Sashe 31
Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tunanin yadda aka yi mutumin da ta gani a makarantarsu ya zama Taj
in da ya kara
e bakunan
an gidansu ta fara.
Sai dai bai je ko'ina ba bacci ya yi awon gaba da ita saboda da
in waje.
Gajiyar jiya da yau da su ka kusa kwana yin meatpie da samosa ce ta dirar mata gadan-gadan.
Taro ya yi taro.
Iyaye da yara, matasa da dattijai kowa ka gani nisha
i da farinciki kawai yake yi in banda Salwa.
Tunda ta ga Anisa taji komai ya rikice mata.
Yarinyar bata da makusa ko ka
an.
Da
inta
aya shine gani da tayi ta fita haske nesa ba kusa ba.
Anisa black beauty ce.
Idanu dara dara da hanci mai tsini.
Sai
an bakinta madaidaici.
Ita kuwa irin fararen nan ne da mazan Kano a wancan lokacin su ke fatan samu ko da mayya ce.
Maminsu tana da haske bakin gwargwado.
Amma mahaifinsu bafullatani ne fari tas daga garin Dambam.
ansa duka babu ba
i.
Ga kwantaccen gashi da kyawun fuska.
an murmushi tayi.
Babu yadda za ayi Taj ya tsallaketa ya so wata Anisa.
Da wannan ya
inin ta saki ranta aka cigaba da sha'ani cikin walwala.
Kamal
angaren boutique
insa ya nufa inda ake ta ruwan ciniki.
Shi da yaran shagon babu wanda ya sami kansa balle ayi batun nutsuwa.
Tuni ya manta da Hamdi da ya kai office
in Taj.
Ana kiran la'asar mutane su ka fara gangarawa kyakkyawan masallacin dake kusa da garden
in wurin.
Wani hafizin matashi Taj ya samu zai dinga limanci a wajen.
Saboda haka ko babu niyar siyayya sawu ba zai
auke ba ga
an unguwa da su ka sami masallaci mai kyau irin wannan.
Yana jin kiran sallar ya so tafiya yin alwala amma abu ya gagara.
Kitchen
in nasu ya rikice da aiki duk da sun gama tanadin abinci kafin a fara zuwa.
Ba shi ya sami kansa ba sai biyar saura.
"Subhanallah" ya furta hankalinsa na tashi "Abba ku
arasa zan je nayi sallah." Ya ce da Abba Habibu da ya na
a Sous Chef, wato mataimakinsa.
Masallaci ya yi niyyar tafiya sai yayi tunanin mutane za su tare shi.
Musamman
an uwansa da su ke ta son ayi hoto.
Ciki ya koma.
Ya hau sama da bibbiyu.
Nan ma a cike yake da mutane.
akunan taronsu ne ka
ai a rufe.
ofar office
insa wanda Hamdi bata kula da label
insa ba da za su shiga an rubuta EXECUTIVE CHEF.
Da sauri ya bu
e office
in ya shige ya rufe
ofar don kada wani ma ya ganshi.
Ya fa
a toilet yayi alwala.
Rigar uniform
insa ta chef dake fitar da
amshin kitchen ya
an tattaro ya kara a hancinsa.
Guntun tsaki ya yi ya
alle ma
allan da su ka
awata ta daga wuya har
asa, daidai saman cinyarsa inda yake daura apron.
Wurgi ya yi da ita kan cushion chair
in da ta bashi baya ya nufi closet inda yake da irinsu spare har goma sha
aya.
Kowacce set ce farar riga da farin wando.
Jerin round ma
allen ne kawai ba
e.
Wata rigar ya
auko, ya zare ta daga hanger ya mayar da wandonta.
Baccin Hamdi ya soma nauyi don ta fara mafarki mai da
i taji wani abu ya fa
o a fuskarta.
amshin turare mai
an karen da
i ta fara sha
a sai kuma taji na girki.
