← Book details Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 96 OF 97

Sashe 96

Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yau kwana nawa a ce babu wanda ya fa
awa su Happiness abin da ya faru?"
"Maybe don kada su tashi hankalinsu tunda ibada su ka je" ta fa
a domin kwantar masa da hankali.

"Allah Ya kai mu gobe.

Idan ma akwai wani abu zan gani."
"Me yasa ba za ka yi tunanin komai lafiya ba?" Hamdi ta sake fa
"Saboda jikina yana bani cewa akwai problem.

Kin tuna abin da ya faru daga ciwon kan da nayi a wurin dinner?

Saboda damuwa gida Alhaji ya mayar dani.

Sai yanzu da na fa
a musu hancina da harshe sun zama useless ne su ke nuna min rashin damuwar da nayi tsammanin gani."
Zungure shi Hamdi tayi tana murmushi "wannan dai rigima ce kawai da shagwa
a.

To taho in jajanta maka.

Ni ai ba na kira komai naka useless ba."
Taj ya saki fuska yana murmushi.

"Allah ko Mrs Happy?"
"Kana musu ne?" Ta kashe masa iso.

Aikin da take yi ya nemi rabata da shi taki yarda tana yi masa dariya.

Yanayin damuwar da ya shiga ya kau.

Ya koma tsakaninsu sai tsokanar juna.

"Wannan akwatin kin ha
a shi ya kai sau goma."
"Ba fa zan damu ba idan ka tsoka ne ni akan wannan tafiyar.

Kuma baka ga komai ba.

Rawar kai sai na saka harami." Ta tashi tana bu
a kafa
a "kai dai Allah Ya kai mu."
"Amin."
Daga airport ya kamata su raba tafiya da Mubina.

Su Yaya Madina za su fara tafiya ita kuma cikin Jeddah za ta
arasa asibitin da Kamal yake mai suna King Abdul Aziz Medical City.

Yadda ta dinga bin Yaya tana taimaka mata da abubuwa duk da cewa abokan tafiyarta ma suna
ari duk sai ya dami Yaya.

Jikinta ya bata akwai wata a
asa.

Kafin tayi tambayar ne Mubina ta ce za ta shiga ban
aki.

Yaya sai ta nemi su jira domin su yi sallama.

Zuciya cike da tunani da fargaba Mubina ta shiga ban
aki.

Ta shige guda ta rufe kanta kawai ta fashe da kuka.

Duk yadda take son Kamal ta sani cewa idan Yaya mahaifiyarta ce ba za ta yi na'am kai tsaye ta bada
odarta ba.

Uwa fa aka ce.

Ina adalci da sanin ya kamata idanta ingiza wadda bata sani ba tayi abu saboda nata son zuciyar?

"Allah Ka yafe ni" ta fa
a tana sake goge hawaye.

Tana bu
ofar tayi ido hu
u da Yaya.

"Lafiya dai ko Mubina?

Na ji ki shiru."
Murmushi ta kama yi na dole "abu ne ya shigar min ido.

Kin gan shi yayi ja ko?

Mu je na
auki kayana kada na sa ku yi dare a hanya."
"To" Yaya ta ce ba don ta yarda ba.

Da su ka fito taxi Mubina ta shiga.

Yaya na kallo motar kawai taji wani abu ya tsungule ta.

Jakarta ta hannu ce kawai a jikinta ta dubi matan tawagar tasu ta ce musu tana zuwa.

"Maman Sajida ina za ki?"
"Ku wuce Madinan don Allah.

Zan same ku da yardar Allah."
Suna ta tsayar da ita amma ina.

Da irin nata saurin ta shiga tasin gabanta ta nuna masa wadda Mubina ke ciki tana shirin barin harabar airport
"Haza sayyara" ta nuna motar, shi kuwa ya gane ya gya
a kai "to yalla-yalla, ta'al-ta'al.

Ku
i, uhmmm, riyalai haqibatun" ta jijjiga masa jakarta.

Bawan Allah damuwar da ya gani a tare da ita ta ishe shi.

