← Book details Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 97

Sashe 10

Rayuwa Da Gibi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Ba da wata manufa na kai masa ba Alhaji."
"Ka ji na ce wani abu ne?"
"A'a."
"Madalla" ya gyara zama "Yaya Babba ya ce ka ha
a kayanka ka koma gidansa kafin lokacin fara karatun naku."
"Wane karatun?

Ba service zamu tafi ba?" Ya tambaya da fa
uwar gaba.

A ransa Alhaji gani yake rainin wayo ne kawai Taj yake son yi masa amma ya san komai.
arshenta ma shi ya ro
i Yaya Babban da ya taimaka masa ya sami komawa makarantar.

"Idan ka dawo sai ka zo kayi service
in.

Ina yi maka fatan samun nasara da alkhairi.

Allah Ya yi maka albarka.

Tashi ka tafi."
Kansa sake
ullewa ya yi amma babu halin tambaya.

Sai ma
arin bayani da Alhajin ya yi masa cewa ya bari jibi zai kai shi da kansa don ya sami damar ha
a kayansa.

"Ba na kuma son jin zancen nan a bakin kowa har matan gidan don na san za su so hanaka tafiya."
"To Alhaji" ya amsa a ladabce.

Kamal ka
ai ya sanarwa abin da yake faruwa.

Da taimakonsa ma ya gama ha
a kaya.

Ranar da za su tafi Alhaji ya fa
a masa zai dawo daga kasuwa da azahar sai ya kai shi.

"Happy" Kamal ya kira Taj suna zaune a
aki "ba ka mamakin chanjin ra'ayinsa?"
"Ni fargaba ce ma tafi damuna.

Naga ko ka
an bai nuna fushi ba duk da Allah Ya sani ba da wannan manufar na kai wa Baba Yaya takardun ba."
"In sha Allahu ma babu komai.

Dama tsoron da naji da ka ce wai ya ce kada a fa
awa kowa."
Bugun
ofa gami da sallamar Bishir ce ta hana Taj sake yin magana.

Sa
on Alhaji ne yana jiransa a mota.

A take yaji gabansa ya yanke ya fa
i.

Ya tashi jiki a mace sai Kamal da Bishir
in ne su ka
auko masa kayansa.

Kowa yaga ana loda kaya a booth
in Alhaji sai ya yi mamaki amma an rasa mai tambaya don babu fuska.

"Ka shiga ka yiwa uwayenka sallama." Alhaji ya umarce shi da ya fito.

Inna bata gida.

Sai su Hajiya.

Su ka biyo shi waje kuwa su na tambayar Alhaji me ya faru Taj zai koma gidan Yaya Babba.

Cewa ya yi su koma.

Idan ya dawo zai yi musu bayani.

A mota haka su ka tafi ko numfashi mai sauti Taj baya iya ja.

Kamar tare su ke don ana bu
e musu gate su ka ga Yaya Babba yana fitowa daga mota.

Dawowarsa kenan daga office.

Yayi mamakin ganin Alhaji ka
ai ko direba babu da Taj.

Sai dai wannan ba komai bane a yayin da yaga ya bu
e booth Taj na sauke kaya.

"Hayatu me yake faruwa ne?" Ya matso kusa dasu don jiran su gama su shigo ciki ma ba zai iya ba.

Alhaji ya dubi
an uwansa yana mai ba
incikin yadda yayi masa katsalandan a cikin harkar gidansa.

Shi kuwa Taj yana jin haka wani irin tsoro ya kama shi.

Kenan Baba Yaya ba shi ya nemi ya dawo gidansa kamar yadda Alhaji ya fa
a masa ba.

"Ga Taj nan.

Suna na ne kawai addini bai halatta min cire masa ba amma daga yau na bar maka shi."
Yaya Babba ya girgiza da furucinsa matu
a.

Fuskar
anin nasa a ha
e take kamar ba
in hadari.

