← Book details Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 71 OF 97

Sashe 71

Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da an gama bikin nan zai je ya sameta har asibiti ko ya nemi gidansu.

Indai ba wani aka bawa ita ba zai nuna mata cewa rashin kar
ar Kamal asararta ce.

Happiness is a rare gem.

Ko shi da ya same shi a matsayin
an uwa ba
aramin dace ya yi ba.
arasa shirinsa ya yi su ka fice daga gidan.

A daidai bakin layin su ka ga motar Ahmad wanda dawowarsa kenan daga Bauchi.

Horn su ka yiwa juna.

Basu kula da Salwa a gaban motar da kuma Mami dake kwance a baya ba.

Kiran wayarsa Kamal ya yi yana sanar dashi kayansa wanda duka
an mazan gidan zasu saka banda ango suna
akinsa.

Sun bawa Anti Zahra ta ajiye masa kafin ta tafi.

"Zan
an makara amma.

A gajiye nake."
"Wai ina ka je ne?

Ance tun safe ka fita."
Ahmad ya kalli bayan motarsa ya sauke numfashi.

"Sai mun ha
u dai."
Da taimakon Salwa su ka shigar da Mami cikin gidan.

Gaba
aya ta rikirkice saboda
amshin turaren Taj da hancinta yake iya bambancewa duk inda ta ji shi.
akin da take zama Ahmad ya ce su shiga da Mami.

"Bari nayi wanka naje wajen dinner
innan.

Ba zan jima ba in sha Allah.

Gobe da safe sai mu tafi asibitin."
Da azama ta mi
e ita ma bayan ta kwantar da Mami "Nima bari na shirya kafin ka fito."
e fuska Ahmad ya yi "Salwa."
"Na'am." Sai kuma tayi murmushi "wallahi sauri zan yi Yaya."
"Ba ki da hankali ashe." Ya nuna kansa yana juya
an manunin yatsansa cikin
acin rai "wa za ki barwa Mamin da kike zancen zuwa dinner?"
Murmushi tayi "lahh, Ya Ahmad ai kai ma ka san ba zan tafi haka kawai ba.

Tun a hanya nayi magana da Anti Zabba'u (
anwar Mami).

Tana hanya ma don na fa
a mata mun shigo gari."
"Yaushe ku ka yi maganar ban sani ba?" Ahmad ya tuhume ta.

"Tun jiya ne bayan mun yi waya da kai."
Zama ya yi a gefen gadon yana matse gaban goshinsa kafin ya
aga kai ya kalleta da takaici.

"Dama shirinki kenan shi yasa ki ka yi min
aryar Alhajinku ba ya kula da lafiyarta?"
"Wallahi Yaya..."
A harzu
e ya tashi kamar zai kifa mata mari "Shut up Salwa.

You are very stupid."
"Don na ce zan je bikin
aninka kake zagina Ya Ahmad?"
"Ba za ki ba!

Ko
alau Mami take babu inda zaki.

Haba!

Yarinya kin bi kin haukace kuma kina neman haukata kowa.

Taj baya son ki, kuma ko yana so ina cikin masu hana shi aurenki saboda baki san bambancin so da obcession ba."
Kuka ta fashe masa dashi.

Tana jin saukar maganganunsa tamkar sukar mashi.

Sai ta mallaki Taj a matsayin miji kuma akan idonsa ta
udurta a ranta.

Mami tana daga kwance tana
aga lafiyayyen hannunta akan su yi shiru.

Kallonta Ahmad ya yi ya fice kawai domin dai ba a canjawa tuwo suna.

Alh.

Mukhtar ya fa
a masa komai da yaje
aukarta.

Ya kuma sanar dashi cewa ya saketa sannan idan sun tafi to ta tafi kenan daga rayuwarsa.

Har abada baya son sake ganinta.
annen Salwa mazan suna wajensa.

Ita kuma ya ce idan sun gama zaman asibiti ya dawo masa da ita domin aurar da ita zai yi.