Kuma duk da
ancin mutum dole ya gane me ta fa
a.

Zama ya ce tayi ya kwashi mota su ka bi su Mubina.

Tafiya kamar ba za ta
are ba.

Wajen minti talatin sannan motar ta tsaya a bakin asibitin.

Yaya ta bari sai da Mubina ta shige ta wajen wata
ofar gilas da wani yaro mai fuskar Taj yake tsaye yana jiranta sannan ta bi bayansu.

Haka kawai ta dinga jin fa
uwar gaba.

Tana tafiya basu ganta ba har su ka shiga lift.

Nan fa ake yinta.

Na farko bata ta
a shiga ba kuma bata san inda za su je ba.

Ita a tunaninta ma
ofar
aki ce.

Ta tsaya a jiki ta fara
wasawa sai ga wani mutum.

Ya tsayar da lift
in taga
ofa ta bu
e amma basa ciki.

"Ya Hayyu Ya Qayyumu.

Ina su ka
ace kuma?"
Kamar daga sama sai taji kuka a bayanta.

Juyawar nan da za ta yi taga Hajiya ce a birkice.

Babu
ata lokaci sai ta shiga tunda Hajiyar ma ya shiga kuma san bata lura da ita ba.

Addu'a take yi tana wani irin kuka.

Alhaji da kansa ya yi kiranta ya ce ta dawo jikin Kamal babu da
"Allah na gatan bawa.

Ya Rabbi ga Kamal.

Ubangijina ka
ara rufa min asiri akan
addarar rayuwa.

Allah kada in yi sa
o.

Ka taimakeni Ya Rabbi.

Wayyo Allah.

Allah Ka dubi Kamal."
Yaya ta gama sarewa da lamarin nan.

Me ya sami Kamal wanda su Taj basu sani ba?

Tayi imanin babu abin da zai zaunar da Taj yana raha a gida bayan lalurar da same shi da ya san
an uwansa yana wani hali.

Da sassarfa Hajiya ta fita daga lift ita ma Yaya tabi bayanta.

Don ma tana
an jiri saboda rashin sabo.
ofar
akin a bu
e take.

Tana hango Kamal a kwance da likitoci a kansa.

Fuskarsa
oye cikin abin sha
ar iska.

Don dai taji Hajiya ta ambace shi ne ta gane shi.

A
ofar
akin Yaya Kubra ce ta rungume Alhaji tana kuka.

Inna, Umma da Mama kowacce fuska ji
e da hawaye.

Mubina kuwa gefen bango ta samu tana wani irin kuka a hankali.

Bata yi tunanin
arasawa garesu ba.

Ta tuna kalaman Mubina ne kawai.

Wani likita na fitowa daga
akin Yaya ta bishi da sauri.

Hankalinsa a tashe kamar ba zai tsaya ba sai kuma ya tausaya mata.

Saurin da take yi da
afarta a haka ya san akwai wahala.

Yaya ta nuna
akin ta sake ha
o larabcinta na islamiyya a karo na biyu.

"Haka gurfa..." ya gya
a kai "to ma haza Kamal?"
Likitan ya kalleta yana son yi mata bayani amma sauri yake yi.

Juyawa yayi sai ta kuma kiransa.

Da ya juyo zai nuna mata inda za ta je reception idan taimako take nema sai ta mi
a masa takardar nan da aka rubuta jininta.

"O netif (negative)" ta nuna
irjinta "Kamal ahali (
an uwanta ne)."
"Alhamdulillah" ya fara cewa zai koma
akin ta girgiza kai.

"Hausa...a nemo mai yi min Hausa."
"Hausa?

Nigeria?

Kano?"
"Nace maka ahali ai su
in" ta kuma nuno
akin.

Ya gya
a kai kuwa ya ce ta biyo shi.

Suna tafe yana buge bugen waya.

Bata san cigiyar mai jin hausa yake yi ba.

Ba a wahala ba ya samu.

Mai shara ne amma ya tadi gida.

Ba shi da nisa dai.

