← Book details Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 97

Sashe 21

Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Next time please kada ki ta
a min." Ya du
a ya mi
awa Zahra
iyarta sannan ya dubi Ahmad "Yaya zan
an kwanta kafin magrib.

Da headache na dawo."
Shigewa ya yi ya barsu.

Da Zahra taga irin kallon da Ahmad yake yiwa Salwa sai ta tashi tsam ta shige
aki.

Ai kuwa kamar jira yake ya soma fa
"Wannan wane irin rashin daraja kai ne haka Salwa?

Are you crazy or what?"
Kai ta sunkuyar tana kuka.

Ba kuma na fa
an yayanta ba.

Fushin Taj da tsoron kada gwanintar ta tayi sanadin nesanta ta dashi kawai take gudu.

"Ba tun yau na kula kina son Taj ba..." sai a lokacin ta kalle shi hankalinta na tashi.

Ya ta
e baki "wanda bai damu da lamarinki bane kawai ba zai gane ba."
"Yaya..."
Tausayi ta bashi don ta soma kukan gaske.

Amma hakan ba zai hana shi fa
a mata gaskiya ba.

"Kin san komai dake faruwa a gidanmu da dalilin zamansa a gidan nan.

He is trying his best ya daidaita da Alhaji.

Kina tunanin soyayyar Taj dake,
ar matar da ya saka zai faranta masa rai?"
A tsorace ta kalle shi "Yaya ni meye laifina?"
"Salwa kin fini sanin rigimar Mama tunda a gabanta ki ka tashi.

Ke shaida ce irin yadda ta fitini Abbanku.

Abubuwan da take yi bana jin akwai wanda Alhaji bai sani ba.

Tun da in naso zuwa wajenta hutu baya son bari saboda yana gudun kada na koyo abin da zai ha
a rigima a gidanmu."
Hawaye ta goge da mayafinta.

Da muryar da kuka ya gama dusashewa ta ce "To ni yaya zan yi?

Ba ni na
orawa kaina ba"
"Kada ki yi komai sama da neman za
in Allah.

Sai kuma tsare mutumci da darajarki ta mace.

Ke kin sani da ina nan ko
akinsa ba za ki shiga ba.

Ba kuma don ban yarda dashi ba.

Amma wankin underwear...haba Salwa?

It was totally wrong."
Daga
arshe rarrashinta ya yi da jaddada mata lallai kada ta
wallafa rai akan Taj domin indai Alhaji bai amince ba da wuya ya aureta.

Hutu yana ta da
i.

Hamdi ta zaga gari sosai da Anti Labiba da yaranta.

Basu da
an uwa sosai a garin sai abokan arzi
i.

Shi yasa yawon nasu yafi
arfi a wuraren sha
atawa da ciye ciye.

Wata rana sun dawo da yamma li
is Anti Labiba ta ce da Hamdi ta
ora abinci.

Tayi tu
i ta gaji ga bebinta na ta tsala ihu.
aki ta shiga domin yiwa yarinyar tsarki amma har ta fito Hamdi bata
ora komai ba.

Gyaran kitchen
in take yi saboda ana gama cin abincin rana su ka fita.

"Hamdi baki ji na ce ki
ora jallof
in macaroni ba?"
Murmushin ys
e tayi "Anti Labiba don Allah ki
ora.

Duk wani yanke yanke zan miki."
ance ido Anti Labiba tayi.

Sai kuma ta tuna wata hirarsu da Sajida lokacin da ta zo mata zaman bi
i.

Tabbas ta fa
a mata a duniya babu abin da Hamdi ta
i jini bayan namijin da ya iya girki kamar girkin kanshi.

Ita duk abin da za ta
ora akan wuta mai suna abinci zuciyarta bata son yi.

Ba kuma komai ya janyo ba illa tsohuwar
iyayyar da take yiwa sana'ar Abbansu.

Kuma fa da yake a wurinsa ta koya da wuya ka ci abincinta baka yi santi ba.