Sun gama magana da wanda zai aureta ma.

Wannan ne dalilin da yasa ya taho da ita.

Ba wai
aryar da tayi masa ba.

Don tabbas komai na bu
ata Ahmad yaje ya samu suna dashi.

Kawai mijin nata ne dai ya fita harkarta.

"Zan jira Anti Zabba'u ta iso kafin na tafi." Ta ce da Mami.

"Uhmm uhmm Salwa" Mami ta ce da
yar.

"Mami zani fa.

Na san da lafiyarki
alau za ki bani goyon baya."
aki ta shiga ta sillo wanka.

Ta fito tana cikin shiri Anti Zabba'u tayi mata waya cewa tana bakin gate.

Garin saurin ta bu
e mata abu ya fa
o daga jikinta bata sani ba.

Yun
urawa Mami tayi ta le
a abin.

Sai da jikinta ya kama rawa.

Sabuwar laya ce don zaren fari ne tas irin wadda take taunawa idan za ta yiwa Alh.

Mukhtar magana.

Zarginta akan Salwa ya tabbata.

A asibiti Salwan tayi zaton bacci take ta
auki wayarta ta kwafi lamba.

Kuma taji bu
atar da ta fa
a...tana son mallake wani.

Sai yanzu ta gane malamin tsibbunta ne Salwan ta
auki lambarsa.

Kenan duk abin da take yi
ar na lura?

Bata son inda tabi har rayuwa tayi mata wannan atishawar
an tsakin ita ma Salwa ta bi.

Da
alau take duk inda ake takawa zata je domin farincikin
arta, amma bata so
an su yi wannan rayuwar.

Bakin Salwa kasa rufuwa ya yi da ta bu
aramar
ofar gate su Anti Zabba'u su ka shigo.

Don ma babu motar Ahmad ta san ya tafi.

Gayya guda har su shida.

Ita da
an matan
anta guda uku.

Sai babbar bazawara da goyo.

Kowacce ta bawa shabiyar baya.

Ita ma Anti Zabba'un ta gaji da aure aure ta ha
ura.

Dama kuma ta jima tana ro
on Mami ta tilasta Ahmad auren guda cikin
an nata amma ta
i yarda saboda kar ta san kar ne.

Sai gashi Salwa ta fa
a mata halin da Mamin take ciki.

Da murna ta kwaso jiki.

Ko Ahmad yana so ko baya so sai ya auri
aya kuma ya saki wannan mai dara daran idanuwan.

Ita dai Salwa bata san Mami taga layarta ba.
aukewa tayi ta tura a jaka.

Ta gama shirinta tsaf ta ha
a da turaren wajen su Ummi ta fita.

A rashin sani turaren aikin Alh.

Usaini ta
auka tunda shi ne aka ce mata zai kawo soyayya tsakaninsu.

A daidaita sahu ta samu har event centre
in.

Motoci ko ta ina.

Ta zo bakin gate tayi turus don babu kati!

Shafawa ido toka Taj ya yi da ya shiga ciki ya ce da Abba ya ro
i da Yaya ta fito su tafi saboda abin da Hamdi ta ce.

Yayan da Inna Luba suna zaune a wajen.

"Ayi haka Taj?

Muna da gefe bai fi ba?"
"To nima dai idan bata fito ba tabbas babu inda zani tunda amaryar tayi rantsuwar ba za ta fito ba."
"Barni da ita.

Yanzu zan kira in yi mata fa
a." Cewar Abba yana
ara kaurara murya don ya
ara mata kwarjini.

Taj ya ce "Abba me
oyon zai
ara ko ya rage?

Waye bai san
arka nake aure ba?

Wa kuma kuke son
oyewa kanku?

Kuna jin gata ne kuke yi musu?

Mushirikai da fasi
an iyaye ake gudun nunawa.

Amma idan kuna yin haka nan gaba sai sun fi ku jin kunyar a ganku tare.