"Me ya yi zafi?

Don na ce zan mayar dashi makarantar da yake so?"
"Ai ban hanaka ba tunda ka isa.

Shi ma da na isa dashi ina mai umartarsa kada ya dawo min gida."
"Hayatu bana son rashin hankali." Yaya Babba ya fara fa
"Ai kuwa bai kamata ka kira biyayyata gareka da rashin hankali ba." Ya cigaba da magana kai tsaye babu tauna lafuzza don yau dole ya amayar da
acin ransa "saboda gudun shiga ha
i ban ta
a yiwa kowa iko da
ansa ba.

Amma sau biyu Yaya kana bawa yaron nan abin da nake son hanawa.

Hakan ba komai zai janyo min ba illa ba
in jini daga gare shi.

Koda yayi min biyayya zata zama bisa tursasawa ba don son rai ba.

Maganin kar ayi, kar a soma.

Tunda ka nuna masa za ka iya bashi abin da na hana sai ka ri
e shi na bar maka."
"Ni kake fa
awa magana Hayatu?

Ashe zumuncinmu bai kai nayi umarni ko hani ga tsatsonka ba tare da ka
aga kai ba?" Yaya Babba ya fa
i yana mai jin ciwon maganganun da kunnuwansa ke ji.

Musayar yawun da suke ba
aramin tadawa Taj hankali tayi ba.

Ya dur
usa a
asa yana kuka yake ro
onsu da su yi ha
uri.

"Wallahi ba zan sake tada zancen nan ba har abada.

Ku yafe min don Allah."
"Baka isa ba!

Karatu ko ba kyauta aka baka ba sai kayi shi.

Tunda ka iya raina
arina akanka ka ha
ani da
an uwana dole ka cika burinka."
Taj na kuka ya ri
afar mahaifinsa yana ro
on yafiyarsa.

Yaya Babba ma idanunsa sun ka
a sun yi ja.

A haka ya ja girmansa don gudun rigima ya bashi ha
uri.

"Kayi ha
uri.

Ban yi zurfin tunani ba, da ban shiga huruminka ba.

Don Allah ka
auki
anka ku tafi."
"Na gama magana.

Wallahi daga yau Taj ya bar gidana..."
"Kada ka rantse." Ya yi nufin dakatar dashi sai dai ya makara.

Suna ji suna gani Alhaji ya juya ya shige motarsa yayi gaba.

Taj ya bi motar a rikice kafin ya sami wuri kusa da akwatinsa ya zauna cikin wani irin yanayi na rashin kuzari.

Zuciyarsa wani irin
unci kawai ke yawo a cikinta.

Bai san lokacin da aka kwashe kayansa ba.

Sai hannuwa da yaji na
an uwansa,
aramin
an Yaya Babba wanda ya kasance sakonsa ya tayar dashi.

Da
yar ya yarda ya shiga gidan.

Mummy tana kuka tana bashi baki tare da al
awarin gobe Yaya Babba zai mayar da shi.

A wannan rana ko gyangya
i Taj bai samu ba.

Kuma haka ta kasance a
angaren Baba Yaya da Alhaji da Inna.

Don bayan ta dawo gida da ya sanar dasu hukuncin da ya
auka har suma tayi.

Gidan ya rikice da koke koke.

Iyalin Alh.

Hayatu su ka taru su ka juya masa baya daga matansa har
ansu.

Hakan kuwa bai yi masa komai ba face
ara tsanar turbar da Taj yake son bi.

Da kuma abin da Yaya Babba yayi masa.

Washegari duka
an Marigayi Alh.

Sule su ka taru a gidansu dake Soron
inki inda mata guda
aya da ta rage musu a matsayin uwa take.

Ita ce mata ta uku cikin matansa.

Zama irin na da yasa ita da
an sauran abokan zamanta su ka cigaba da zumunci tamkar lokacin da mahaifinsu yake da rai.

