Sashe 69
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Idan bata fa
a ba ni zan je har wajen Alhajinku wallahi."
Ranta a
ace yake.
Kamal ya yi mata murmushi.
"Wannan fa
an duk don na hanaki zuwa cin shinkafar biki ne ko?"
Harara ya samu "Wasa ma ka mayar da abin?"
"Sorry Doc." Ya
auko wayarsa dake gefen gadon "zo mu yi hoto."
Yadda ya yi maganar ya ta
a mata zuciya.
Tayi murmushi duk da tana
arin nuna masa fushinta.
Ya gyara zama ta koma gefensa ta zauna tayi musu selfie.
Tana tashi ya
auketa wasu.
Bai ta
a ganinta da kwalliya irin ta yau ba.
Kasa ha
uri ya yi ya ce da ita,
"A misali da zan warke za ki iya aurena Mubina?"
Abin control
in gudun ruwan da take
ara masa take dubawa da ya yi tambayar.
Yasa ta kusa ture
arfen gaba
aya saboda yadda zancen ya ta
a ta.
Allah Yasa bayanta yake kallo da yaga halin da ya jefa zuciyarta.
Tattaro nutsuwa tayi
"A'a."
"Ni?
Ni?" Ya nuna kansa kamar yato ya sanyata dariya "nayi tsammanin za ki bani amsar da zan ji da
"Baka cancanci hakan ba Kamal.
You are very stubborn.
Rantsuwar dake kare ala
ar likita da patient ce kawai ta hanani yi maka handsfree."
"Na nawa kuma?
Ba kin fa
awa Yaya Kubra ba?"
"Da kai da ita akwai wanda zai rantse cewa na fa
a?
Magani ta gani ta zo tayi tambaya."
Kallonta kawai yake yi yana jin inama
alau yake.
Da ita ma tana wajen Kamu ana kama masa ita.
"To da ace ni
in patient ne mai bada ha
in kai irin yadda kike so, za ki iya aurena idan na warke?"
Sai da ta kalli idanunsa sannan ta bashi amsa "Da gudu" sai kuma ta soma hawaye "please let us help you Kamal.
Akwai dama indai mu ka sami donor.
Kada ka
ora min zawarci tun kafin nayi aure don Allah."
Tana gama fa
in haka ta fice saboda kukan da take shirin yi a gabansa.
Shi ma hawaye ya goge bayan ta fita.
Yana tsoron sanya rai da rayuwa bayan samun lafiyarsa ba abu bane mai sau
i.
Shi yasa yake ta kaucewa sanar da mutane.
Amma zai bi shawararta.
Idan an gama bikin Taj da kamar sati
aya da kan shi zai fa
awa iyayensa.
Mota Sajida da Fadila su ka rako Hamdi bayan an rufa mata wani net ja wanda dama an fa
a musu da shi za ta fara shiga.
Sai an yi kamun za a cire mata.
Haka aka rufe motar gabanta yana matsanancin fa
uwa.
A hankali yake tu
i cikin nutsuwa.
amshin da take yi ya kwance duk wani notin arzi
i na kansa.
Yana son yi mata maganar abin da ya faru amma yana jin nauyin hakan.
Kamal ya ce ya bata ha
uri.
Amma idan kuma ya bata ta sake yi masa maganar da wancan yanayin zai dawo fa?
Tsoron da yake ji bai kai nata ba.
In ka cire gaisuwar da tayi masa a gaban su Sajida bata sake ko da
aga kanta ba.
Kwata kwata bata yarda da bakinta ba.
Yanzu dai lafiya
alau su ke tafiya.
Idan kuma tayi magana irin kalaman nan dake fita da kansu su ka bar harshenta fa?
Kowa kama bakinsa ya yi.
Da Salwa za ta ga yadda aikinta ya yi tasiri a wajen nan da ta daka tsallen
an bori ta dire don murna.
Shirun damunsa ya yi ya kunna musu rediyo.