A hankali ido har lokacin a rufe ta sake danna rigar a hancinta.
Ta soma murmushi ita ka
ai sai kuma
walwarta ta farka ta tuna a ina take.
Bata san lokacin da ta ture rigar da sauri ta kuma
walla salati da
arfi ba.
A tsorace ta tashi ta kallo bayan kujerar.
Taj ma saitinta ya kalla da riga a hannu.
Allah Ya so shi akwai vest a jikinsa wadda ya yi tuck-in da ita a cikin wandon.
"Abbanaaaaaa" Hamdi ta fa
i tana kai hannu ta
auki throw pillow
in kujerar ta jefa masa.
Sakin rigar ya yi ya cafe pillon yana cigaba da
arasowa inda take.
Kallo
aya ya yi mata ya ganeta.
Mamakinsa dai me take yi a office
insa kamar aljanna?
Da hannu ya dinga yi mata alamar tayi shiru amma ta
"Shhhh, zan miki ihu nima."
Kama bakinta tayi ta
ame.
Sannan ta lura da bashi da riga.
Ba shiri ta
auki wadda ya wurga kan kujerar ta cilla masa.
"Ya Salam!" Ya ce da sauri don ya ma manta yanayin da yake.
Ya koma ya
auki wadda ya fiddo yanzu ya saka.
Baya su ka juyawa juna daga inda su ke tsaye har ya gama
alle ma
allan.
"Uhmm" ya yi gyaran murya "how did you get here?"
Muryarsa kamar yadda ta tuna ta ba ta mata bace.
Irin deep masculine voice
innan wadda sautinta yake ratsa zuciyar mai saurare.
Gwanar a tsiwace ta amsa.
Ba don zuciyarta ta so hakan ba.
Sai don kawai tana son yakice shi daga ranta.
Saninsa bashi da wani amfani.
A dalilinsa yau wanda bai san Abbansu ba ma ya sani.
Kuma t
a tabbata haka za a tafi ana cewa
an daudu ne.
"Wani Kamal ne ya kawoni da ina jin jiri."
"Subhanallah, kin ji sau
i yanzu?
Ko a je asibiti?" Taj ya ce da kulawa.
"Na warke."
"Alhamdulillah.
Allah Ya
ara sau
i.
Da alama kema ba kya son gatherings.
Ni kaina da zan iya da zamana zan yi.
Taron mutane indai ba costumers bane bana so."
"Allah Sarki.
Amma ni ina son taro, ciwon kan na gajiya ne" Hamdi ta yi magana tana yamutsa fuska.
Taj yana lura da ita.
Bai san dalilinta na yin hakan ba.
Uzurin rashin lafiyar kawai ya yi mata.
"Bari nayi sallah na baki wuri."
"Hhhhh" ta bu
e baki tana kallon agogon office
in.
Biyar saura minti uku.
Kamar za ta yi kuka ta ce "ban yi sallar ba nima."
Toilet ya nuna mata.
Ta tsaya turus tana kunyar shiga ban
aki a gaban shi.
Murmushi ya yi kawai ya fice.
Ita kuma tayi alwala ta fito tayi sallah.
A kullum idan sallah ta kama ta a waje tana yiwa Allah godiya da Yasa iyayensu tilasta musu shiga da mutumci.
Idan ka gansu dole su burge ka.
Ga kyau ga sanin darajar kai.
Magariba Taj ya so taro ya watse sai gashi kamar a lokacin ake tuttu
u mutane.
Shi da ma'aikatan sun gama kaiwa ma
urar gajiya.
Tun suna dafawa a marmace har idan sun ga sabuwar oda sai su ji kamar su ce ba za su kar
a ba.
"Don Allah ku saka CLOSE sign a
ofar restaurant
in." Cewar Taj yana fiddo wayarsa daga aljihun wando.
Shugabannin bakery da masu nama ya kira ya ce idan sun gama da mutanen dake gabansu su fara shirin rufewa.