Wuri mai kyau aka bata ta zauna har mutumin ya zo.
an Katsina ne yake aiki a nan.

Shi likitan ya fa
awa ya tambayeta ala
arsu.

Sun yi mamakin wai wan mijin
arta ne Nan da nan ta fa
a.

Sai ya sanar da shi ciwon Kamal da abin da yake bu
ata.

Yaya ta dafe
irji da fari.

Sai kuma kawai ta fashe da kuka tana fa
"Allah Hakimu.

Allah Hakimu." Daga
arshe ta
auko wayarta ta nuna nambar Abba Habibu ta ce a kira shi.

Likitan da kansa ya kira.

Yana ganin ba
uwar namba ta Saudiyya ya
auka.

A ki
ime yake sosai.

Abokan tafiyar sun kira gida sun ce a fa
a masa abin da ya faru.

Bai riga ya sanar da su Sajida ba amma ya gama gigicewa.

"Ina kika je?

Kin jefa ni a wani irin tashin hankali."
"Allah Ya huci zuciyarka Yayana Habibu.

Tuba nake Abban Sajida."
Murmushi ya yi "yanzu kina ina?"
"Asibiti."
"Baki da lafiya ne?" Ya sake tashin hankalinsa
"A'a, alfarma nake nema domin babu lokaci."
"Kin fara tsorata ni.

Me ya faru?"
"Yaya Habibu mijin Jinjin miskiniyar Allah.

Da uwata da ubana Allah Ya gatance rayuta da iyayenka.

Kirari nake maka mijina a duniya da
iyama.
anin Zeenatu uban Zeenatu
awisun zuciyata.

Domin isa da alfarmar Mai Duka kayi min lamuni in share hawayen wata uwa kamar yadda Allah Ya share mana ranar auren yaran nan"
"Me kike so?" Ya ce da tsinkakkiyar zuciya.

"Ceton rai zan yi!"
"Kiyi min magana yadda zan gane."
"Wallahi ba zan iya ba.

Amma ina so ka sani cewa ikon Allah ne ya kawoni ba tanadinmu ba.

Komai da yake faruwa damu daga tsarin Mai Kowa da Komai ne."
"Jikina rawa yake yi.

Idan na hanaki za ki
ura?"
"Sosai kuwa.

Amma ina da ya
inin cewa kai
in kafi kowa kyawun zuciya a duka mutanen da na sani.

Duk abin da za kayi domin ka taimaki wani kana yi.

Shi yasa Allah ba Ya barin kowa yaga bayan ka."
"Khadija." Ya kirata da sunanta na gaskiya.

"Yayana." Ta amsa da dakakkiyar murya don bata son komai ya karyar mata da zuciya.

"Ki kira ni idan kin gama.

Tsoro mai girma ya shiga zuciyata.

Amma naji ba zan iya hanaki ko mene ne ba.

Allah Ya baki ikon yin taimakon ba tare da kin wahala ba."
"Amin."
Sallama su ka yi ta ce ta shirya.

Likitan ya kira hukumar asibiti ya sanar.

Komai cikin gaggawa ake yi saboda Kamal ya kai wata ga
a mai sammatsi.

Aka gama cike ciken takardu sannan aka bata form ta cike da taimakon mai sharar nan da yake karanta mata ya fassara.

Daga nan lab aka je aka yiwa Yaya dukkan wani gwaji na dacewa.

Sakamakon da aka samu sai shukura.

Likitan ya ce su je wajen su Alhaji ta ce a'a.

Kawai a zo ayi.
aki VIP aka bata ta zauna kafin a shiryo Kamal.

Tana zama ta dubi mai sharar nan.
an dattijo ne kamar Abba Habibu.

"Yaya sunan ka ne Malam?"
"Salisu."
"To Mal.

Salisu recoder nake so ka kunno min a waya zan yi magana.

Idan an fito daga aikin ka kunnawa su Alh.

Hayatu."
A wayarsa ya kunna ya bata.

Ta kara a bakinta ta soma magana.
Chapter 96 · 0% Book details