Da
in da
awa ga Kamal a kwance sai na'u'rori.

Kansa ya
ulle.

Lokaci guda wata shawara ta zo masa.

Ya kira likitan Mami ya ce a bashi Nos guda da za ta zauna da Mami tsahon sati
aya kafin ya dawo.

Zai biya ko nawa ne.

Aka tsadance ya tura ku
in a take su kuma su ka tura wadda za ta iya
akin.

Sai lokacin ya sami nutsuwa ya kira Baban Salwa ya tambayi ko ta koma.

"Bata dawo ba amma zan kira ta.

Ina so ka zare hannunka a kanta.

Zan yi maganin abin da kaina."
Kwanaki hu
u bayan nan Taj ya shirya zai koma Happy Taj.

Hamdi ta dasa masa rigima kala kala.

Rarrashi iri daban daban yayi mata.
arshe ba shi ya fita ba sai
arfe goma da minti kusan arba'in.

Ya fara kaita gida saboda suna sa ran tafiyar Yaya ta samu nan da kwana biyar.

Yana zuwa yaran kitchen
insa su ka ce yau gwaji za su yi masa su tabbatar aure bai mantar dashi girki ba.

"Kada da
in abincin amarya yasa ka manta naka."
Kowa yayi dariya kuwa.

Shi kuma ya
i ragamar dafa chicken kabsa.

A lokacin ne kuma aikin su Alh.

Usaini ya yi tasirin gaske.

Ya ha
a spices
insa tunda abin da zai dafa dama spices ne sinadarin sa.

Komai ya ajiye a gefe yayi marinating kazar.

Bai
ana ba tunda hannu ya gama sabawa.

Cikin
warewarsa ya gama ha
a komai saura jiran dahuwar abinci.

Yana duba list
in abubuwan da aka
aro da baya nan yaga wasu cikin ma'aikatansa sun shigo kitchen
in a guje.

"Sir baka ji
auri ba?" Wani ya tambaye shi da ya ce me ya faru.

Ya juya ya bu
e tukunyar.
auri ya sake cika kitchen
in.

Kowa na tari banda shi.

Shinkfar tayi
aki ta
one babu abin mora a ciki.

Abin ya
aure masa kai.

Ya faki idonsu ya da dangwali gishiri ya lasa.

Ko
igo bai ji
anon sa ba.

Ya sake
ora wata shinkafar ita kuma da ya gama aka yi serving ga masu saye babu wanda yaci rabi.

Haka aka dinga dawo da plates
in cike da abinci.

Bakinsa still babu taste.

Yasa yaran kitchen
awa.

Kowa ya kai baki sai ya gumtse abinsa ya dangana bakin shara ya tofar.

Akwai wanda ya soma amai a gabansa ma.

"Me kuke ji?" Yayi tambayar calmly.

"Gishiri da garlic sun yi yawa sosai.

Yawan daido duk dauriya mutum ba zai iya rufe ya ci ba."
Hankalinsa sayiwani irin tashi yayi.

Bai yiwa kowa sallama ba ya fita.

Yana zuwa gida ya bu
e fridge ya
auki mixed fruit juice
in da ya ha
a da hannunsa jiya.

Nan ma shiru baki da hanci bai ji komai ba.

Abba Habibu da iyalinsa suna tattaunawa game da wa
anda Yaya za ta bi saboda ta sami muharrami.

"Abba dama dai ka jira ka samu wasu ku
in kun tafi tare." Cewar Zee
"Yanzu Allah Ya kirata.

Ku dai ku yi mata addu'a.

Banda abin ku mijin Labiba
ai ya zama
an gida.
Chapter 92 · 0% Book details