"Baki iya girkin bane ko me?"
"Idan na dafa ba lallai na iya ci.

Don Allah ki
ora kinji Anti..."
Sosai abin ya bawa Anti Labiba mamaki.

Hamdi bata ta
a yi mata
iwar aiki ba.

Ga iya sammako ta gyara gida tun zuwanta.

Amma fa duk cikin aikin nata bata ta
a yin girki.

Ita kuma Anti Labiba bata damu ba saboda mijinta baya son cin girkin mutane musamman a gida.

Abincinta tayi ta gama.

Hamdi sai taji babu da
i don sai da aka matsa mata taci abincin.

Bayan sun gama ta bita
aki ta bata ha
uri.

"Ni ban yi fushi ba.

Kawai ina mamakin yadda aka yi ki ka zafafa akan harkar girkin nan."
"Idan ina yi sai Abba ya dinga fa
o min a rai.

Wallahi Anti Labiba bana son ganin shi a kitchen kwata-kwata.

Yanzu ma ina ta fatan Allah Yasa ya sami wata sana'ar tunda an kar
e gidan abincin." Magana take yi muryarta tana rawa.

Anti Labiba ta sa
ala hannunta a kafa
arta.

"Nayi zaton kin daina abubuwan da ki ke yi da naga yanzu kullum sai kun yi waya dashi."
"Ni me nake yi?" Ta tambaya da zum
ura bakin.

"Babu komai." Ta shashantar da zancen "snacks da pastries fa?

Su ma kamar girki ki ka
auke su?"
"Don ban iya bane amma ina so."
"Saboda basa cikin girkin da Abba ya koya mu ku ko?"
Sunkuyar da kai Hamdi tayi a kunyace.

Ita kuwa Anti Labiba sai wani tunani ya
arsu a zuciyarta.

Ba dai za ta ce komai ba sai ta tuntu
awarta Hauwa gobe.

Idan Hamdi tayi sa'a za ta koyi small chops da youghurt from one of the best a garin Abuja.

Kwana biyu Taj ya yi baya zuwa site
in aiki.

Idan Kamal ya zo sai ya ce kansa na ciwo.

Abu ya taru ya dami Kamal sosai.

Lokacin tafiyar Taj na gabatowa amma ya sanyawa ransa wani abu daban.

Shi kuma yafi son ko zai tafi ya zamana aikin da ya rage ba mai yawa ba.

Gara aci
arfin komai a gaban mai wurin.

Yau da ya bar gidan Ahmad wucewa ya yi gidan Abba Habibu.

Bai wahala wurin gane gidan ba.

Sha
aya na safe ta
an wuce.

Ya tura wani yaro ayi masa sallama da shi.

Wata budurwa ba wadda ya gani a zuwansu na farko ba ce ta fito ta gaishe shi.

"Abba ya fita amma yanzun nan zai dawo.

Ba nisa ya yi ba."
"Ke ma
arsa ce?" Kamal ya kasa daurewa sai da ya tambaya.

Ita da ta rannan da ya ri
e Zee aka kirata su na kama sosai.

Kyawawan
an mata ne masu nutsuwa.

"Eh."
"Yaya sunanki?"
"Sajida." Ta amsa masa.

Kujerar roba ta kawo ta ajiye masa a soron ta koma ciki.

Kimanin minti goma a tsakani sai ga Abba ya dawo.

Mamakin ganin Kamal ya yi sosai.

Su ka gaisa sannan Kamal ya
an rissina kai.

"Na san za ka yi mamakin dawowata bayan yadda nayi a wancan zuwan namu."
"Babu komai.

Allah dai Yasa lafiya."
"Alhamdulillah"
Shiru ya kuma biyo baya har sai da Abba ya sake tambayarsa sannan ya yi magana.

Da farko ya fara da bashi labarin burin Taj tun
uruciya da duk wani abu da ya biyo baya.

"Wallahi ban hana shi don
yama a gareka ba.