Yana gama wayar Abba ya ce masa da ya sani bai ce a sallami mutane ba.
"Albarkar da muke nema ce ta samu kake neman ture ta?"
Taj ya sadda kai "ba manufata ba kenan Abba.
Naga gobe za mu fara aiki officially.
Idan bamu sami isasshen hutu ba zamu iya farawa a ga gazawarmu."
"Ko kusa.
Dagewar yau ita za tasa ma'aikatanka su gane aiki ka ke so ba wasa ba.
Maimakon a sallami mutane mu bari komai na yau ya
are.
Babu yafi da
i akan mun tashi."
Taj yaji da
in shawarar Abba.
Shi yasa ake cewa tafiya da gwani da akwai da
i.
Sannan iyawa ka
ai ba ta tafiya daidai sai an ha
a da experience.
Tsarin wasu
asashen ya sani akan harkar restaurant.
Abba kuwa ya jima cikinta a gida Nigeria kuma garin Kano.
Suna haka aka dinga kiran Abba amma ya
auka.
Aikin gabansa yake son kammalawa.
Taj sai ya
arba.
Ha
uri yaji ya bayar da al
awarin an kusa tashi.
Da ya gama ya dubi Taj yana murmushi.
"Hamdi ce uwar rigima.
Wai in fito mu tafi tana jin bacci."
Taj sai yaji babu da
i.
Tara saura amma kamar yanzu aka fara aiki.
"Shi yasa nace a tashi.
Dare na
ara yi."
"Kada ka damu, muna fita za mu sami adaidaita sahu.
Bana son su tafi su ka
ai ne dai tunda duhu yayi.
Nayi zaton zamu iya gamawa da anyi magariba."
"Bari na kira Kamal ko sun gama.
Motarsa ai za ta ishe ku ko?"
Abba ya yi dariyar jin ana tambayarsa ko mota za ta ishe su "Adaidaita
aya ma yana isar mu.
Zee a sama, Halifa a kusa da direba.
Mu uku a tsakiya."
"A sama kuma?
Saman nan dai na bayan seat?"
"Eh mana."
Abin
aure masa kai ya yi ya ce "Ninke ta za ayi ko lan
wasawa?"
Abba ya dinga dariya.
Har su ka gama Taj na mamakin zancen zaman sama.
Da su ka fito sai yaga har gara wurinsu.
Boutique
in Kamal ya cika da samari da
an mata.
Mu
ullin motarsa ya kar
a ya ce masa zai kai su Abba gida.
"Za ka iya dawowa kuwa?"
"Me ka mayar dani ne?
Zan dawo mana."
Kamal ya yi dariya "a dinga ha
awa da in sha Allahu dai."
Da ya fita shima Abba tambayar da ya fara yi masa ita ce ko zai gane hanyar dawowa.
Ya nuna babu wata matsala sai su ka tafi.
Abba na gaba,
ansa na baya.
Hamdi tana ta faman kumbure kumbure don ita bata son ma a gaba ace suna cin arzi
Waya Abba ya gama da Yaya ya sanar da ita suna hanya.
Ya duba missed calls.
"Ashe kin yi ta kira bayan wadda na
auka Hamdi?
Ban ji ba ne."
"Ai Abba
iris ya rage ka fito kaga tana kuka.
Ka san yadda bata son zuwa taro."
Saurin kallon madubi Taj ya yi kamar ta sani kuwa ita ma ta kalla.
Maimakon taji kunyar
aryar da tayi masa sai ta juya idanu ta murgu
a baki.
"Kin yi kyau." Ya furta idanunsa har lokacin a kanta ta madubin.
"Wa?"
Abba ya fa
i yana kallonsa.
Su Sajida ma duk sun zuba masa ido su na jiran amsa.
"Wata mota ce ta wuce yanzun nan.
Ba don motata ta kusa isowa ba da ita zan saya."
A haka zancen ya mutu.