Tashar farko da ya samu ya bari.
Aka yi dace ko rashinsa domin kuwa a daidai lokacin mai tallan maganin gargajiya ce take ta kwararo bayanin maganin basir.
(Wato shi fa basir idan yaci jikin magidanci sai kaga ko kukan jarirai an daina yi a gidansa.
Cikinsa kullum a
ulle tamau kamar yarinya tana koyon
aurin zani.
Da shi da matarsa babu maraba.
A jaraba maganin nan domin kawo
arshensa.
Akwai mai tsiro, da mai jini.)
Cikin kujera Hamdi ta shige saboda tsabar kunya.
Mai magani ta cigaba da
aro zance mai nauyi.
Aka barta da satar kallon Taj.
an duniya da ya fahimci kunya take ji sai ya
ara volume.
Can sai cewa yayi
"Nagode Allah ni dai
alau nake.
Masu fama kuma Allah Ya yaye musu."
Shiru tayi tana
ifta idanu.
Gara yayi mata wa
insa akan wannan magana.
Kallonta ya yi ya saki murmushi.
Wani irin jinda
i da nutsuwa yake ji a ransa.
"Ko kina da shi in saya miki..."
"Innalillahi..." ta kalle shi babu shiri ta yaye lullu
Numfashi ya ja da
arfi da su ka ha
a ido.
Tayi masa kyau ba ka
an ba.
"Ni lafiyata
alau wallahi."
A daidai lokacin mai maganin ta za
ora zancenta da dawowa kan mata.
(Na dawo gareku matan gida.
Ina da magunguna sahihai wa
anda mu ka gada tun kakanni.
Maganin sanyi da magungunan mata masu gigita maigida.)
Hannu ta kai za ta kashe rediyon ya dam
e shi yana murzawa a hankali.
"Don Allah ka canja."
"Shhh...an zo wajen naku.
Bari mu ji."
"A ji me?" Ta tambaye shi looking horrified.
(Mace sai ta bari sanyi ya gama cinye mata jiki.
Sai miji ya mayar da ita bora sannan za ta fara neman magani.
Ina mai fama da
ayin...)
Hamdi ta dube shi kamar tayi kuka.
"Allah idan baka kashe ba zan iya yin kuka."
"Allah Ya baki ha
uri.
Daga taimako?"
"Ba na so." Ta turo baki.
Soyayyarta da ta kwanta wucin gadi ta dawo masa sabuwa fil.
Ba
aramin kewar wannan Hamdin yayi ba.
Yana son fa
a mata amma sun riga sun iso gidan Alh.
Lurwanu.
Inda zai ajiyeta Amma ta fa
a masa bayan ya shiga ciki da motar.
Yana hango masu rakata wurin zamanta su Zee da su Firdaus.
"Wanne zan saya miki?
Kin dai ji ance mace bora take zama idan bata sha ba."
Tsuke bakinta tayi.
Sai da ya bu
e lock za ta fita ta yi magana a hankali yadda babu mai ji cikin
an rakiyarta.
"Nafi
arfin zama borar gida."
"Za ki maimaita wannan maganar nan da saturday."
"Allah Ya kaimu" ta fa
i sannan ta
ifta masa ido don tsokana.
A tunaninta za ta samu guduwa ne a lokacin.
Sai gashi su Firdaus sun dage sai sun yi musu hoto kafin a shiga da ita ciki.
Fitowa yayi daga motar ya tsaya a gefenta.
"Kai Uncle Taj.
Irin wannan hoton tun zamanin su Mama.
Ku
ara matsowa mana."
Hamdi bata ankara ba taji ya janyota kusa dashi.
Hannunsa
aya a tsakiyar bayanta.
Jin kamar za ta fa
i sai ta
ora nata hannuwan a kafa
unsa.
"In miki wa
a?" Ya ce a saitin kunnenta.
Hakan ya bada style na hoton masoyan da su ka yi nisa da
aunar juna.