Kunga sai ayi ta rubuta musu zunubin rashin kyautatawa iyaye."
"Kai Tajo, me yayi zafi?" Inna Luba ta ce a tsorace "ke tashi ki shirya ku tafi."
"Ke fa Inna?" Taj ya
aga mata gira "nawa kakannin babu.

Ki zo ki wakilci kowa."
"Ja'iri, to bari nasa kaya.

Dama wannan
ar ce ta hana ni zuwa amma na so bin su wallahi" ta mi
e da murnarta.

Murmushi Abba ya yi.

Yaya da Inna Luba su ka shiga
aki.

Basu da
e ba kowacce ta fito cikin shiga mai kyau.

Yaya lace
in da Mama ta aiko ta ce mata ankon manya ne ta saka.

Kai kana ganinta banda lalurar
afa da ba
aramar mace za ayi ba.

Fuska dai kam Masha Allah.

Akwai kyau irin na Katsinawa wanda
anta su ka ha
a da na Simagade su ka fito gwanin ban sha'awa.
arfe bakwai da minti arba'in da biyar daidai Amma ta kira Taj ya ce mata suna wajen parking.

"Bari a sauko da amaryar sai ku shigo."
"Amma tare muke da Yaya."
"Tun
azu nake lalubenta cikin ba
i.

Gani nan fitowa."
Da kanta taje wajen motar ta ri
o Yaya su ka shigo.

Mama na hangota daga wajen zaman iyaye ta tada Umma su ka
arasa.

Hajiya ma ta ce da Inna lallai ta tashi.

Tunda aka ce Taj ne ya kawota ta san tana tattare da jin nauyin shiga jama'a ne.

Mutane sun fara kallon Yaya ana
us da fa
in uwar amarya ce sai aka ga matan Alh.

Hayatu Sule masu aji sun je inda take suna yi mata maraba.

Kayansu ita da matan da Amma iri
aya.

Sannan su duka har
asa su ka gaishe da Inna Luba.

Wannan abu yasa duk mai abin fa
a ta ha
iye kayanta.

Dukkan alamu sun nuna su
in suna cikin farinciki da son juna.

Gutsiri tsomar
an gayya bata da tasiri.
angaren amarya kuma
an Amma wato Ihsan da Amira da kuma Anisa sun ha
u da masu
ananun shekaru cikin
an gidansu Taj da Anti Zahra sai kuma Sajida da Zee wajen rako amarya.

Gaba
aya matan doguwar riga su ka saka ta wani yadi sky blue da
igon fari da pale yellow wadda aka yiwa wani irin
inkin bubu mai kyau.

Umarnin Hajiya Gambo kenan.

Duk wata jininsu da tayi
inki mai fitar da shape a gida zata ci bikinta.

Babu head sai rolling da su ka yi da pale yellow
in yadi mai santsi.

Babu yadda za ayi ka gansu basu burgeka ba.

Modesty and elegance at its peak!

Amarya Hamdiyya kuwa gown
inta fara mai dogon hannu kuma wadatacciya.

Bata bi jikinta ta tona sirrin wanda ya bada sadaki a gaban kowa da kowa ba.

A kanta anyi mata
auri da net silver wanda aka
orawa wani abin ado mai duwatsu sky blue na gashi ya kwanta ta
ari
aya.

Daga tsakiyar
aurin inda gashinta yake a suturce aka
ora farin net dogo har
asa.

Wuyanta sar
ar farin gwal ce.

Sai clutch bag
inta da takalmi mai tsini sky blue.

Tayi kyau har ta gaji.
asa suka sauko sannan aka zo bakin
ofa aka jera yadda za a shigo.

Kallo
aya Anisa ta yiwa Hamdi tunda sai yau su ka iso ta ganeta.

"Mai kukan uber?" Ta fa
a ba tare da wani tunani ba.

Hamdi ta
ago su ka ha
a ido.

Ta saki murmushi mai ban sha'awa.

Haka kawai sai Anisa taji
uncin zuciyarta ya kau.
Chapter 71 · 0% Book details