Ita Yaya Babba ya kaiwa
arar Alhaji tun a jiya.

Tasa aka kira mata kowa dake kusa.

Amma ma dake nesa dama ta iso kwana hu
u da su ka wuce hutun shekara.

Tana Abuja da niyar tahowa bayan sati guda.

Amma kiran Gwaggo yasa ta biyo jirgin
arfe tara na safe.

Bayan an zazzauna Yaya Babba ya mayar da iya abin da ya faru ta
angarensa.

Tun daga wayar da Mama ta yiwa Mummy da suna India har zuwa yadda ta kasance jiya.

Aka tambayi Alhaji sai ka
a baki ya yi ya ce bashi da abin sake tofawa.

"Yanzu Hayatu har kayi girman da za ka nuna mana iko akan
anka?" Yayarsa mace mai bin Yaya Babba wadda daga ita sai shi tayi maganar da
walla a idonta "na zata za ka yi farinciki da zumuncin da muke dashi wanda mu ka
ora
anmu da jikoki.

Kai ba abin alfaharinka bane ace
anka yaje neman sau
i a wajen
an uwanka?

Shi kuma bai bashi kunya ba ya share masa hawaye."
Ransa sosuwa ya yi da har suke ganin laifinsa.

"A cikinku akwai wanda zai bar
ansa namiji ya
ata lokaci a jami'a yana koyon girki da yadda ake sarrafa kayan abinci?"
"Me zai hana tunda ba haramun bane" wani
aninsa ya amsa kai tsaye.

Wasu duk su ka amsa da za su iya.

"Wallahi
arya kuke yi.

Ni ban ta
a ganin namiji a arewa mai sana'ar abinci ba wanda baya abin mata."
"Saboda al'adar bahaushe ta mayar dashi aikin mata ka
ai ba.

Amma a kudu da sauran
asashen duniya maza nawa ne su ka yi fice da girki kuma in ba fa
a su ka yi ba sai ka rantse ma
an dambe ne."
"Ni yanzu me kuke so daga gareni?"
Gwaggo ta dube shi.

Ha
a akwai ciwo wurin iyaye idan
ansu su ka
i bin umarninsu.

Gashi mutum mai a
ida wanda baya son ko yaya aga gazawar nasa.

Kuma dole yanzu yaga kamar an ha
e masa kai.

Don ko ita idan zata yi rantsuwa ta san babu kaffara da matu
ar wahala in ka cire Yaya Babba da Amma a sami mai barin
ansa namiji ya yi wannan karatun.

"Hayatu kaje gidan Jafaru ka
auko
anka maganar nan ta mutu daga yau."
"Ai nayi rantsuwa Gwaggo.

Akan Taj wallahi ba zan yi kaffara ba."
Cikin fushi Yaya Babba yace "Nima kuma wallahi ba zan zama silar raba
a da iyayensa ba.

Idan rashin albarka ya bishi a dalilinka duniya ni za ta zaga."
Gwaggo dai gajiya tayi da basu baki ta kama hawaye tana cewa don babansu baya duniya shi yasa su ke yi mata haka.

Amma da bata ce uffan ba tun farkon zamansu ce ta katse musayar yawun da suke.

"Gwaggo ki zama shaida.

A gaban kowa duk sun yi rantsuwa ba za su zauna da Taj ba.

To ni ina so kuma dashi zan koma.

Zan ta
aita hutuna mu baku wuri ku sha iska."
Kallonta kowa ya kama yi kafin kuma mazan su nuna a gidansu zai zauna.

"Jamila zai bi domin babu amfanin ya zauna a nan kowa yana yi masa kallon wanda uba ya kora." Gwaggo ta kashe maganar.

"Gwaggo ina so ki min shaidar
arshe.

Yadda kowa baya son a shiga abin da ya shafe shi da
ansa to nima kada wanda ya shigar min gonata.
Chapter 10 · 0% Book details