Ta san tsokanarta yake yi shi yasa tayi dariya.
A haka aka
auki hoton.
Ya yi kyau sosai.
Bayan an gama taro mai ban sha'awa da Firdaus ta koma gida ta dinga
ora hotunan kamu a status.
Kuma wannan hoto shi ne na farkon da Salwa ta fara cin karo dashi.
Zuciyarta a take ta
auki zafi.
Ta juya ta kalli Mami dake kwance tana bacci ga yawu yana dalala ta gefen bakinta.
Dole taje Kano ko ta wane hali.
Wayarta ta
auko ta kira Ahmad ta fa
a masa hatsarin da Mami tayi da ro
onsa akan ya dawo dasu Aminu Kano Teaching Hospital saboda a nan Bauchi babanta ya
i sakin ku
i a dubata yadda ya dace (a
aryarta).
Duk da baban nata ya garga
esu da
an uwanta da su yi shiru har sai ta farfa
o saboda bai san me zai cewa Ahmad
in ba.
Yana kunyar yaron kuma yana tsoron sake
atawa Alh.
Hayatu rai.
"Me ya sa zai ce kada a fa
a min?
Kwananku nawa a asibitin?
Shi ne kullum idan na kira ki ke min
aryar
auye ta tafi" Ahmad ya ce cikin tashin hankali.
"Sharri aka yi mata wai tayi masa asiri."
"Zan kira shi mu yi magana.
Ku shirya, idan na zo gobe in sha Allah sai mu taho tare."
RAYUWA DA GI
I 27
Batul Mamman
_For Maryam Yusra because you deserve it!
Allah Ya baki lafiya._
(Don Allah duk wa
anda su ka biya ku
in talla na cikin labari kada su
osa.
Saboda kun fi son wanda zai fito cikin labarin dole sai an zo ga
ar da zai dace.
Ina fatan jinkirin ba zai sa muku damuwa ba.
Har kullum ina godiya.
SonSo)
A mafarki ko ido biyu, Alhaji bai ta
a tunanin zuwan wannan rana ba sai da ta zo
in.
Yau dai zahiri ba zance ba shi ne yake zaune a cikin falonsa babu kowa sai masu gadi da direbansa dake bakin gate su na hira da daddare.
Gaba
aya gidan ana idar da sallar magariba su ka da
e.
Duk an tafi wajen dinner
in Taj da Hamdi.
Hatta masu aikin gidan babu wanda aka bari.
Kasa zaman falon nasa ya yi ya shiga
angaren matan gidan.
Nan kam sai da zuciyarsa ta motsa da tausayin kansa.
Shiru ne mai ratsa
argo.
Sai kayayyyakin
ansa da jikoki da ba a gama tattarewa ba.
Wasu ma a
asa su ka bar nasu.
"Gan
oki" ya yi murmushi yana mai du
awa ya
auke kwalbar turaren da aka bari a
asa.
Samun kansa ya yi da tsince duk wani abu dake
asa wanda bai kamata ba.
Yana yi ransa na tunatar dashi cewa duka mutanen da su ka shirya a wajen nan da
akunan matansa fa nasa ne.
Zuri'arsa ce.
Shi ka
ai a shekarunsa sittin da takwas ya tara jikoki sama da arba'in.
Ga
a ga tarin dukiyar da ko yau ya
ajiye kasuwanci ba za su bu
aci komai ba a shekara goma masu zuwa.
Ya auro mata masu mabambantan tushe amma wa
anda su ka yi tarayya wajen taya shi gina gida irin wannan.
Tabbas shi ma ya sani cewa arzi
insa ba a naira da kwabo yake ba.
Iyalinsa sune arzi
insa.
Banda dai abubuwan yau da gobe da ba a rasawa amma ya tabbatar cikin
ansa babu fasi
i.
Allah Ya yi masa gamdakatar Ya shirya masa zuri'a.