Amma indai Alhaji ya sami labarin kuna tare bana jin zai zai yafewa Taj."
Kallonsa Abba ya yi sosai yana jinjina kai "to amma a ina mahaifin naku ya sanni."
"Soron
inki.

Shi ma mutumin cikin gari ne."
A karo na uku Abba ya sake
urawa Kamal idanu na wasu
an da
u sannan ya yi murmushi.

"Yaya Hayatu ne mahaifinku?"
Da sauri Kamal ya kalle shi "ya akayi ka gane?"
"Da gaske ku
ansa ne?" Abba ya kuma tambaya yana mi
ewa tsaye.
ansa ne." Ya fa
i yana gya
a kai.

Jiki a matu
ar sanyaye Abba ya ce.

"Ka fa
awa
an uwanka kada ya sake zuwa gidan nan.

Kai ma ka tashi ka tafi."
Kamal bai jida
in yadda Abba ya koma ba.

Da alama ba mutum bane mai son hayaniya.

Amma jin waye mahaifinsu ya canja yanayinsa.

Hannu ya sanya ys fiddo dubu
arin da ya tanada tun a gida.

"Ga wannan ka
ara jari don..."
auke ku
inka yaro.

Bana so ko da wasa Yaya Hayatu ya yi tunanin da gangan na kusanci rayuwarku."
Ciki ya shige ya bar Kamal ri
e da ku
in yana fargabar yadda za su kwashe da Taj idan ya sami labarin zuwan nan nasa.

RAYUWA DA GI
I 12
Batul Mamman
Wannan shafin yana
auke da tallan _LUCIOUSBITES_ gidan kashe
walama.

Mazauna garin Abuja ga taku ta fito da kanta ba sa
Taron biki, suna, conference, seminar ko reunion ne?

Ko kuwa sha'awar kashe kwa
ayi ce ta tashi?

To ku sha kuruminku.

Hauwa aka luciousbites.ng ta fito domin fitar daku kunya a ko ina.

Domin
arin bayani kuna iya tuntu
arta a kan wannan layi 08174821831.

Da gaske ciwon kai ke damun Taj saboda bai iya sanya abu a rai ba.

Ya so
warai ya ja Abban Hamdi a jiki.

Ba don neman soyayyarta ba, wannan da kansa zai yi ba ya bu
atar taimakon kowa sai Allah.

Mahaifinsa yake son nunawa a rayuwa kowa da
addararsa.

Kuma a kowacce sana'a indai ba addini ne ya haramta ta ba, akwai mutumin banza da nagari.

Don al'ada ta
yamaci wani abu ba shi yake nufin yinsa laifi bane.

Sannan uwa uba akwai uzuri ga
an Adam domin ba kowa ke dawwama cikin sa
o ba.

A ganinsa rashin aikin Abban Hamdi wata hanya ce ya samu da zai iya sako shi cikin tasa sana'ar.

Idan Allah Ya sanya musu albarka kasuwa ta bu
e Alhaji zai iya fahimtar kowanne bawa akwai hanyar arzi
insa.

Sannan ko iyaye ba sa so indai Allah bai haramta ba sannan
an bai kasance mai sa
awa kowa ba, albarka za ta iya binsa duk inda yake.
arar wayarsa ce ta tashe shi daga kwanciyar da ya jima yana yi.

Sunan Salwa da ya gani ya sanya shi yin tsaki.

Ita bata san gudunta yake yi ba?

Har yau yana mamaki da bata yi tunanin kamar yadda mata ke killace kayansu na ciki haka kowanne namiji da ya san mutumcin kansa yake yiwa nasa ba.

A iya saninsa
iwa da rashin son aikin namiji ba zai sa ya bawa
anwarsa sha
iya wankin
ananan kaya ba.

Ballantana kuma wadda babu wani abu da ya ha
asu.

Bari ya yi kiran ya katse sannan ya kirata.

"Don Allah ka bu
e min
ofa na manta mu
ullina a ciki."
Falo ya fito sanye da dogon wando na sanyi ruwan toka da farar shirt.
Chapter 21 · 0% Book details